Sashe 10
Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah sarki yakamata a kaiki asibi hala maleria ne, dasauri tafito da ido waje sanan tace ai na.je. asibiti dakanan nake yanzuma
Sunbaki magani?
saida inna tai maganan magani sanan Muneera tatina da bata dauka magungunan da sadiya tabata ba, juyawa tayi takuma daki tana fadin sunbane magani
To Allah ya sauki idan kingama shan na asibiti saina dafa miki na hausa.
Wunin ranan Muneera a daki tawune alwala kefitar daita waje kawai, dukta tattara hankalinta da tuninta a yanda zata zubar da cikin amma kwata'kwata batasan yanda zataiba.
Wayarta tadauka danta hau facebook salma tagani tana kiranta, dauka tayi
Alo Muneera kina inane?
ina gida salma
ya jiki?
Alhamdulillah naji sauki
me sukace yake damunki?
Maleria ce
Shikuma period din dabakiyiba pha?
Infection ne
wane gida kike gidanko na asali kona federal lowcost?
federal lowcost
amma.......
salma bata karasaba Muneera ta katseta daciwa dan'Allah yaisa haka tambayoyinki sunyi yawa haba salma
Uhmmmm shikenan Muneera sai anjima
Suna gama waya da salma tahau facebook, wane group tashiga wanda yake da suna SIRRIN'MU MATA
Post kala'kala tafaracin karo daso, nan taci karo dawane post wanda wata takeciwa
*Please sisters kutaimakamin da maganin zubar da ciki na gargajiya banda na asibiti, banda maganan banza idan kinsan baki da amsata kiwuce karki zagene*
Nan Muneera tashiga taita karanta comments dinso anan taga hanyoyi kala'kala wanda mace zata iya zubar da ciki, masu zagin wace tai posting din suna zaginta, masu mata wa'azi sunayi, itadai Muneera takarda da biro ta dauko ta rubuce wanda taga zata iyayi, kashe Data dinta tayi sanan tasa hijab game da daukar wallet dinta dantaje kasuwan dake kusa dasu tasiyo kayan bukata
Tana fita inna talatu ta tsayar daita daciwa ina zakije Muneera?
turus ta tsaya cikin inda inda tace kasuwa zanje, wane irin kasuwa karfe biyar na yamma yanzu, mezaki siyo keda bakida lafiya
Dafa kanta tayi a hankali tafurta oh Allah na copsa🤦🏼♀
Ke nake saurare Muneera, uhmmm inna ba kasuwa nake nufiba, ina nufi zanje na amsa allura. Kallonta inna take daka sama har kasa sanan tace ina ledan alluran?
yanaganki kamar a rikice?
Kamar bakida gaskiya ton dazu nalura da haka yanayin walwalanki ya garanta.
Kokari Muneera tayi ta daidaita nutsuwarta sanan tace inna wane irin rashin gaskiya kuma? kawai dai banjin dadin jikinane shiyasa kikaga walwalata ta garanta, alluran kuma tana asibiti acan nabar muso karasa maganan tai daciwa nina tafi saina dawu
zaune suke suna hira nabeelah da salma harda kareema itama tazu gidanso nabeelah itada kawarta hafsa, waya kareema tagamayi aje wayar tai a gefe sanan ta kalla hafsa tace kawata wanan huton aina zakiyi?
Juya idonta hafsa tayi sanan tace Dubai nake tinane amma ban tabbatar ba dan Boo din nawa yanamin yawu da hankali, salma ce ta kalla nabeelah kashe ma juna ido sukayi sanan sukacigaba da sauraran hiran kareema da kawarta.
Allah sarki kawata kibishi a hankali dai, nima ina tunanin dubai din zanje, dan sugar daddy na yace zamuyi tafiya tare
salma ce tace Ahhhhhhhh lallai duk iskancinka akwai wanda yafika, nabeelah ce ta amsa maganan daciwa wallahi kowa idan baka mutuba kasha kallo giri'giri suke nuna iskancinso a fili weldon kareema da hafsa adaibi duniya a hankali
Awwwwwwn yaushe kika fara wa'azi nabeelah? kareema ta fada haka
hafsa ce tace tana tare da wancan shegiyan yarinyan mai iyayin masifa aidole tafara wa'azi, fuska a daure salma tace wace yarinya kenan?
