← Book details Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 43

Sashe 31

Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dafa kumatonda tayi hawaye nazuba a idonta danko yanzu tasaba da halinshi tonda cikinta yai girma abu kadan zatayi saiya mareta idan ta kulashi kowa harda duka, hakan yasa koda ya mareta bata kulashi yanzu saidai tayi kuka ta share hawaye.

Tsawa ya daka mata kana yace bazaki tashi bani saina tatakaki anan, tashi tai zuciyarta cike da bakin'ciki sanan tace Alhaji meyasa kake wulakantani yanzu?
Kodan cikin da nake dauke dashi yakamata ka tausayamin amma naga tonda cikina yai girma amaimakon ka tausayamin sai mugunta da kakemin.

Tana karasa maganan tawuce daki a baya yabita yana dura mata zagi game daciwa aida baki wuce ba da kinga mugunta yar iska kawai.

Yauta kasance Sunday shirya mishi kaya takeyi, suna hira
Cikin sanyi murya tace herty zanyi missing dinka har 2weeks zakayi karasa maganan tai da bata fuska kamar zatai kuka

Janyota yai jikinshi hade da rungumeta tsam sanan ya kalleta yace two weeks zanyi kinga kina zuwa school da baki zuwa da munje tare.

Shinshina wuyanta ya shigayi kana yace yakamata kibani wani abu koda natafi nadinga tinawa dake, karasa maganan yai da daukarta ya dire a gado hannu yasa yaja zif din rigarta hade da cire mata Bra sanan yace yau zan karba hakkina qalbe.

Tsoro ne taji ya kamata nafarko tsoran sex na biyu Allah yasa matsalar dake tare daita yabar jikinta.

A hankali tafurta kayi hakuri bayau ba, cikin wani irin murya yai magana wanda cike take da sha'awa qalbe kinsan nayi hakuri harsai yaushe gaskiya yau saidai kiye hakuri. Karasa maganan yai da kama nononta yana matsawa hade da shafa saman nipple dinta, baki yasa yana tsotsa

Motso motso take hade da kukan shagwaba nikam kabarni banaso, daga ido yai ya kalleta hannunshi na rige da nononta kifadi gaskiya qalbe kinajin dadi kina bakiso karasa maganan yai dasa harshe ya lasa nipple dinta wanda yai tsine saboda sha'awa.

Assssssh
Cigaba da lasan nipple dinta yake tana moaning hannu yakai vj dinta hade da shafa clit dinta numfashin'tane ya dauke saboda wani irin dadi daya ratsata, hannun'shi yacigaba da gogawa a clit dinta yana jujuyawa
Assssh uhhhhhsssssh wassaaaah
Abinda kenan takeciwa tana kukan dadi hade da squeezing bed sheet

Tsayawa yai da abinda yake mata sanan ya dubeta yace wanan kukan dadin kuma daka ina yake fitowa?
Na menine?
Cikin jin kunya tace bakaine ba, janyota yai ya manna da jikinshi sanan yace nine nayi mene?
Uhm bakomai

Cigaba yai da kissing dinta hannunshi na vj dinta yana wasa da clit dinta, bude kafarta yai hade da tura yatsa daya asssh tace fingeering dinta yashigayi cikin sauri sauri

Assssssh
Assssssh
Assssssh
Abinda kenan takeciwa wani yatsan yafara kokarin turawa zafi taji hade kafarta tai kana tace herty yatsa daya yaisa please karkasa wani akwai zafi

Murmushi yai a zuciyarshi yace akwai aiki yau kenan Muneera sarkin son jiki hakuri zakiyi, bude mata kafa yai yana fadin zaki dainaji kinji... Baki yasa yana tsotsan nipple dinta cikin wani irin salo daka kasa kuma yana fingeering dinta da yatsa biyu, a hankali yafurta a matse take sossai.

Wani yatsa yai kokarin sake sawa amma sai yaga ta hade kafa hade daciwa wasssssh Allah na!
Da yaga haka saiya cigaba da fingeering dinta da two fingers kawai bakinshi kuma na tsotsan nipple dinta.

