Sashe 12
Zafin Wuta Part 4 Complete Hausa Novel · about 7 min read
بسم الله الرحمن الرحيم.
Me suna Joke, asalinshi ba musulmi bane amma cuɗanya a cikin musulmai da kuma haɗuwa da musulmai nagari masu kirki da karamci ya sanya ya musulinta ya canza sunanshi daga Muktar, yayinda babbar ɗiyarshi Linda itama ta musulinta a wajensa, babu jimawa matarshi da sauran ƴaƴanshi suma suka musulinta, nan ya tattaro ya dawo Legos da zama, wSoyayya me ƙarfi ta shiga tsakanin MUhammad da Linda wacce ta koma Hafsad, babu ɓata lokaci Muktar ya amincewa Muhammad auren Hafsa, sosai Salisu mahaifin Muhammad yaji daɗin karamcin Muktar, babu ɓata lokaci aka shiga hidimar aure, cikin amincin Allah akai auren baturiya da bahaushe, suka shimfiɗa ingantacciyar rayuwa me tsari, bayan shekara biyu da auren Allah ya azutasu da samu karuwa, inda Hafsa ta haifi kyakkyawar baturiyar yarinya aka saka ma ta suna Khadija amma ana kiranta da Hajjo a ɓangaren Muhammad saboda sunan mahaifiyarsa ne, kuma Allah yayi ma ta rasuwa, a ɓangaren Hafsa kuma suna kiranta da Angel, sosai suke farin ciki yanda Muhammad da ƴan uwansa suke karramasu, hakan ya saka Muktar yiwa Muhammad hanyoyin kasuwanci daga ƙasashe mabanbanta, kuma Alhamdulillah yana jin daɗin hurɗa da su, lokacin da Hafsa ta sake haifar yara biyu, tuni duniya ta zaunawa Muhammad ya tsaya da ƙafafuwanshi, arziƙi ya wadata tako ina sai hamdala.
Hajjo na girma kyanta da kamaninta na sake juyewa ta koma irin mahaifiyarta baturiya ziryan, gata dason addini sosai, kuma tana girmama ƙabilar Hausawa akan ya saka take son zama cikin dangin Muhammad, har hutun makaranta idan ta samu tana zuwa Kano ta yi hutunta acan, bayan ta ƙara girma ta zama budurwa Muhammad ya tattara inashi-inashi ya koma babban birnin tarayya Abuja, acan ya tamfatsa ƙaton gida ƙerare, ya kuma ɗauki mahaifinshi da sauran ƴan uwa suma ya dawo dasu kusa da shi amma ba'a gida ɗaya suke ba, kowa gidanshi daban ya gina mashi, ya ɗauki ƴaƴan ƴan uwa ya saka su a harkar kasuwancinshi, dan yana da son zuminci sosai.
Lokacin da Ahmad ya girma ya zama matashi meji da tashen kuɗi, sai ya zaɓi yin aiki a companys ɗin mahaifansa da nashi wanda suke mallakinshi, dan haka sai ya tattaro ya dawo garin Abuja da zama amma duk weekend a Dubai inda iyayenshi ke haɗuwa a wani gida da suka gina yake zuwa ya sadu da su, kuma yana ziyarar ƴan uwa sosai, bayan ya cinye hutun weekend sai ya dawo Nigeria yaci gaba da harkokinsa.
