Sashe 6
Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya salma tai sanan tace kubarta tayi life dinta rayuwar tace kowa nada damanyin abinda yaso
tashi tayi tadawu kusa da nabeelah zama tai hade da bude jakarta taciru kudi
Babe gashi 40k ne anan kidau 20 kibama Muneera 20, eweeeeeeew abunda kenan nabeelah ta fada hade da hunging din salma tana fadin har 20k thank you so much babe hand bag dinta ta dauka ta wurga kudin ciki sanan tamaida bag din cikin trolley kulle trolley din tayi hade tacire key din
Hannun salma ta riqe tana fadin salma irin harkanan nakeso yanda za ana facaka da kudi, Heheheheheheheheh
kafin nace wane abu bane hannunki mu tafa yar gari, hannu ta bata suka tafa hade da kwashewa da dariya.
Karfe biyar da rabi na yamma na hango salma a waje gurin gate tana tsaye sanye cikin hijab dinta wanda yake har kasa wayarta ta dauko a wallet dinta game da kiran mansur ringing biyu wayar tayi yadauka
Baby Boo nikam gani nafito waje ina jiranka wallahi tsoran cikin gidan nake
ganinan karasuwa Qalbee nakusa
Tana kashe wayar tasamu guri tazauna gefen flowers din dake gurin akwai gurin zama, fito da wayarta tayi tafara game
Wata venza ce black colour with tinteed glass ta shigo street dinso Muneera, gaba da inda Muneera take zaune motar ta Parker
Kareema nagani zaune cikin motar tare dawane sugar daddy wanda a galla zaiyi sa'an babanta kuma ya girmeshi, ta madubi take kallon Muneera tana fadin wallahi dagaske Muneera ce to metakeyi anan?
Sugar daddy dinne naji yace kareema kifita kiye mata magana tonda kinsanta amma kinsane nayi parking anan aibashi da amfani, dafa shoulder dinshi tayi sanan tace kayi hakuri sugar banso tasan naganta shiyasa banfitaba bata karasa magana ba motar mansur ta tsaya
Fitowa yayi game da karasuwa inda Muneera take itama migewa tsaye tayi sana tace mishi mutafi kor murmushi yai mata sanan yace eh amma kafinan spaghetti da kika dafa ya rage kor?
Daga mishi kai tayi sanan tace Eh yarage, please daukomin natafi dashi bata fuska tayi kamar zatai kuka sanan tace baby wallahi nagaji banso nasake komawa ciki
Hannu yasa yadauketa cak a mota ya direta sanan yace barin shiga nadauko abinci, duk abinda yafaru a idon kareema amma bataji abinda sukeciwa ba, kallonso take ko gifta ido batayi a zuciyarta tana fadin wato gidan saurayinta take zuwa a state lowcost sai anjima a hostel ta nuna tafi kowa hankali msstw kowa dan iskan kanshine daman
Tana zaune a mota har mansur yafito suka wuce, saida taga sun wuce sanan itama suka bar gurin can gaba da gidanso Muneera kareema da sugar daddy dinta suka sauka
Hira sukeyi harsuka karasa hostel, kallonshi take zuciyarta cike da kaunar'shi shima kallonta yakeyi a hankali ta furta Baby kacemin Monday zaka tafi, murmushi yayi hade da rige hannunta sanan yace karki damu Qalbee zuwa gobe za'ai miki bayanin komai ki kwantar da hankalinki
Tohm Allah yakaimu gobe,kayan wankinta ta dauka a bayan.motarshi da yake
₣lash ßack(Fitan da yayi dazu tazauna jiranshi kayan data bada wanki yaje anmso mata)
Koda tashiga room dinso ganitai duksuna sallah da yake ankira sallan magrib, itama fita tayi ta dauro alwala sallah tayi sanan ta janyo trolley tafara shirya kayanta
Salma ce tace Muneera ya kike daure fuska tinda kika dawu?
kamar bazatai magana ba saidai tace babu komai, nabeelah ce take kefah haka ana zaune lafiya dake saiki fara kunbure kunburen fuska dariya Muneera tayi
Heeeeheeeeheeee Muneera kenan kawai dai kina hade fuska kike dan karmu tambayeki ina kikaje to wallahi saikin fadamin inda kikaje how many hours daka fita tadi nan'nan sai yanzu zaki dawu. Nabeelah ce ta amsa maganar daciwa aikam maganarki haka take salma.
