Sashe 34
Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayan na hannunta taji message ya shigo dasauri ta bude
_Ummusalma aduk inda kike ki tabbata kin dakata da tafiyar kidawu gida kizu gidana, ki kwantar da hankalinki ba abinda zan miki zaki kuma dakin mijinki dan girman Allah ummusalma kidawu gida dan'Allah dan'Allah, dan'Allah_
Ta karanta sms din yafi a kirga tana fadin anya ba wayau yake mata ba dazaice ta dawu kuma ta sauka a gidanshi wata zuciyarce tace mata kinga shikenan saiya kasheki ya birne gawan a gidanshi batare dakowa yasaniba tonda yace ki sauka a gidanshi.
Matar yaya sa'ad taga tana kiranta, kamar bazata dauka ba saidai ta dauka
Hello salma dan girman Allah aduk inda kike kidawu gida ki kwantar da hankalinki babu abinda za'ai miki....
Muryan ummu hanif ce tafara rawa saboda network din ba kyau a hanya salma take
Jin haka yasa salma ta kashe wayar hade da tura mata text
_Anty kiye hakuri amma bazan dawu ba wallahi yaya sa'ad kasheni zaiyi idan nadawu kuye hakuri kawai_
Karanta ma yaya sa'ad abinda salma tace tayi, nan yasa ummu hanif ta tura mata text
_A'a salma bazai kashe kiba kedai kidawu kisamu ki kuma dakin mijinki karkiyi wasa da wanan damar haba ummusalma me kika hango a zaman bariki? Menine abun burgewa a karuwanci babu wata riba karshenso baya kyau a wulakance rayuwarso take karewa bana fata kizama haka kiye tunani sanan ki gagauta dawuwa danAllah_
Hannu salma tasa ta share hawayan da suka zubo mata maganan da ummu hanif ta fada mata sun shiga zuciyarta, nan ta daga murya tace wa driver zata sauka a zaria akwai abinda ta manta dashi dole saita kuma gida.
Haka kowa a kayi a zaria ta sauka wata mota tashiga wanda zai kaita kaduna.
Muneera ce a kitchen blanding kayan miya tayi, gas ta kunna hade dasa pot akai sanan tazuba mangyada a ciki saida mangyanda yai zafi tazuba kayan miyan juyawa take tana ya mutse fuska hade da toshe hanci.
Tsaki tayi sanan ta kashe gas din ruwa ta dauka a fridge sanan tafita parlor tazauna fuska a daure tadau waya takira mansur
Herty idan zaka dawu ka tsaya kasiya abinci dan banyi girki ba
Tohm qalbe abinda kenan yace mata.
Kitchen ta kuma cornflex ta hada sanan tafito parlor tazauna, hannu tasa ta shafa cikinta game daciwa Allah yasa ciki gareni dan canjin da nakeji a jikina yai yawa yanzu.
Tana zaune a gurin taji ana knocking tashi tayi ta bude
Rungumeta yai a jikinshi yana fadin qalbe amsan ledan hannunshi tai hade daciwa sannu dazuwa herty i missed u.
Kitchen tanufa hade da dauko plates da spoon, bude takeaway take tana kokarin zuba abincin a plate.
Mansur ne ya dubeta sanan yace qalbe meyasa bakiyi girki ba?
Aje abincin tai a gabanshi game da miga mishi spoon tana fadin bismillah sa hannu muci.
Girgiza kai yayi kana yace ai nakine ke kadai nasaba da abincin gida bana iyacin abincin waje yanzu. ki dafamin indomie daukar plate din abincinta tai hade da durawa a kafarta sanan tace herty kenan aikam saidai kayi hakuri bazan iya girki ba shiyasa nace kasiyo abinci a waje ai.
Shiru Mansur yai yana kallon Muneera a kwanakin nan tafara canza mishi batason girki sanan abu kadan zai mata saita nuna ranta yabaci tafara fushi, bece mata komai ba harta gama cin abincinta tasha ruwa.