Allah ya ƙaddara haɗuwarshi da Hajjo a wani supar market da yaje neman wani abu, ita kuma ta raka ƙawarta ɗiyar ƙanin mahaifinta yin shopping, ya taho itama ta taho su na dariyar wani abu da ta gani, shikuma yana duba waya, basu ankaraba suka bangaji juna, kowane ya ɗago ya na bawa wanda ya banzaga haƙuri, anan ne zaren ƙaddarar ƙula alaƙa me ƙarfi ya sargafesu ba tare da saninsu ba, amma kowanensu ya kasa rufe bakinsa bare ya janye idonsa daga na wanda ya suma wajen kallo, sai da Zainaba ta fargar da su sanan kowanensu ya wayance tare da baya juna haƙuri, wani abin dariyar shine kowanensu sai satar kallon ɗan uwansa yake, Zainaba na lura da su har suka gama, sunje biyan kuɗine Ahmad ya fito ba tare daya ɗauki abinda yake nema ba, bai biya musu kuɗinba sai jiransu yayi suka gama shi kuma ya taimaka musu wajen ɗaukar kayan har zuwa wajen motarsu me tsada a wancan zamanin a maimakon ya juyo bayan saka musu kayan kawai sai ya ɗane a gidan baya ya wani kame abinsa, kallon juna Zainaba da Hajjo suka yi tare da yin ƙusƙus, daga bisani Hajjo ta shiga gidan bayan ita kuma Zainaba ta shiga gidan gaba tare da saita mirro tadinga kallon yanda Ahmad ya hakimce tare da tsare Hajjo wacce ta maida kallonta gefen hanya da ido kamar ya samu tv.
Har cikin gida ya bisu zarai-zarai a baya ba tare daya tankasu ba, su kuma suka kyaleshi, har main parloun ya bisu anan ne yaga kafatanin mutanen gidan, zuru sukai mashi da ido ganin baƙon balarabe babu sanarwa, sai ya gaishewa da hausarshi me sirkin larabci sannan ya nemi waje ya zauna, zuba mashi idanuwa kawai sukai suna kallonshi har Allah ya sauko da Muhammad nan yaga abinda ke faruwa, cike da mamaki da farin cikin ganin Ahmad wanda yake nema ido rufe akan harkar wani sabon kasuwancin azurfa, sai gashi ya ganshi har cikin gidanshi.
Nan suka gaisa a mutunce sannan yaiwa iyalanshi bayanin Ahmad duda shima baisan miya kawoshi gidanshi ba....✍️
LITTAFIN ZAFIN WUTA🔥🔥🔥 PAID BOOK NE, ZA KI BIYA 500 KACAL DOMIN KI MALLAKI NAKI.
9136291920
MARYAM UMAR
OPAY
TAKU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.
MARYAM STAR⭐⭐⭐ KE MUKU FATAN ALKIRI🙏🙏🙏.
🔥𝐙𝐀𝐅𝐈𝐍 𝐖𝐔𝐓𝐀🔥
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,😩MATSANANCIYAR DAMUWA,😭
KUNCIN CUZIYA,💔
SADAUKARWA,💌
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.💋💘
WRITING BY
MARYAM STAR ⭐⭐
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR📒✍️
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA🔥
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
PAID BOOK 500 ONLY👌
BOOK FOUR 4
CHAPTE 49.
بسم الله الرحمن الرحيم.
Ahmad babu ruwanshi kai tsaye ya faɗawa Muhammad ya biyo Hajjo ne yana sonta, nan ya kwashe duk abin da ya faru ya faɗa mashi, murmushi kawai Muhammad ke yi da tsananin farin ciki, bai damu da yanda Ahmad ɗin keyin abu kai tsaye ba dan yasan halin turawa da larabawa basu iya nuƙu-nuƙu da ɓoye-ɓoye ba, nan take firar kasuwanci ta ɓarke a tsakaninsu bayan Muhammad yai na'am da zancen Ahmad, abinci aka gabatar musu da shi, babu kunya Ahmad ya naɗe ƙafa ya kwashi girki dan yana ɗan taɓa abincin hausawa wanda yake iya ci lokaci zuwa lokaci, bashi ya tafi ba sai da marice sosai shima dan yanada apointment da manager na babban companyn shi, haka suka rabu murna fal cikin Muhammad ganin yanda yasamu yin magana da C.E.O Ahmad.