Salma ce tasake ciwa Muneera nace ina kukaje ne?
rasa mezatace mata tayi saican dabara ys fado mata taisaurin ciwa uhnnmm naje gidane, a gida ya ajene sai dazu yadaukone dakanan muka biya na amsa kayana
Owk abinda kenan salma tace
Kareema ce tashigo dakin hade dayin sallama amsa sallamar sukayi murmushi dauke a fuskarta ta migama salma leda tana fadin ga ice cream nasiyu muku amsa salma tai hade da bama kowa nashi komawa tayi tazauna tana fadin hajiya kareema mungode so
ssai wai ina kikaje haka.
Kezan tambaya ina kikaje keda baki kwana hostel dinmu ba Muneera da nabeelah sunce a barbeloan kika kwana nikuma nasan baki da kawa dakike shiri daita a barbeloan bayan Ashanty kuma kunyi fada ai, murmushi salma tayi sanan tace ba anan na kwana ba a gurin safna na kwana
Karasa maganan tai daciwa amma ke aina kika kwana jiya?, Muneera ce tace gidan saurayinta ta kwana dan najita tana waya before yesterday dana tambayeta ina zataje saita cemin gidan friend dinta or sister dinta tace ohuuuuuu
Tsaki kareema tayi sanan tace idan gidan saurayina na kwana sai menine?
Kema din aidazu naganki a state lowcost keda wane har daukarki yayi yasaki a mota a wane gida kuka fito.
Dafa shoulder din nabeelah tayi tana fadin nabeelah ina Muneera tace muku zataje dazu?
shiru nabeelah tayi kamar bazatai magana ba saidai tace hira tafita saurayin tane yazu, good wane time tadawu
Gabda magrib
Murmushi kareema tayi sanan tace hira a cikin skul shine za'a akai kusan magrib
ita dai salma kallonso take zuciyarta na saga mata abubuwa iri'iri.
Muneera kasa magana tayi bayan kallon kareema da takeyi
kareema ce tace salma da Muneera ta dawu ina tace muku taje yatsine fuska salma tai sanan tace gidanso tace zataje
Hahhhhhhhhhh to wallahi babu wane gidanso da taje tabi saurayinta gidanshine dake state lowcost, zaro ido nabeelah tayi sanan tace tabdi jam, salma ce tace Muneera ya kikayi shiru hakane?
Kareema ce tace a masifan Muneera harna'isa nai mata sharri tabi saurayinta gidanshi. sanan tamin shiru aikuma kunsan haka bazaifaruba, abinda yasa kukaga na nuna mata naganta saboda nagaji da halinta saita dinga nunawa kamar tafi kowa tsoran Allah tana fadamana fear Allah fear Allah ashe itama duk jirgi daya ya kwasomu
Hawaye yafara zarya a idon Muneera a zuciyarta ta furta ba iskanci nayiba da aure na ai, tashi tayi ta fada bed hade da fashiwa da kuka mai karfi
Kallon kallo sukeyi dukanso suka nufi gurinta.
I need more and more comments keep following me, read and share😘😘😘
[3/1, 3:55 PM] Muneera: 💖💖💖💖💖
ZAMAN HOSTEL💞
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA🔥
DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋
*Sisters din da suke bina private akan maganan sex styles dan'Allah kuye hakuri bana da lokacin koyar dawane abu ta private please and please kuye hakuri kucigaba dabin novel dina kuna daukan abinda yadace a ciki amma bana da lokacin koyar dawane abu ta private ko shima novel din nawa am just trying my best naga kullum nayi typing bawai ina da wadatacan lokaci bane. Thanks all❤*
*D€ĐÌCAT€D TO👉🏾Classic Feedoh*
Wanan page din nakine ke kadai kiye yanda kikaso dashi☺ hrt u dear😘🌹
🅿15-16
Kallon kallo sukeyi dukanso suka nufi gurinta, hannu nabeelah tasa ta dagota tana fadin Muneera menine na kuka?
