← Book details Yadin Mage Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 15

Sashe 3

Yadin Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"village girl kina ganina ko gaisuwa baki iya ba ko to wallahi zan maganin ki za mu haɗu a way zaki san ruwa ba sa an kwando bane ya fesamin taba

ya koma inda yake zaune na daɗe kafin in dawo dede hucewa ciki nayi inda hajiya sadiya take zaune taci ado yawa zata tafi gasar sarauniyar kyau sai kaɗa ƙafa take ga sauran yaran suna zaune suna buga game kowa de da abin da yake

ga miemie tana zaune tana shan fresh milk da gawata tamfatsaitsiyar waya a hannunta tana charting tana sanye da gajeran wando da riga mai hannun shimi kannan ya ci gashin doke ga hannun ta tasa farce pink

sallama nayi da ƙƴar ta amsa daman i ta ishashshiya ce

"Ina hini hajiya ,

wani haɗe rai tayi tana toshe hanci tace miemie dauko room freeshner ki fisa mini ni nasara dalili duk inda naji warin talaka zuciyata tashi take

*Momcy* ashe bani kaɗe bace nake jin warin talaka kinga freesh milk din danake sha ta fita daga kai na Please momcy ki sallame ta ko na sami saukin aman da ke taso min ,

Okay daughter na miemie komai nawa kin dauko kee mai ya kawo ki ?"

a daman gun abba bilyaminu na zo

"Gani lafiya ?,

ashe yana nan floor ban gan saba cikin tsoro saboda wani irin kallon tsana da yake jifa na da shi na ce,

Daman abbana ne ya toroni gobe nezaman kotun da wancan satin na faɗa maka

Daka tamin bani da lokaci gobe daddyna zai dawo daga chaina to gaskiya yana so ya ganni saboda ya shafe wata hudu beji dumin na ba sai de muy video call

ba zan jeba ni sabgata tayi yawa bana dubai bana landon sweety kina da dari ke bani ni sai dala a guna kin san talaka be san darajar dala ba ?"

a wani ya tsune ta ce,

Honey bani da ita nima sai dala baby na kina da ɗari ne wallahi ƙananun kuɗin nan wahala suke mana a gida komai ta internet muke ko mubada ATM mu siyi abin da muje so

yarinyar da bata huce shekara goma ba tace,

NO momcy *……………✍🏼*

*⚜️⚜️YADIN MAGE⚜️⚜️*

🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈

*🫧story and writing🫧*

*Oum yasmeen*

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*

*part 9-10*

"Okay ke saiki hi haƙuri ki koma a ƙafa,

"miƙewa tayi tace,

"To, nagode sai anjima ,

taɓe baki tayi tace,

"inba ba har zuciya kika faɗaba canta batsai miki miemie ina sabeerin take?,
"zumɓuro baki tayi ta yatsuna fuska tace,

Momcy tun ɗazu kike katsaini ina charting da sweetheart

"okay ƴar bala'i daga faɗamin inda take saiki fara yimin wani jawabi in banda jaraba irin ta muaihit ba ɗazu yabar gidannan ba,

Uhmm momcy kyaji dashi ta sitting Room ɗin waje ita da mujahid jj ni na tafi ɗakina

Okay Miemie dawo ki kai me abin motsa baki

Uhmm momcy wallahi bazan kaiba ni yar aiki ce ina saliha yar aikin mu ko da yake ga wannan ta nuna samha domin bata san sunanta ba uwa daya uba daya da mahaifin samha da nata amma bata san sunan ta ba ke duniya ina zaki kai mu we mutum in bashi da kuɗi ya zama banza

Okay kee dauki try ki je kitchen zaki ga freezer ki dauko lemuka kamar ukku ko hudu sai apple ki dauko mai yawa sai ki dauko tamble guda biyu ki dora akai ki je sitting room ki kai mata miemie miemie miemie

Lai kowa tayi ta benan dayake manne a floor tace

Momcy we miyasa na faɗa miki uzurina sai ka tsani kike na lura tunda kikaji anty rufaida tace miki kanin JJ ne kika ruɗe kinga kuɗi jiya kwana tayi bata gidannan we yana birthday yanzu kuma sunda wo ni ina hira da saurayina kin hanani zaman lafiya sai kwaɗamin kira

Topah jama'a wallahi haka na faruwa a wannan zamanin namu kuyanga ta haifi uwargijiyar ta iyaye mukula kuɗi suɗena ruɗar ku ana lalata rayuwar ya'yan ku allah yasa mu dace Amin

"TO, jarababbiya ai dole in ruɗe kaf nigeria wane besan family ɗin JJ ba ai ko annabi yace kane mi tsari da talauci nagane hassada kike mata

Tsaki taja tayi gaba abinta

ruƙi ruƙi ta fito hannuta shake da kaya ta fara tafiya hanyar da zata sada ta da sitting kwankwasawa ta farayi ta ji shiru a zatan ta basuji ba ta buga da ƙarfi

"wacce jaƙarce takemin wannan bugu sai kin ɗaga hankalin mj ɗina shigo ?"

