Sashe 10
Yar Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*DEDICATION*
This novel is dedicate to my Creator and inspiration. After my creator is the vehicle that drove me to the word from the person of Alh.Mohammed and haj.safiyya...
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans who love what I love Hausa novels❤️
Episode 14
______________________________________
Budan bakin Salma cewa tayi kai wlh naji haushi da musani muma mun biya kudin JSCEn wlh.haka dai wannan yace wannan,wannan yace,wannan har uncle Anabeth ya shigo class en su.don haka da sauri sukayi class din.
Tun daga wannan rana suka khadeeja basa da wani sikit a makarantan.don alkadarin su ya karye sanadin su Amrah. Sukuwa su Amrah sha'anin su sukeyi abunsu,don su a yanxu ji suke sun kusa xama manya.😎😅
A haka a kwana a tashi yau su Amrah har an shiga SS 1 inda jin kai da iyayi ya karu.
Xaune take tana kofe note din ta,gyafe guda teemah ne na shan yoghurt na hapnart da bons.bin su nayi da kallo yanda sukayi wani girma lokaci guda kyawun emmatanci tuni ya fito,don wani kiba Amrah tayi tawani murje kaman ba'ita ba.tayi Haske sosai don farin ta ya fito sosai,dai²wata senior nasu na shigowa Wanda take itace"labour na lokacin.da shigowan ta kowa yamike hadi da gaisheta.gyefen ta wata 'yar matashiyar budurwa ne."AMRAH... ta kira sunan Amrah.
Na,am senior.
Ga kawa na kawo maku sunan ta feenart.
Da sauri suka bar seat en su hadi da xuwa don su tarba 'kawan.
Murmushi kwance a kan fuskan feenart suka nufi seat en su.
Haka kowa kyeta mata wlcm,inda take basu amsa. tun daga wannan lokaci feenart da su Amrah a ka kulla kawance.Wanda ko da akaba ma feenart daki ba ,anasu ba,sai da sukaje wurin PC nasu don adawo da itah room din su.
Sai da aka dawo da itah hankalin su ya kwanta.
A haka suka cigaba da rayuwa cike da jin dadi da walwala,Wanda ko Hutu basa son yaxo,don basa son suyi nisa da juna.
Kwanci tashi har su Amrah suna shirin yin exam na third term, don haka xaune suke sunyi nisa wajen karatu.wata prefect ne taxo wucewa kallon ta basuyi ba,don dama kowa yasan su, kowa xasu gani bama prefect ba,baxasu gaisa ba.cike da masifah wannan prefect en tace"kai kuxo nan kude bo mun ruwa.teemah ne ta tashi,inda feenart da Amrah suna xaune kaman ba dasu tayi ba.da du kanku nake yi.
Jin haka yasa su mikewa hadi da bin bayan ta.wasu kana nan botiki ta ba kowannan su,nufan fanfon makaranta sukayi.nan tadakatarda su hadi da cewa"bana nan ba,wajen makaranta xakufita can xaku debo mun.
Murmushi Amrah tayi hadi dacewa" a dadin mu,yau rana ta farko da xamu fita wajen makaranta.
Mai gadi ne yayi kokarin taresu,nan suka fada mai Wanda ta aikesu,da yake yasan fitin ta.ba musu ya barsu.
Dan nesa da school en su sukaje anan suka cika botikan su.xasu dauka ne su juyo sai feenart tace"wai haka xamu fito mukoma ba Muyi tonan fada ba.
Amrah ne tace"gaskiya ya kamata Muyi wlh.
Waige² teemah ta hau.nan idanta yasauka a kan wani gida plate house, OK muje wancan gidan.
Ba musu dukan su suka dunguma ba tare da sun San abun yi ba.
Da sallama suka shiga gidan.
Ba ta amsa masu ba illah cewa"tayi daga inah???
Kallon matan sukayi da take kishin gide,an tasa kayan marmari a gaba,ga ruwan roba da sauran drinks.
Amrah ne tace"don Allah mun zone asammana ruwa musha.
Sai da tayi kusan minti biyar kafin tace kuje ga Bohol can kudi ba.
Ahhh mu naki na gabanki muke so,Amrah tace hadi da nuna ruwan roban gaban matan.
Cike da masifah matan tace"kujimun 'yana iskan yara🤔 toh sai kuxo Ku sha.
indai kudin ubanku ne.
Nan ko jin haka yasa su karasawa suka rufe matan,nan Amrah ta dau ruwan gaban ta.inda feenart ta dibo Apple en gaban ta fiye da biyar.teemah ma lemu tadebo hadi da fita gidan a guje...nan kaji Hajiya na kwada lami...lami....
Ina tuni sunyi nisa,da isan su fanfo suka dauki ruwan su hadi da shigewa makaranta da sauri.
Suna ajiye ruwan sukayi dakunan su.
Haka suke ta dariya hadi da kwaikwayon muryan matan gidan.
Kullum xura ido suke ko xa a xo makarantan Ayi maganan su.amma shiru har aka tafi Hutu....
__________________________
Kwanci tashi ba wuya a wurin mai rai,yau su teemah an shiga SS 3 don haka Tara gaba daya makarantan akayi a farfajiyan makarantan.
