Sashe 18
Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
★ Farouq kuwa Baidawo ba Sai Bayan Isha Dayake Yanxu Ba Tare Suke cin Abinci da Salma ba Ganin Bataso Yasanya ya Umarci Kowa Da Yayi Nasa koba Ranar Girkin Mutun Ba ,, part Din Salma yanufa Dan Dama A ka,idarsa Duk Wadda tafita Girki Sashenta zai Fara zuwa Kamin ya Je gurin Mai Girki Da Sallama ya Shiga Cikin Gidan Tana Zaune Tana Danna wayarta Bako ta Amsa masa Baiyi Mamakin Rashin Tarbonsa Dabatayi ba Dan Dama Ya lura Kamar kar ya kara Aure ta Canja masa More Especially tun da Rukayyah Ta Daina Shigowa Part dinta wata Rana Haka Zata Garashi Sai Sunyi Nisa ta Janye Jikinta Ala Dole sai sunyi Jinga Shida Matarsa Amma Bayanda ya Iya Saboda Bayaso yashiga Hakkinta ,, Kuma yana Kyaleta ne Dan Kawai kar Ace Dan yayi Aure ne Yake mata Wulakanci Wuceta yayi ya Shiga Dakinsa Ya Dauki Abinda Zai Bukata Kamin ya Fito ya Ya Ajiye mata Ledar ta Yace Sai da Safe Bako Godiya Balantana tamasa Magana Harara kawai Tabisa da ita yana Fita taja Wani Dogon Tsaki Mtseeeww Zaku Sani ne daga Kai Har Waccan Shegiyar Rukayyar Ta tashi Ta kulle Part din ta Tayi Shigewarta ta Kwanta Saka Banxa Saka Wofi Har Barawo yasaceta Bacci.
★ Cike da Haushin Salma Farouq ya Fito yanufi Part din Rukayyah A yaune yaso Yabasu Gift din Motocin da Ya Saya Musu Tun da Dadewa Amma Baccin Ran da Salma ta Sanya mishi yaji Yama Fasa Kyautar ,, Wai meyasa Mata Kishi yamusu yawane yatuna irin Rayuwar su DA sukayi a Baya Ya Ce Allah ya Kyauta ya Shiga part din Rukkayah Yana Bude kofa wani Daddan Kamshi yamasa Maraba Lale ,, Tana jin Bode kofa ta gudu tazo ta yi Hugging dinsa Ta Shiga yimasa Welcome Back Kiss Tare da Yimasa Sannu Dazuwa ,, Neman Damuwarsa Yayi ya Rasa Jansa tayi sai Room Dinsa Bayan ta Ajiye kayanda yashigo dasu Hada masa Ruwan wanka tayi Tare da jansa zuwa toilet cikin Wani Salo mai Rikitar da Mai Tunani Cikin kashe Murya tace My F kayi wanka Sai kaci Abinci kona Tayakane murmushi yasakar mata Tare da Yawota Ya Rugumeta sosai ya lalubo Bakinta Yashiga tsotsa Ganin A Cikin Toilet suke kuma Tasan Halin Kayanta yasa tadanzare Jikinta cikin Salon Dabara Tace kayi Wanka Dai First Ta kallesa ta Ciremai Kayan da Zai Saka nashan Iska masu kyau kamin taje ta Sanya kayanda Ya siyo a Cikin Frige Wanka yayi Kamin ya Fito Daure da Towel Murmushi yayi a Cikin Zuciyarsa yace Allah yamaki Albarka My Angel Ya Fito ya Gyara Kansa Yasanya kayanda Ta Ajiye masa kamin Ya Fito Zuwa Sitting Room.
