← Book details Zafin Wuta Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 13

Sashe 7

Zafin Wuta Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ni na taimakawa Mommy na kama ta da taimakon Sulaima har muka sadar da ita da ɗakinta, toilet muka kaita bayan ta kama ruwa gami da yin wanka tai alwala muka dake fito da ita muka taimaka mata ta saka kaya, sai da ta tayarda Sallah daga zaune sannan na fice zuwa ɗakina nima na yi alwala, bayan nayi sallah na ɗam taba karatun alƙur'ani dai na nufi gaban miro ina kallon yanda idanuwa suka ɗan kumburo, zama na tsinci kaina da yi a gaban miron ina shafa powder, harma da kwalli da ɗan pin lip stick me launin jah, sai naga fuskata tayi wani fayau gwanin birgewa, rolling ɗin kaina na sake gyarawa sannan na fice zuwa dinning inda aka jere kayan abinci tuli guda, plantain kebab na ɗiba tare da gasashen naman rago sai mix fruit juice wanda aka tace aka saka a freezer yaisanyi, jeresu nai a basket sannan na ɗauki abubuwan da zan buƙata kaina tsaye nai hanyar ɗakin Fauza.
Da siririyar Sallama na shiga, inma ya amsa sam ni banji ba, ajiye kayan hannuna nayi sannan na shiga tattare ɗakin ina gyarawa, na fesa room freshner me ƙamshin daɗi, sannan na sauya kalar glob daga fari zuwa colours, nan da nan ɗakin ya sauya zuwa kala me ƙayatarwa, ɗaukar basket ɗin na yi tare da tunkarar gadon da Fauzan ke jingine idonshi a lumshe, sai de ban saniba ashe kallon ƙasan ido yake bina da shi, yana ƙarewa hallitar jikina da ke juyawa ta cikin rigar material ɗin dana saka, wacce samanta ke a matse harda belt wanda ya sake ƙawata rigar, daga ƙasa kuma ta buɗe sosai har wa ta ƴar rawa take idan ina tafiya, wani nannauyan numfashi ya saki lokacin da ƙamshin turarena ya daki hancinci, a hankali ya watsomin rinanun idanuwanshi wanda damuwa ta bayyana a cikinsu.
Matsawa kusa dashi nai sosai, tare da ɗaga ƙafata na ɗaura akan gadon hakan ya sake bani damar kusanta kaina da shi, a hankali na kama hannunshi na rintse a cikin yatsuna ina murzawa a hankali, sai da na tabbatar da hankalinshi gaba ɗaya ya tattaru akaina sannan na buɗe ɗan mitsilin bakina kamar me koyon magana na ce.
"Am so sorry dear."
Wani irin sanyi ne ya sauka a zuciyarshi, ahankali yake jin damuwarshi na kwararewa, damƙar hannuna yayi sosai a cikin nashi, ya saka ɗayan ta bayana ya saƙalo ni zuwa kafaɗarshi, ahankali na fara warware naɗin dana yiwa mayafin kaina, sai da ya saukeshi gaba ɗaya sannan ya manna kaina akan fuskarshi yana jujjuya fuskanshi akan tufkaken gashina, yana shaƙar ƙamshin mayukan da Sulaima ke shafa min idan taimin wanki kai, a hankali ya saka hannunshi ya wargaje gashin, nan take ya watse a jikinshi, nan ya shiga yin wasa da gashin, ya ɗauki lokaci me tsayi yana yamutse gashin, bance komi ba illa miƙa mashi ragamar kaina ina sauraron yanda yake min susa akai, tubke gashin yai a hannunshi sannan yai amfani sa hakan wajen jan gashin yai baya, dogon wuyana wanda ƙananan kwantattun gargasa suka kewaye ya lankwasa, fuskata ta bayyana sai de idanuwa a rufe, zame yatsunshi yai daga cikin nawa ya maida akan fuskata, girar idona ya shafa yana zuw yana dawowa akan dogayen gargasar girar idona, a hankali ya dinga sauka da hannun nashi har ya isa akan haɓata, sai ya sunkuyo akan fuskata daya tallafe ya huramin zazzafar iska daga bakinshi, farfar na fara yi da idanuwa, sai na yi kamar zan buɗe sai kuma in sake kullesu, sumba ya manna min a duka idanuwan kafin ya gangara da bakimshi zuwa lips ɗina da ke shaning, baiyi wata-wata ba ya ɗaura nashi bakin akai, ya ziro da harshenshi ya dinga lasar min lips d wani irin salo me tsuma gamgar jiki da ruhi, sai da ya lashe lip stick ɗina tas sannan ya nutsa da bakinshi a cikin nawa, dabaibayi yayiwa harshena da nashi, a haka ya dinga ruguza zaman lafiyata.
Ban san lokacin da na birkito na haye jikinshi ba, sai tsintar kaina da nai na tallafi ƙeyarshi da hannuna ɗayan kuma na zagaye bayanshi da shi ta yanda jikinshi ya sake mannuwa da nawa, mun ɗauki lokaci me tsayi muna musayar yawu, kafin daga bisani Yah Fauzan ya canza salon wasan zuwa inda yake zuciyarsa tafi muradi.
Saƙonni masu wahalar mantawa yah Fauzan ya dinga aika min, yayinda na miƙa mashi akalar rayuwata don yayi yanda yake so da ni, ji nike zan iya mallaka mashi dukkanin rayuwata, sai da naga abin nashi bana ƙare bane sannan nai ƙoƙarin janye jikina, hana faruwar hakan yai sai de ya daina abin da yake min sai zagaye ni da hannayenshi da yayi ya rungume ni tsam a jikinshi, ajiyar zuciya na dinga saukewa ajere daga bisani kuma na shiga narkewa kamar ruwa a jikinshi, kyakkyawar kulawa ya bani ta hanyar rarrashina a aikace, saƙonni ne masu wuyar fassarawa yake aikamin, ni da kaina nasan Fauzan yayi min wani matsayi a zuciyarshi, luf n sake yi kanshi tare da sake duka nauyina akanshi ina mancewa da rashin kamatar hakan saboda bai da lafiya, ban san lokacin da wani maƙalalen guntun barci yai awon gaba da ni ba, sosai na saki jiki ina barci abuna shi kuma Yah fauzan sai shafa kaina yake ahankali, juyi na gyara a cikin barci, sai naji ni kamar akan mutum , da wani irin sauri na ware manyan idanuwa waɗanda suka ɗan rine da launin jah, direwa nai tare da maida numfashi kamar wacce tai gudu.
"Dan Allah yah Fauzan kayi haƙuri wallahi ban san akanka nake ba da bazan yi barci ba."
"Shiiiiiiiiii." yai min gami da sake miƙomin hannunshi, bin hannun na yi da kallo kamin na miƙa mashi nawa muka sarƙafe hannayenmu a cikin na juna, ga mamakina sai naga ya janyo ni da ƙarfi, kamar wa ta sokuwa haka na saki baki da hanci ina jifarshi da kallon mamaki, ban san sa'ilin da bakina ya kufce wajen faɗin.
"Yah Fauzan dama kana da ƙarfi har haka, kodai ka warke lambo kake y...."
Saka ɗayan hannuna na yi tare da rufe bakina jin ina shirin ɓaro zance.
"Uhummm cigaba da zancen ki mana, idan kin kai aya zan baki amsa."
Ya faɗi cikin cool voice, sake dafe bakina na yi da hannuna tare da girgiza kai kamar ƙaramar yarinya, sai shima ya kwaiwayi yanda nike yi ya girgizamin kan tare da ware ido kamar yanda na yi, ba shiri dariya ta kubcemin ganin yanda ya yi ɗin, shima sai ya murmusa har gefen kumatunsa ya loɓa.
"Allah yah Fauzan ka daina shagwaɓa irin haka, wallahi bata yi maka kyau, kayi girma dayawa."
Sake waro idanuwanshi yai sannan yace ashagwaɓe
"Dagaske kike bata yi min kyau."
"Ih manah sai inke ganinka kayi babba sosai, kuma sai i dinga jin wani abu a jikina idan kana yi."
Murmushi me sauti ya sake tare da lakace hantsina sannan ya ce.
"Wani abu kuma, to minene abin da kije jin."
Ware hannuna na yi tare da zama akan gadon sannn nace.
"Nima ban san sunanshi ba kawai de sai inji wani zuuuuu, sai gashin jikina ya mimmiƙe sai kuma in..."

