Sashe 12
Yadin Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gaskiya ma'aruf dambu inyayi yawa baya jin mai mu kaɗai ba za yuhuba mu kawar da wannan saboda wallahi ba mu da kishin kai kana ɗauko wannan file ɗin zakaga tsoro ya hana mutanan magana wasu ma zu zare su je su faɗa kaga an bimu har gida ankashe mu domin da ɗan gari akanci gari ko ta hanya sadarwa ita kadai wallahi sai mun gano masu ta'asar nan amma ba wannan ce agaban muba dalibai basu da kwanciyar hankali ko wanne lokaci za'a iya zuwa a farmusu,
Ajiyar zuciya ma'aruf yayi yace
"Tambas nima nayi tunanin haka amma barrister rai daya ne sannan Ni na yarda in mutu al'umma su rayu cikin dadi da salama komai yayi tsa yau gwamnati taga daba wallahi zata dai daita farashin yan kasuwa akwai abinci ba babu ba daga nan fita ake dashi turai dan me na zamu daidaita farashin mu ya zama kai daya mu saukaƙawa al'ummar musulmi kaga manfetur muna dashi harta gold muna da shi ruba akayan masarufi duk ƙasar mu arewa na dashi to mene matsalar tattalin arziki me yana komai sauko wa ?,
dariya barrister kamal yayi yace
"Gwarzo jarumi yanayin ƙarfin gwuiwar ka yana kama da na AFIF( my first novel AFIF duk wanda be karanta ba ambarshi a baya) ,
Murmushi ya saki yace
"Tambas shima gwarzon namiji ne ya tsaya ya kawowa ƙasar sa yanci ya tarwatsa azalumai ya binciko asirin maƙiya Allah.......✍️
_Ƙar ku matan banyi littafin nan ba da nufin tuzarta wani ko wata assalima ƙirƙirarran labari ne duk wanda ya ga yayi dai dai da rayuwar sa to ya ɗauka arashi ne ina bawa kowa da kowa haƙuri da na dagata da rubuta shi to ganin zai amfani al'umma yasa na dawo da shi mu gyara halayen mu muyi addu'a insha'Allahu ƙasar mu zata gyaru kar ku manta ba duka a ka taru aka zama ɗaya akwai na Allah tamibas shuwagabannin suna ƙoƙari suma fin ƙarfinsu akai_
*YA ƊIN MGE*
*Oum Yasmeen*
*Duk meson audio na wannan littafin yayi min magana*
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
*Page 95-96*
Dariya barrister kamal yayi yace
"Abin mamaki shine mufa muke bawa wasu ƙasashen hutar lantarki amma mu bamu da tsayar yiyar huta duk wani jin dadi na talaka yana garewa ,
Tissue board ya ɗauko ya zaro ya goge fuskarsa yace
"Yanzu akwai copy na Shari'ar a cikin nan?,
Wani File ya buɗe briefcase ɗinsa ya zaro yace
"Gaka gwara da kayi tambayar nan namijin duniya sa baka dariya sai hamma kana lura da komai ka iya taƙunka,
Amma yayi yace
"Barrister kamal kinan kasar nan sai da haka gobe ma zanyi tafiya zuwa Turkiyya,
Tashi yayi yace
" Safe journey sai munyi waya,
Mu'aruf yace
"Amin okay thanks,
Buɗe ƙofa yayi ya fita aiki ya ci gaba yayi daman be yi zaton cewa wai zata toromai ba ƙarfe 2:00 ya tashi fito wa yayi kai ka rantsai safiya yace wayar shi ce tayi ringing ɗauka yayi batare da yayi magana ba yayi shiru
Sa'eed yace
"Hy rich man ƙar kafita bayanai sun nuna yanzu Company ɗin da kake ciki kwai wasu mutane jiran fitowar ka suke amma don't worry insha'Allahu I solve the problem ,
