Sashe 7
Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi dauke a fuskar Muneera sanan tace salma budurcin ya mace budurwa yafi zinare martaba da muhimmanci haka kuma babba kadarace wanda yana tare da riba, matsayi hade da soyayya dakuma yarda, ton a first nite dinku zakiga canji a gurin mijinki domin abubuwa da yawa zai mamaye zuciyarshi tare da zargi kala'kala daka wanan lokacin zaki rasa yarda, matsayi, dakuma rashin aminciwa dake, keee koda sau daya kika tabayin sex zaiyi tinanin kin aikata fiye da haka, daka wanan lokacin mutuncin parents dinki zai ragu a idonshi domin zaiga kamar sunyi sakaci gurin baki tarbiyya dakanan zaki rasa farin ciki a zaman auren'ki sai tashin hankali
A tsakanin'ku wasuma a daranso na farko aurenso yake mutuwa. Wasu kuma mijin zaiyi hakuri yazauna dasu amma saikiga babu kwanciyar hankali a zaman aure saboda akwai zargi da rashin yarda a ciki, sai idan Allah yayi akwai zaman lafiya a tsakaninso shine zakiga sunzauna lafiya shiyasa kowace ya mace budurwa mai mutunci bata wasa kor sakaci da budurcinta domin shine darajanta.
Tabbas gaskiya kika fada muneera inji nabeelah, dariya salma tayi sanan tace lallai Muneera dasauran'ki wallahi bari kiga wane abu
wayarta tadauko hade dashiga gallery akan hotan wata ta tsaya wace hannunta riqe da yarinya da bazata wuce shekara daya ba
Muneera da nabeelah kunga Babe dinan sunanta Husna tare mukai secondry kawatace sossai bayan mungama makaranta dukda haka muna kawancan sossai, Allah natuba mazan da sukayi sex daita sunfi hamsin gashi yanzu tayi aurenta tana zaune lafiya batare dawane tashin hankaliba
Naganta please amsan phone din nabeelah tayi hade dasake kallon husna, tabdi kuma tana zaune lafiya yanzu?
Gwarai kowa babu wane tashin hankali harta haihu, picz din wata tasake nuna musu tana fadin haka itama wanan aikunsanta sossai dan ATBU tafara
Muneera ce tace aiwanan smaheer ce tana karanta law, a hostel take zama nikan yama sunan hostel din da take?
Nabeela ce tace a bethel, hannu Muneera tabata suka tafa hade daciwa hakane Bethel take
Salma ai smaheer tayi bura uba a school dinan babu wanda besantaba, murmushi salma tayi sanan tace wanan haka yake nabeelah to friend din sanfna ce hostel dinso daya kuma department dinso daya(Sanfna friend din salma ce)
gyara zama Muneera tayi tana fadin ai smasheer tayi bura uba kafin a koreta a school dinan, murmushi salma tayi sanan tace to smasheer tayi aure 9months dasuka wuce kuma tana zaune lafiya, kuje gidanta kuga yanda mijinta ke nuna mata soyayya, wallahi tonda smasheer da Husna sukai zaman aure babu wace bazaitaiba kuma tazauna lafiya
Bari kuji na fada muku a zamanin' da mike yanzu
No one figures out about first nite nowadays kawai muna fukai ke raba aure yanxu da yan baqin ciki, believe me virgin or disvirgin now it doesn't matters what matters now is kasamu mesonka that's all
Kunga husna she's a sex addict i cant tell sonawa akai sex daita but yanzu tai aurenta harda yarinyanta haka itama smasheer, maganarki haka take salma kuma yan'iska sunfi zaman lafiya a aure yanzu, nayarda da abinda kikace no one figures out about first nite nowadays maganin mata na aiki.