kareema ce tace Muneera kiye hakuri idan maganata ta bata miki rai dan'Allah kiye hakuri amma inaso kema kiji irin zafin da nakeji a lokacin da kike cutar dane da magangano a gaban kawayan'mu smilling tayi sanan tace Alhamdulillah kuma kinji yanda naji tonda gashi har kuka kikeyi
Daka salma har nabeelah basuji dadin abinda kareema tayiba, nabeelah ce tace haba mana kareema maganan taisa haka. Nabeelah na rufe baki Muneera ta dago fuskarta wanda hawaye ya wankeshi sanan tace nabeelah barta ta fada abinda ke zuciyar kibarta ta fada abinda ke zuciyarta karya kasheta.
Kehar kin'isa kice abinda ya shafeki zai kashene?
kawai dai inaso na nunamiki babu wanda kikafi tsoran Allah, dukan'mu a makaranta muke babu wanda yake daukan nauyi wane a cikinmu haduwan campus ce, kowa nada ikonyi abinda yaso ko nayi karatu ko karnayi badamuwar kowa bane tonda babu mai daukar nauyina,
Buga kirjinta tayi da hannunta tana fadin niya kamata nai muku wa'azi ku nutsu kuye karatu domin parents dinku baso rageku da komaiba idan kuka iskance sai Allah ya tambayeku wallahi da nice iyayena suke bane kulawan da Kuke ciki babu abinda zaisa nafara gurbataciyar rayuwa a campus, amma nikam ina da ikon'yin abinda naso domin nina kawu kaina campus, nina nake daukan nauyin kaina babu mai taimakamin kunga ina da lasisin yin abinda naga dama tonda babu mai daukar dawainiyata.
amma kinsamin ido Muneera kamar jirana kike koda wane lokaci so kike kifada aibu akaina
Nabeelah ce ta dafe kanta hade daciwa wallahi zaku sane kuka nayi hating tashin hankali a rayuwata muna zaune lafiya gwanin ban sha'awa yanzu misunderstanding zai shigo dan'Allah kareema yaisa haka.
Salma ce tace Please dn't cry nabeelah. Misunderstanding leads to more understanding most times as both of them would have known their mistakes, and then magana kareema yanuna Muneera ce bata da gaskiya dafa kafadan Muneera tayi tana fadin Muneera kibama kareema hakuri a wuce gurin shikenan
Dago fuskarta tayi sanan tace banga dalilin bata hakuri ba domin babu abinda nai mata, nabeelah ce tazauna kusa da Muneera hade daciwa please it's settlement time accept your wrong and apologize if need be, so we can all move on without grudges kafin nabeelah ta karasa magana kareema tadau blanket dinta gurin kofar tanufa tana fadin salma da nabeelah nikam basai tabane hakuri ba ta kwantar da hankalinta saida safenku banan hostel din zan kwana ba a bathel zan kwana, tana karasa maganan tafita.
Salma ce ta mige tsaye game da riqe waist dinta sanan tace Muneera kinga irinta kor?
yanzu idan zakiyi hankali kidaina shiga rayuwar mutane sai kiye gashi yanzu tace taganki a state lowcost.
Murmushi Muneera tayi sanan tace tabbas ba sharri tamin'ba naje state lowcost tare da mansur amma saidai kuma danaje state lowcost ba zunubi na dauko ma kaina ba, har abada baxan taba zubar da mutuncina kafin aure ba, domin budurcina nada matukar daraja babu abinda za'a biyane wanda zai maye gurbinshi.
Zagaye daki salma tafarayi hade da tafa hannu tana smilling tsayawa tai a gaban Muneera sanan tace nasan haka, nasan babu abinda zai biya budurci ya mace amma kafinan inaso kifadamin meyasa duk wata budurwa mai mutumci take tattalin budurcinta?