← Book details Yar Waye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 14

Sashe 2

Yar Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Koda Amrah ta shiga mom ta hango xaune talatu na yarfa mata Jan lalle...dagudu Amrah ta fada jikin momy tana fadin momy am back.
Momy ne ta dago hadi dacewa"well come back dear hadi da manna mata feck a kumatu...inah Afreed?momy Wanda take doctor zaituna ta tambayi Amrah datake kwance a jikinta...
Dai² Afreed na shigowa,da murmushi Afreed ya iso hadi dacewa" momy toh gayinan na dawo maki da amanan ki.
Murmushi momy tayi hadi dacewa"ai ka kyauta son...
Mikewa yayi hadi dacewa"momy bari nashiga daga cikin bed room enah.
OK son bari a shirya maku dirning.momy tace hadi da kallon Amrah.my baby tashi kije side enki ki watsa ruwa tukkunnah sai kici abunci ki bani labarin makaranta...
OK momy "Amrah tace hadi da nufan side en tah.
Doctor zaituna ne tace" talatu wanke mun hannu na baby na tadawo...
Cikin karya murya na en daudu yace"angama Hajiya ta.
Nan wannan en daudun su biyu Wanda suke lalle sukayi saurin axaman wanke hannun doctor zaituna...Wanda ake kira da talatu ne yayi saurin nufan waje da bahon lallen...

________________________________

Da shigan Amrah direct ajiye books en ta tayi hadi da sa'bule kayan jikinta.
Daura towel tayi hadi da shigewa toilet.
Bin dakin nayi da kallo hadi da bin garun dakin da komai da kallo...garun dakin gaba daya anbi da xanen Amrah...da pictures nata,komai na dakin white and sky blue ne ni kaina saida nace woowww....😘
Da futowanta daga towel sai taji wani irin kasala na debenta.don haka da Sauri ta bi lafiyan gado hadi da Jan bargooo...koda momy ta shigo ta cidda Amrah na bacci sai ta rufa mata bargo hadi da rufeta dashi.addu'a tayi mata sannan ta rufo mata kofah...

*ABUJA*
Firgigit ta tashi daga baccin da takeyi nan taga mijinnata na kanta yana mata addu'a.kallon shi tayi hadi da rushewa da kuka.hugging en ta yayi hadi dacewa"sorry honey itace koh?
Tsagaitawa Arch Raihana tayi hadi dacewa"honourable ya xanyi wlh ina tausayinta tana bukatan taimako kuma bansan inda take ba,ban San 'YAR WAYE ba...nan tacigaba da hawaye.
Honourable moh'd ne yace"kiyi hakuri in Allah ya yarda xaki ganta kuma xaki taimake ta...ba tabashi amsa ba illah mikewa da tayi ta shigo Architect room en ta.binta yayi da kallo a ranshi yana tunanin kodai aljanu ne keson wahalar mai da mata.shiru yy yana tunani sosai akan lamarrrin matannashi...

Koda ta Shiga architect room enta kayan drawing ta dauka hadi da kayan colouring tafara xanen yarinyan da tayi mata lakabi da babynta....ta hau xanata yanda taganta tana mata murmushi...

Bayan Amrah ta farka ne nan taji Afreed na kwala mata kira Amra!!!Amrah....kixo ana ruwa.
Dajin haka yasa ta mikewa daga gadon NATA hadi da nufan down stairs.
Da gudu tanufi compound nan tashiga tsakiyan ruwan samannan yana sauka a kanta...haka take juyi tana ihuuu a ruwan nan.

Bataji bude get ba sai jin muryan shi datayi yana ba wani soja command abayan ta.da Sauri ta waigo haba nan sukayi four eyes da shi,haba nan tayi cikin falon momy da gudu tana haki.
Momy ne tace"meyafaru ne my baby?mom ta tambayi Amrah hadi da rikota jikinta ganin irin rawan da jikinta keyi.
Baki na rawa tace"Hammma...hamm hamma Umar ne wlh.dai² Umar Faruk na shigowa da kakinshi na sojoji.haba da gudu Amrah tayi cikin room en ta.
Momy ne ta hau cewa oyoyoo sojana saukan yaushe???
Da murmushi Umar yace"yaudinnan momy na hadi da hugging en momyn.
Afreed ne yace"kai wai Umar ya kk takuramawa Amrah ne?nifah bansan takura.
Umar ne yaxauna kusa dashi hadi dacewa"dama ai nasan kai kk sangartata..mom ne tayi dariya hadi dacewa"Kaman kaasan shiko yacemata taxo ana ruwan.
Hmm ae momy nasani."Umar yace hadi kallon momy.
Dariya sukayi duka hadi da jajan rashin ki irin na Amrah,kullum tana nan Kaman karamar yarinyan....

