Sashe 3
Yar Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umar ne yafara ba momy hakuri hadi dacewa" plz momy ki daina damuwa akan mgnan dad.kici gaba damawa Afral Addu'a komai xata dai na da yardan Allah...
"Momy ne tace" No mah son inah tsoron wani ABU ne,banaso inga wani ABU ya faru da Afral don gatah baya taba dauwama a duniya.
Umar ne yayi saurin cewa"a'a momy ba abunda xai faru da Afral.indai muna Raye xamu cigaba da kulawa da itah da yardan Allah....
Momy ne ta shere hawayen ta hadi da nufan architect room en ta. Don zanen babyn ta kadai ne xai faranta ranta a yanxu...
Bin momy da ido Umar yy har tashige dakin ta,kan daga bisani yayi dakin su don yasan Ammar na can yana fushin shi na famah.
Koda yashiga dakin kasa xuwa bedroom yy don shi kanshi ranshi yagama baci da lamarin dad da Afral en...
Direct nufan fridge yy hadi da daukan wasu kwalabe ya nufah super ya xauna...
Ammar ko da shigan shi bedroom kirar lubnah na shigowa.Kaman baxai daga ba sai kuma ya daga.nan tafara sakar mai da kalamai masu kwantar da hankalin masoya...nan take komai ya manta da shi.
Niko nace su Umar ba budurwa dole a nemi wani abun...don shi kallon mace baiyi duda shige mai da sukeyi.musamman leenart.
Bayan Ammar yagama WAYA da lubnah ne yayo waje.koda yaga abunda Umar ke sha baiyi mamaki ba don dama yasan shi idan ranshi ya baci maganin shi yake daddaka,a maimakon su da suke xuwa wurin mata banxa...
Saurin xuwa yayi kusa da Umar ya xauna,dafashi yayi hadi da cewa "plz farouq came down.kadai nasa samawa ranka da muwa plz..kana sane baka da isashen lfy ko so kake ka kashe kanka?
No Ammar kabar ni Kawai, sojah ai kullum cikin juriyya yake don haka kar ka da mu...
" Umar yace"cikin kasalallen murya.
Kawai youma xamu je gidan Ummu Kawai don daddy ya dawo ma,Duke mu huta...
Ammmar yace hadi da kwashe magungunan gaban Umar...
Wata mata na gani xauna kan sallaya,hannun ta rike da alkur'ani,Wanda da alama yanxu ta gama karantawa.
Gyafe guda farouq ne da Ammar,banda lallashin su ba'abunda take yi.don ta ura da abunda ke damun su.don haka ta ke masu fada hadi da nasiha.
Ummmu Maryam kenan.
Amarya wurin momyn Umar farouq..
Ummu maryam irin matan nan ne masu son ibada da rikon addini.
Waigawa nayi hadi da bin bedroom en da kallo,girman sa shi kan shi ya yi wani katon gidan🤪
Komai na bedroom en jah da milkne kuma komai na furniture en dakin royal ne,drawers, beds cotton da sauran su.
Wani drawer na gani Wanda gaba dayan ta royal. CE sai sai komai na drawern Kaman glass yake don gaba daya komai kana iya ganin shi,kasan shi kuma tayoyi ne...
Hmm su Ummu Maryam masu duniya.
"Ummu maryam ne tace"
Kushiga Ku Gaida momyn Umar don yanxu ta dawo wurin aikin ta...
Ba yanda Umar ya so ba.don gaba daya baya son tuno da momyn nashii, a kullum burin shi yaga Ummu maryam ta kasance uwa gareshi amma sai sai ba haka Allah ya somai ba...
__________________________________
Nufan dakin Umar Amrah tayi nan taga wayam ba mutum...
Fitowa tayi nan taga mom tana duba wani file da alama kwanan asibiti xa tayi.
Mom Hamma Umar fah?
"Amrah ta tambaya"
Mom ne tace momyn shi ne tayo kira tana son ganin shi don haka yanxu ma inah jin yakusa Isah Abuja.
