Sashe 12
Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya Muneera tayi zatai magana taji zuciyarta na tashi daman ton jiya takejin ciwan'kai da zazzabi amai ne yatawu mata dasauri tai waje, salma ce tabita da ruwa a bota tana fadin sannu Muneera daman baki da lafiya ne?
tana shigowa a gado ta kwanta game da rufe idonta, goshinta kareema ta taba sanan tace sannu Muneera, sai sannu suke mata.
kareema nafita salma takuma kusa da nabeelah dafa kafadanta tayi kana tace nabeelah yayi disvirgin dinki kenan?
Ahhhhhh keda kikasan komai be bane kudiba amma munje yasaimin waya, yabane dadi kuma yasaimin abu mai tsada, hannu suka tafa suna dariya salma na fadin yauwa babban yarinya mai babban harka bama kananan harka.
Muneera na kwance tana jinso batare datace muso komaiba amma a zuciyarta tana Allah wadai da halaiyarso, lokaci daya sukeso so lalace babu abinda iyayanso suka rageso dashi, zuciyartane taji yana tashi dasauri tai waje takai 5minutes a gurin amai bezuba hakan yasa tadawu daki
Salma ce tace sannu Muneera amma yakamata kisha magani paracetamol ta dauko a jakarta guda2 ta ballo tabata amsa tayi tasha kwanciya tai tana fadin salma nagode
Muneera, salma dan'Allah zamuje mu kwana a gidanmu yau mama tayi tafiya monday zata dawu shine tace muje gida mu kwana akwai abubuwan wayanda zasu lalace idan ta kashe fridge kunga kuma babu yanda za'ai abar kayan wuta a kunne babu kowa a gida
Babu matsala yanzu zamu tafi kosai anjima salma ta fada haka, yanzu zamu tafi dan jirana take ok oo.
Muneera sannu daure kitashi muje, tashi Muneera tayi karamin gyale ta yafa a kai doguwar rigace ta material a jikinta ba laifi da tasha magani taji karfin jikinta
Kareema nabeelah takira a waya tasanar mata sunje gida, suna fita suka samu keke napep.
A parlor suka tarar da maman nabeelah bayan sungaisa taita shi musu albarka har mota suka rakata saida sukaga tafiyarta sanan suka kuma cikin gida.
Salma kezaune tana danna waya, kallon Muneera tayi wace a kwance take tana video call, sake matsowa kusa da Muneera tayi sanan ta leqa wayar mansur tagani, juyowa Muneera tayi ta kalla salma hade da matso mata da wayar yanda zataganshi da kyau
Hannu salma ta dagamishi hade daciwa Hi handsome
murmushi yayi kana yace yakike?
lafiyan qalau, ashe kabar kasa before yesterday nake tambayar ina kake kwana biyu baka zuwa saitace kayi tafiya
Juyawa Muneera tayi sanan tamaida earpiace kunnenta Baby Boo barin barka kahuta anjima zamuyi waya byeee love u
tana karasa magana ta kashe wayar.
Komawa salma tayi tazauna, nabeelah ce tashigo tana ciwa Muneera yajiki hope dai kinji sauki?
Alhamdulillah naji sauki nabeelah
Tashi salma tayi tana fadin am expecting my period today Muneera bane pad dina da kika ara last month, tashi Muneera tayi tazauna saida salma tai maganan pad tatina yakamata tayi period ton farkon wata amma haryanxu shiru a fili tafurta ai ba'a fita a month dinba dolema zanyi period idan kuma banyiba tome hakan yake nufi??
oh my God nifa am confuse.
Kallon juna nabeelah da salma sukai saboda maganan da Muneera take, nabeelah ce tace bakiga period dinkiba?
And you are confused? Salma ce tafada haka
Dasauri ta kalleso sai yanzu tasan a fili tai magana uhmm karku damu da maganata bana da pad salma amma zansiya anjima.
