Sashe 9
Yar Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da taimakon Allah farouq yafito cikin Gari inda yasamu wani mota ya dauke shi har cikin birnin Abuja.
Direct asibiti ya wuce da itah,inda nan take wasu nurses suka amsheta cikin sauri hadi da nufah da itah emergency room.
Bayan likita yayi bincike nan yayo kiran Umar.
Bayan Umar yaje ne,nan doctor ya hau tambayan shi alakanshi da Amaratu. Cike da dakewa yace kanwa tace.
Doctorn ne cike da rashin gamsuwa yace"ya akayi tasamu wannan worst accidential haka.
Hatsari mukayi so plz sir how was she doing now?
No,normal jiki alhamdllh,komai yaxo da sauki...don haka nan da anjima xata iya farfadowa,sai dai ta firgita sosai don haka kai da tasani yakamata tafara gani.kafin mu fara mata wani ABU.
OK Umar yace"hadi da nufan waje don yanxu anfara kiran sallah,kuma gashi kirjin sai bugawa yakeyi.don shi yanxu in tafarka sun tambaye ta shi wanene?wai mai xata ce ne?
Da wannan xullumin ya nufi masallaci.
*__________________________________*
Koda ya dawo direct yanufa room en ta. Kwance take idon nan na ta a rufe.fuskanta ko kaman tana mai murmushi, abunka gamai smiling face.
Zama yayi a bed side drower hadi da ajiye take awayn da yayo mata.
Wayan shi yaciro hadi da daddannawa.
A hankali tafara bude ido,duhu²take gani sai kuma can Haske ya bude mata idanu.
Motsi tafara yi alaman mikewa.
Nan Umar yayi saurin cewa"sannu kar ki tashi...
Shiru tayi tana tuno komai,wannan kuma waye?tambayan da takewa xuciyan ta kenan.
Tunowa da su Alh.tanimu yasata tsandara ihu hadi da cacume farouq tana Dan allah hamma karka bari su tafi dani.xasu kashe ni ne,wayoo Ummu na.
Saurin rukota yayi hadi dacewa"ba wanda xaixo inda kike. Ki kwantar da hankalinki kinji...
Ni ba mugu ba ne don haka kinatsu baki da lfy.
Daga mai kai tayi nan yakomar da ita kan gadon dai² doctors na shigowa da mamaki yace"kanwan naka ta dawo normal kenan?
Murmushi yayi hadi da lumshe,lumsassun idon shi Wanda ke rudan emmata.ehhh doctor. Yace"a takaice.
OK baby ya kk.kina gani na?doctor Emanuel ya tambaye ta cikin gurbatacciyar hausan shi da baya fita.
Daga mai kai tayi alaman ehhh.
Murmushi yakuma hadi dacewa"wannan waye naki?
Nan take gaban Umar ya fadi don tsoro Yakama shi kar amaratu tace"bata sanshi ba.
Hamma na ne...
Jin hamman da tace"yasa Umar sauke nannauyan numfashi Wanda ba kowa ya ganshi ba.
Murmushi doctor yy hadi dacewa"congratulation sir Umar she back to normal now.
OK tnx doctor, haka yayi ta likitan gdy,sannan suka fita suka bar Amaratu da Umar sai wasu nurses guda biyu da xasu gyara Amaratu wanke,cin abincin ta da sauransu....
Bayan sun shiga da Amaratu toilet ne Umar yafita don yasan dole a tambaye shi kayan saw an ta...boutique ya nufah abunka da harka na kudi tuni a ka hada mawa Amaratu kaya cike.
Koda suka fito sukaga bashi a dakin sai suka sa mata rigan wanka,hadi da rufata da mayafi.don kayan ta yy dattin da ko wankewa baxa'ayi balle asah.sai dai xubarwa.
Fitansu keda wuya bacci yy awon gaba da Amaratu. Don ko da Umar yadawo tuni tayi bacci xama yayi hadi da aje mata kayan anan...
Shiru yy yana tunanin wa xai kwana da wannan yarinyan.
Yana cikin tunanin sai ga wata nurse ta shigo. Sir ni ne xan kwana da babyn ka.