Batare da tace komai ba takoma dakin ta...
Da isan ta daki ta kira teemah hadi da shaida mata haduwan su a school gobe.
A.B.U Zaria
Amrah ne tare da teemah a wajen hall. da alama sunyi nisa wajen firah don daganin su xaka fahimci hakan.
Muryan ta ne yaka tsemasu xancen su.Aslamu alaikum.
Ameen wa,alaikissalam
"Teemah tace" hadi da kallon er kyakyawan budurwan da ashekaru batafi18-19 yrs ba.
Don Allah nan ne set 2020 medicine hall?
Ehhh suka bata amsa a dakile...
Godiya tayi masu hadi da nufan cikin hall en.
Kallon ta basuyi ba,balle su bata amsa.
Firan su suka cigaba dayi har sai da sukaga alaman xuwan wata lecturer.sannan sukayi hall en.
Da shigan su ne suka cidda wannan er budurwan a seat en su.teemah ne xatayi mata mgn.sai Amrah ta dakatar da itah hadi dacewa"pls ammata Dan matsa mu xauna.
Murmushi tayi hadi da cewa"Allah yasa ban xauna maku a wurin ba dai?
No ba komai ai.
Amrah tace"hadi da matsama teemah suka xauna su duka ukun a seat daya...
Lecturer ne ta fara gabatar masu da kanta kan daga bisani take shaida masu abun da xata ringa daukan su wato (ANATOMY)...
skeleton tasa aka dakko mata hadi dacewa"yau xamuyi karatu under skeleton ne so I need your coopretion plz..irin malaman nan ne masu iyayin bala,i, kuma marasa mutuncin.don haka take karatun ciki²...
Kasusuwan ta fara fada masu inda sudai Kawai suke binta da ehhmmm...
*Skeleton*
Occipital
Temporal
Femore
Hemunts
Axxilar
Tibia
Maxxillar
Mandible
Nasal------hanci
Pedal------kafah
Jin irin wannan yaran da takeyi yasa kowa shiru don wannan ba dai turanci ba ne...har ta futa ba Wanda yace kala,sai sai binta da ido.
Amrah ne taga an aje mata paper ne a gaban ta da pen...kallon wannan budurwan tayi hadi da cewa"na meye???
Kallon ta tayi hadi da cewa"na mrs Nasal mana...
Jin sunan nasal da tace mawa wannan lecturer yasa Amrah da teemah kwashewa da dariya.teemah ne tace"aiko sunan yayi dai² da itah.
Amrah ko cewa tayi"kai kin iyah sa suna plz wane sunan ki?
Wannan yarinyan ne da murmushi ta ce AMMARAH.
Wow nice name ni kumah sunana Amrah wannan kuma teemah.
"Amrah tace da murmushi a fuskan ta.
Murmushi Ammarah tayi hadi da cewa" sannun Ku Amrah da teemah.
"Teemah ne tace" yowa Sister.
Haka suka cigaba da firan mrs Nasal suna dariya har wani lecturer ya shigo bayan fitan shi ne,suka nufi students cantin don su huta.
Amrah, Ammarah,teemah suna cikin tafiya ne sukaji an kwalama su kirah.jin muryan feenart yasa su saurin juyowa....haba ita en CE, da gudu Kaman kanan yara sukaje hadi da rungume junan su students kuwa kowa binsu da kallo suke,don yanxu tuni maganan su Amrah ya bade university n.
"Amrah ne tace" feenart dama xaki xo Ashe?
Mai xai hana ai bamai raba mu sai mutuwa.
Teemah ne tace"ko mutuwa taxo tare ma xata dauke mu.
Waigawa feenart tayi nan taga Ammarah tsaye tana kallon su tana murmushi...
Waye wannan?
Feenart ta tambaye su.
Teemah ne tace"new friend en mu CE sunan ta Ammarah.
Wow nice name,sannunki kinji.
Feenart tace"hadi da kamo hannun Ammarah.
Haka suka wuni suna tare har aka tashi xuwa Gida.
