← Book details Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 43

Sashe 30

Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi tayi a azuciyarta tace lallai aikam bazan budeba, ne kunyarka nakeji wallahi yaza'ai muyi wanka tare kodama zamuyi bayau ba gaskiya.

Gani dayai bazata budeba hakan yasa yaja kafafuwan'shi yai dakin'shi, tanaji yafita tafito dasauri, drower ta bude hade da daukan towel ta daura a jikinta, cikin sauri tanufi jakarta peak milk ta dauko sanan ta dauko wani karamin roban magani wanda akayi sealling dinshi da wani karamin cokalin rubber, dasauri ta bude rubber garin maganine a ciki, karamin wuga ta dauka wanda mansur yai amfani dashi dazaici abinci huda gwangwanin madaran tayi ta juye cikin garin maganin.

Cikin sauri ta shanye sanan tashiga bathroom tasa rubber a dustbin, tana fitowa waya tadauka takira sister dinta
Hello anty maryam nasha maganin
Daka dayan bangaran anty Maryam tace yauwa Muneera ai wanan maganin shida yabar jikin'ki sai kin haihu, kamar yanda na fada miki amfani biyu yakeyi
Akwai mallaka a ciki sanan yana saukar da ni'ima batare dawani bata lokaci ba maganin nada kyau sossai.

Godiya Muneera taimata sanan ta kashe wayar, a gaban madubi tazauna wasu mayuka masu kamshi ta shafa ma jikinta hade da dauko wani tulare wanda shima Anty Maryam tace ta tabbata tayi amfani dashi amma guraran da ake shafashi ya banbanta da sauran tularen.

Kadan ta tsiyaya a tafin hannunta saitasa hannu ta dangwala kadan ta shafa a bayan kunnenta wani tasake dangwala ta shafa a kasan nonon'ta haka tasake dangwalan wani ta shafa a cibiyarta sauran kuma daya rage daka matsen duwawunta zuwa cinyoyinta ta shafa.

Mai zaitu ta dauko a gabanta ta shafa zuwa kofar hq dinta sanan ta rufe ta aje, rigar bacci tasa doguwa har kasa mai guntu hannu rigar nada kauri peach color ce

Gado tahau ta kwanta hade dajan bargo ta rufe jikinta

Tana kwanciya ba dadewa saiga mansur yashigo shima kayan bacci ne sanye a jikinshi kwanciya yai yana fadin qalbe badai kinyi bacci ba?
A hankali tafurta herty nayi bacci fa matsawa yai kusa daita hade da rungumeta a jikinshi kamshin tularenta mai dadi yasaukar mishi dawata kasala wace tasa ya saki ajiyar zuciya

Shinshinan wuyarta yashigayi yana fadin qalbe wanan wani irin tulare ne kamshi mai dadi
Batace mishi komai ba juyu daita yai suna facing juna kana yace qalbe zufa kikeyi zafi kikeji?

AC ya kunna yana fadin rigan da kikasa tai miki nauyi dole kiye zufa, hannu yasa ya tattaru rigan hade daciwa kingafa gata doguwa har kasa kamarma tsawan tai miki yawa over size ce

Dariya tai wanda saida yafito fili kana tace Eh naji over size ce gwara nasa rigar mutunci ne ita nakeso karasa maganan tai da murguda baki.

Hannu yasa ya kashe wutan dakin sai blue light na lamp din dake gefe kawai, a hankali yake mata magana a kunne.

Qalbe do u miss me?
Wallahi I rilly miss u
Batace mishi komai ba matsa nononta yai yana fadin qalbe do u miss me?

A hankali tafurta "NO"
Janyota yasa keyi hade dayin kissing dinta kissing dinta yakeyi sossai tine ya tattaro rigarta ya cire saukowa yai yana kissing wuyanta hade dasa harshe yana lashewa dasauri dasauri numfashin Muneera kefita sakamakon abinda yake mata.