OK badamuwa but plz a kula da ita sosai...
Umar yace"cike da mazantaka abunka da Umar koinah da mashi na miji ne.
OK sir
Doctor tace"hadi da nufan wurin Amaratu shi kuma yayi waje.
Tunda Amaratu tafara bacci Sam bata farka ba har safe...
Umar kuwa daya daga cikin estate en dad en shi yanufa,don ba Wanda yasan da xuwan shi.cikin dare kuwa kasa bacci yayi banda tunanin Amaratu ba'abun da yake.tana wani hali?taci abunci?irin wannan tambayan ya dinga yi mawa kanshi har bacci ya kwashe shi.
Da asuba yana tashi yy sallah,bayan ya idar yashiga privacy hadi da watsa ruwa,da fitowan shi dai²wayan shi tahau ruri,datakaman shi ya Isah wurin har ta kusa katsewa ya dauka.
Hello mutumin yah?
Daga dayan bangaren Afreed ne nan yace"ya yarinyan ta farfado kuwa?ya take?
Nisawa Umar yy hadi dacewa ehhh. Tasamu sauki ma Afreed. But yanxu xan tafi hospital en da take ne.
OK kayi sauri ka dubata,plz kakula da ita sosai fah?
OK yace"hadi da kashe wayan yanufi compound nan ya dau daya daga cikin motan dad ya nufi asibitin.
Koda yashiga room en Amaratu dai² suna fitowa daga toilet tare da wata Nurse.
Gaishe shi Nurse tayi hadi da cigaba da shirya Amaratu. Bayan su ya xauna yana bin gashin Amaratu da kallo ga gashi har gashi amma banda tsami ba'abun da yake tashi.
Kaman ba yanxu a ka wanke ba.
Bayan tagama shirya tane tafita.
Hamma inah kwana.
"Amaratu tace hadi da kallon Umar.
Lfy ya jikin naki?
Da sauki hamma.
OK kinsan yanxu doctor kecemun yau xa'a sallame ki.don haka yanxu kifada mun inda kk don iinkai gida.
A hankali Amaratu tace" karau².
What...me kika ce?
Nan takuma maimaita mai.
Shiru yayi don tunda yake a rayuwanshi bansan wani Gari wai karau²ba.
Ainah take ne?
Ya tambayi Amaratun.
Nimah bansani ba.don Amaratu ita kanta batasan sunan jahar nasu ba.
Shiru yy yana naxari,kan daga bisani yace"toh bani labarin ki,su waye xasu kashe ki?
Kuka tasa hadi da fara gayamai lbrn komai...
Daga kashe tace"wani mai mota ne ya gudu da Ummu na.ta fadi hadi cigaba da kuka sosai.
Lallashin ta yafara hadi dacewa"tunda kince bakyason kauyen baxan kai ki ba.don ko na kai ki Ummu bata nan.
Cike da murna na yarinta tace"hamma baxaka mai dani ba ko?
Ehhh mana xansaki makaranta anan,ki karatun ki.don daga yau ni yayanki ki ne kinji.
Daga mai kai tayi alaman toh.
Am meye sunan ki ne?
"Umar ya tamnayeta don yana son sanin sunan NATA.
Sunana Amaratu Muhammadu surajo
Sai da Umar ya rufe ido jin irin sunan da take kawo mai kaman dogon sentence...
A hankali yace" No in an tambaye ki sunan ki.cewa xakiyi.sunana Amrah Muhammad suraaj
Kinga ne daga mai kai tayi alaman ehhh,toh sauko kici abunci.kinji Amrah.
A hankali tace"toh hadi da sauko da kafafunta nan Umar yadakko breakfast en da yasa mai aiki hada mai.
Nan yafara serving en ta.
A hankali ya bata indomie da kwai a plate hadi da saka mata fork saman shi.
Bayan ya bata ne yafara kokarin hada mata kakkauran tea,Wanda yaji milk da bonvita sai cube daya yasa na suger.
Nan yasa mata er karaman spoon hadi da mika mata.
Nan yatsa yana kallon ta sakamakon ganin yanda duk in tadebo indomien yake komawa cikin plate en.da alama bata iya ci da fork en bane.