Ai ƙarar harbi yaji da sauri ya ja da baya ya shiga cikin Company sauke wayar yayi to wai duk wanda yace zai maganci matsalar cin hanci da rashawa yana cikin matsala ransane ya ɓaci ya shiga cikin office ɗinsa wata system ɗinsa ya ɗauko sai da ya buɗe wani box ya ɗanna password sannan ta buɗe wani flash ya ɗauko ya zura danne danne ya shiga yayi ransa aɓace yake
lokaci yayi da al'ummar ƙasa zasu san kowane shi yau zai fasa ƙwai saƙin video yayi ya rufe lumshe ido yayi wasu siraran hawaye suka zobo mai tabbas wannan shine dalilin da yasa ya shiga jarida jinin Mahmud ba zai tafi a banza ba duk wani abu da yazama sularsa ne komai yazama Mahmud sanadi tun da akazo akai salama dashi har yau ba asan inda yake ba a binciken da yayi ya gano ankashe shi
wayar da ce tayi ruru prevent number ce ta ƙirashi be dauka ba anki ra yafi sau dari can sai ga text message kamar haka
*_wato kai bakaji ko mun gargaɗi ka akan ƙarka saki sai da ka saki to wallahi ka saki jinin ƙanwar ka suhaila yau zamu shanye mata jini_*
Dasauri ya miƙi wayar barrister kamal ya gani da sauri ya dauka yace ga suhaila aguna da na fita naganta tafito daga makaranta tana gudu so na ɗauke ta tana gun momiyo wato Mahaifiyarsa ƙar ka damu da duk text message ɗin da za a turomaka insha'Allahu ba zasu yi nasara ba
Hamdalah yayi yace
"Okay thanks,
Kashe wayar yayi tun dare fusatattun matasa sun yiwa gidan honourable kabir tsinke zasu ƙonashi ashe da sa hannun sa ake sace musu ya'ya jami'an tsaron sukayi durar mikiya suka fito dashi domin ayi binkice kafin su zartar da hukunci
___________________
Iya gyara samha na sha tayi kyau kyahunta ya ƙara fitowa abba ma ya dawo daga gun aiki sosai yaji dadin yar da yaga yar tasa tana samin kulawa abin da ya ƙara faranta mai jin an kama kabiru sosai yake cikin nishaɗi ko ba komai za ayi maganin zalincin sa
Samha kuwa hankalin ta ya tashi yau four days kenan tana buga layin ma'aruf amma a kashe gashi tun da tazo be taɓa zuwa ba kwanciya tayi ta rungume pillow salamar nuratu taji da sauri ta fito daman abokiyar shawara take nema tace
Aunty salma bata nan sai ni kaɗaice
Dariya nuratu ta saki tace
"A'a kaga amarya jiki duk ya ɗau harami,
Ƙunyace ta kamata tace
"Uhmm shi go ,
Shigowa tayi ta zauna tace
"Kƴa gama uhmm ɗinki washe garin kai ki zaki mana bayani ne,
Zumɓuro baki tayi tace
"Wallahi ku kun wani dameni da magana daya haba Ni Wallahi bana son irin wannan zancan,
Dariya nuratu tayi tace
"Nikuwa ya zo nan ne yaushe yace miki za'a kawo lefen ki ?,
Ƙasa tayi da kanta tana wasa da fingers ɗin ta tace
"Wallahi be zo ba inna buga number sa bata yi na rasa yarda zanyi Allah isa lafiya wayar mu ta ƙarshe yace ya tafi Lagos,
Shiru nuratu tayi tana nazari sannan tace
"To Allah isa lafiya dai gaskiya haka kurum ba zai ƙi zowaba,
Hamziyyah ce ta shigo yawa anjewota ta ɗinga kashewa da dariya ita da surayyah tace
"Kaga amaryar ma'aruf me adaidaita yaushe za akawo lefen naki ne ko ba kuɗin da zai miki,
Baƙin cikin ne ya ishi samha tace
