← Book details Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 38

Sashe 7

Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

🙎 YAR BAIWAH 🙎1⃣6⃣
Maman Ussee😘
Gefen Rukayya takoma tana duba book dinta ,yayinda uncle Faruq yaci gaba da lesson Sometimes yakan Dan , dubeta duk da dai baya ganin fuskarta ,amma yana ganinta a zaune wani ,nishadi yakeji idan har yaganta , bayan.
Yakare lesson dinsa yana fitowa cemata kawai yayi ke biyoni muje ki karbo sauran note book din yan class ,dinku kisameni a staff room ko dago kai batayi ba ,balantana ma ta bashi amsa saida ya sake maimata kiran ta ke Rukayya bakyajina double funishment, sai nasa distilling, master yakoya miki hankali ,a sanyaye, tace sorry uncle wllhi banji bane ina kara2 ne kuma ta duk ji kawai dai, yabata haushi ne yasakata zaman 30mnt a waje kuma yamata hasarar daukar lesson dinta ,gashi harda wani CE mata ke danya raina mata wayyo ,bayan ta basa hkri ne tashiga class ta hada books din yan ajin nasu guri ,ta fita bata zarce ko,ina ba ,sai staff room.
Dashigarta kai tsaye , teburinsa ,taje ta Dora books din bayan ta sake. Basa hkr baice da ita komai. Ba kawai dai yana kisima kyau da kuma sweet voice dinta hardai dayake cewa kayi Hkr uncle jiyake kamar ya rungumeta hardai inta bude idonta masu kara tafiya da imanin sa, da kyar yasamu ya saita kansa cikin voice sarkake yace da ita u can go but karki sake maimata hanka kinjiko ta amsa da to kawai tayi ficewarta , shi kuma gogan tunanin yanda zai iya bullowa Ruky kawai yake yakasa Dan besan yazata karbi zance nasa ba.
Kai tsaye class dinsu ta nufa cike dajin haushi uncle Faruq sai wani tasata a gaba yayi yana kallon ta da wasu mayyun idonsa kawai ya hanata samun abinda tazo nema akan wani ka,ida nasa na banxa ,to na banxa mana cewar Rukayya ai nabasa hkr amma yakasa ganewa, tana shiga sai ga wasu yan SS3 student prefect sun shigo class din bayan kowacce , student ta nutsu suna wani yatsina Ku wayece dazu mukaga tabi ,uncle Faruq a cikinku Ruky ta yi shuru kowama baiyi magana ba ,Ku wai ba .
Magana ake muku bane kun maida , mutane wasu yan iska , can sai wata ta nuna Rukayya Sisters wan Nance , kan uban chan, shine Dan rainin wayo kinaji ana magana kin yima mutane shuru to biyomu, 🙆 Rukayya tafara magiyar rokonsu ,amma Sam suka dage saita biyo,su
Ba yanda ta iya dolenta ta bisu , sanda suka gama disgata kamin nan suka bata punishment, din wankin , toilet kai ranar Rukayyatu taga bala,i ,iri iri duk sanadiyar uncle Faruq akan wai su sonsa sukeyi kuma suna zargin Rukayya ma wai ,sonsa take basu, San ita yanxu kara dasa tsanar sama sukayi a zuciyarta ,baita takoma ,class ba sanda akaje shot break gashi dama bata jin dadin jikinta maranta ke ciyo gakuma wani azababben ciyon kai.
Sajeeda CE tashigo class din tayi mmki sosai dataga Ruky a saman decks, tanata barcin wahala Dan yau ta bautu, Shafa fuskarta Sajeeda tayi sleeping beauty kintashi muje short.Break ,tadanji jikin Ruky da zafi nan daban ,
Sajeeda ta rude Sist meya faru tafara jijjigata Ruky ta bude idonta da kyar saboda zafinda suke mata Sist bana jin dadine muje,
Ki kaini skull clinic itace ta taimaka mata har zuwa clinic din.
Bayan Norse ta dubata ,saita. Bata magani kamin ,nan bacci yadauketa Sajeeda ta kwantar da ita akan bed din clinic cike da tausayi takoma Class dinsu.
Maman Ussee😘
Nagode sosai my fans😊