Karban plate en yy hadi da fara bata da kanshi.
Dai² doctor Emanuel na shigowa.
En wasanni yayi ma Amrah da ya tabbatar ma taji sauki,sannan ya rubuta mata sallama.
Godiya Umar yayi mai sannan ya cigaba da bata tea.
Bayan fitowan su compound en asibitin,bude ma Amrah motan shi yayi hadi da tayarwa,Yakama hanyan gidan momy shi direct,wato Hajiya kubrah.
Horn yayi inda da sauri mai gadi ya bude,nan securities suka hau mai sannu da xuwa da sauran ma,aikatan gidan.
Batare da ya lalle daya daga cikin su ba yanufi side en Amrah hadi da bude mata.
Hajiya kubra xaune tana mawa 'yan aiki fasali,sai taji sallaman farouq, da fara'a a fuskanta ta waigo,abunda ta gani ne yasata saurin mikewa hadi da cewa"farouq matsa aljana kusa da kai..
Cike da firgici take maganan.
Jin aljanan da tace"yasa sauran en aikin mikewa a xabure,ganin Amrah yasa su nufan hanya da gudu.
Mom kubra ma hayewa tayi step en benan ta.
Hadi da kare ma Amrah kallo ba shakka aljana ce.
Fuskanta ta kalla Wanda gashi yarufe har gira.ga wani saje kwance,ga bakin ta mai dauni.hakoranta ko ba'a maga don sunyi wani jajir dasu kaman tomato.
Haushi kuwa tuni yagama kama Umar, yayi kukum.don shi en yayi fushi baya mgn,don lokacin dayake jariri in yayi fushi sai dai ya ringa sumewa.don haka shiyasa momyn farouq kwata²batason Fushun 'Dan nata.
Cikin karaji haj.kubra tace"plz my son aljana fah.
Sai a lokacin Umar yace"momyn farouq bafah aljana bace.mutum ce, tsin tan ta nayi ki xauna kiji don Allah.
Wane ni?Allah ya kyauta.wlh son wannan ba mutum ba ce.plz kafitar mun da ita.if not I will call your dad.
Momy...
Farouq yace"
Nan momyn farouq tayi saurin katse shi da cewa"
I said leave...
Waya tafara dannawa alaman xata kira dad.
Daganin haka cike da haushin momyn nashi ya kama hannun Amrah hadi da barin gidan.
A mota ko tunanin ya xaiyi yake yi,don baxai taba iya rabuwa da Amrah ba.yana jin wani irin mugun tausayinta, in yakaita gida,garin su wajen wah xata xauna?ba uwa ba UBA.kuma wannan mugayen mutanen xasu iya dawowah.in brief ma baxai iya rabuwa da Amrah ba,don a kwana daya ta shiga ranshi.
Tunani yaxo mai na koya kaita gidan shi na Kaduna nane?don ba Wanda yasan da gidan ko dad bai sani ba.
Sai yasamo mata nany.yana cikin wannan tunanin wayanshi ta hau ringing, kaman baxai daga ba har sai da ta kusa daukewa.a screenplay in ne yaga sunan Aminin nashi wato Afreed. Da sauri Umar ya daga hadi da cewa"hello mutumin yah?
Jin irin yanayin maganan Umar en yasa shi fahimtan wani ABU.
Afreed ne yace"momyn bata amshe ta ba ko?
Sauke wani nannauyan numfashi Umar yayi.hadi da cewa "ehhh Afreed.
OK karka damu yanxu nake sanar ma momy na komai na Amrah.don haka tace" in taho da ita xata kula da ita kamar mahaifiyan ta...don haka yanxu ina Abujan naku,mu hadi a park road..
#share and
Comment...
Free page xai kare a page 15ga mai bukata xai turo #100 MTN ma wannan Number 09137392680
Idan kuma VIP ne #200 kacal.
Maman teddy ce...
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING...*
*MANAZARTA WRITTERS ASSO...*
27/11/2020
*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)
*story and written by:*
*Ayshar moh'd* (maman teddy🧸)
Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020
*GARGADI*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba😎