Sashe 9
Zafin Wuta Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sai bayan da kowa ya nutsu sannan Mommy ta fara gaisar da Hajiya Zulaihad a mutunce, babu kunya ta amshe gaisuwar, ganin sai wani basarwa da shan ƙamshi Jaleela ke yi sai itama Mommyn t gaisar da ita, du yanda taso ta maze akan taƙi gaida Mommy kasawa ta yi, dan Mommy badai kwarjini da cika ido ba, a kunyace ta gaishe da a jimla sannan tai gum tana cigaba da dannar wayarta, tuni fira ta ɗinke tsakanin Sulaima da Moon akwai shaƙuwa da zumunci me ƙarfi a tsakanin ƴan uwan biyu, ahakama dan Mom na shiga tsakaninsu shiyasa basa samun sakewa dayawan lokuta.
Duk sakin fuska irinna Hajjo yaukam babu shi, sai cin ɗaci take tun bayan zaman Mom wajen, da Mom ta lura da hakan sai taji duk jikinta yai sanyi ƙalau, dan batai tunanin haka daga Hajjon ba musamman yanda abaya ta ke haba-haba da ita, zancen zuci ta soma yi.
'Fatima kin kashe ni, kin gama da ni da kika shiga tsakanina Hajjo, wallahi Fatima kin shiga hancina ta ƙudundune idan na tashi fyato ki ba zatai maki dakyau ba, wannan irin baƙi munafurci har ina, ace mace ɗaya sai juya kan family take kamar waina a tanda, kowa dai Fatima, Fatima dai kowa ba babba ba yaro, nice zan kawo ƙarshenki Fatima.'
Gyaran muryar Papah ta katse ma ta zancen zuci, barka da zuwa ya yi musu a taƙaice tare da tambayar lafiyarsu, nan suka amsa shi a ladamce dan Papah badai kwarjini da cika ido, bayan angama gaisawa Mommy ta umurci ƴan aiki akan sukaima su Mom kayansu ɗakunan da aka ware musu, bayan anjere kayan suka tashi zuwa ɗakin acewarsu zasu huce gajiyar tafiya....✍️
🔥𝐙𝐀𝐅𝐈𝐍 𝐖𝐔𝐓𝐀🔥
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,😩MATSANANCIYAR DAMUWA,😭
KUNCIN CUZIYA,💔
SADAUKARWA,💌
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.💋💘
WRITING BY
MARYAM STAR ⭐⭐
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR📒✍️
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA🔥
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
PAID BOOK 500 ONLY👌
BOOK FOUR 4
CHAPTE 45
بسم الله الرحمن الرحيم.
"Lallai akwai babban aiki a gabanmu, kinga kuwa yanda ake wani share mu, gaskiya wannan karon sai kin tashi tsaye Mom idan ba haka ba nan gaba kaɗan Hajiya Fatima zata fitar da ke daga SHURAIM FAMILY, bakiga yanda Hajjo ta wani haɗe fuska ba, ina ji ko amsa gaisuwata bata yi ba." Jaleela ta faɗi bayan sun shigo ɗakin da aka sauke su.
"Hummm Jalila kenan, aini kaina ya gama kullewa, shin kin lura da gyaran da akaiwa gidannan kuwa, kinga kayan da aka saka da kyau, sune waɗanɗa nike burin haɗa kan ƴan kuɗaɗena inzuba a gidana na Abuja, ban san miyasa Fatima ke shige min hanci ta ƙudindine ba, du abin da nai burin yi sai ya riga ni, dan Allah kalli wannan aljannar duniyar da take ciki, hankalinta kwance ta mallake gida da mutanen gidan baki ɗaya, gaskiya wannan karon bazan raga ma ta ba, dole zan yi wani abu akai." Mom ta faɗi tana cizon yatsa, nan suka cigaba da wassafa mugayen nufin akan matar da sam bata san su na yi ba.
Tun da na baro dinning na wuce ɗakina, wanka na faɗa toilet na yo, sannan na dawo na tsara simple make up wacce ta dace da tsarin fuskata, wata rantsatsiyar doguwar rigar shadda wacce Mommy tai mana order last week ni da Sulaima na ɗauko na saka, ba ƙaramin fito da haskena tai ba kasancewarta kalar pich me duhuwa, ban iya ɗaurin ɗankwali ba sai kawai na ɗauki gyalen da akai mahaɗi da shi da takalmi harda ƴar ƙaramar fasion bag me ƙyau, na gyala, sannan na sarƙafa bag ɗin, faɗar irin kyawun da nai ɓata lokaci ne dan ni kaina nasan nayi kyau na ƙarshe, feshe jikina da tsadadun turaruka masu sanyi ƙamshi na yi, sannan na ɗauki ɗankwalina a hannu na fice da ina taku ɗaiɗai, kai tsaye na wuce ɗakin yah Fauzan, da siririyar sallama na shiga ɗakin, a maimakon ya amsa min sallamar sai ya saki baki da hanci yana ƙarewa shigar da nayi kallo, wani azababen kyau nai mashi, ji yake da ace yana da ƙafa da babu abin da zai hana shi hutar da ni da tafiya, kamar nasan ƙage yake da in isa wajenshi sai na tsaya yin wata iriyar kasalalliyar tafiya.
"Yah Rahaman, ka bani ƙarfin jure wannan yanayin."