Koda Amrah tashiga dakin ta xama tayi akan super cushine en ta...a ranta ko cewa take shikenan Hamma na yadawo yanxu xaifara takura mun...tsaki tayi hadi da nufan dressing mirrow tafara goge jikinta da mayuka masu dadin kamshi dasa jiki laushi.dai² momy na shigowa nufota momy tayi hadi dacewa"baby na shiryawa kikeyi ne?
Ehhh momy "Amrah tace hadi dacigaba da shafa jikinta da mayukan.
Momy ne tafara shade jikinta da cream en,bayan tagama gogamata ta nufi Waldrop hadi da fiddo mata da wasu Riga da skirt na atampha mai launin blue da milk...nan Amrah ta goge fuskanta da powder hadi dasa man baki kadan...saka kayan da momy tafuto mata tayi...tatsaya daura dankwali ne momy kecewa" ta samesu a dirning suyi lunching.
Toh momy na"Amrah tace hadi da cigaba da daura dankwalinta...

Zaune suke suna jiran fitowan Amrah.a natse take sakkowa daga step har ta karako inda suke..."momy ne tace"babyn momy xauna nan kici abunci kinji???
Kujera taja mata nan ta xauna tana murmushi.
Momy ne tahau saving en su,inda Hamma Umar da ya Afreed ke danna wayansu...Amrah ko takasa yimawa hamman na ta mgn don yasan halinshi sarai da miskilanci da Isah gashi tayi mai laifi don haka take sunna kai kasa.don batason su hada ido mah.
Momy ne ta kallah amrah hadi da cewa"baby na me xakici ne?
Dagowa Amrah tayi dai² Umar Faruk na kallonta...A sanyaye tace"Rice and vegetable soup.
OK momy tace hadi da fara xuba mata.
Sai asannan Amrah tace"Hamma na kadawo lfy?
Banxa yayi mata.nan Afreed yace"farouk magana fah Baby Amrah keyi ko bakaji bane?
Sai a lokacin Umar yadago hadi dacewa"sai yanxu ne taganni a wurin halah?
Momy ne tace"Amrah na haneki da wannan miskilancin ko?
Idon Amrah ne yaciko da kwalla cike da shagwaba da muryan kuka tace"Hamma farouk kayi hakuri momy kiyi hakuri baxan sake ba...

Murmushi Umar yayi halin Amrah na bashi dariya sodayawa.batajin nauyin ba mutum hakuri in tayi mai laifi,amma bashi xai hana next time takuma yima ba...

Ganin tana shirin yin kuka yasa shi cewa"OK Amrah maxa kici abunci sannan kixo ki amsa tsarabanki Dana xo maki dashi.

Murmushi Amrah tayi hadi dacewa"tohhh hamma na...
Momy ne tace"hmmm Amrah na hamma umar kenan.
Dariya sukayi kafun daga bisani suka cigaba da cin avuncin su...
Umar ne ya tashi hadi da goge bakinshi da tissue..
Momy ne tace"farouq badai ka koshi ba...
Ehhh momy bari na dauko ma Amrah gift en ta...
Da sauri Amra ta mike hadi da bin bayan Umar en..
Dariya Afreed da momy sukayi hadi da hiran lamari na Amrah da Umar en...
Ihun Amra ne ya katse masu xancensu momy hamma na yasayanmun computern iphone , ihu ta kumayi hadi da nufan dakin ta don tashaidama teemahn ta.

Koda Amrah ta futa tana murna Umar binta yy da kallo kafun ya dakko wayanshi don yakira aminin na shi wato Ammar.