★ Yana Bude Kofa Tana Shigowa Kashe Mata Ido Daya yayi tace Wow kayi Kyau shine Baka Jira Nazo na Shirya ka ba,ko Sorry Ai koyanxu Kinyi K'okari Muje naci Abinci Dan Wallahi yunwa nakeji Shafa cikinsa tayi tace Sorry Dear please kadaina Zama da Yunwa Banaso Yace to Ai Yanxu gaki zaki kula Dani sukayi Dariya Chak yadauketa Bai Direta a ko,inaba sai Saman Kujera shima yazauna Ta sanya masa Abinci Amaimakon Taci tana a,a Bashi Tashiga yi Farouq ko Yabude Ciki Sai kwasar Girki yakeyi Sosai yaci Abinci Sanda ya koshi kamin Itama ya Fara Bata Abincin sai Shagwaba take Zuba masa Bayan sun koshi ta Tattara kayan Ta miyar a Kitchen Ta dawo ta kwanta a Saman Jikinsa tana wasa da Sajeen Fuskarsa yana Kallon News Ajima yakan Dan Kalleta yana Shafa mata sumar Gashinta Daya kwanta luf Bada Jimawa ba Bacci yafara yin Awon gaba da Rukayyah Gyara mata Kwanciyar ta yayi Sanda yagama Kallon News Dinsa ya Dauketa Chak bude Ido tayi yace Sarkin Raki Badai Bacci Zakiyi ba Bayan kinsan Ban Baki Sakonnina ba Murmushi tamasa Tare dacewa My F nagaji please bari Gobe Dan Allah Girgiza mata kai yayi tare da Makale kafada. Alamar Naki wayon Bai Direta ko,ina ba Sai Saman Bed Dinsa kamin Ya dawo ya kashe Kayan Kallon ya Rufe ko,ina Yadawo ya Samu Rukayyah Shafa Fuskarta yayi ta Bude Ido Wai My F dagaske Bazaka Hakura Sai Gobe ba Bai barta ta Karasa Zancen ba Yashiga Sance Mata Riga Wasa yafara yi da Duniyar Fulaninta Daga nan Kuma yadawo Yasha lips dinta sanda ya tsotse su Tas kamin Kuma ya Fara Aika mata da Sakonninsa Masu wuyar Fassarawa Da Zafi Zafi Yake Aika Isar
mata Sakonsa lol😋😜
~Maman~ ~Usseey~😘
ta kicin da baranda. Amma komai ni nakeyi. Bana k'in yi mata aiki,saidai idan ina aikin kallo daya zakayimin ka gane rashin sabo. Nan da nan nake gajiya. Abun kona ran bai wuce tarewar dasu Nura da Usman da kuma matansu,Bilkisu da Meena sukeyi ba. Kodayaushe suna nan suna kallo da hira tare dasu Hamida da Raliya tamkar zasu fasa falon. Ni ce zanyita zirga zirgar kaiwa da komowa wajen kawo musu abinci da abin sha. Bilkisu ce mai yaro daya,Junaid. Ya zamana ni na zama yar raino matukar tana sashen. Cire mishi pampers,goyashi,bashi ceralac da sauran ayyuka masu cimin rai. Ga wannan shegen kallon dana tsana a wajen Usman,duk sadda muka hada ido sai ya hau yimin murmushi yana kashemin ido,harararsa nakeyi alokacin saidai wai an tsikari kakkausa ko a jikinsa. Hindatu kadai ke tausayamin.
Bana kwanciya bacci saina kammala ayyukana. Abu daya naki yarda da gyarawa,dakin kwananmu,rantsuwa na yiwa Raliya a gabanta akan cewar bazan gyara ba tunda nikam shimfidata,Kafet ne. Sune masu kwanan gadon,bandaki kuma duk sadda zanyi amfani dashi zan gyara idan ta kama. Zata mareni naja baya nace wallahi ta mareni saina gayawa Abba. Nasan ba tsorata tayi ba,saidai bansan dalilinta nayin kwafa ta fice ta kyaleni ba. Hamida tayi wuf ta taso zatamin fitsara,ta juyo ta daka mata tsawa. Wai ita saita mareni din taga abunda zanyi,ganin uwarta ta hanata nayi murmushi nace "Kinci sa'a domin wallahi sai kin gane kurenki muddin kika tab'a jikina."
Jin haka ta harzuka ta daga hannu zata mareni,Raliya ta daka mata tsawa,ni kuwa na rike hannun na murdeshi ta fasa k'ara. Raliya ta iso ta hankadani ta janye Hamida sukayi gaba. Na rasa dalilinta nak'in daukar mataki akan hakan,saidai gaba mai tsanani ta shiga tsakanina da Hamida babu maganar dake had'ani da ita.