Hmmmmmmm
Abinda kenan salma ta fada, Muneera kenan idan wata matsalace dake kifada mana mu kashe mu rufa baki da kawayan dasuka fimu sanin kankine babu sirrinmu da baki saniba
Murguda baki gefe Muneera tayi sanan tace bane da wata matsala kuma da yardan Allah bazan sameta'ba, hhhhhhh dariya salma tai hade da nuna nabeelah da yatsa tace kema kinason bata bakin'ki ai Muneera bata da yarda ko kadan idanma wane abune yake damunta ki kwantar da hankalinki nabeelah a sannu zai baiyana kowa yaji
Tsaki Muneera tai tana fadin yunwa nakeji pha, wane irin cin abinci kikeyi Muneera badazu naga kunacin indomie ba keda kareema?
salma ce ta taba nabeela tana fadin ina wanan saurayin naki wanda kuka hadu randa mukazu gidanko?
Dariya tayi kana tace shehu zakice sunanshi kenan aishine yake sona da aure aiko anjima mukai dashi zaizo.
Tabe baki salma tai tana fadin aure manya yajiraki kigama makaranta or sai kinkusan gamawa.
Nabeelah amma wallahi ke banza ce shikenan baki da ra'ayin kanki sai abinda salma tacemiki, kicigaba da biyemata dakyau, itadai nabeelah murmushi tayi batare datace komaiba
Misalin karfe bakwai da rabi na yamma zaune nabeelah take a gaban dressing mirror kwalliya tayi sossai tai kyau riga da skirt ne a jikinta na atamfa, tulare ta fesa sanan ta kalla Muneera wace ke kwance kan dadduma ta gudindine guri daya tonda ta iddar da sallan magriba ta kwanta.
Muneera kitashi kihau gado mana, salma ce tafito daka toilet hijab tasaka, tana fadin wow
nabeelah kinye kyau, shehu dinne yazu karasa maganan tai daciwa Muneera dan matsa gefe or kikuma gado zanyi sallah
Eh shine yazu salma, nima abinda kenan nace takuma gado zatafi sakewa, salma ce tace kamar rawan sanyi takeyi durkusawa tayi game dakai hannunta goshin Muneera, jitai yai zafi rau
Eyya sannu Muneera bata da lafiya hannu nabeelah tasa ta dagota hade da rungumeta a jikinta tana fadin sannu Muneera meke damunki murya kasa'kasa tafurta zazzabi kedamuna yamma nayi saina dingajin sanyi tashi tayi tashiga toilet saboda amai da takeji, amai taita kwarawa kamar kayan cikinta zaifita sanan tafito
A gado ta kwanta blanket nabeelah tadauka ta rufeta tana fadin Allah ya sauki salma nina fita tadi ton dazu yake jirana, tohm saikin dawu itama salma tashi tayi dan tayi sallah
Muneera naga ta tashi bandaki tashiga yunkurin amai takeyi amma yaqi fitowa hakan yasa ta tsaya a bandakin bata fitoba, har salma ta iddar da sallah Muneera bata fitoba tashi salma tayi ta leqa toilet din a durkushe a kasa taga Muneera hannu tasa ta taimaka mata ta mige tsaye tana fadin sannu Muneera wanan amai da kike tayi anya kowa na lafiya?
Zaunar daita tai a gefen gado tea ta hada mata kadan tasha ruwan tea din batare da taci bread ba, paracetamol salma tasake bata tasha sanan tace zuwa gobe yakamata kije asibiti.
Kwanciya tayi hade da lumshe idonta wayartane tafara ringing earpiace tasa a Kunne sanan tayi picking call
murya kasa'kasa tafurta baby boo
Qalbee kinfara bacci ne yanaji muryarki kamar mara lafiya, eh banjin dadin jikina
subhanallahi meke damunki?
ciwan kai, tashin zuciya, amai, da yamma tayi saina dingajin sanyi zazzabi na rufene.
Murmushi yayi wanda tana jiyo sautin muryarshi sanan yace congratulations you are pregnant
Dasauri ta tashi zaune hade da fadin
Whatttttttttttttttttttttttttt
ciki A'a saita fashe da kuka
Salma dake zaune tana danna wayarta itama ido ta zaro waje tana kallon Muneera, Muneera wakeda ciki????