Muneera mana nifa kwata-kwata banson yarinyan girman kanta yayi yawa tana bala'in jida kanta ga miskilanci
Hannu salma ta daga wa hafsa tana fadin keeee dalla yaisa haka mana, yazaki zauna kina zaginta, kina zaton zamu baki hadin kaine kizageta bari kiji Muneera kawa tagarice ko kadan bata da girman kai kawai dai baki fahimce ta bane
Nabeelah ce tace amma wallahi bakida hankali hafsa Is not good to hate someone oo. is a bad attitude
Murmushi hafsa tai sanan tace Ok that means I have bad attitude?
salma ce tace yes ofcorse u need a change of attitude, bakida hali mai kyau hafsa kina magana da mutane duk yanda ranki yaso baki tauna magana kafin kifada
Nabeelah ce ta amsa maganan daciwa wallahi kowa she's so rude in talking, shiyasa bana shiga sabgarta kwata-kwata dan idan mutum ya fadamin cuta zan fadamishi mutuwa, tashi hafsa tayi game da daukar jakarta tana fadin kareema tashi mutafi itakam kareema bama jinso takeba dan tonda suka fara tasa earpiace a kunne hade da sake sauti,
Tashi kareema tayi tadau jakarta sanan ta yafa gyale tanaciwa nabeelah saikun dawu hostel gobe
tohm nabeelah sai munzu, suna fita salma taja tsaki mutanan banza da wufi, wallahi inda Muneera na gurinan Allah kadai yasan masifan daza'a kwasa yau.
Ana kiran sallan magriba Muneera tashigo gida, alwala tayi sanan tashiga daki bayan ta iddar da sallah maganinta ta dauko tasha danta farajin sanyi zazzabi naso yarufeta(Data fita tabiya gidan sadiya ta amsa magungunan)
Sai karfe tara na dare Muneera ta farka daka bacci tonda tasha maganin bacci ya dauketa, tashi tayi ta gabatar da sallan isha'i bayan ta iddar key tasama dakinta sanan tasamu cup da ruwa danta hada maganinta na zubar da ciki
Gishiri ta debo cikin tafin hannunta tazuba a cikin ruwan wanda befi rabin karamin cup ba, lemon tsami taita matse ruwanshi a cikin cup din, dakaken barkone wanda ba'ai mishi hadiba tazuba a ciki sai wane abu wanda dungulle yake kamar cube sugar naga tajefa ciki, a gefen katifa ta aje cup din tana jira 15minutes yayi saita sha kamar yanda aka fada mata.
I need more and more comments keep following me, read and share😘😘😘
[3/13, 7:05 PM] Muneera: 💖💖💖💖💖
ZAMAN HOSTEL💞
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA🔥
DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋
*D£DICAT£D TO👇🏻*
★Mman 2wins😘😍
★khardeejearh👄
★Maman Sudais
★Mrs kamal💑
★💋Anty Zeey ❤
🅿25–26

15minutes nayi tadauka kurba daya tayi ta yatsine fuska hade da hadiyewa da kyar, aje cup din tayi tana zazare ido, zuciyartane tace mata Muneera hakuri zakiyi kidaure kisha haka zaki rufe ido kisha
Kamar yanda zuciyarta ta fada mata haka tayi daukar cup din tayi sanan ta rufe idonta tafara sha, tayi kokari taga ta shanye duka amma takasa rabin cup din tasha da kyar, waiyo Allah nah wanan abu ba dadi
Komawa tayi tai kwanciyarta tana sauraran lamarin ubangiji pillow ta dauko ta rungume, after 30minutes bacci yadauke ta batare da taji komaiba
gyara kwanciyarta tayi wane irin daurewa da mararta tayi yasa tabude ido yunkurawa tai tashi zaune, hannu tasa ta'taba kasan mararta ouuuuch ko tabawa tayi zafi yake mata ga ciwu da takeji pillow tadauka ta toshe fuskarta tana fadin abun yazu kenan hala cikine zaifita, waiyo Allah nar
Allah kadubamin karnayi ihuuu da inna talatu zataji
Wayarta dake gefentane yafara ringing mansur taga yana kiranta, cizan lips dinta tayi saboda ciwan maran dake damunta kara dadowa yake, daukar wayar tayi hello
Qalbee
muryarta na rawa dan kuka takeyi tace na'amm
Meyafaru yajiki?