Saida yaga tagama sanan yace qalbe yunwa nakeji nace ki dafamin indomie, migewa tai tana kwashe plates kana tace herty ya kakeso nayi dakai ga abincinan kasiyo kaci mana, gaskiya bazan iya girki ba kayi hakuri kamshin abincin tashin zuciya yake samin tana karasa maganan tawuce kitchen aje plates din tayi sanan tafito dakinta tawuce ko kallon inda yake batayi ba.
Shima daki yabita kayan jikinshi yake ciriwa towel ne daure a waist dinshi sanan ya dube Muneera yace ki nemamin abinda zanci kafin nafito wanka sanin kankine nariga dana saba da abincin ki idan kinga naci abincin waje to bana gari ne.
Turo baki Muneera tayi jitayi ranta ya baci cikin fushi tace ne wallahi bazan iya girki ba ne gaskiya na gaji haka rayuwan auren yake life in kitchen koda yaushe mutum bashi da huto karasa maganan tai dajan blanket ta rufe jikinta.
Da mamaki mansur yake kallonta gaba daya ta canza kulawan da take mishi a baya yanzu bata mishi ba kamar daba
Babu wani bata lokaci saiga najib yazu kiran da yaya sa'ad yai mishi.
Zaune yake a kujera cikin girmama yake sauraran maganan yaya sa'ad
Yaya sa'ad ne yace najib tabbas kayi matukar hakuri da salma kuma naji dadi daka rufa mata asiri Allah yasaka da alkhairi, wata alfarma nake nima a gurinka dan'Allah ka taimaka mana ka rufa mana asiri kamar yanda Allah ya rufa maka
Najib na matukar ganin mutuncin yaya sa'ad cikin girmamawa yace yaya me kakeso kafada kanka tsaye ba damuwa
Yaya sa'ad ne yace kayi hakuri najib kayi hakuri ka maida ummusalma dakinta dan girman Allah.
Najib ne yace yaya sa'ad wallahi koda bakace na maida salma ba daman ina da niyyan maidata idan har tadawu, nayi tunani sossai akan lamarinta tabbas tayi ladama kuma ta shiryu kamar yanda tasanar dani kuma gashi tana kokarin kyautatamin.
Yaya sa'ad yaji dadin abinda najib yace sai yaji zuciyarshi tadan mishi sanyi tashin hankalin daya tsincin kanshi ya ragu.
Najib ne yace amma zan kara aure yaya.
Murmushi yaya sa'ad yai kana yace wanan ba matsala bace najib aidaman dole ka kara aure.
Gabanta na tsananin faduwa mai kekenapep ya sauketa a kofar gidan yaya sa'ad, dakyar takejan akwatinta harta karasa shiga a parlor ta iskeshi shida matarshi sai yarinyarso meema da yake yaran nashi duk boarding school suka kaiso meema ce kadai a gida.
Jikin tane ya dauki rawa sakin trolley dinta tai suka fadi a kasa kafin tai wani motsi meema taji ta rungume ta tana fadin oyoyoyo Anty salma murmushin da yafi kuka ciwu da kakaro hade da rige hannun yarinyan batare da tace komai ba
Ummu hanif ce ta karaso inda take tana fadin sannu dazuwa shiga da kayan daki mana.
Harta farajan trolley din yaya sa'ad ya daka mata tsawa game da ambato sunanta salma
Ai tini taji yan hanjinta sun juya mararta ta daure fitsarin da take matse dashi a mararta yafito saboda tsananin tsoro a zuciyarta tafurta shikenan na kawu kaina da kaina nasan kasheni zaiyi.
