Sashe 13
Yar Waye Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ganin Alh.Abdullahi da Ummu maryam yasa momy mutuwan tsaye,Ummu maryam banda xubar hawaye ba"abun da takeyi,ganin hawayen da Ummu maryam keyi yasa momy fashewa da kuka,don tasan tausayin Afral ne dakuma jin komai da tayi yasa ummu xubar da hawaye.
Ganin haka yasa Ummu maryam saurin kama hannun momy sukayi cikin wani resting room dake gyafen su na asibitin...
Honourable moh'd kuwa shida 'Dan ruwan nashi nufan dakin da Afral ke kwance sukayi, don suga lafiyan ta.
Lahhh dady kune?
"Afral tace" hadi da kokarin mikewa.dadyn farouq ne yayi saurin cewa"No my daughter yi xaman ki basai kin mike ba.ke dama kike ji da jikin ki.
Murmushi Afral tayi hadi dacewa"daddy farouq kasan yanda su ya Ammar da ya Umar sukayi mun kuwa?
Ta karake maganan kwalla na shirin xubo mata,don lokaci guda idonta ya kada hadi da ciki da kwallah,da ta tuno irin Marin da ta sha wurin su Ammar 'din.
Alh.Abdullahi ne yayi saurin cewa"mai sukayi maki my Afral?
Kuka tasa hadi dacewa"mari na sukayi a dakin Ummu maryam. Cike da bacin rai dadyn farouq yace"waye a cikin su ya mareki? "Amrah ne ta goge hawayen idon ta hadi da cewa" dukan sune daddy.bai bata amsa ba sai dannan number Ammar yayi,honourable na kokarin da katarda shine yace"ba ruwan shi a maganan.don haka yaja baki yayi shiru.
Cike da bala"I daddy yace"duk inda kake ka dawo inason ganin ka yanxu.bai jiran jin mai Ammar xai ceba ya kashe wayan.haka shima yakira Umar da ke kan hanyan kaduna...yace"duk inda yake ya dawo.haka nan cike da jin hau shi da kuma faduwan gaba,don basu San me xasu Tatar ba.Ammar kuwa ranshi bace yayo Abuja don har yana murna yakusa Isah Zaria...
Bayan dady sun fita ne Momy ta shigo dakin da Afral 'din ke kwance,xaune take akan bed din asibitin tana daddanna wayan ta,da alama chart take yi. Sallama momy yasata saurin dagowa dacewa " momy you?
Dariya momy tayi hadi da hugging din ta,don tayi murnan ganin Afral "din tasamu sauki haka.my Afral hw is your body,how do you fill?
Murmushi Afral tayi sannan tace" No mom I'm well I'm felling good in my body...murmushi mom tayi hadi dacewa"masha"Allah,toh yanxu mai kike son ci?ko xaki sha tea,don ya warware maki jiki?
Ehhh gaskiya kam bari a xuba mata.Ummu maryam tace"dako karin bude flask 'din dake kan bed side drower.
No bana so momy,just Ummu ta fita Kawai bamason ganin ta. No Afral kinga xamu fara ko?wlh xan bige bakin ki,itama Ummun ki ne fah?
Momy tace'cike da nuna ma Afral fushin ta...
Cike da gunguni da shagwaba Afral tace"ni itah ba momy na bane,ni kene kadai momy na,kinsan fah momy ina sonki sosai.
Kwallah ne ya ciko idon momy nan tayi murmushi hadi dacewa" nimah ina sonki my daughter, yanxu dai inkina so muci gaba da shiri sai Ummu ta ba ki tea,indai baki yarda ta hada ba toh nima baxan baki ba sai dai ki xauna da yunwa.
Ba yanda Afral ta so ba,haka nan Ummu ta hada mata tea tasha.don Sam bata son ganin Ummu maryam 'din.
________________________________
Ahhh....a" yau su leenart ne a gidan na mu? Hajiya kubrah tace"fara"a kwance a kan fuskan ta.
Murmushi leenart tayi hadi da karasowa cikin falon haj.kubrah.
Lalle yau da xa"amana ruwa hadda kankara.yaushe rabon duniya da ayyare?momy kubrah tace"hadi da kar ban jakar hannun leenart dake shirin xama a daya daga cikin super 'din falon.
Momy barka da gida.yauwa leenart ya hanya ya momyn ki kuma?"Leenart ne tace"tafiya lau momy...kehhh shiga mawa leenart da akwatin nan daga ciki.momy kubrah tace"ma daya daga cikin 'yan aikin ta.da hanxari er aikin ta kin kimi akwatin hadi da nufan up stairs da shi.
Daughter na mu shiga daga ciki ko?haj.kubrah tace"hadi da tsare leenart da ido.gaskiya ne momy muje,leenart tace"da mikewa"xata nufi up stairs.
No my leenart mu tafi underground ne,Muyi maganan a can,don tafi sirri.
Ok momy, leenart tace"hadi da nufan gidan kasan Mom kubrah.
Mom kubrah kuwa yau take sallah a wurin ta.don dama tasan da xuwan leenart din, duka plan din su ne,akan Umar ya so leenart din.
Don yanxu ma daga wurin bokan su leenart din take,ya bata magana Asama Umar da mahaifin shi a abunci,da xaran yaci shi kenan xai amunce da bukatan su na auran leenart din. Don haka haj. Kubrah tace"ta dawo gidan ta da xama na wasu lokutan...