Yauwa yar gari shiyasa nakesonki nabeelah kin fahimce abinda nake nufi kor and then i dont think akwai namiji virgin yanzu suma mazan dukyan iskane amma ba'a damuwa da naso koda yaushe sai mace za'aita zagi, so idan zakuyi life dinku kuye kudaina fargaban wai idan kukai disvirgin a waje a first nite dinku miji zai gane Wanan duk karyace kawai ana tsoratar damune, ne salma ban yarda da haka ba
Muneera kallon salma take a zuciyarta ta furta salma kenan perhaps sainan gaba zaki yarda da hakan a lokacin da kika shiga naki gidan auren, kudin da nabeelah take bata yasata dawuwa daka tunanin da takeyi
Wananfa?
Salma ce tabamu ne 20k kema haka amsa tayi hade daciwa godiya nake ummusalma the only virgin in our room😉
🤣🤣🤣
Muneera kenan kizagene dakyau amma to be frank wih you wallahi gaskiya na fada muku, nabeelah ce tace nayarda da abinda kikace 100percent yanzu zuciyata ta nutse guri daya nadaina wane fargaba. Dariya Muneera tayi sanan tace hhhhhhhhhhhhhhhhh salma zakici ubanki idan kika lalata yar mutane karkisa tai disrvigin a waje komai wuya a romance ta tsaya
Ashe nabeelah tafine sanin duniya tonda ita har romance take tabawa, kuma duk maiyin romance wallahi yana gabda farayin sex lemme ask u something antaba fingeering naki?
Dariya nabeelah tayi sanan tace Eh amma sau daya wato randa lukman ya daukomu daka aroma, dariya muneera tayi sanan tace nabeelah wallahi kina gabda yin sex believe me next time u cant control it sai yayi inde zakuyi romance and kobe kai hannunahi nan ba keda kanki zakisa shi yayi, in a meanwhile u cant stand it again u will be open for sex cox sha'awanki zata matso zakiji kina sha'awan releasing and which it cant help wit fingering so easy sai da sex, u should be very careful nabeelah
Hhhhhhhhh Muneera kenan babu wane maganan i should be very careful, maganan da nabeela ta fada dashi zanyi amfani , hannu salma tabama nabeelah tana fadin yauwa yar gari
Monday morning
zaune suke a capteria bayan sunfito lectures phone din Muneera ne yashiga ringing ganin tai umma ce ke kiranta dauka tayi bayan sungama gaisawa umma tace wa Muneera idan ta tashi lectures tazu gida tana bukatar ganinta, bayan tagama wayarne ta mige tsaye tana fadin salma, nabeelah zanje gida bazan tsaya citizenship ba please kuyimin attendance, salma ce tace Muneera zan biki please itama nabeelah ciwa tayi zata bita, babu yanda Muneera taiya haka ta tafi dasu.
Bayan sun gaisa da umma a dakinta ta barso hade da kawu musu abinci sanan tai dakin umma
Bayan sunyi hira da umma saita shigo mata dawata magana, Muneera bawane abu yasa nakira kiba sai akan maganan tarewanki nanda sati biyu mansur zai tafi kasan waje kuma shekara daya zaiyi acan amma zaizu sau biyu a shekara, to kinga bazakiyeta zama ba kamata yai kitare a dakin'ki kafin yatafi
Hmmm umma naji abinda kikace amma ba haka aka tsara lamarinba karki manta aurena auren sirri ne kuma bedace natare yanzuba babu wane events ba komai haba, sanan kuma mansur yacemin next week zaibar 9ja amma naji kincemin nanda sati biyu, A gaskiya umma niban amince da maganar tarewata ba domin inaso a aurena ayi event kala'kala nayarda na amince zan jirashi harnan da shekara daya kinga zuwa lokacin ina 3hundrent level.
Huuuuuuuh😱 kundaiji abinda Muneera tace fans😃
I need more and more comments keep following me, read and share😘😘😘
[3/5, 9:09 PM] Muneera: 💖💖💖💖💖
ZAMAN HOSTEL💞
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA🔥
DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋
*💍ALIYU HYDAIR💍*
My Muneera ina tayaki murnan kammala littafin'ki mai suna a sama, tabbas ya illamanta game da nishadantarwa mun dau darasi kala'kala a ciki, masu hali irin na salma da sisters dinta kundaiga yanda ta kare kunga yanda Allah ya daukaka fatima.. Allah yasaka da alkhairi tare da biyamiki bukaton'ki🔥kina fire my Muneera.