Ranar da zamuyi Graduation kuwa,ban nemi komai daga Abba ba hakanan ban gayyaci kowa daga bangarena ba. Yaya abdullah kadai na shaidawa ta waya, duk da har lokacin baisan Mamma bata gidan ba. Ya tayani murna yace inama yana nan dashi za'ayi. Yayimin alkawarin tahomin da kyauta ta musamman idan zaizo. Murmushi kawai nayi. Sauran kudadena na hada na biya komai da makaranta ta bukata. Ranar kuwa da sassafe na shirya,Hamida sunsan da maganar saidai basu cewa kowa uffan ba,hindatu ma ta shirya cikin uniform kamar yanda dokar makarantar tace dalibanta suyi a ranar. Ta dubeni"Zaki rigamu tafiya ko Tasleem?" Murmushi nayi mata na amsa da eh. Daga haka na dauki yar karamar handbag dana zuba kayan amfanina na fito sanye da rigar T-shirt na school da jeans na gida. Mukayi arba da Raliya,ta daure fuska "Ke kuma ina zaki? Kodayake wannan ba matsalata bace bazan hanaki yawon banzanki,aikina fa? Wa zaiyimin? Kada ki sake kibar gidan nan batare da kinyisu ba." Daga haka tayi dakinta,tsaki naja bana tsoron dukanta balle na Hamza,yau ranata ce babu wanda ya isa ya hanani zuwa makaranta. Ina waige waigen neman direba naji hon,ina dubawa naga Usman zaune a motarsa yana dagomin hannu yana murmushi. "Dan iska." Na fada a fili na kauda kaina.....
'YAR BARIKI
©Rufaida Omar(Hannu da Yawa Writers)
(32)
Kai tsaye wajen Baba Maigadi na nufa. Na tambayeshi ko direba yazo saidai ya sanar dani cewar matarsa ke nakuda yaje kaita asibiti ba lallai ne ya dawo nan kusa ba. Bakin ciki ya turnukeni,da ace na iya mota da duk hakan bata faru ba,gashi kuma koda yazo dole ne sai na amso mishi mukulli wajen Raliya domin shaf ina manta cewar mukullayen motar gidan a hannunta yake. Daidai nan Usman ya iso acikin motarsa,baba Maigadi ya tafi don budemishi gate.
"Zaki makara fa my sister,zo ki hau na saukeki."
Kamar nace bazan hau ba,saidai tunawa da nayi Abba kansa baya gari ballantana nasa ran dakewa zuciyata na amso kudin mota yasa banyi musu ba na shiga don kuwa bani da ko ficika. Ai daman kudin ubanmu ne suke takama dashi,babu laifi don alokacin Abba dayake am shanyeshi a rubutu ya k'ara bude musu shaguna kowanne da nashi a kantin kwari suna d'an maida hankali. Na shiga gidan gaba na zauna fuska a daure. Bai damu Usman ba ko kadan,sai bayan mun soma tafiya naji yace"Ba gaisuwa ko?"
Ni wallahi mamaki ma yake bani har lokacin ganin yanda yake yimim sanyi sanyi a yanzu. Banda niyyar gaisheshi,na dauke kaina ma. Yayi dariya"Ke kam don kinsan kin hadu shiyasa kike yiwa mutane yanga Tasleem. Hakane dalilin dayasa kike wulakanta masu zuwa gidan nan da sunan sunzo zance wajenki ko?"
Na watsa mishi harara,ko a jikinsa na kauda kaina bance uffan ba.
"Tasleem kina da kyau sosai kamar mominki ko ince kinma fita. Gashi Allah Yayi maki baiwar diri ko ta ina ke macece. Dole ki dunga yiwa maza yanga."
Na dauki surutan Usman a matsayin wofi,banko kara dubansa. Har muka iso yana zazzaga shirmensa don shirme na dauki zantukansa. Na soma hango take takensa,akwai abunda yake nufi a kaina saidai ko kusa ban nuna alamar na fahimci komai ba. Muna isowa na yunkura zan bude kofar ya dakatar dani ta hanyar cewa na tsaya. Na dakata,kudi ya mikomin har dubu uku ba musu na karb'e ai kudin na ubana ne. Ko godiya banyi ba na fice.
Anan muka shirya,sannan muka nufi inda ake taron,Afficent. Waje ya cika makil da iyayen yara da sauran yan makaranta. Tausayin kaina ya kamani sanin cewa bani da wanda zaizo mini cikin yan uwana gashi ko abun rabo banyiba. Haka na kutsa na zauna,saidai a ranar nayi hotuna da kawayena,Munnira da Jamila, da yan ajinmu maza da mata. Saida akayi kirana domin amsar certificate na mike a nutse naje. Nayi mamakin ganin wanda ban taba zato ba yazo da niyyar daukata a hoto. Yaya Musty(dominka,yaya mustyna..love u forever..miss you:ur bloodsis..rufaida) ne,d'an gidan Gwaggo Hafsatu yayar Mamma dake Kazaure. Na saki fuska sosai,ina karba na nufeshi bakina a washe