← Book details Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 43

Sashe 32

Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shafar nipple dinshi take tana murzawa baki tasa tana tsotsan nipple din dayan hannunta kuma na wasa da ball dinshi(Bada banana kadai zaki wasa ba, shima balls din nada matukar amfani idan kikasan yanda zakiyi wasa dashi to koda balls kadai yaisa ki rikita oga) shafan balls din take tana lailaya shi a hannunta

Assssssh
Oh my God qalbe asssah oh yeaaa
Smiling tayi sanan ta dawu dakanta gurin banana'shi pillow tasa mishi ta baya ya jingina dashi

Bude kafarta tai sanan tace herty barinyi sucking dinka sai kanayin fingeering dina, haka kowa akayi tana sucking dinshi yana fingeering dinta shan banana shi take tamkar tana shan lollipop shan banana'shi takeyi hade da haduwa da balls dinshi tana basu wani message na daban. A haka suka gamsar da juna batare da sunyi sex ba.

Salma ce zaune a parlor tana danna waya jitayi ana knocking, tashi tai tabude batare data tambaya ko wacece ba.

Uwar mijinta tagani cikin fara'a salma ta tarbeta tana fadin mama kece a gidan namu sannu da zuwa.

Ba yabo ba fallasa mama ta amsa gaisuwan salma, shiru ne ya ratsa tsakaninso dan ba hira suke ba, aje cup mama tayi kana ta dube salma tace

Ummusalma ina fatan kina da ciki dan yakamata ace kinsamu ciki yanzu inaso naga jinina ta gurin najib, a watan da akai aure a watan zakiga surikaina dauke da ciki karasa maganan tai daciwa ina fatan kin fahimta.

Cikin mamaki salma take kallon mama a zuciyarta tafurta kwata'kwata wata nawa da aure har anfara maganan wani ciki ahhhh lallai.

Ashe a fili salma tai magana, saiji tayi mama na masifa auw rashin kunya zakimin?
Dani kike musayar yawu mara kunya kawai aidaman da ganin kwayar idonki zakiyi fitsara, itadai salma sunkuyar dakai kasa tayi batare data furta komai ba ko a zuciyarta batai kokarin sake wata magana ba.

Haka mama ta zage salma tas sanan ta tafi....
Koda mama ta tafi tsaki tayi hade daciwa kanki akeji tsohuwar banza kawai duk yawan yaran da Allah yabaki amma kice sai dan najib kikeso kigani toki kwantar da hankalinki ummusalma ba juya bace sanin kankine kwan'mu da kwar'kwantan zuri'armu suna haihuwa mahaifiyata saida da haife yara tara daya ya rasu da goma za'ace.

Haka dai salma taita masifa ita kadai tana zage zage

Nabeela ce tafito hannunta rige da jaka tagama shiri school zataje, mijinta na jiranta a mota dan yanzu shi yake kaita, shiga motar tai tazauna bata kaiga rufe kofar ba taji mararta zuwa bayanta yawani daure gawani ciwu daya saukan mata lokaci daya

Waiyo Allah na
Kuka tasa tana fadin waiyo Allah bayana nashiga uku waiyo... waiyo... waiyo.... waiyo

Abinda kenan take nanatawa, fita Alhaji yayi cikin sauri ya rufe kofar motar sanan yadawu mazaunin driver yana fadin haihuwar ce tazu? Kiye shiru mana shiru akeyi.

Ai kamar yace nabeela tai kuka kuka takeyi tana fadin wash Allah waiyo waiyo waiyo
Driving yake yana masifa ke daAllah kiye shiru baki da dauriya ko kadan saiki rudar dani ai.

Suna zuwa asibiti ba dadewa ta haifu danta namiji batai wani dogon nakuda ba.

Tana haihuwar Alhaji yasanar da maimuna aikowa sai gashi tazu kafin tazu angama komai nurses din sun taimaka wa nabeela.