Hannu biyu yasa yakama nonowanta yana matsasu cikin wani irin salo na daban... matsasu yakeyi yana wasa da nipple dinta, baki yasa yafara tsotsan nipple dinta numfashi tasauke da karfi hade daciwa Assssssh

Tsotsan nipple dinta yakeyi dayan hannunshi kuma na kasanta yana wasa da clit dinta tine yagama rudata tafita haiyacinta wasa yakeyi daita sossai

Saukowa yai da bakinshi yacigaba da kissing dinta ton daka nipple dinta zuwa cibiyarta kamshin tularenta ke sake daga mishi hankali, bude mata kafa yai hade dasonyin fingeering dinta ta jiqe sossai amma dukda haka dakyar yatsa daya yashiga
Assssh tace cikin husky voice yace qalbe naji kin sake matsewa ne ashe akwai aiki yau.

Fingeering dinta yakeyi yatsa daya yasa mata, duk yanda tasu ta daure ta gagara kukan dadi kawai takeyi, cikin dabara yasake kokarin saka wani yatsan hade kafa tai hade daciwa wasssssh herty akwai zafi one finger is enough please.

Bekulata ba yaciba da fingeering dinta ton tanajin zafi harta dainaji, ganin haka yasa ya yadaina fingeering dinta hawa kanta yai batare daya sake nauyin shiba nipple dinta yashiga sha daka kasa kowa kokarin saita banana'shi yake a hq dinta.

Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
💖💖💖💖💖💖

*ZAMAN HOSTEL💞*

💖💖💖💖💖

STORY
AND
WRITTEN BY

RAHEEMA🔥

DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋

🅿59-60

Bakin'shine ke karantu addu'a saduwa yana gama addu'a hakan yayi daidai da Muneera tasaki wata irin ihuuuuuu hade da farayin bige bige, dasauri ya tashi daka jikinta sanan yasuma tofa mata addu'a, karatun alqur'ani ya kunna a wayarshi harsai datai shiru dan kuka tafarayi hade dawani ihuuu mara dadin ji.

Bathroom ya shiga yai wanka hade da dauro alwala zama yai yana kallonta a fili yafurta meke damun Muneera?
A wancan lokacin danai kokarin kusantar'ki abinda kenan yafaru

*_(Flashback page 17-18, 19-20)_*

A wanan lokacin ba abinda yashiga tsakanin Muneera da mansur domin abinda yafaru a first night dinso shiya faru a wanan ranan, amma sai mansur yabar wa zuciyarshi batare daya fadama kowa ba idan baku mantaba koda Muneera ta farka daka bacci takasa tina komai takasa tina abinda yashiga tsakaninta da mansur hakan yasa tai wanka ta sauko kasa karatun alqur'ani taji yana tashi... Kuduba page 18 danku fahimta sossai idan kun manta.

Dafe kanshi mansur yai yana fadin Muneera aina kika kwasu aljannu? wanda suke hana zaman aure, basasu na kusance ki, matsawa yasa keyi kusa daita addu'a ya tofa mata sanan yaja bargo ya rufeta.

Da asuba ya tasheta dan tayi salla, koda tacire bargon dake jikinta gani tai ba kaya a jikinta dasauri ta rufe jikinta, suna hada ido da mansur ya sakar mata murmushi hade da miga mata towel amsan towel din tai sanan ta tashi

Tonda safe aka aiko da abinci daka gidanso mansur, har suka gama cin abincin Muneera talura akwai damuwa a zuciyar mansur amma yaqi sanar daita.

Zama tayi kusa dashi kamar zata shige jikin'shi cikin sanyi murya tace herty meyafaru ne?
Naga fara'arka ta canza akwai abinda ke damunka.

Shima maida hankalinshi yai kanta kana yace Eh Muneera akwai damuwa a tattare dane, zan miki wata tambaya kidaure kibani amsa

Muneera zaki iya tina abinda yashiga tsakanina dake jiya?
Munyi sex kowa?

Shiru tayi sanan tace a'a kamar bamuyi sex ba nidai wallahi nakasa tina komai, amma meyasa kake tambayata?

Hannunta ya rige sanan yace Muneera bamuyi sex ba, haryanzu ba abinda yashiga tsakanina dake, a wancan lokacin danai kokarin yin sex dake abinda yafaru jiya shiya sake faruwa

Zaro ido waje Muneera tai game daciwa mansur meyafaru?
Meke faruwa dani?

