Sashe 5
Yar Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amrah ne kwance jikin momyn ta dai²wayan ta ya hau ruri.dagawa tayi hadi dacewa"baby kasan meye?wlh danaji muryan ka sainaji ciwon kan ya tafiya.
Daya bangaren Ammar ne yace"Allah ko baby.nice karna kashe WAYA na?
Amrah ne tace"a'a baby ai in naji muryan ka na minti biyu xai iya dauka na har tsawon Awa biyar.
Ina sonki my princess.
Ammar yace"
Ngd my dankalin turawa.
Amrah tabashi amsa tana dariya.
No ba komai my Indian kabewa.
Dariya tayi hadi dacewa"ahhhh toh na janye.
Dariya yy hadi dacewa"da wurin haka?
Ehhh wlh.
Hmmm baby inafah Zaria yanxu,don haka xanxo gobe don yanxu ma Hamma tayi ne.
Tuno da Umar gobe xai dawo yasa ta cewa"no kaxo yau en Kawai.
OK my princess gani nan xuwa yanxu.
Haka sukai sallama.bayan sungama ne mom ke tambaya n Amrah waye wannan?
Nan amrah tafara ba mom labarin haduwan su da Ammar ta watsup.
Tsawon dare Amrah na xaune tana karatun ta online...
Tsulum ta ganta cikin wani GRP Wanda batasan wa yy adding en ta ba.
Batabai takai ba.ta cigaba da karatun ta..messages ne suka hanata karatun da wannan ya shigo wannan ya fita...
Don haka kutsa kai cikin GRP en don taga abunda sukeyi tsawon dare haka.
Banda shashanci ba abunda ta gani don haka sai tayi saurin rubuta plz Ku tashi kuyi abunda yakamata,ba wannan ba salllah,karatun kur'ani da sauran su.haka sai da tacika su da tsiwa. kafin wani yabata amsa tayi left.
Haka mutane ke ta biyota wasu na xaginta wasu kuma na cewa"hello.
Shiko Ammar da yake cikakken Dan duniya ne sai yabida ita yanda take yy mata cikakken sallama.wato Asslamu alaikum.
Ganin sallama yasa Amrah bashi amsa.
Sunan shi yafara mata inda ya tambaye ta NATA
A dakile tace"Amrah
Wow nice name plz xan iya xama friend en ki?
OK
Tace"hadi da sauka online...
Tundaga wannan lokaci Ammar da Amrah suka fara soyayya inda har Ammar sun taba haduwa da Amrah a PZ don ranan Umar na nan sai tace su hadu a PZ en.
Ko da yaganta dariya yy a xuciyan shi kuwa cewa"yayi wannan ne ustaziyya hmm lallai.
Soyayya yake mawa Amrah Wanda bai taba yima wata ba.don cewa yake yasamu yarinyan da he is truely love her,don har Umar Afreed duk sun San da mgn n beauty. Don haka yake cema ta.
Bangaren Afral kuwa daddy ne xaune ya faman banbami hadi da cewa duk inda Amrah take sai ya nemota,kuma yasa an daureta...
Mom dai binsu take da kallo,nan daddy yace"yau kuma xasu koma Abuja sun FASA xuwa gidan kakan nasu(Hajiya babba)
Haka nan mom tafara had a kayansu hadi da nufan Gida Abuja cike da takaicin dad da Afral en.
Haka dad ke cewa en sun koma xata yima momy Rayhana describing en yarinyan don a nemota.
Koda Amrah tagama bawa mom labr banda dariya ba abunda mom keyi,kafin daga bisani tace"taje ta shirya tarban babban bakon NATA...
Koda Ammar ya iso gidan su Amrah bin gidan yake da kallo don nann yasan gidan su Aminin shi ne Afreed.
Babban falon gidan ta kaishi hadi da cika gaban shi da kayan motsa baki.
Suna fira ne Afreed yayi sallama.
oyoyooo ya Afreed tace"ha di da hugging en shi.
Saurin kallon Ammar yy hadi da cewa"kai mayaudari mai ya kawo ka nan?
Murmushi Ammar yy hadi da cewa"soyayyan beauty mana.