*DANGIN MIJI*
NA
*MUNEERA*
Masha'Allah naji dadin matuka danaga kinfara typing book dinan, idan natina danne Kike rubuta littafin sainaji wane sanyi a zuciyata☺
fans karku bari a baku labarin littafin ya hadu sossai gashi idan kina karantawa zakina tsintar kanki cikin nishadi da farinciki yakunsa abubuwan dariya wanda zai faranta rai dukwane makarancin littafin☺☺
Karku manta da sunan *DANGIN MIJI* sunan marubuciyan *MUNEERA.* akwai darasi kala'kala a ciki ku nimeshi karku bari a baku labari🤗
Always heart you sweet heart💋
*Dedicated to👉🏾Ummu Nabil marubuciyan(FARGAR JAJI)*
🅿17-18
Kai A gaskiya umma niban amince da maganar tarewata ba domin inaso a aurena ayi event kala'kala nayarda na amince zan jirashi harnan da shekara daya kinga zuwa lokacin ina 3hundrent level.
Dafa kafadan Muneera umma tayi sanan tace shikenan Muneera babu mai tilastaki daman saida aminciwanki zaki tare tonda kika fada haka shikenan tashi kije kinbar kawayanki sukadai, wane dadi taji a ranta game da abinda umma ta fada mata.
Babu yanda iyayan Muneera suka iya haka sukabar maganan tarewanta domin iyayan mansur sunce kar a matsa mata da gaskiyarta mansur babu yanda ya iya haka yahakura badan yasuba.
kwance take sai bacci takeyi kareema ce ta kalla agogo ganitai 9am hannu tasa tafara tashinta tana fadin Muneera wai bazaki tashiba nabeela da salma harsun tafi kuma kinsan yau kuna da test din mallam magaji, juyawa tai hade da gyara kwanciyarta sanan tace bazanjeba idan kinfita ki rufemin kofa, hmmm Muneera dadai kintashi tsaki tayi sanan ta mige zaune tana fadin kareema meyasa kike damun bacci na?
Nace bazan shiga school yauba meye matsalarki dane?
Daukar jakarta tayi sanan tace Allah yabaki hakuri sanan ta fice...
zaune Muneera take game da dafa kanta da hannu biyu, phone dintane yashiga ringing Alhaji muktar ne yake kiranta tsaki tayi sanan ta dauka
Muneera ya kike
Alhamdulillah ya iyali Alhaji?
Lafiyalau, saikuma naita kiranki baki dauka kwana biyu
eyya kayi hakuri wayatace tasamu matsala idanma nadauka bajina zakaiba amma yanzu na gyara
Gaskiya ya kamata a canza miki waya
uhm smiling
karna cikaki da surutu anjima zanzo hira
Waii gaskiya banan kabari gobe
to shikenan nagode da kika bane lokacin'ki
Suna gama magana ta wurga wayar a gado hade da migewa tsaye tana fadin Allah ka yafemin da aurena ina kula samari, gas da kunna hade da saka ruwan wanka, komawa tayi tadau wayarta ganitai salma na kiranta
Hello Muneera kintashi kowa?
Yep yanzu ba
Yanzu naga wane kamar saurayinki mansur yawuce
juya idonta tayi sanan tace anya kowa shine?
Amma a wace irin mota kika ganshi
Bugatti with tinteed glass abinda yasa nagane shine saboda ya sauke glass din kasa
Aikam shine nagode salma barinyi sauri nai wanka byee, bata tsaya jin abinda salma zatace ba ta kashe wayar gaba daya
Batafi 15minutes ba tafito wanka wayarta ta kunna sanan tafara shafa mai, riga da skirt na swiss less tasa orange and black suke jikin less din dawasu manyan flowers dinkin yai kyau sossai dan skirt din ya matseta yafitar da shape dinta, daura dankwali take batai kwalliyaba bayan powder da kwalli datasa, Muneera ba ma'abociyan kwalliya bace