Haka leenart ta bi bayan momy xuwa under ground, sukan su masuyi ma haj. Kubrah aiki bin leenart sukayi da ido,don shiganta ba birgewa sam a cikin ta.sanye take cikin wani tight jeens da wata er yaloluwan riga yellow,rolling tayi da wata er ficilan gyale,Wanda ya bayyana har attachment din dake kanta.
Takalmin nan kuwa tsinin shi har yayi yawa,amma a haka take tafiya da itah.Wanda ya bayyana sururan ta gaba daya....duda leenart fara CE karrr,amma bayan Haske bata da wani abu na sha"Awa a jikinta,gajeruwa ce can kasa,gashi ba shape babu hips, ba kyau don da badon gajirtan ta ba,da irin matan nan ne Wanda akecema one.
Wannan kenan.....
Koda su Umar suka dawo kirar daddy sun sha fadan daddy, don su Kansu rabon da daddy yayi masu fada irin haka har sun manta.haka suka dinga bama daddy hakuri,sannan da kyar ya sakko hadi dacema su"suje asibiti su duba jikin Afral.sukan su sunyi mamaki da jin Afral "din na asibiti,basu ida nadama ba sai da sukaga irin Raman da tayi lokaci guda,ga shaida yatsun su kwance a fuskan ta...
Dahh fushi ta farayi masu,tausayin ta da Yakama Umar ne yasa shi fara Jan ta da fira hadi da lallashin ta.har tasamu ta cigaba da yimasu xuba don Afral ba dai surutu ba,ga Wanda ta sani,kuma ita Kawai tsiwa amma da miskilanci, amma dakayi mata abu da ya wuce...
Kwanan Afral daya a asibitin a ka sallame ta.
Umar ne ya shigo dakin Arch.Rayhana,kiran ta yake yi amma shiru don haka sai ya yanke shawaran shiga Architect room en ta.
Koda ya shiga nan ma bata nan,har ya juyo xai fita ne idon shi ya sauka a xanan fuskan tah.A natse ya karasa hadi da dauka xanen.wannan waye?ba shakka wannan Amrah ce,but ya 'akayi momy ta San ta?yana cikin wannan tunanin bai ji xuwan momy ba sai fixge xanen da tayi.
Ranta a Dan bace tace" bana son bin cike fah Umar bana hana Ku shigo mun Architect room en nan ba?
OK momy baxan kara ba,kaina bisa wuya...
Yanda yayi maganan yaba momy dariya,nan tace"dama Umar dina badai iya dadin baki ba.
Dariya duka sukayi hadi da yo waje,duda haka Umar dai xuciyan shi na ta tuno xanen fuskan Amrah,wata xuciyan ne tace mai kasani ba"itah bane?ae a kwai masu kama da Juna da yawa a duniya...don haka lokaci guda ya manta da tunanin xanen a ranshi.
Xaune su momy Rayhana da daddy suna xancen yanda xasu nufi wannan kauyen dake cikin jahar gombe.momy kuka takeyi hadi da cewa"daddy baxan yarda ba gaskiya a rabani da Afral,duda ina son "yata,don haka daddy kayimun alkawari kowani halin kaga " yar ka baxaka yi kokarin tona cewa"Afral ba diyar mu bane...
Buda baki daddy yayi xaiyi magana dai² suka ji an banko kofan dakin,a firgice suka dago kai,ganin Afral bakaramun daga masu hankali yayi ba.
Kafin momy tayi magana tuni Afral cikin wani irin murya daji kasan mutum yana cikin matsanannacin tashin hankali.
Momy....daddy...mai nakeji?mai kunnuwana suke ji mun?momy ni ba diyar ki ba ne Kaman yanda naji kin fada?
Momy it is true that I'm not your biological daughter?
Wani duhu² Afral take gani amma takasa shiru har sai da ta gama jero masu tambayo yin.baya tayi xata fadi,nan da hanxari daddy da momy Rayhana sukayi saurin taro ta.....
More typing...
More comment
Maman teddy ce...
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING...*
*2/12/2020*
*YAR WAYE???*
_*pure love and symphaty story*_
*Story and written by:*
Ayshatou (maman teddy)
Facebook@maman teddy.com
*wattpad*
Ayshatou(maman teddy)
_Banyi labarina don inci xarafin wani ba,sai don in fadakar,nishadantar,wa"axantar,kuma na faranta ran dukkan wani masoyin Ayshatou..._
*DEDICATION*
Dedicate to you my fans😍wannan pagen nakune,kuyi yanda kukeso da shi...🤩🤩🤩🤩🤩😘
*GARGADI*
_Ban yarda wani ko wata suyi amfani waken juyamun labari ba_😎
*__________________________________*
*A kullum burin Ayshatou bai wuce taga ta faranta ran masoyan ta ba,🤗love you more my dear fans...*🤩😍
*Episode* 20 - 21
*~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~*
Momy ne ta jawo Afral hadi da xaunar da itah jikin ta,kuka sosai momy keyi,nan ta fara cewa" Afral bana son ganin damuwa a tare da ke plz you have to stop cry...momy haka ne ni ba "yar ki ba ce? Daddy ba mahaifina ba ne? Ba daddy na bane momy??? Afral ke magana cikin matsanan cin kuka,Wanda momy bata da amsan da xata bama Afral din.sai hawaye...
Shi kanshi daddy sai da ya goge kwallan idon shi,don yau ya gama tausaya ma momy da Afral din.
Haka suka dinga kuka ba mai lallashin wani.itako Afral ji take kaman ta mutu ta bar duniyan gaba daya ta huta.