Sashe 4
Yadin Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mansur ai wannan balarabe ne na ji a kainuwa radio sun faɗi dan nanjeriya ne ya kuma ka nunamin balarabe kuma yasa wani abu ya toshe fusƙar shi idon shi nake gani da girar shi sai hannayan sa ungo wayar ka bana son sha shanci
"wallahi inna zulai shine yana ashigar batda kamane kin san kuwa duk uban kuɗin daya ke da shi ba shi da aure sai ƙanin shi sai ƙanwar shi sai mahaifiyar sa haka naga ansa a ashafin CNN ɗazu we yana ingilah da shuwagabannin yan kasuwa na duniya tarin ƙarawa juna sani ko imuran ?"
Yoni mansur ina nasani kana ga keyped ce dani
bara naje in gaida baba zenaro
"uhmm sai kin dawo ,
"daya bangaran ta shiga dake gidan sallama tayi a ka amsa ,
Ina huni baba zenaro
.
Cikin fara'a ta amsa da lafiya lau ya jikin abban naki
"da sauki ,
Allah ya ƙara sauki
Amin ina rumaisa ?"
Tana ɗaki shiga
"To, tace ta tashi ta shiga ɗakin sa monta tayi a kwance tana waya ganin ta tayi ta katsai wayar,
La rumaisa kin yi waya mu ganta miƙo mata tayi
la mai kyau da ita
abdul ne ya bani
"Wane abdul?"
saurayina ke ina ya usman
Hmm maman shi ta ce ƙarya ƙara kulani ni yanzu na dena soyayya
aa faɗe kike huyarta ki sami wanda zai mantar da ke komai kin ga kullun yazo zai bani dubu ko ɗari biyar kuma yace zai toro amma kin san me?"
aa
we yana so in toro masa pic ɗin ƙirjina ni kuma naƙi nifa ana tunanin rabuwa dashi saboda duk namijin da zai nemi wani abu agunki wataran zai buƙaci ya kwanta dake
wallahi rumaisa ƙarki yarda ya jefa rayuwarki a matsala
ae wallahi nace saide mu rabu kinga ɗazo naje gidan me taliya naji ana zancan we yanzu wasu mahaukata ake yayi suna yiwa ƙananun yara faɗe dan gidan belle kansula yayiwa zinatu fyeɗe amma anje kotu an kori ƙarar wannan ƙasar in kana da ƙuɗi duk abin da zakayi to wallahi sai ka fita
"Hmmm wallahi na tsoran zuwan mu kotu gobe saboda kinga abba kabiru yana da kuɗi komai zai iya saboda yaga ya mallaki gidan nan kinsan fa gadon innatane da aka raba aka bata ta sai gidan kuma sunana tasa tace ta bani yanzu yace nasane dole yanzu fa in aka kwace gidan nan zamu dawo tunda abba baya aiki fa yanzu yana kwance
Allah ya bada sa'a
"amin ya Allah,
*America Chicago*
a gajiye yake sauko wa daga matattakalar jirgin iya gaji ya gaji hannusa ruƙe da briefcase yana sanye da baƙin glassda ba dan yasa manyan kaya ba baza kai mai kallon bahaushe ba sauko wayayi wata baƙar mota ta tsaya kusa dashi cikin murna wata matashiyar budurwa yar nanjeriya tana sanye da baƙar abaya ta rolling da mayafinta ta nufo gunasa da sauri yayi mabaya yace
"don't touch me,
"why?"
banza yayi mata da sauri direban motarshi ya taso ya buɗe mai ya shiga
Kinga ko yasmin ai daman na faɗa miki ya kamata kirabu da shi baya sonki mutun sai izza da wannan wane irin sone haka dan shifa kika zo america ?"
Wallahi ruky tunda ya sani zubda hawaye wallahi shima sai yayi wanda yafi nawa ina son sa ina mafarkin rayuwa tare dashi har abadah yau shekara biyar ina janyo ra'ayin sa yaƙi we mai yake nemane a duniya wanda Allah be mai ba nifa saboda kuɗinsa nake son sa da kuma kyan sa *...........✍🏼*
*⚜️⚜️YADIN MAGE⚜️⚜️*
*🫧story and writing🫧*
*Oum yasmeen*
KING AND QUEEN WRITIN CHAMBER
~yar mutan yakasai~
*Arewabooks oumyasmeen*
*Part 13-14
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
Wallahi yasmin duk ke kika jawa kanki me akai a kayi yi shi da zaki bari har hawayanki mai tsada ya zuba
" Ma'aruf Jafar Jabir ne fa shin kinsan waye jafar kuwa kinsan irin dukiyar da ya tara to daddy yace min lalle inde ina son ya cigaba da kallona a matsayin yar sa to in samo soyayyar ma'aruf jafar jabir shin kinsan dalilin da ya sanya daddy yace in aure shi saboda yana son ya mallake dukiyar sa wannan yana daga cikin plan ɗin mu sannan mu mai da shi abin tausayi
Yasmeen kinsan kowa ba tun yau kike asiri akan ya soki amma abin baya yu huwa dan Allah kiyi haƙuri kizo mutafi
"To, amma wllh JJ dani kake zance sai na ta gayyara rayuwar ka
wannan kenan
lumshe idanuwan shi yayi yashi ga tunani we yau she zai samu matar da zata so shi tsakani da Allah tambas yasan ba alkairi bane ya shigo da Alhji tahir cikin rayuwar sa
tuno wa yayi da lokacin da yake talaka yadda yake cimai mutunci har yace ba zai haɗa zuri'a da jinin jafar ba to amma yanzu ya a kai ya toro yar sa domin yana da yaƙinin cewa yasmeen ita ta kwaro mai ruwa lokacin da yaje neman temaƙon kuɗin makaranta bayan mutuwar mahaifinsa
