Sashe 7
Yar Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
A mota kuka Amaratu keyi tana komai dani wajen Ummu na.
Wani ABU suka shaka mata.don haka nan take ta silale bacci yy a won gaba da itah..
Bata farka ba sai a airport.da mamaki ta ke bin koinah da kallo.
A haka jirgin su yafara alaman tashi.
Belt kowa yasa sannan jirgin ya daga...
Kuka Amaranth ta cigaba dayi,nan take wani daga cikin Alhajin ya hau shafa ma ta baya,da sauri ta hanka da hanun shi hadi da cigaba da kukan ta.
Nan jirgin nan ya hau yawo a sararin samani ya...
Yau ko su Alh.tanimu murna kaman ya kashe su,don yau a gaban dodon tsafin su xasuyi lalata da Amaratu.. Don haka sun San arxiki ta xauna daga yau.
Subhanallah allah yakiyaye mu da irin wannan rayuwa ya Allah kabamu arxiki ta hanyan halal
Kaman minti talatin da tashin jirgi sai ma'ailatan jirgin sun xo a urince suna hadi da basu face masks da cewa"jirgin nan ya samu matsala ku saka...
Haba nan mutane a ka hau ihu wasu kuma na salati..masu imanin ciki kenan.
Itako Amaratu da bajin turanci take sosai ba.bama tasan halin da ake ciki ba.sai dataga su Alh.tanimu na ihu da salati...da kuma hayakin da ya turnike jirgin...ai nan ta hau ihu tana salati da kiran Ummu don itah kadai tasani a rayuwanta.
Kafin minti sha biyar tuni jirgin ta tarwatse...
Soboda wutan yariga Yakama ba yanda xasuyi control en jirgin.
Wannan shine karshen su Alh.tanimu don ko shurawa basu karaba tun da suka fado.
"Ammar....Ammar....
" Umar keyima Ammar wannan kira,amma cikakkiyan amsah yakasa bashi.sakamakon Nisan da yayi yana masha'ansa.
Nufan wurin wani daki Umar yy don yasan nan Ammar en yake.da nufansa yajiyo Ammar banda sumbatu ba abunda ya keyi,haka ma precious... Wassshhh.oussshhh baby kicinye shi duka.
Haka yake ta sumbatu..tsaki Umar yy hadi da komawa cikin en uwansu sojoji.
Nan ya xauna kusa da Afreed hadi da Jan wani dogon tsaki..
Afreed ne yace"yane baka ganshi ba ne?
No yanan yana sana'an shi na fama.
Hhhhh dariya Afreed yy hadi dacewa"bashi yayi kayansa yaga xai iya ne,kai ma ba haka kk daddakan ruwan ka ba.yana nufin giya.don Umar bai Neman mata,sai dai yana shan bear Wanda ba Wanda yasan sai abokan nashi..
Tsaki yakumayi hadi da cewa"har a cikin daji ma sai anyi kaman jaraba..
Dariya Afreed yakuma,kafin yabashi amsa Umar ya tashi hadi da nufan cikin dajin.
Kutsa kai yake ba tsoro ko kadan a ranshi,don wannan sababbiya CE.a wurin su...
Hango mutum yayi kwance ba alamam rai a tare da itah.
Ba tare da yagane komai ba yanufi wurin...
Kwance take kanta banda xuban jini ba abun da yakeyi.
Da sauri Umar ya karasa hadi da dago yarinyan da batafi shekara12 ba.
Shafa fuskanta yayi.nan taji nunfashi na fita da karfi²kaman xa'a cire rai...
Kwalama Afreed kira yayi
Kaman daga dama Afreed ya jiyo kiran Umar Dan haka da sauri yayi cikin dajin.
Nan ya hango shi durkushe da yarinya a hannun shi,da sauri yace"Umar waye wannan kuma?
Kallon shi Umar yy hadi da cewa"yanda kaganta haka na ganta...
Yanxu ya dai xamuyi ne ba magana ba.
Hmm ko xamu kaita wajen Oga ne?
Afreed yace"hadi da kallon Umar.
Kana sane duk en iska ne don haka fito da wani mafitan ba wannan ba.
Nan Afreed yace"toh yanxu tanufi cikin Gari da ita ta cikin dajin nan.in an tambaye ka xance kashiga cikin daji ka dawo...OK kar kabari Ammar yasani kasan shi banxa ne.
OK maxa ka kaita asibiti don tana bukatan taimako..
Haka Umar yasaba Amaratu hadi da keta dajin nan don yanufi asibiti da itah.
Free page xai Kate a page 15hajiya ta karki sake a baki labr,don jiyau ba ganau ba ne.don yanxu ne xa'afara littafin 'YAR WAYE??? Don ba'afara komai ba tukunna
#share and
Comment
Wannan labarin na kudine m aiso xai turo#100 ma wannan number 09137382680
Idan VIP ne#200 MTN kacal
Man teddy ce🧸
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING...*
*MANAZARTA WRITTERS ASSO...*
25/11/2020
*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)
*story and written by:*
*Ayshar moh'd* (maman teddy🧸)
Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020
*GARGADI*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba😎
*DEDICATION*
This novel is dedicate to my Creator and inspiration. After my creator is the vehicle that drove me to the word from the person of Alh.Mohammed and haj.safiyya...
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans who love what I love Hausa novels❤️
Episode 1️2️
______________________________________