Ammar wai mai kk nufi ne duk son da kk mun yanxu kana nufin xamu rabu saboda soyayyar wata can a watsup,Wanda Baja tana ganin ta ba...
Luubnah tace hadi da ruko hannun Ammar...

Plz lubnah ki barni Kawai ita nake so,kuma ita xan aurah da yardan Allah..
Maganan yana lubnah haushi amma son Ammar baxaisa ta nuna mai ba.
Matsawa tayi kusa da shi nan kamshin ta ya done shi...daga nin haka nan lubnah tafa kissing en shi hadi da shafah jikin shi Kaman mage...dai²kiran Umar na shigowa,jin ringing en abokin nashi yasa shi dagawa...cikin wani irin murya yafara magn ..

Dajin haka Umar yagane komai don haka yace"hmmm Ammar kullum kana sai tare da mata baka ko gajiya.
Ammar kuwa cewa yy am soldier don haka dole naso mata...
OK ganin nan xuwa Gida yanxu...
OK Ammar yace hadi da kashe wayar.
Tura lubnah yayi hadi da mikewa yayi hanyar waje.shangaban shi tayi hadi dacewa plz Ammar inah bukatanka fah...wani mugun kallo yayi mata hadi da rabata yawuce...

*ABUJA*

Yau Architecture Raihana na cikin far in cikin dawowan 'ya'yan nata don haka yoo tasa aka ciki dirning da kala² abinci da sha...

Umar ne da Ammar momy Raihana duk xauna a dirning suna jiran xuwan afral don suyi dinner...
Dad yay farin ciki take da dawowan 'yayan nashi don haka suke tafira da tambayoyi..

Dai² Afral na xuwa,sanye take cikin bombs short Wanda ko cinya bai rude ba sai yellow t.shirt takame kanta cikin yellow riboms.
Xama tayi batare da tace ma kowa uffun ba...
Momy Raihana ne ta dakamata tsawa hadi da cewa"Afral wannan wani irin shiga ne haka? Tashi kibani wuri ko......dad ne yakatseta dacewa"haba Raihana mai tayi kuma da kk mata fada haka.banaso gasky...

Afral be tasaka kukan sarganci hadi dacewa"wai dad mai yasa mom bata so name?kullum ta ringa yi kamar ba Utah ta haifeni ba..kuka yasa hadi da shigewa cikin room en ta

More typing....
More comment

Maman teddy ce🧸

Labarina na kudi ne maiso xaituro #100 MTN mawannan number.09137392680 idan VIP ne #200...
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING...✍🏻*

*MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION*
18/11/2020

*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
*('YAR WAYE???)*

*STORY AND WRITTEN BY:*
_Aysha moh'd (maman teddy_🧸)

Facebook @maman teddy🧸
*WATTPAD*
_Eashert 2020_

~*GARGADI*~
Banyarda wani ko wata tayi amfani wajen juyamun labari ba🤨😎

~*DEDICATION*~
Dedicate to my dear fans🥰😘

*EPISODE* 5️➖6️

~*__________________________________________*~

*BISMILLAHIR RAHMANUR RAHIM*

"Dad ne yace"banso kina mawa afral fada Rayhana,kin San ko shekara ba Muyi da dawowa kasannan ba,don haka bata saba da saka kaya mai nauyi ba.tun tana 1 year a duniya mukabar Nigeria sai wannan shekaran muka dawo daga America...amma kiiina mata fada,bayan a hankali xaki koya mata.na gayamaki for d last time bana so.
Dad a xafafe yamike hadi da nufan part en shi...

Momy Rayhana kuwa hawaye ne yafara xubo mata,mai yasa kullum dad bai son yaga tana kwaba mawa Afral ne.baison yaga tayi mata fada in tayi abu ba dai² ba...
Mom ne ke mgn a xuciyan ta.
Umar farouk matsawa yayi kusa da mom hadi da hada kanshi da nata ya riko hannun ta,a hankali yafara bamawa mom hakuri...
Ammar ko mikewa yayi a fusace yayi dakinsu.don wani irin tsanan er anwan nashi yakeji a yanxu.shiyasa Sam basa shiri da Afral saboda yanda dad keyi momy akan ta...don haka ji yake kamar ya halaka Afral en.
Chapter 2 · 0% Book details