Malaman da sauran dalibai.a nan PC ke masu jawabi kan cewa"yau xasu raba mukami,don haka kowa ya saurara.tsittt wurin yayi kowa nason yaga sababbin prefect en da xa,asa masu.
Suko su Amrah basu sa raiba ma,don rashin jinsu bama xaisa a basu ba.kullum sai ankawo karan su,mutane da ban da ban.
PC tafara dacewa"Wanda muka ba mukamin head girl itace Amrah muh'd suraj...kafin ta rufe baki tuni ihu ya cika makarantan, ba malaman ba,ba daliban ba.PC ne tacigaba da cewa"matai makiyan ta kuma Fatima Aliyu.sai labour prefect feenart sufyan..haba nan gaba daya makarantan ya hautsine.students murna suke don sun San sun sama predom daga yau,xasuyi abunda suke so.don su Amrah 'yan a huta ne...
Bayan angama raba mukaman ne,aka umarci Amrah da tayi jawabi a kan mukamin ta.
A hankali ta fito fuskanta ba annuri,tafara jawabi kaman haka:godiya tayi hadi dayin alkawari xata rike makaranta da amana da daliban cikin ta.
Bayan ta komane sauran prefect din sukayi jawabi dayin alkawari...sannan kowa yakoma wurin tsayuwan shi.
Suna komawa class dai dai kiran wani senator na shigowa.teemah ne tace"Amrah yi sauri ki dauka don bamusan da mai yaxo ba.
Amrah ne ta dauki wayan.bayan tagama mgn ne, take shaida masu xancen senator en,na yau xai masu wani babban kyauta,haba nan suka dau ihu,suna mai nuna tsantsan farin cikin su.tun kan a tashi suka kosa da sufita,a haka har aka tashi.koda suka Isah room en su, bawani kwalliya sukayi ba,illah saka doguwar rigan kimunu,hadi da yafa karamar mayafi.daga cikin rigar kuma wando suka sa da t.shirt.
Mai gadi daya gansu bai CE masu komai ba,don dama yasaba barin su fita.
Dan nesa da makarantan suka hango jibgegiyan motan shi,kirar accura.cikin takun Isa suka nufi motan.ganin su yasa senator saurin fitowa hadi da bude mawa Amrah murfin mota,nan yahau cewa"sannu da xuwa ranki yadade"murmushi tayi batare da tace komai ba ta shiga cikin motan.nan wannan senatorn yacema su teemah sannun Ku,kushigo daga ciki.murmushi sukayi hadi da shiga cikin motan yabata wuta.
Bai tsaya koinah ba sai company da ake sai da motoci na Abuja.da mamaki suka fito daga cikin moton.bai CE masu komai ba,illah nufan wani tankamemen wurin da motoci suke shirge,kaman ba sai dasu akeba.
Wani mai saida motocin ne yaxo hadi da gaishe da senator Lawal.
Bayan sungama gaisawa ne ya waigo hadi da cewa"wlcm to SS 3 na daxan maku shine,kowannan Ku ta xaba duk kalan motan da take so...
Cike da mamaki suka hada baki wurin cewa"Alhaji no Hausa..dama haka suke cemai.ehhh karku damu,ai kunfi karfin wannan.
Feenart er son abun duniya tuni ta kutsa kanta ciki motocin. Ba tare da sunyi tunanin komai ba suka xaba motocin su kirar 206.feenart ta dauki red,teemah kuma arsh ita kuma Amrah tadauki blue...haka suka amsa motocin su da yimawa Alhaji no Hausa godiya.
*MEYE MUSABBABIN HADUWAN AMRAH DA SENATOR LAWAL*
Tun daga lokacin da wannan seniorn su tasa su dibo ruwa shi kenan suka samu hanyar fita,ko ance ina xasu?sai suce senior CE ta aykesu.da wannan daman suka samu har wata rana sukaje wani restaurant inda cikin su ba mai naira.xama sukayi suna jiran wetter,bayan yaxo ya tambaye su abun da sukeso nan Amrah tace akawo masu pride rice.
Haka aka cika gaban su da abunci hadi da lemuka.bayan su Amrah an gama cin abunci ne ido ya raina fata,don basa da kudin biya.haka suka dinga bin wetter da ido har yaje dauka n ma wasu abunci.da ganin haka suka mike hadi da barin restaurant en.bayan sunyi nisane,sun tsaya dai² wurin wata mota suna maida magana suna dariya.sai ga wannan senator en ya fito daga mota.budan bakin shi cewa yayi come let me give you d money and pay back to them...
Cike da tsiwa Amrah tace"bama so ko munce maka muna so ne?
Cikin rashin fahimtan ta yace"what do you said?
Tsaki Amrah tayi hadi da cewa"I say I don't want.
Kama hanya sukayi xasu tafi nan yace su hau ya rage masu hanya.basuyi musu ba,don ko na mota basa da shi.tun suna mai Hausa sun dauka ba wani hausan da baiji,iskanci ne.sai daga baya suka gasgata,shi kenan suka samai Alhaji no Hausa.
Haka su Amrah aka fara seniority yanda ya kamata,kullum xasuje koyon mota.batare da kowa yasani ba.