🙎 YAR BAIWAH 🙎1⃣7⃣
Maman Ussee😘
Rukayya bata farka ba sai guraren 2:pm koda ta tashi ba,inada ke mata ciwo saidai kawai batajin kuxazari ,a jikinta hakan, dai ta kejinta fayau da ita ,uncle Faruq yasha Allah ya isa kamar me a gurin Ruky Nurse CE ta taimaka ,ta gyara jikinta kamin nan tafito a jima anjima takan yi tsaki kadan.,
Jefi jefi acinkin zuciyarta kuma cewa takeyi wllhi baxan. Taba yafewa Uncle Faruuq ba Dan duk shine silar shiga ta damuwar da nake ciki a yanxu haka kurum Dan mugunta ,yahanani shiga class gashi yau ban fahimci komai da akayi ba yamin hasarar the whole day mugu kawai bantaba jin na tsani wani mutun ba kamar kai.
I Hate u, I hate u, I hate u ,uncle faruuq wasu hawayene suka fara wanke mata fuska kwata kwata yau ji take kamar ta kashe Faruuq Dan duk shine sanadin komai da yafaru da ita ko a gidansu bata taba irin wan nan wahalarba sai gashi yau ansaka wankin toilet shidda ita kadan ta , ga maranta dayake mata ciyo kadan kadan rumtse ido tayi ta sake budewa yasake maimaita Wllhi baxan taba yafema ba wannan cutuwar,
A bangaren faruuq kuma tun bayan tafiyar Rukayya tunanin ta kawai ya adabeshi book dinta ya dauko ya rungumeshi ki yake ,kamar ita din CE a hankali ya fara gutta I LOVE YOU SO MUCH, My Angel, ya sumbaci book din kamin nan ya hada sauran book din ya aje a cikin locker din Decks, din sa ya dauki na Ruky ya fita dashi gabaki daya ma skull, din yabari,
Sajeeda kuwa lesson ake amma bata fahimtar komai ,duk hankalinta yana gun YAR uwarta Dan batasan a wane hali takeba Allah Sarki Sajeeda ta Rukayya ,da kyar taga karfe 2 Dan ma a hana su fita sai anyi sallar Azzahar kawai dai Sajeeda ji take kamar ta daura hannu aka ta kwala ihu Dan jitake kamar ciwon Rukayya yadawo jikinta batasan ya mummy zata dauke ta ba, idan har ta gane Ruky batada lfy gashi bata samu damar zuwa clinic ba ,haka ta hkra sai guraren 4 haka taje ta dauko Rukayya a clinic suka shiga skull bus sai gida,
Da shigarsu gida mummy ta tarbesu Dan taga Sajeeda CE ta riko Rukayya wadda ciwon ya kara tashi da kyar ma take gani dishi 2 take gani subahanallah Yaran Daddy lafiya dai meyake faruwa wani Abu aka muku ne Sajeeda ko kamar jira take mummy tayi magana saita fashe da kuka , ke lafiya meyasamu Rukayyarne, kike kuka yi shuru gayamin meyake faruwa ne, mummy Rukayya batada lfy yau gabaki daya a clinic ta wuni ,
Taslima mummy tashiga yi kamin nan ta dafa jikin Rukayya taji zafi rau ba bata ,lokaci tayima Daddy waya take sanar dashi halin da ake ciki ,batare da wani bata lokaci ba sai gashi.Nan yadawo ,daukar Rukayya yayi yasaka ta a mota shida mummy, suka kaita asibiti Sajeeda kuma aka barta gida ita dasu fadil da Abdallah kuka kawai takeyi Fadil ne me tambayar ta Sister meya faru da Sister Rukayyahnah naga an dauke ta cikin shashekan kuka tace batada lfy ne Fadil kuyimata addu,a Allah yabata lfy cikin gaggawa Ameen suka amsa kamin nan suka wuce dakin su kowa ba dadi a ransa ,suna taya Yar uwarsu jimami (Ya Allah kabamu Ikon so da kuma kaunar Yan uwanmu tsakani da Allah da zuciya daya) Daddy bai zarce ko,inaba sai specialist. Hospital da zuwansu bada wani bata lokaci ba aka karbi su yayinda aka shiga baiwa Rukayya taimakon gaggawa , Daddy hankalinsa a tashe sai dama kinsan Rukayya batada lfy shine kika kasa gayamin, to akan wane dalili, sorry Abban yara wllhi bansan cewa batada lfy ba kasan bayanda za,ayi na sani ban gayamaka ba kawai dai irin zurfin cikintane bata fadaba cewar mummy Daddy yanada zaune yakasa tsaye ko kadan bsyason abinda zai taba lafiyar yar mutane saboda ita amanace a gurin sa , yayi alkawarin zai kula da ita kamar yanda zai kula da 'ya'yansa da ya Haifa gashi Rukayya tasamu rashin lfy baima sani ba sai yanxu, shi duk laifin mummy yake gani Dan tafisa kusanci da su to meyasa bata fadamasa ba tun wuri sai. Bayan Abu ya zama whose
Maman Uzuwa😘
Muje zuwa!!!
Chapter 7 · 0% Book details