"Ina ruwanki inma be kawo ba wallahi yanzu dai dai nake dake bazan taɓa raga miki ba ke anaki dabbancin kuɗi shine so shiya ga shinan ba tsayayye sai yan yaudara yan ƙarya.......✍️

*Page 97-98*
_Previous for last page 📄📃_
*Ina ruwanki inma be kawo ba wallahi yanzu dai dai nake dake bazan taɓa raga miki ba ke anaki dabbancin kuɗi shine so shiya ga shinan ba tsayayye sai yan yaudara yan ƙarya*
*Continue*
Nuratu ce ta tashi tace
"Wallahi kukai yunkurin taɓata sai nabuga yarinya da ƙasa wallahi yau ba inna sai na yiwa yarinya targaɗe,
Sanin halin nuratu bata da sauki ko kadan in aka ta bota yasa hamziyya tace
"Au Allah KO gamu lurasaye ba mu da hannun ramawa ai ba karya aka faɗa ba yana da niyar kawo lefen da tun sati biyu da ya huce za a kawo yanzu ba maganar kafi ba wanda yason inda za a kaita tsiyar auran talaka kenan banzaye,
Hijabi nuratu ta cire tace
"Wallahi kika ƙara cewa tak sai na yi ƙasa ƙasa dake ina ruwanki ai wannan ba damuwar ki bace insha'Allahu sai Allah ya shayar da ke mamaki,
Anty salma ce ta shigo hannuta ruƙe da annuwar tace
"A'a lafiya nagan ku kunyi cirko cirko?,
zama nuratu tayi tace
"Wallahi wayan nan basu da mutunci nan ta kashe komai ta faɗa mata ,
Dubansu aunty Salma tayi tace
"Yanzu abin da kukai ya dace samha yar uwar kuce duk wani abu da ya shafi samha ai ku ya shafa uwa ɗaya uba daya ba wasa ba za kuso kuga samha ta shiga wani haline?,
Surayyah tace
"tab ai ni wannan shine farin ciki na suka sa ƙafa suka fice dafe kanta auty salma tayi ta zauna ajiye annuwar tayi ta haɗa mai kayan wasa samha ma zama tayi aunty salma tace
"Samha Allah ya fitar da mu kunya wallahi ko bacci bana iyawa Allah ya kawo mana ɗauki tun wayar da kukai da shi yace yana Lagos ba ku karawa waya ba ko ?,
Wani kunci ne ya mamaye ta tace
"Wallahi ba mu kara ba nayar da da kaddara komai mu kaddarine aunty salma inna ce zansa damuwa a raina zan haɗu ne da wani ciwo kema ki cire ba komai Allah na tare da mu ,
Kai aunty salma ta jinjina tace
"Wallahi hakane samha Allah ya kawo mana mafita,
Amin duk kansu suka ce
_________________________________
Inna zulai ce a kwance a soro sai fifita take yayin da baba hajara ke ta suyar wainar ta daya ke ta dawo yi anan ɗin ba laifi tana samun masu suye amma ba kamar can ba ta kaicine ya ishi inna zulai kullum tare suke zama suya tana ganin ta fito intama zata fito amma dai dai da albasa ba ta taɓa bataba wata shewa taji ansaki da sauri ta tashi cikin sauri baba hajara ta tashi tace
"Hi huhuuuu sai ni uwar dakin gagararro sai yau kuka tuna dani?,
Ɗan kuka ne ya gyara tsayuwar sa yace
"Yasin kwalwane sukai ram damu har su zeeto ba wanda suka ƙƴale,
Tashi inna tayi ta dafe kirji tace
"Subbahallahi zenaro matar Ismailah ku fito wato daman tsohuwar kilaki sule ya auro uwar yan daba na shiga uku ni zulai ashe shiyasa ranan nan aka naɗa mata duka wayyo Allah ina kuke shegu kuna jina kunyi min shiru sai anyimin illah?,
*(Oni oum Yasmeen wannan jaraba ta tsohuwa ta isheni yawa gunta suka zo 🤔😡) anty kainat zo ki rabi da ita*