Teemah bata zo da motan ta ba,don haka tashiga motan feenart xuwa hostel itako Ammarah motan Amrah ta shiga don ta kai ta gida...don shakuwa ce tashiga tsakanin su sosan gaske lokaci daya Kaman sun shekara tare.
Dai² sunxo wurin apple white Amrah tace xata danyi siyayya don haka ta fita hadi da Barin Ammarah a motan.
Kan ta Asama ta xo shiga cikin apple white en,jitayi an bangaje ta an wuce,don ko arxikin hakuri bata samu ba.
Saurin bin bayan ta tayi da kallo hadi da kallon motan da xata shiga,nan ta ga anrubuta AFRAL9...
Da saurin Amrah tasha gabanta hadi da cewa"ke dakikiyan ina ne xaki bige mutane baki basu hakuri ba xaki wuce?
Afral ne ta cire shadow space en ta hadi da kai ma Amrah mari.
Dai²Ammarah na rike hannun.nan ko Amrah ta hau wanke Afral da mari,jikake gau, gau, gau.... har sau uku.sannan Amrah tace"me kike takama dashi ne?toh inkina iskancin ki kisan Wanda xaki ringa mawa.banxa er gidan matsiyata,don inda gidan Ku kun San arxiki da baki ringa haka ba.
"AFRAL cike da mamaki hannun ta dafe da kumatu tace" ke kin San koni 'YAR WAYE?
Amrah ne ta tare ta hadi da cewa"ko ke 'YAR gidan uban waye ke tashafa.ni Amrah ba ruwa na dake 'YAR WAYE.
Jan hannun ta Ammarah tayi hadi da cewa"mu tafi friend.. Haka suka bar afral a tsaye Kaman gunki.
Da kyar ta iya nufan motan ta hadi dayi ma xuciyan ta alkawarin karar da dangin Amrah gaba day an su.banda nanata sunan Amrah ba abunda takeyi.gudu take shararawa don ko gaban ta bata gani....
Amrah ko xuciyan ta yau fari yake kall.don yau itah kanta tasan xatayi kwanan farin ciki.
Waigawa tayi hadi dacewa Ammarah yau ki shirya don sai nayi fatty don farin ciki...
Murmushi Ammarah tayi hadi dacewa"a'inah?
Mimah xamuje Muyi rawa muci dadi kuma.don yanxu xan sanar mawa su teemah.
A hankali Ammarah tace"mom baxata barni ba.
No karki damu da kaina zan xo da karfe 4pm...
A haka ta sauke Ammarah a gidan su dake G.R.A Zaria...
Dakomawan ta nan ta kira su feenart take gayamasu, inda feenart taso haduwan ta da Afral don feenart ba dai iya fitina ba.musamman dataji yanda su kayi da Amrah.
Haka suka shirya party karfe 4pm...
Bayan Amrah tagama shirin ta tayi sallah nan ta nufi dirning don mom bata nan,kwanan asibiiti tayi.don haka bata dawo ba har yanxu.
Dirning en tabi da kallo ga a bunci Kaman ba masu bukata. nan take ta tuno rayuwanta na baya,kwalla ne ya ciko mata ido,a ranta ne tace"wai itah sweat mom bata da miji ne?waye baban ya Afreed ne?saurin kauda tunanin tayi sakamakon xuwan wata me aiki.nan ta soma cin a buncin ta.ranta a sake.
Karfe 4pm yy mawa Amrah a kofar gidan su Ammarah.ajiye motan ta tayi hadi da nufan get en gidan ta fara knocking.wani mai gadi ne yaxo hadi da bude mata kofah.
Hajiya wakike son gani?
"Me gadin ya tambayan Amrah dake kokarin shiga ciki.Niko maman teddy nace ohhh su amrah manya😎😅
Amrah ne tace" Ammarah na xo wurin ta.
OK Hajiya nusaiba kenan?
Kafin ta bashi amsa dai²Abban Ammarah na fitowan da alama fita xaiyi.don driver yake kokarin bude mai mota.