Bata kwana ba aka sallameta gidanso ta wuce daka asibiti ba yanda Alhaji shehu beye daita ba akan takuma dakinta idan yasu sai a kawu wata tazauna daita amma nabeela tace a'a gwara ta kuma gida, a can k'asar zuciyarta kowa ciwa tayi gwara naje gida na huta dan tsab zai iya ciwa zaiyi sex dani ton banyi arba'in ba.

Anyi taron suna na gani na fada danko an kashe dukiya, a gidanso nabeela akai taron suna inda yaro yaci sunan uban mijin nabeela wato Abubakar. Alhaji shehu ya kashe kudi sossai a taron sunan haka iyayan nabeela suma sunyi naso bajinta saboda farin ciki.

Salma ce takira nabeela ta tayata murna, daka dayan bangaran naji salma tace
Kawata na manta ban fada mikiba wai uwar mijina har gida tazu taci mutuncina
Dariya nabeela tai kana tace me kikai mata?
Akan haihuwa kiji fa
Nabeela ce tace tabdi harta fara zancan haihuwa lallai Allah nagode maka da bani da wata uwar miji, saurin me takeyi haka ta kwantar da hankalinta zaki haihu
Salma ce ta amsa daciwa Atoh abinda kenan nace daka zuri'an masu haihuwa nafito
Dariya nabeela tai kana tace aikam kinga nikadai Allah yabama iyayyena kuma saida mummy ta dade kafin tasamu cikina to mutane sunyi tinanin nima haka zanyi ashe badaka nan abun yake ba kinsan family dinmu basu cika haihuwa ba.

Hakane nabeela kedai Allah yabaki.

Muneera taji labarin haihuwan nabeela ta tayata murna da taji tasauka lafiya amma bata kirata ba dan a yanzu bata gabanta.

A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah sai gashi har salma ta shekara daya a dakin mijinta, maida kanta tayi tamkar baiwa a gurin najib biyayya take mishi tana binshi sauda kafa tamkar bawa da sarki. ko wace irin zuciya gareshi kodan biyayyanta dole yaso ta.

Makaranta kowa izuwa yanzu tabar zancan komawa saboda kwata-kwata bayason zancan makaranta koda kowa suna zaune lafiya da ta dauko maganan karatu zasu samu matsala hakan yasa ta yayafa ma zuciyarta ruwan sanyi akan maganan makaranta danko ton farko daka gidanso aka jamata matsalar dakacan ta fara.

Abinda ke damunta be wuce taga tasamu ciki ba saboda yanda uwar mijinta ta matsa mata akan maganan ciki.

Zaune take a daki ta duka tagume sakamakon cin mutuncin da mama tai mata yauma har gida tazu ta zageta tas, tana zaune najib ya shigo tausayi salma ta bashi dan yasan halin mahaifiyarshi.

Sunanta yakira
Salma
Daga ido tayi ta kalleshi batare da tace komai ba, kiye hakuri yanzu abinda nakeso dake shine kintashi muje asibiti akwai wani abokina babban doctor ne watakila akwai taimakon dazai iya mana wanda zaisa kidauki ciki dawuri.

Taji dadi maganar dayazu daita hakan yasa tabishi sukaje asibiti

Nan doctor yasa ai musu gwaje'gwaje idan anga bawata matsala akwai maganin dazai basu wanda zai taimaka musu.

Kusan awa daya suka dauka kafin ko wane bincike ya bayyana. Doctor dinne ya kalle najib sanan yace abokina lafiya kalau kake baka da wata matsala.. matsalar daka gurin matar kace.

Murmushi salma tai a fili tafurta matsala daka gurina kuma wace iri matsala kenan likita?

Doctor dinne yace tohm a yanda bincike ya nuna mana da wuya mahaifar matarka ta dauki ciki sakamakon maganin datai amfani dashi na hana daukan ciki, da bakuyi amfani da maganin hana daukan ciki na lokacin mai tsawu ba akwai tsarin daya kamata kubi saboda wayanan maganin suna da illa.

Wani irin faduwan gaba yasauka a zuciyar salma, najib kowa saboda tsananin mamaki kasa furta komai yayi sai kallon salma da yakeyi.