Soyayya me ƙarfi ce tashiga tsakanin Hajjo da Ahmad, a gefe ɗaya kuma shaƙuwa ta shiga tsakanin suriki da suriki, sosai Ahmad ya taimakawa Muhammad wajen kasuwanci, ba'a ɗauki lokaci me tsawo ba aka tsaida lokacin aure, lokacin da auren ya gabato akai wani gagarumin biki wanda ya jijjiga Nigeria, sosai taron bikin ya ƙawatar dan amfani da damar Shuraim yai wajen taron biki ya zazzaga manyan kwaututtuka ga waɗanda suka halarta, nan da nan sunanshi dana Ahmad yai fice, ga taimako da suka shiga cikin birni da ƙauyuka suka dinga yi, sunada tarin dukiyarda jikokin jikokinsuma ba zasu san minene talauciba, dan haka suka saki bakin aljihu wajen wadata marasa ƙarfi, hakan ya taimaka wajen fito da sunansu sosai, manyan ƴan kasuwa da ƴan siyasa suka dinga sintirin zuwa miƙa gaisuwa da neman shiga, ciki ƙanƙanin lokaci sunan Shuraim da Ahmad ya zagaye duniya, musamman da suka sake ƙirƙirar wasu sabbin hanyoyin kasuwanci, kuma suka ɗauki ma'aikata ƴaƴan marasa ƙarfi tare da biyansu albashi me tsoka, sai hakan ya sake kankaro musu mutunci da kima a idon al'umma.
Zaman aure me cike da jindaɗi da tarin ƙauna Hajjo da angonta Ahmad suke gudanarwa, farin ciki da kwanciyar hankali suka baibayesu, ga wadatar linkuwar arziƙi da suka sake dulmiya aciki.
BAYAN SHEKARA BIYU.
Bayan shekara biyu dayin aurensu Allah ya azurtasu da samun ƙaruwa, inda Hajjo ta suntulo kyakkyawan balaraben yaro me kama da mahaifinsa sak, sosai sukai farin ciki da samun ƙaruwar inda aka sakawa yaron suna Abdallah, yaro ya taso cikin gata da soyayyar dangi, kowa nan nan yake da shi kasancewarshi marar kyiuwa, kusan rabi da kwatar rainonshi ba Hajjoce tayi ba saboda yawan kaishi wajen kakaninshi da ake yi, bayan ta yaye shi ta jima bata sake haihuwa ba, saida Abdallah yakai shekara shida sannan tasamu wani ciki ta sake haihuwar wani yaron wanda yayo kamanin kakanshi wato Muhammd babban Hajjo, aka yiwa yaron huɗuba da Muhammad suna kiranshi da Abul-kairi, soyayya da shaƙuwa me tsananice ta shiga tsakanin yaya da ƙanin, komi Abdallah ya samu akwai na ƙaninshi Muhammad, kuma ko ina zaije a tare suke zuwa, babu wanda ya isa yayiwa Muhammad koda kallon banza, Abdallah a kyaleshi, ko ina suka je security na biye da su suna tsaronsu, saboda maƙiya da masu kawo musu farmaki.
Bayan sun girma sun zama manyan Alhazawa kuma shahararrun ƴan kasuwa, sai Allah yayiwa kakansun Muhammad Suraim rasuwa, mutuwar data gigita ahali da masoyansa harma da abokan kasuwanci, bayan rasuwarshi da kaɗan aka raba gado, inda Ahmad wanda yakoma Alhaji ya samu dukiya me ɗumbin yawa, duda yana kyautar da dukiyar ga mabuƙata amma sai sake hauhawa take tana ƙaruwa, ba iya familynshi ba har ƴan uwan ƴan uwansa sun dangwali arziƙi, shi da kaf zuri'arsu sunyi bankwana da talauci, basusan miye talauci ba sai dai su karanta a jaridu ko idan sunkai taimako a ƙauyuka, dukiya ce tsaune a gidan Ahmad ɗa ɗaya tilo wajen Shuraim.....✍️
🔥𝐙𝐀𝐅𝐈𝐍 𝐖𝐔𝐓𝐀🔥
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,😩MATSANANCIYAR DAMUWA,😭
KUNCIN CUZIYA,💔
SADAUKARWA,💌
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.💋💘
WRITING BY
MARYAM STAR ⭐⭐
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR📒✍️
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA🔥
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚
PAID BOOK 500 ONLY👌
BOOK FOUR 4
CHAPTER 50