Ciki dabara ya bude mata kafa sossai sanan yacigaba da tsotsan nipple dinta, a hankali yafara tura kan banana'shi bakin'shi dauke da addu'a, zafi taji ya ratsata
Hade kafarta tai game da fadin waiyo akwai zafi wallahi kabarni banaso, daidai saitin kunnenta yake fada mata ki bude kafarki bazai miki zafi ba, bude kafa tai hade da cizan lips dinta dan zafi takeji

Shigar dakan banana shi yai wanda daman begama shigewa ba
Kuka tasa hade da fadin nashiga uku wallahi akwai zafi, zafi takeji kamar ansa mata barkono a gurin, karasa shigar da banana shi yai harta nutse a hq dinta.

Wani iri dumi mai dauki da dadi ya lulube shi, ita kowa ai wani irin radadi takeji tine kukan da takeyi a hankali yafito da karfi, tonda yashigar da banana'shi befara thrusting in and out ba saboda yana ganin zataji zafi, baki yasa yana tsotsan nipple dinta

Kuka takeyi dan a yanzu nipple din nata zafima yake mata, a hankali yafara kaiwa da kumowa da banana'shi kuka takeyi tana fadin dan'Allah kabarni wallahi zanyi maka abinda zakai realesing basai munyi sex ba. Allah akwai zafi sossai nashiga uku.

Wani irin dadi ke ratsa shi thrusting in and out yake, cikin nishadi yace kiye hakuri yanzu zaki dainajin zafi

Hannu takai kasanta hade da rige banana shi wace take kaiwa da kumowa a hq dinta kana tace dan'Allah kabarni ninasan azaban da nakeji karasa maganan tai da kuka saboda hannunta daya cire sanan yacigaba da abinda yakeyi. Hada bakinso guri daya yai yashiga kisssing dinta yana gudanar aikin'shi.

*_A gaskiya comments na kadan fa zan tafi yajin aiki nadaina typing kullum tonda haka kukeso😕_*

Keep following me i need more and more comments read and share😘😘😘
💖💖💖💖💖💖

*ZAMAN HOSTEL💞*

💖💖💖💖💖

STORY
AND
WRITTEN BY

RAHEEMA🔥

DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋

🅿61-62

Rungume take a kirjinshi kasa'kasa take kuka hade da sauke ajiyar zuciya, shafa bayanta yake zuciyarshi cike da farin ciki fuskar'shi dauke da murmushi yafurta qalbe kiye hakuri bakin shiga ruwan zafi ba zaki daina jin zafin zuwa gobe.

Allah yayi miki albarka ina alfahari dake muneera na sameki a budurwa kinyi tattalin budurcin'ki meyafi wanan dadi bani da abinda zan saka miki dashi bayan addu'a, a daidai saitin kunnenta yafurta qalbe ki fadamin me kikeso har idan befi karfina ba namiki alkawarin mallaka miki ko menine

Murya a shaqe sakamakon kukan data sha tafurta abinda nakeso babba ne anya zaka iyamin?
Hannunta ya rige kana yace fada abinda kikeso qalbe

Yatsine fuska tayi sanan ta tashi tazauna, hade dajan blanket ta rufe kafafuwanta, sanan ta dubi mansur tace herty zuciyarka nakeso ka mallakamin yazama nawa nikadai.

Hannunta ya rige hade da durawa a kirjinshi daidai saitin zuciyarshi sanan yace qalbe nariga da nabaki zuciya ta. tuntine na mallaka miki ita saidai kin bukaci wani abun amma zuciyata mallakar kice tuntine... Saikuma me kike bukata qalbe?

Hawaye ne yazubo a idonta sanan tace herty nagode sossai

Tallafu face dinta yai da hannu biyu kana yace Muneera meyasa kike kuka mansur nakine har abada nakine ke kadai batare dakowa ba.