Hannu yabama doctor game daciwa nagode sossai, kafin ya juyu salma tafice daka office din, hawaye kezuba a idonta harta isa bakin titi kekenapep ta tsayar ya kaita gida dan bazata shiga motar najib ba.

Ko a napep din kuka take tana nanata maga'nan doctor, ne salma nashiga ukuu karya kakeyi doctor wallahi zan haihu saina haihu.

Driving najib yake zuciyarshi cike da tinani barkatai, a fili yafurta da wuya mahaifarta ta dauki ciki sakamakon magungunan hana daukan ciki datai amfani dasu, rintse idonshi yai ya bude sanan yafurta zargina ya tabbata mazinaciya na aura, hakan yana nufi salma ta aikata zina fiye a kirga... da tinani barkatai a zuciyarshi ya karasa gida.

A fusace yafito a motarshi ko rufe kofar motar beyeba yai cikin gida cikin sauri.

A daki ya sameta tana hada kaya a trolley dinta hawaye nazuba daka idonta.

Yanda ya bude kofar da karfi ya firgita salma wuyanta ya shago game da watsa mata mari sanan yashiga dukanta muryanshi na rawa yake fadin ki fadamin ke wacece?
Saikin sanar dani wace irin rayuwa kikayi a baya, meyasa kikaimin karya?
Ashe daman ke mazinaciya ce karuwa wace tagama tantal badi a titi, Allah yaisa tsakanina dake salma Allah yaisa.

Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
💖💖💖💖💖💖

*ZAMAN HOSTEL💞*

💖💖💖💖💖

STORY
AND
WRITTEN BY

RAHEEMA🔥

DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋

DEDICATED TO👇🏻

*Real Anty Zeey 💞💋*
_Gaisuwa ta musamman gareki hajiyan gurgura🤭😀 Allah yaqaro zaqin gurgura agun oga🤭_

🅿63-64

Saida ya duketa iyasan ranshi sanan ya rabu daita zama yai a gefen gado sanan ya dafe kanshi hawaye nabin fuskarshi

Najib wani irin mutum ne wanda yake kyaman zina sanan ya tsani duk wani mai aikatawa.

Kwance take a kasa sai kuka take kamar karamar yarinya, hannu yasa ya dagota game daciwa tashi kizauna, tashi tayi tazauna cikin kuka tace me kake jira ka kasheni kahuta yaya najib ka kasheni kawai dan Allah.

Tsawa ya daka mata hade da nunata da yatsa yana fadin zakimin shiru kusai na karyaki anan, kafin kitafi gidan ubanki saikin sanar dani wacece ke?

Da jajayan ido ta dubeshi tace abinda bazaka taba sani ba kenan koda kowa zaka kasheni ka bani takardata na shiga duniya kawai

Koda baki nime saki ba yazama dole na sakeki salma, amma wallahi kinyi babban asara domin daka gidan mutunci kika fito sai kikayi watsi da tarbiyan da aka baki kika kasance shaidaniya kije na sakeki saki daya.

Tashi tayi batare da tace komai ba bathroom tashiga ta wanke fuskarta sanan tadau dogon hijab tasa hade da daukar akwatinta. Yana zaune yana kallonta har takai kofa sai ta juyu ta kalleshi hawaye nazuba a idonta tace

Tabbas nayi ladaman rayuwar dana aikata a baya, daka randa aka daura aure na, na sakejin tsanan rayuwan dana aikata a baya daka lokacin da aka kawuni gidan'ka nadau alkawarin zan zauna dakai lafiya zanyi zaman aure zan bika sauda kafa ton daka wanan lokacin nake niman yafiyan Allah akan rayuwan da nayi a baya hakika nayi ladama kuma na tuba ga Allah danko ba abinda yakai rayuwar aure dadi hmmm abinda nayarda dashi shine mutum baya taba kauce wa kaddarar'shi kowa nada nashi kaddarar a rayuwa ZAMAN HOSTEL ne sanadiyan lalaciwata duk halin dana tsinci kaina ayau sanadin zaman hostel ne tabbas nayi ladaman abinda na aikata.
Chapter 32 · 0% Book details