"No kar muyi haka da ke ki faɗamin abin da kike ji ɗin daga nan sai insan abin yi ƙilan baki da lafiya sai likita ya duba ki."

"Likita kuma yah Fauzan nifa lafiyata ƙalau, sai idan kaine kai min kallo dayawa ko kuma kayimin shagwaɓa nike jin hakan."
Na faɗa ina sake narkewa gami da shagwaɓe murya.

"To ki gaya min abin da kike ji sai in faɗa maki maganin matsalar."

"Idan kana so in faɗa to ka daina kallona ina jin kunyarka ai."

Sake matse siraran yatsuna ya yi acikin tafin hannunshi yana murzawa ahankali sannan ya ce.
"Is okay na daina maza ki faɗa min."

"Dama kawai sai inji ina so inyi,,,, am ina son... idan kanayin shagwaɓa sai kawai inji ina so in rungume ka."
Na fizgo maganar dakyar, ina gama faɗi na kwace hannuna tare da duƙewa na cusa kaina cikin cinyoyina.
Wani sihirtaccen murmushi Fauzan ya saki tare da taunar busashen leɓenshi na ƙasa, sai ce da ni komi ba, illa tsare ni ido da yayi yana murmushi, a hankali nike ɗago da kaina damun haɗa ido sai in yi sauri in duƙe, a bazata na ji yace.
"My chopchop tashi ki haɗo mana abincin tun kafin ki fara some min anan kina kukan yunwa."
Chapter 7 · 0% Book details