Sashe 6
Yar Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka Amaratu ta nufi gida jikin ta duk tsami yake mata.don bata kwana ba abuge ta ba a rayuwanta.don yanxu ma har tasa ba.
Tun a kofar gida tacikaro da wani gibgegen mota.bin motan tayi da kallo abunka da Dan kauye,kan tace"toh motan waye wannan?ganin bata da amsan tambayan ta yasa ta kutsa kai cikin gida.
Muryan Ummu taji tana kuka hadi da masifan ta tana cewa"wlh ba ki Isah ba.don baxan taba yards da mgn nki na cewa"Amaratu ba 'ya na ba ne.in ba 'yana bane to 'YAR WAYE??? Ummu ta fada cikin kakkausar murya...
Cike da natsuwa da aji doctor najwa tace"er Alhaji mana?kinsan waye ubanta?toh ubanta wani kusa ne a gomnati,Wanda ko gomna a kace maki yayi karki mamaki.don haka tambaye na iyayenta da kk yi kona fada maki ba xaki iya xuwa inda suke ba.don sunfi karfi,ko a 'YAR AIKI baxasu ajiye ki ba.
Don haka bai dace kurinka wannan haukan ba,ni a yanxu kaman na taima ke kine.don yarinyan ki na can tana shan ruwan gora,tayi wanke Dana dutse.ta xagaya kasashen da take so.kuma kisani wannan duk makirci na ne.don haka shine kadai xaisa inrama abun da Alh.Mohammad yayimum shi da matarsa.
Don haka kici gaba da axabtar da ensu.yanda yaka mata plz....
Dogon tsaki Ummu tayi hadi dacewa"WAYA gaya maki xanyarda da ta tsiniyan gudanki?toh Amaratu 'ya ta CE.
Murmushi doctor Najwa tayi hadi dacewa"tohm ga wannan shaida CE.nasan xaki yards yanxu.
Wani camera doctor najwa ta kunna mawa Ummu, nan take ta fara tuna komai daga bin yanda Najwa tayi exchanging en Amaratu da wata 'ya da batasani ba...
Kuka Ummu tasa hadi da xakin Najwa ta uwa ta UBA.kuma ni maryam in Allah ya yarda xan ne mo mawa Amaratu iyayen ta,koda a birnin sin suke.
OK doctor najwa tace hadi da fita gidan.dajin motsi yasa Amaratu saurin boyewa.bayan fitan ta Ummu xama tayi tana kuka,itako Amaratu kuKa tayi ma'ishi sannan ta fito hadi da hada wanke²ta farayi.
Ummu da ta fito da mamaki tace"Amaratu yaushe kika dawo?
Yanxu ne Ummu..
"Amaratu tace hadi da cigaba da wanke²n ta.
Ummu ne tace"Amaratu sun koreki ne ko?
Dagowa Amaratu tayi hadi da cewa ehhh Ummu.
OK inkin gama kixo kici abunci,gobe xan baki kudin ki kai masu.
Dasauri Amaratu tace" Ummu xaki bani kudin?
Dariya Ummu maryam tayi hadi dacewa ehhh mamana xan baki ki kai masu.
Godiya ta hau yi ma Ummu.
Ummu ko murmushi tayi hadi da nufan kicin...
Tun daga wannan rana wani irin soyayya n Amaratu take shiga xuciyan Ummu hadi da tausayinta,haka Ummu ke ta kokarin fahimtar wani ABU dangane da Amaratu amma ba tagane komai ba.
Waye Ummu maryam???
Ummu maryam cikakkakiyan er asalin gombe ne,a nan en uwanta dangin ta gaba daya ke rayuwa.
Ummu maryam tayi aure ne a garin gombe inda ta auri mijin ta mai suna ml. sani.sunyi xama na soyayya da jin dadin rayuwa. Inda tun tana da cikin Amaratu Allah yayi mai rasuwa sakamakon accident...