hawayene ya cika mai ido ina ma abba kana nan na sami arzuki inama kana nan in wanke maka takaicin ka abba har ka mutu da riga daya ce da kai abba yau gani ina da rigunan sawa ni kai na bansan adadin suba
abba lokacin da kana tsaka da cuta sai mu yini mu kwana bamu samu komai ba in ban sami aikin gini ba kaf faɗin unguwarmu ba mai tausaya muna karshe ma sai aka bini da sharri ringing ɗin wayar shini ya katsai mai tunani da sauri ya daga ganin mai kiran cikin girmamawa yawa yana gaban ta yace barka da warhaka hajjiyar mu
yauwa yanzu nan kahun ka ya ƙirani yana faɗa we ka raina shi baka jin magana yace ka bashi dubu dari zai gyaran gida kaƙi we me yasa kake da ruƙo ne ka mai da komai ba komai ba har yake cewa ni nake hana ka alkairi sai yan uwana
Allah ya huci zuciyar ki hajjiyar mu amma ni bazan bawa kahu inusa kuɗi na ba kin tuna lokacin ina gidan yari dubu biyar zai bayar a sallameni me yace
bashi da shi sai yanzu we ace yan uwan mahaifina su suka kai ni akan laifin da ban aikata ba wannan shi yayi sana diyar mutuwar abba hajjiyar mu sai ya fashe da kuka muryar sa har rawa take yace
banga gawar mahaifina ba sai kaini akai naga ƙabarinsa wallahi in badan suna cin darajar ki fici kata ba zasuci ba
Ma'aruf ina baka umarni ka tura mai duk wannan ya huce suje su da ubangiji
kit ta kashe wayar bin wayar yayi da kallo gaban wani ƙatutan gida ya tsaya horn yayi mai gadin gidan ya buɗe masha Allah gida ne madai daici iya tsaruwa ya tsaru ga wasu
flowers kala kala dare ne amma yawa rana iya ƙayatuwa ya ƙayatu fitowa yayi ya buɗe wata glass door mai shegen kyau
mu kunnin fitula ya kunna tuni haske ya mamaye ɗakin komai na ɗakin farine tas harta sofa itama fara ce da alama
jj mai tsabta ne komai kal kal kai tsaye kitchen ya nufa ya bude fridge ya dauki ruwa mai sanyi duk kuwa yau an tashi da dusar ƙanƙara amma hakan be hanashi shan ruwan sanyi ba kusan ma ya saba da wannan rayuwa tas ya shanye ruwan sallamar munir ce ta dawo dashi daga tunanin daya shiga
barka da dawo wa big bro ya rungumai shi tabbas so gaman jini yana son dan uwan nashi shiya sa yanzu da ya gama secondary ya kawo shi nan yayi karatu yace
"ya karatu"
Alhmdllh yaya komai yana tafiya daidai
masha Allah
Bara in sama mana abincin da za muci da a ce hajjiyar mu ta yarda da zaman Chicago ai da mun huta ko auta tayi mana girki Allah yaya bana so ka koma kano ka bari sauran shekara daya mu koma tare
Hmm kanina hajjiyar mu ta matsa in dawo nima ina so in koma kodan kasuwancina so nake kagama karatu in doraka akai
Wow yayana naji daɗi yaya ashe halima ce yar gidan kahu inusa take mun wannan test haba ni in dunga ganin code ɗin nanjeriya a she ita ce wallahi mutanan nan suna ban mamaki
hmm kai de bari na tafi inyi wanka kafin lokacin sallah yayi
"To, big bro,
wannan kenan
kinga pic ɗin sa
Zaro idu tayi cike da mamaki wannan shi tagani a gidan baba bilyaminu yazo zance gun sabeerin da ta kai mata abinci har ya zube
"kin san sane ?"
nan samha ta kwashe komai ta fada mata
dafe kirji yayi tace
"na shiga ukku daman biri yayi kama da mutun yana wanke motocine sai kuma yasami aiki a company JJ na yin taliya ashe daman haka yake dan karya ni yanzu wallahi kaka ce ma tsalata kudi yake bata amma wallahi dole mu rabu
Ni na tafi gida ƙar abba yaji shiru
"To, samha saina zo,
"To, ruma sai da safe ,
fitowa tayi tayiwa inna zinaro sallama tayiwa inna zulai ban garan kahu isma'il bata shiga ba saboda matarsa bata so wani dan gin miji ya raɓe ta shima baya son ɓacin ranta
Wannan kenan
kai yau mukullin gidan da aka baka kabayar haya shi zaka bani iya daran yau saboda sabeerin zata zo
Sani dillahi ya miƙo mai hannu bani
ni matsala ta dakai wallahi tsohon nan kafiye san kuɗi ka taɓa ganin zan hayi gidan ka ban baka kuɗi ba yawa yau muka saba wannan harƙar
Kajini da yaro nima tawa harƙar zan baje domin yau nace wata mikawo min tallan ƙosai tazo zan bata bashin ta kaga sai in kwashi romo
Dan Allah aa nima ka ajiye min
saka ƙaran kuɗi
"TO, ungu dubu goma shabiyar na ƙara maka"
wallahi bazan amsaba saika ƙaramin ai ba haka muke da kai na kwanaki da kaiwa wata yarinya fyade ai ni ka bari a cikin har alhaji isuhu yana cewa zai kwace gidan sa tunda abin da nake bayarwa anayi kenan da ƙƴar na shawo kansa ya haƙuri dubu a shirin zaka bani