Dariya Afreed yayi hadi dacewa"ahhhh su Amrah Ashe beauty CE?
Sosai ma kuwa
"Ammar yace don ya fahimci Amrah anwanshi CE.
Afreed ne yace" Amrah wannan shine Abokina Ammar kingane shi?
Cike da mamaki tace"
Lahh shine as bansan shi ba.
Afreed yace"dayake ki en er boding CE.duk inyaxo ba kyanan ai.
OK mushiga su gaisa da momy.
Amrah tace"hadi da nufan cikin Gida.
A school kuwa su Amrah ne xaune kowannan su na jiran dayan su yafara banda lbrn rayuwanta shi...
Feenart CE tafara.sunan feenart ni er asalin Kano CE,mu gudu mahaifina ya hafah a duniya.
Nan teemah tace ni kuma sunan teemah er asalin Kaduna CE.mu buyu ne iyayena suka haifah.yata macace,kuma yanxu ma tana aure a gombe.
Ammarah ne ta fara dacewa"sunan Nusaiba,Ammara anfi kirana da Ammarah, ni kadai Allah gaba mahaifina,don mamata ta dasu tun ina shekara biyu a duniya,tausayina da mahaifina yakeji yasa shi nuna mun tsananin soyayya,Wanda daga baya ya auro anty zinah ganin son da Abba na kemun yasata nunamun tsantsan kiyayya,musamman da ita Allah bai bata haihuwa ba.
In a gaban Abba ne nunawa take tafiya kowa sona,amma a bayan shi ba haka yake ba.
Wannan kenan.
Shiru su duka sukayi suna jiran jin labarin Amrah.
A hankali tafara shekara baya dasuka wuce...
*JAHAR GOMBE*
cikin wani kauye da ake kira karau²....
"AMARATU...."Amaratu....Amaratu...
Dai² Amaratu na xuwa jikin ta gaba daya rawa yake,xubewa tayi baki na rawa tafara cewa" ummm......
Hmmm labarin gaba take,wannan ba'a fara komai ba 'YAR uwa kedai cigaba da. Bin maman teddy don ta warfare maku xare da abawa...
Labarin na kudine #100 kacal MTN ma wannnan number 09137382680
Idan VIP ne #200
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING...*
*MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION*
21/11/2020
*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)
STORY AND WRITTEN BY:
_Aysha moh'd(maman teddy_🧸)
Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020
~*GARGADI*~
Banyarda wani ko wata suyi amfani wajen juyamun labari ba😎
~*DEDICATION*~
This novel is dedicate to my creator and inspiration. After my creator is the vehicles that drove me to the word in the person of Alh.moh'd and Haj.safiyya...
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans,who love what I love Hausa novels❤️
~ABOUT THE NOVEL~
Labari mai cike da tsantsan soyayya,mai rikici iri² Wanda har takai yaya da son kanwasa a rashin sani, tausayawa,hadi da tsantsan makirci.pure love and pity story📚🖊️
Episode9️
______________________________________
Amaratu yau xanci ubanki a cikin gidan nan,wato uniform ma kikasa?wancan tulin wanke² waxai maki iye?
"Ummu maryam ta tambaye ta cike da masifah.
Bakin Amaratu na rawa tace" don Allah Ummu kiya hakuri,wlh yanxu xanyi.
Juyawa Ummu maryam tayi a fusace hadi da nufan wurin sai da abuncin ta.
Don sana'an ta kenan sai da abinci.da safe tayi waina,da rana shinkafa er bade,da dare tuwo miyar yauki...
Binta da kallo nayi inda da xamanta yara tuni da gardawan maza sun kewaye ta,kowa yana a bashi na kaxa,abada na kaza.
Koma cikin gida nayi inda na baro Amaratu na wanke²,binta nayi da kallo,fara ce amma wahala yasa takoma baka kirin.hakoranta na bi da kallo inda suka wani irin jah,gashi so greenish abun ba kyan gani,tana wanke²n tana Sosa kai don akaduba kan shi kanshi ba arasa kwarkwata ba.don tsagon kitson datti har manne wa yake kaman swingum...