Tundaganan Ummu ta shiga cikin damuwa,Wanda har wata daga cikin yayunta na gombe ta dauke ta xuwa cikin garin gomben don ta haihu a can.
A haka cikin Ummu ya Isah haihuwa inda aka dauke ta aka kaita wani asibiti mai tsadan gaske mai suna al madina.a nan Ummu ta haifo diyarta,inda bayan tagama wanke ta dawo kauyensu da xama.Wanda ta cigaba da sana'anta,don tace"baxata kara aure ba tun daga kan mal. sani.
A haka taci gaba da rayuwanta da Amaratu,koda take tsanan ta ma Amaratu ta nayi ne don kar ta lalace,ace mata er mace..wannan kenan.
________________________________
Haka Ummu ta ba Amaratu kudin common inda aka turasu cikin garin gombe,don anan suke xanawa.kullum Ummu xata bata na mota.don yanxu soyayya ne Ummu ke muna mata sosai.Wanda ita kanta Amaratun ke mugun kaunar mahaifiyan na ta.
Bayan Amaratu sun fito daga makaranta xa suyo kauyensu.taxo tsallaka titi ne don tasamu abun Hawa.
Wani bakar mota ne taxo da gudu nan take ta banke ta.Allah ya kiyaye tayi saurin kaucewa Dan haka sai ta fadi a kan titin.
Bude motan su kayi,wasu alhaxai ne su uku Wanda daga ni duniya ta yarda da su.
Ganin su Amaratu yasata saurin mikewa tana goge jikin ta.
Hmmm wannan musabbabin labarin.
Daya daga cikin su ne yace"bakiji ciwo ba ko?
Daga masu kai tayi alaman ehhhhh.
Ganin irin kallon da suke mata yasata saurin tsallaka titi hadi da nufan su saude, tare mota sukayi hadi da nufan kauyen su.
Manage with this...
#share and
Comment...
Toh free page xai kare a page 15 don haka gamai bukatan cigaba labarin xai turo #100 MTN ma wannan numbern 09137392680 idan VIP ne #200 kacal...
Maman teddy 🧸
08081202932
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING...*
*MANAZARTA WRITTERS ASSO...*
22/11/2020
*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)
*story and written by:*
*Ayshar moh'd* (maman teddy🧸)
Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020
*GARGADI*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba😎
*DEDICATION*
This novel is dedicate to my Creator and inspiration. After my creator is the vehicle that drove me to the word in the person of Alh.Mohammed and haj.safiyya...
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans who love what I love Hausa novels❤️
~About the novel~
Labari ne mai cike da tausayawa soyayya mai rikitarwa hadi da tsantsan makirci...pure love and pity story📚🖊️
Episode🔟
____________________________________
Haka Amaratu suka koma gida,da shigan ta tayi saurin nufan Ummu da take sayar da abinci.
Jikin ta gaba daya a mace yake don haka.ita kanta batasan mai yake damun ta ba.don haka tafiya take kaman Wanda Kawai ya fashe mata a ciki.
Ummu na dawo.
"Amaratu tace" ma Ummu hadi da nufan dakin Ummu, don bata jira amsan Ummu ba.
Ummu ko waigowa tayi xatama Amaratu Amaratu mgn sai taga tuni tayi daki.
Cike da mamaki Ummu ta bi bayan Amaratu da kallo,ko xata fahimci wani ABU...amma bata gane ba.the only thing she observed shine Kaman yau bata jin dadi,don haka sai ta dakatar da masu siyayya,hadi da xuba ma Amaratu na ta.ta nufi dakin.
Amaratu xaune ta rafka ta gumi,ban da tunanin Ummu ba abun da takeyi.don tausayin Ummu ta keyi,musamman da taga ita kadai ne er ta.a hankali ta ce"toh ni waye iyayena?
Dai² Ummu na xama kusa da ita,don haka maganar ya sauka kunnun Ummu.
Da sauri Ummu tace" Amaratu mai kika ce?