Murya a shaqe tafurta herty kenan kace kai nawa ne nikadai batare dakowa ba hakan yana nufi baza kamin kishiya ba?
Herty ina da kishi sossai bazan iya zama da kishiya ba ina matukar kishin'ka herty dan'Allah kamin alkawarin baza kamin kishiya ba, kamin alkawari dakani bawata, dakani ka rufe kofa kasa ma zuciyarka kula mata tamakar haramun'ne a wajenka kamar yanda yake haramun a gurina karasa maganan tai dayin kasa da murya hade daciwa karda kacemin bazaka iyaba herty

Lumshe idonshi yai sanan ya budeso akan Muneera kana yace qalbe a gaskiya bazan iya miki alkawari ba, amma wallahi bani da ra'ayin zama da mata biyu kisa ma zuciyarki mansur bashi da ra'ayin zama da mata biyu amma beye miki alkawarin bazai miki kishiya ba.

Kuka tasa hade daciwa herty kasani cikin duhu ban fahimce abinda kake nufi ba. Janyota yai jikinshi hade da rufeso da blanket sanan yace yakamata muyi bacci karmu makara tashin Asuba.

_Bayan wata daya_

Izuwa wanan lokacin hankalin salma ya kwanta domin zaune suke lafiya ita da mijinta, duk yanda yakai da kawar da kai akanta amma haka ya gagara saboda naci irin nata.

Haryanzu baya kwana a dakinta ita take binshi har daki daka karshema saita kuma kwana dakin'shi kawai.

Cikin nabeela yai girma danko ta shiga watan haihuwanta, a yanzu ko basa magana ita da Muneera harta corse mate dinso sun fahimce haka, ko kallon nabeela batayi ta gabanta zata wuce kokuma tazauna a gabanta amma ko kallo bata ishetaba idan kowa sun hada ido a bisa rashin sani harara ke shiga tsakanin'so, ji Muneera tayi gaba daya nabeela da salma sunfita a zuciyarta.

Ganin haka yasa nabeela itama ta kama kanta dan tasan halin Muneera tana shiri da mutum ya aka kare balle ace bata shiri da mutum gwara ta kama kanta dan tashin hankali bason'shi take yanzu ba.

A gajiye Muneera ta dawu gida a bude taga parlor dinta kafa tasa tashiga hade dayin sallama.

Dasauri ta fada jikin mansur tana fadin herty kadawu dawuri yau, rungumeta yai a jikinshi sanan yace Eh qalbe nadawu da safe aka sanar dani tafiyata cyprus gobe wata uku zanyi acan.

Bata fuska tayi kana tace hmmm dole nayi hakuri tonda matafiyi na aura zama guri daya da miji ba nawa bane, sake rungumeta yai a jikinshi kana yace kiye hakuri qalbe dole kiye hakuri.

Zif din rigarta yaja kasa yana fadin muje nai miki wanka nasan kin kwaso gajiya, noqe kafada tai sanan tai magana cikin shagwaba nikam bazanyi wanka ba daka yau nadaina wanka harsai ranan daka dawu daka tafiya.

Toshe hanci yai kana yace hmmm tashi daka kafata harna farajin wari ton kafin kidaina wankan.

Wanka suka shiga tare, sponge ne a hannun'shi yana cuda mata jiki itama haka take mishi, yana tsaye jingina tai da jikinshi hade da goga mazaunanta daidai saitin banana shi sakalo hannayanta biyu tai hade ta zagayeso a wuyanshi, gani haka yasa ya rige shower game da sakar musu ruwa a jiki, zafin ruwan na ratsa jikinso.

A daidai kan nononta yake sakin ruwan yanda ruwan ke zuba a jikinta take tafarajin wani canji, da hannu daya ya rige shower dayan hannun kuma yana matsa nononta hade da shafa kan nipples dinta wanda sukayi tsine kasa yai da shower hade dakai hannunshi vj dinta ruwa ya zuba a gurin sanan yashafa hq dinta cikin wani irin salo

Assssssh
Abinda kenan tace cigaba da mishi tafiyan tsotsa take da hannunta tana wasa da banana'shi, zuba ruwa yake a hq dinta game dasa hannu yana wasa da clit dinta.

Moaning takeyi kasa'kasa hakan yasa suka wanke jikinso sukafito, a gado ya direta jikinta daure da towel.

Rungume juna sukai yashiga kissing dinta itama kissing dinshi takeyi saukowa yai yana kissing dinta har wuyanta zuwa nipple dinta sossai yake romancing dinta tana moaning.
Chapter 31 · 0% Book details