Fauzan ya faɗa ƙasa-ƙasa, yayinda idanuwanshi ke shigewa ciki tsabar yanda yake kallona, yanda halittar jikina ke girgiza tuni ya tafi da ilahirin kwanciyar hankalin Fauzan.
"Oh my god!." ya faɗi daidai lokacin dana ida wajen bed site na yunkuya da niyar in zauna, lokaci ɗaya tsigar jikinshi ta mimmiƙe, wa ta iriyar kasala ta baibayeshi, yayinda sassanyan ƙamshin turarena ya daki hancinshi, da wani irin yanayi ya watso min idanuwansa yana aiko min da wani irin kallo me kashe gaɓɓan jiki, tattausan murmushi me tsayawa a ruhi na sakar mashi, tare da lumshe idanuwana, ban san ta yanda akai ba sai kawai naji ya wani fizgo ni da ƙarfi na faɗa akanshi, shi kuma ya kwanta flate akan lallausar form ɗinshi.
"Ouchhhh." na saki siririyar ƙara lokacin da ya fizgoni, kamar na ƙara mashi karsashine dan wa ta iriyar kyakkyawar runguma ya bani, gami da ruwan kissis masu zafin gaske, babu abin da bakinshi ke maimaitawa sai kalmar "Kinyi kyau sosai my chopchop."
Yanda yai ta maimaita kalmar ya saka na yarda da tabbas nayi kyau ɗin, ahaka muka kwashe ƙyawawan mintuna biyar, dan kanshi ya sake ni tare da tashi zaune ya ƙure ni da kallo kamar tsohon maye.
"Sweet sis muje ki raka ni wajen Love ai nayi matuƙar ƙoƙari da tun zuwana ban nemeshi ba ko?."
Moon taiwa Sulaima tambayar.
"Okay tashi muje nima dai yau ganinki ya shiriritarda ni banje na gaishe shi ba.
Haka suka jera su na tafe suna hira har suka iso bakin ƙofar, Sulaima ce tafara yin gaba sannan Moon a bayanta.
"Karki damu sweet sis nasan bro zai ji daɗin ganin..."
Maganar ta maƙale ne daidai lokacin da idonta ya sauka akanmu, ina zaune ɗare-ɗare akan cinyoyin yah Fauzan, shi kuma ya zagayo da hannuwanshi yamin sassauƙar runguma, yayinda yake yawo da kanshi yana sinsinar dag wuyana zuwa ƙasan wuyar rigata, ni kuma na tallafe kanshi da hannuna ɗaya, ɗayan kuma ina bubbuga bayanshi sannu a hankali.
Daburce Sulaima ta yi, yayinda tsabar mamakin abin da ta gani ya sanya ta juya da nufi ta koma, sai kawai Moon ta zagayo ta ɗayan gefe dan taga abinda ke faruwa da yasaka Sulaima kasa ƙarashe maganarda tafara.
Ƙafafuwanta ne suka shiga makyarkyata, wasu zafafan hawaye suka shiga kwararowa daga idanuwanta, daidai lokacinda ta zune ƙasa yaraf, bakinta ya furta cikin karyewar zuciya, "Love, no, please ba kai bane."
Da wani irin sauri na juyo da kaina jin magana aikuwa nai kyakkyawan gani, Sulaima na hanga ta juya baya daga bakin ƙofa, yayinda wannan baƙuwar wacce nagani ɗazu ke zube a ƙasa tana hawaye bakinta na karkarwa tana nuna mu da yatsa, yunkurawa nai cikin tashin hankali zan sauka, amma sai naji yah Fauzan ya riƙe ni gam, haɗi da manna ni a ƙirjinsa ya shiga shafa bayana alamar rarrashi.
Da wani irin husky voice na ji yace.
"Sulaima shigo mana ki kama ƴar uwarki, baki ganin ta faɗi."Ya faɗa cikin dakewa kamar baiyi komi ba, bani da zaɓin daya wuce inyi luf a jikinshi dan bansan da idon da zan kalli Sulaima ba, wa ta iriyar kunya ce ta dabaibaye ni.
Kama Moon ta yi ta miƙe tsaye amma bata yarda ta kalli inda muke ba, saima saka lock da tai bayan sun fice....✍️
LITTAFIN ZAFIN WUTA🔥🔥🔥 PAID BOOK NE, ZA KI BIYA 500 KACAL DOMIN KI MALLAKI NAKI.
9136291920
MARYAM UMAR
OPAY
TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.
MARYAM STAR⭐⭐⭐ KE MUKU FATAN ALKIRI🙏🙏🙏.
🔥𝐙𝐀𝐅𝐈𝐍 𝐖𝐔𝐓𝐀🔥
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,😩MATSANANCIYAR DAMUWA,😭
KUNCIN CUZIYA,💔
SADAUKARWA,💌
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.💋💘
WRITING BY
MARYAM STAR ⭐⭐
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR📒✍️
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA🔥
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
PAID BOOK 500 ONLY👌
BOOK FOUR 4
CHAPTE 46
بسم الله الرحمن الرحيم.
"Innalillahi! Sulaima mike faruwa ne, miya sameta haka."
Mommy ta miƙe da sauri ganin yanda Sulaima tashigo da Moon.
"Wallahi Mommy ɗakin yah Fauzan muka je shine ta iske Mubeena zaune akan cinyarshi shi kuma ya rungume ta shine ta faɗi a wajen tana kuka."