Ta fada jiki na rawa.idon ta tuni ya ciko da kwallah.
Gigif Amaratu tayi don ba tasan Ummu ta shigo ba.
Kuka tasa mawa Ummu hadi da cewa"Ummu na waike ba mama na bane?don Allah Ummu kifada mun wlh Ummu ke nake so,karki barni Ummu na...
Ummu ko tuni hawaye ya wanke mata ido,yau mai xata CE mawa Amaratu?
Jawota tayi jiki hadi da cewa"Amaratu baxan rabu da ke ba.bawanda xai rabu in Allah ya yarda muna tare,don haka ki dai na kuka kinji mama na.
A haka sai da sukayi kuka har suka gaji,sannan Amaratu tayo alwala tayi sallah kafin ta xauna taci abunci...
A haka suka ci gaba da rayuwa da Ummu don yanxu ma har ta manta wai Ummu ba mahaifiyan ta bane.
Don haka kullum suna cikin soyayyan Juna da kaunar junan su...Wanda yanxu tuni su Amaratu sun gama common, don kusan wata biyu kenan da gama wansu...
Amaratu... "Amaratu...
Na'am Ummu amaratu tace" hadi da nufi Ummu.
Yau kinga banyi abunci ba don haka kije kisayo mun tarugu in mana girki da wurin kinji?kinga yau juma'a da wuri xasu rufe shagon su...
Toh Ummu na,kawo kudin.
Nan Ummu ta Ciro kudin ta bata hadi da cewa"ki sauri ki dawo.
Karki tsaya wasa fah.
Toh Ummu na.
Bayan Amaratu ta dawo ne taga motoci cike a kofar gidan su.
Da sauri ta shiga gidan tana kwada Ummu...
Da shiganta dakin Ummu tayi saurin rikota hadi da cewa"Amaratu mai ya dawo dake yanxu ne eyehh,Ummu ke magana cike da tashin hankali...
Wani Alhaji ne yace"yauwa Hajiya gata nan.ki aminci kibamu wannan yarinyan nan,ga blank check kisa ko million nawa kk so Hajiya.
Daukan blank check en tayi hadi da yagashi ta watsa masu...ni xaku ba kudi wai inbaku 'yana?toh er amana ne don haka da yardan Allah xan nemo mata iyayenta,saboda irinku muyagun mutane kar Ku cutar mun da diya.
Hhhhhh....hhhhh.
Wani daga cikin alhaxai nan da suka bugeta a mota yayi wannan dariyan muguntan.
Toh waya CE maki xamu tafi batare da wannan yarinyan ba.ai kamar kudin mu ne.don anriga angaya mana irin wannan yarinyan mukayi lalata da ita xamuyi arxiki marasa gaba,kuma duniya xataji mu.yarinya er shekara 12 wowwww....
"Alhajin yace" cike da lumshe ido...
Wani bodyguard ne yaxo hadi da cewa"Alhaji mutafi da ita ne?
Kuyi sama da itah...
Nufan Amaratu yayi nan Ummu ta kara manna ta a jikin ta.ba imani wannan bodyguard en ya wani hankada Ummu hadi da kwace Amaratu...
Ihu Amaratu tasa hadi da cewa"wayyoo Ummu karsu tafi da ni,ki rike ni don Allah.
Inah tuni suka fita da Amaratu hadi xata a mota.Ummu ihu take tana bin motan abaya.tana Ku dawo mun da Amaratu na don Allah...
Haka take bin motan har suka bar cikin kauyen.ba Wanda ya gansu saboda juma'a masallaci kowa ya tafi.
Tun Ummu na gani motan su har ya bace mata,amma bata daina bin su ba.har ta hayo babban titi.
Nan wani mota yaxo da gudu batare da sani ba ya kwashe Ummu... Nan ta xube ba numfashi....
A rude ALhajin ya fito hadi da daukan Ummu ya nufi mota da itah.banda salati ba abunda yakeyi.