Gani dayai hankalinta ya tashi yace mata Ki kwantar da hankalinki, zamuyi wasa sossai amma aduk lokacin danai kokarin yin sex dake hakan zai gagara nalura akwai iska a tare dake wanda basasu na kusance ki.

Fito da ido tai waje tana fadin nikam bana da aljannu wallahi, murmushi mansur yai sanan yace aiwasu nasu baya bayyana sai sunyi aure kuma menine Insha'Allah zai rabu dake dauko mayafinki muje gurin hajiya kaka ita kadai zata sama mana mafita.

Tsakanin mansur da kaka babu kunya haka yasa yai mata bayanin duk abinda ke faruwa, tafa hannaye take tana salati game daciwa barin muku kwatacan gidan marigayi isah sai kuje can

Muneera ce tace kaka mezai hana muje tare kawai kiye hakuri muje tare

Aiko tare sukaje, gidan talakawa ne sossai tabarma aka shimfida musu suka zauna kafin mallam Umar yafito shi mallam Umar din mahaifanshi da kaka tare suka tashi, malamine daya rasu danshi Umar yacigaba da gudanar da aikin'shi.

Mallam Umar ne yafito fuska dauke da fara'a yana fadin hajiya harnaji kunya inata ciwa zanzo har gida.

Aiba komai ne bagashi nazu ba, Muneera da mansur ne suka gaishe shi, kaka ce ta nunaso kana dace wayanan jikokina'ne Umar.

Duk abinda ke tafe dasu sukai mishi bayani,

Sa Muneera yai tadawu kusa dashi Jan almiski wanda aka hada da magani ya shafa mata a goshi sanan yasa hannu yakama goshin game da fara mata ruqiyya.

Kuka tafarayi mai karfi ganin hakan yasa mallam ya dakata sanan yafara ma iska tambayoyi.

Meyasa kakeso ka hanata zaman aure?
Wallahi mallam nima turoni akayi
Waya turoka
Wata matace ta turoni tace karna bari mijin ya kusance ta, dakyar nasamu nashiga jikinta dan tana da ibada bata wasa da azzakar da addu'a tsarin jiki.

Mallam Umar ne yace wace matace wanan?
Gaskiya mallam bazan iya fadaba
Tonda bazaka fadaba nikuma zan gonaka da ayar Allah kuma yazama dole ka rabu daita yazama dole kabarta tai zaman aure, cigaba da karatu mallam yayi

Ihuuu yakeyi saican yace matar babanta ce ta turoni jikinta saboda taji labarin an daura mata aure amma ba'a sanar dasu ba shine tace taga yanda za'ai zaman auren.

Daka mansur har kaka maganar tabasu mamaki, aiko nan kaka tafara masifa a gaskiya uwani tacika muguwa mara imani. Mallam ne ya dagata sanan yace ka gagauta fita a jikinta ka kuma gurin wace ta aiko ka.

Zan fita wallahi zan fita karda ka karasa gonani zan fita.

Bacci ne yadauki Muneera, mallam ne ya dube kaka sanan yace Hajiya baqin aljani matar babanta ta turo mata, mutane mugaye ne wallahi ba matsala tonda yafita bayau nasaba aiki akan irin wanan matsalar ba

Maganin tsarin jiki ya bata sanan suka tafi, har a mota kaka sai zage'zage take tana fadin uwani bazata gama da duniya lafiya ba, har zuwa wanan lokacin Muneera bacci takeyi.

Nabeela ce zaune a parlor ciki yai mata girma dukda yakai wata bakwai amma girman cikine daita, tana zaune mijinta yazauna kusa daita. Shafar gefen fuskarta yai sanan yace nabeela mushiga ciki ko

Bata fuska tai hade daciwa gaskiya Alhaji nina gaji cikina yai nauyi yanzu kadinga hakura da sex dinan, dama zaka kuma gidan maimuna harsai bayan nayi arba'in na yafe kwanan wallahi.

Bata karasa magana ba ya dauketa da mari yana fadin ne zaki kawuma iskanci da maganan banza harkin isa kifadamin abinda zanyi to baki isa ba tashi muje daki idan kuma anan zamuyi saiki budemin kafa.
Chapter 30 · 0% Book details