Yakuma unborn baby
kuka tasa tana fadin mansur meyasa kamin ciki katafi kabarne cikin wahala to wallahi zubar da cikin zanyi yanzu hakama nasha maganin zubar da ciki.
Tonda tafara magana tana kuka dariya mansur yakeyi dan dariya take bashi. dakajin maganan ciki dukta daga hankalinta ta damu a fili ya furta, Allah nagode maka daka bane Muneera a matsayin mata.
Dariyan da yake mata kara bata mata rai yake tine taji zuciyarta nasake harsala, ok dariyama kakemin?
Bakomai tana karasa fadan haka ta kashe wayarta
Jinta take kamar a jiqe hannu takai vj dinta, jine tagani, zare ido tayi tana fadin jine
toai yakamata yafito dayawa dan naga idan mace tayi miscarriage jine harbin kafarta yakeyi
😂🤣🤣😂🤣😂
Nikam Raheema lamarin Muneera dariya yake bane🤣
janyo wayarta tayi sadiya takira, aiko babu wane bata lokaci sadiya ta dauki wayar
hello mai ciki
Kuka tasa tana fadin anty sadiya kidaina dan'Allah, taimakonki nake nima
to Muneera inajinki
Nasha maganin zubar da ciki to shine....
whatttttttttttttttttt?
Muneera wane irin magani kikasha karki halaka kanki, ne sadiya na shiga uku bansan abin zaikai hakaba, aida na fadamiki gaskiyan abinda ke damunki.
Wasssssh Allah marana abinda kenan Muneera tafada, mararta ce take mata wane irin ciwu, itadai bata fahimce abinda sadiya take nufiba
Muneera nace wane irin magani kikasha?
Na gargajiyane bana asibiti ba, nasha kusan minti talatin banji komaiba harnayi bacci to yanzu marana kemin ciwu kuma danasa hannu a vj dina naga jine, but bamai yawa ba kamar yanda en miscarriage akayi yake fitowa
Oh Allah
Muneera kina jina
Eh anty sadiya
Babu wane ciki da kike dashi, maleria ce tamiki mugon kamu, shikuma period din dabaki ganiba babu komai date dinki yacanza ne haka yana faruwa, ko infection or ciki kokuma changing date, abinda yasa nace kina da ciki saboda abinda kikai baki kyautaba taya zakibama namiji kanki baki tare a gidansaba, baki tinanin idan yasamu abinda yakeso daka baya ya juya miki baya?
Sauke numfashi Muneera tayi wane irin sanye mai cike da farinciki ya lulube zuciyarta, amma anty sadiya kingama dane wallahi hankalina yatashi ba kadan'ba
Hhhhhhhhhhhhhhhh
Yanzu dai ki kwantar da hankalinki muneera, wanan jinin da kikagani to period dinkine
Godiya Muneera taima sadiya sanan ta kashe wayarta, sai yanzu tagane dariyan da mansur yake mata ashe so yake ya haukatata, shima yasan babu wane ciki, tashi tayi dantasa ruwa tayi wanka.
washegari da misalin karfe goma na safe Muneera tagama shirinta sanye take cikin black pencil skirt with peach top after dress ta daura akai hade da yafa veil dinshi akai karamin jakarta ta rige Sanan tafita, bata tsaya akoina ba sai a asibiti.
Ton kafin Muneera takaraso kusa da sadiya, dariya sadiya takeyi itadai Muneera kujera taja tazauna hade fuska tayi game daciwa anty sadiya gaskiya baki kyautamin'ba kin rudamin ciki.
Tsaida dariyarta tayi tana fadin Muneera kinbane dariya dake da kanki baki fahimce baki dauke da ciki ba koda yake zanmiki uzuri harda yarinta kedamunki.