Saukan duka taji da bulala,jikake zau,zau...zau...
Ihu Amaratu keyi hadi da bama Ummu hakuri, amma ko sauraranta batayi ba.sai duka Kawai takeyi.tun Amaratu na kuka har tayi shiru sai hawaye don Ummu cewa take in bakiyi shiru ba wlh baxan bar dukanki ba.tun daxu jubi Dan wanke²n da ki kayi kin tsaya iskani,toh ubanki zanci.
Maxah ki wanke don minti biyu na baki,ki shirya ki wuce makaranta.
Haka Ummu ta wuce tana cigaba da bambami...
Bin jikinta Amaratu tayi da kallo inda gaba daya ya farfashe sakamakon dukan da Ummu maryam tayi mata.a haka da kyar ta karashe wanke² hadi da dauko hijabin makarantan ta saka,ta nufi wajen Ummu maryam..Ummu na xan tafi.
"Amaratu tace" Dan gwarar mata tayi da dumamen tuwon jiya a gurin.
Durkusawa Amaratu tayi hadi da dauka tanufi xaure.da sauri² take cin abincin don yau tasan xata daku a makaranta,don ba karatun latti tayiba.
Bayan tagama cin abincin ne ta maida kwanan cikin gida hadi da nufan hanyan makaranta.
Sai da tayi tafiya mai nisa sannan ta Isah makaranta...
Yau taxi sa'a ba malaman su farfajiyan makarantan don haka da gudu tayi cikin aginsu,wato primary 6.
Da sauri wata kawanta Wanda take saude ta matsa mata wuri hadi da cewa"maxa ki xauna an an Amaratu,yanxu muguwan malaman nan xata shigo....
Toh saude matsamun.
"Amaratu tace" hadi kokarin xama.
Da xaman su wata malaman su ta shigo nan ta dauke su English bayan tagama masu karatun ta ne ta hau tambayan su.ba Wanda yabata amsa sai amaratu,koda ta bata amsa sai malama murja ta yamutsa baki hadi dacewa"kewai wata irin kaxama ce?jiki fah da Allah,kullum cikin kaxanta uniform kaman na me kwanan siminti.ba wanka ba wanki?
Duk randa kk kara xuwa mun a haka sai na xane jikin wlh.
Malama murja tace"hadi da fita waje...
Saude ne tace"kin gani ko Amaratu bata yabamaki na kinyi kokari ba amma ta haumaki fada.don haka karki kara bata amsa a aji intayi tambaya, ki barta da dakikan en ajin.
Murmushi shi Amaratu tayi ba tace ma saude komai ba.a haka aka tashi break.bayan sun koma ne wani malami ya shigo hadi da cewa"duk Wanda bai biya kudin comon entrance ba ya tashi ya wuce gida ya amso,don yau sauran kwana 6 afara.
Da sauri Amaratu ta mike hadi da barin ajin da sauri,dariya en class en suka hau.don kowa yasan ita ce dama bata biya.
Daka masu tsawa yayi hadi dacewa" kuyimun shiru....
Koda Amaratu ta nufi gida Ummu maryam ta cidda tana kokarin daura abincin sayarwan rana.
Mai ya dawo dake?
"Ummu ta tambaya" fuska daure ba annuri.
Ankoro ni kudin common entrance ne.
Amaratu tace hadi da kallon Ummu.
Tsaki tayi Ummu had a da cewa"hmm ai ko xaki shekara ba ilimi,don naira baxan bayarba.ace makarantan gomnati ma sai an biya kudi?toh cire uniform en ki wanke mun kayan can.
Toh Amaratu tace"hadi da nufan dakin Ummu ta cire kayan ta hadi da nufi wurin kayan wankin.
Haka washe Gari Amaratu ta shirya ta nufi makaranta.
A ranan ma tasha toxarci don malaman su murja sai da taxane ta hadi dacewa"ace naira 50 na common baxa kuiya bayarwa ba?toh karki kara xuwa daga yau...
Haka tanufi aji tana masifa da cewa"xaman kauye bai yi ba,don basu San darajan ilimi ba Sam...