Sai a wanan lokaci Muneera tatina a fili tai magana, dukda batajin karfin jikinta amma dasauri ta sauko daka gado tai parlor, mansur shiru yayi batare dayace mata komaiba
zama tai a kujera muryarta na rawa tace ßaby boo ciki pha kace, nima sai yanzu tunina yazunan cox banga period dina ba this month ton a farkon month nake period gashi anyi nisa a month din banganiba karasa maganan tai da fashewa da kuka.
Dariya mansur yakeyi sossai har yana buga kujera domin tanajin kara, dakyar ya tsayar da dariyan sanan yace Allah yasa ki haifa mana twins aiwanan abin farin cikine gobe dai kije asibiti danso sake tabbatar mana
Kuka Muneera tasa sossai tana fadin nikam nashiga ukuuuuu, mansur kagama dane mezance wa iyayena aiwanan abin kunyane dariyan da mansur yakeyi shiyake sake sata kuka hakan yasa ta kashe wayar ta aje a gefe
Kuka takeyi sossai tana fadin Allah yakaimu gobe dole naje asibiti idan ko cikine dane wallahi zubar dashi zanyi amma ta yaya zanfara zubar dashi?
wazai taimakene?
Zama dai takama kanta da dake mata wane irin ciwu kamar zai fashe, kuka mai karfi tasaki
Kukan da salma takeji yasa taisaurin fitowa daka daki turus ta tsaya gaban Muneera ganin yanda take kuka
Zama tai a gabanta tana fadin keee meke faruwa?
Muneera akwai abinda kike boyemana, ina zargin wane abu tattare dake kina cikin damuwa kifadamin matsalarki nayi alkawarin taimaka miki har idan zan iya
I need more and more comments keep following me, read and share😘😘😘
[3/16, 1:12 PM] Muneera: 💖💖💖💖💖
ZAMAN HOSTEL💞
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA🔥
DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋
*D£DICAT£D TO👇🏻*
★Maman Ayser😍
🅿27–28
A zuciyarta ta furta ashe da gaske ba ciki bane daita, ashe a fili tai maganar. Hadiza ce tace dama wacece take da ciki?
Kallon juna nabeelah da Muneera sukayi batare da sunce komaiba itama salma shiru tayi
Hannu tasa ta maka wa salma duka a kafa tana fadin ina tambayarki wacece take da ciki?
Hafsa kawar kareema kor?
To wallahi saidai idan zubarwa tayi danko Hafsa cikine daita.
Gaba dayanso maida hankalinso gurin hadiza sukayi, dakyar salma ta hadiye yawu sanan tace Eh ita nake nufi hafsa ba.
Dariya hadiza tayi kana tace zan iyace miki yanzu bata da ciki danna tabbatar ta zubar dashi, kinsan hostel dinmu daya kuma room dinmu daya dukda bakomai sukeyi a gabana ba amma babu abinda bana fahimta.
Hmmm lalallai Allah ya shirya abinda kenan Muneera tafada, ita kowa salma kasayin magana tayi. Nabeelah ce tace yoai daman dukyan group dinso kareema yan iskane daka maso zuwa party sai masobin maza da shaye'shaye zuwariyya ce maidan hankalin cikinso amma hafsa ko kallon idonta kikai kinsan yar duniya ce.
Red short gown Muneera tasa perfum tadauka tafesa, zama tai tana ciwa haba mana maganar yaisa haka sai zaginso kukeyi, kuna rage muso zunubi wallahi
Hararan Muneera salma tayi kana tace saikizo ki toshe mana baki, duk wanda yayi abun zagi wallahi saimun zageshi eyeee, aikam fada mata.
Yunkurawa Muneera tayi ta tashi... Muneera ina zakije?
Hadiza ce ta tambaya
Hostel dinko zanje hira, bata rufe bakiba wayarta tadau ringing Alhaji muktat taga yana kiranta.
komawa tayi tazauna sanan da dauki wayar
Hello
Muneera ya kike ya karatu
Alhamdulillah
Anjima bayan sallan magriba zaizo gurinki
Shiru tayi batare da tace komai ba harsai daya sakeciwa kinjine kowa?
Ok Allah yakaimu anjiman tana fadan haka ta kashe wayar.
Hadiza ce dake tsaye tace Muneera kince hostel dinmu zakije, kwanciya Muneera tayi tana ciwa jeki kawai hadiza na fasa zuwa.