Meema ce tace laaaa umma kinga Anty salma na fitsari a tsaye ba ummu hanif ba harta yaya sa'ad saida ya dubeta, dasauri salma ta fada toilet din dake parlor takarasa fitsarinta sanan tafito koda tafito ummu hanif tariga data goge gurin
Gwiwa biyu tasa a kasa tana kuka hade da fadin yaya dan'Allah kayi hakuri karda ka kasheni wallahi sharrin zuciyace dan'Allah yaya kayi hakuri
A wanan karon tausayin kanwar tashi tabashi sai yaji yana matukar tausaya mata ta lalata rayuwarta a banza a wofi gashi yanzu ita da haihuwa saidai wani ikon Allah, ya tabbata koda takuma gidan najib saidai tayi zaman hakuri kawai dazaran yai aure yasan tazama bora
Hawayene yazuba daka idonshi hannu yasa ya goge tine hankalin salma yasake tashi kukanta ya tsananta.
A hankali yaya sa'ad yafurta salma ki kwantar da hankalinki bazan kashe kiba fada kawai nakeyi amma bazan iya kashe kiba bawai bana sonki bane halaiyar'kice banaso ummusalma, bansan mezan ce ba bani da abin ciwa akan lamarin'ki dan abin yafi karfin tinanina tashi kitafi mijinki na jiranki a waje tonda kin riga dakin zubar da mutuncin ki sai kije kiye zaman hakuri dan baki da inda yafi miki gidan najib idan kikai gangancin daya karasa miki sakin dayan daya rage a tsakanin'ku matsalarki dan babu wanda zai kwasheki, a halin da kike ciki yanzu babu namijin dazai kwashe ki tashi kitafi.
Jiki a sanyaye salma ta mige ummu hanif taima sallama, itama nasiha tasakema salma sanan ta rakata har motan najib, mai gadi ne yasa mata akwatinan a mota.
Da sallama ta shiga motar zama tai batare da tace mishi komai ba, shima ko kallonta beyeba bema amsa sallamar da tayi ba, a haka suka karasa gida kowa da abinda yake sakawa a zuciya.
Koda suka isa gida fita tai a motar sunanta yakira
Salma
Tsayawa tai batare data kalla inda yake ba, karasuwa inda take yayi sanan ya wurga mata key din yana fadin ne kike jira nashigo miki da akwati?
Idan kin kwasheso ki kullemin mota yana karasa maganan yawuce.
Dakyar ta iya ciro akwatinan sai nishi take tana janso dakyar ta karasa har dakinta.
Zama tai a gefen gado game dacire hijabi tagume ta duka sanan tashiga kogon tunani.
A fili tafurta Allah wadaran halin namiji duk wani matsalan ya mace to namiji ne sila, wanda ya jefani cikin bala'in da nake ciki baya duniyar gaba daya a yanzu, zaman hostel ko bala'in zaman hostel mai lalata yaran mutane zaman hostel mai canza ra'ayin shiryayiwa zuwa lalataciya zaman hostel mai hada mutum da kawayen kwarai dana banza zaman hostel mesa mutum kwadayi dason abun duniya zaman hostel mesa mutum yace saina zama kamar wance nima sainasa kaya mai tsada or saina rige waya mai tsada
Hmmm abun takaici abun haushi duk wanan masifan dana tsinci kaina a ciki karatun da nayi yatashi a totan babu yatashi a banza tonda ban karasa ba, a fili tafurta anya akwai mara rabu a duniya Irina?
Kuka salma tasa mai karfi hade da kwanciya a gado najib nazaune a parlor yajiyu sautin kukanta.
Oh ne Raheema salma tafara bani tausayi😔😔
Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL💞*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA🔥
DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋
_Fuck the fucking fuckers that think zan daina typing zaman hostel duk abinda nasa a gaba da yardan Allah saina gama shi.Bancika'son yawan rubuce rubuce asaman novel ba wanda ya shafi shirmamu marasu aikinyi amma saida kuka kureni, ton farkon book dinan bance lallai sai kinbi littafina ba idan kinsan kwa'kwal'warki bazata iya daukan abinda ke cikiba ton wuri kisan inda dare yai miki bansan kanan'nan magana, gulma da munafurci kigama karantawa ki kuma gefe kina zagina bayan kingama kwashe abunda zaki karo a ciki. Ton wuri kufita a idona karkuga nai shiru lokacin kune bani dashi to hell with you all._
🅿67-68