Rumtsai ido tayi zuciyar ta harwani tafasa take abubuwa sunwa ƙwaƙwal warta yawa sallama tayi ta shiga me zata gani wani garjejan saurayine daga shi sai gajeran wando ita kuma rufaida sai wata riga iya gwuiwa yana

kancinyarta yana shafa mata kirji bata san lokacin data zumduma ƙaraba ta zubarda kayan aƙasa ta ruga aguje

tsaki rufaida tayi ta dauke waya hello ilu kasa ƙarwa yarinyarnan su bingo su yayyageta

an gama hajiya

"kitta ta kashe wayar my honey sorry fa kana hutawarka ta katsaka ,

"Ni wallahi nagaji tafiya zanyi gashi abinda nake so kinƙiyimin sau ɗaya fa zanyi ke ala dole sai de ai romantic ni yanzu nafara tamtama kina sona kuwa kuma aikinsan auranki zanyi ?''

haba babyn maiyasa kake cewa haka kasan fa ina sonka

Cikin salon yaudara ya fara cewa

"sau ɗaya fa zanyi kin sanfa ina sonki kuma aini zan aure ki mene dan nace inaso muyi sex dake kiyi tunani ni zan tafi,

"Okay my honey amma dan Allah bakai fushi ba akan abin da bagidajiyar yarinyar nan tayi ?"

Eh baby yayi kiss ɗin ta

Wannan kinan

Wam wam haushin karunnika taji abayan ta wasu irin jibga jibga baƙirƙirin dasu ga idonsu ja gudu ta farayi suma suna gudu suma ga gate ɗin anrufe kama ƙarafan gate ɗin tayi ta haura ilu mai gadi ya sake su *……………✍🏼*

*⚜️⚜️YADIN MAGE⚜️⚜️*

🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
*🫧story and writing🫧*

*🎀Oum yasmeen🎀*

Part 11-12

""""aguje tafita aikuwa suma suka bita gudu take suna binta wani lahi ta shiga sukuma suka miƙe ajiyar zuciya ta sauke ta fara tafiya a hankali wata shawara rayi a zuciyar ta taje gidan inna zulai mahaifar abbanta dake unguwar kankarofi tunda gata yanzu a wajejan kasuwar rimi tafiya take har ta isa unguwar kan karofi wani durkushashshan gida ta nufa cikin sassanyar murya tace

Assalamu alaiku

wata tsohowace ta kishingiɗa a kan filo ga tana jin radio tana taunar goro fara fas da ita da alama ita samha tayo domin

kamar su daya da abbanta tasha wasu ƙarafuna da sunan awar waro tasa gawani katan zoɓen ƙarfe a hannuta wanda inbayi wasa ba zai iya yanka ta ta wani naɗa dauri akanta yawa gaggwaro sai ƙar kaɗa kafa take daga gani zatayi isa

matashin dake wanki ne ya amsa sallamar ta amma ita sai dauke kai tayi taci gaba da bin waƙar da akeyi a gidan radio ba ta iya bi ba amma ta dage saiyi take cewa take

"ci gaban ka nake so bebuna na ɗaga hannu habibina addu koyau she nake maka ,

"hhhhhhhh we ke inna baƙya jin kunya bafa haka akeyi ba,

"jaƙar uban ka zanci ƙaniyar ka yau nake jin shegan taka to tun ina yarinya ake wannan waƙar ta goge idon ta we ita a dole ta tuno baya ,

kai to wallahi waƙarnan bata daɗe ba we ke meyasa kike tusa kanki cikin kuruciya alhalin kin tsofa

ƙaramin bakiti ta dauko ta wullo mai ya goce tace.

"Wallahi bara bukari yazo sai ya raba ni da kai da man amfanin me kake min a gidan nan ko yar murtala baka bani na sai cheeze in sa abakin salati

yo inna in ina dashi zan baki amma inbani dashi ai dan ku muke nema

washe baki tayi taji kuɗi tace

imurana kana da biyar ko goma ka bani in saiyi minti minti yake kowa wannan cin cinɗin na bature nake nufi kai mai sunan ƴar gidan bilyaminu

"wallahi bani da ita ko min-mi chin chin kike nufi,

Uwar ka nake nufi nace maka zinaro nake nufi muryar samha ce ta ka tsaita daga tujarar da take zubawa

"ina huni inna zulai,

shegiya mai hatumin talauci da ban huni ƙƴa ganni ya jiki sule we naji ance tun da uwar ki ta mutu ya fara rashin lafiya oni zulai matar malam musa yaran yanzo da zaƙewa suke daga ankashe maka mata sai ka fara rashin lafiya yo yan kuwa ba so yake ya bita ba nifa tunda naji anacewa in mace tafiye son mijinta binshi take Alkur'an ranar da malam ya mutu ranar nayi kukana na gama yo yau she nazo duniyar da zan bar ta ?"

dena wanki yayi ya ɗago yace

Weke inna zulai wanne inrin son duniya kike haka kefa kaƙar muce fa kinga kuwa kin dade ai ko yanzu kika mutu kinci riba tunda kinga jikoki inga ƴa'ƴansu

"Ubanka ne zai mutu bani ba shege mai hatumin talauci ko mai aka tambaye ka baka da shi Allah sarki yaronnan yusufa kullon in zai zo saiya tawo min da tsaraba,

Zulailaya gidan daɗi yo in ba ace miki me hatumin talauci ba ai ba kƴa cewa wani ba ga ƙarafen hannunki har baƙi sukayi lokacin da kika siye su ba golding bane ke ga gunan zoki zauna

wato imurana ka raina ni dan kunzo kun zauna muna goga ɗuwawu da ku zan kamaka a abincin dare

"To, yaya imuran ina hini ,

"lafiya lau ya kin abba?"

Dasauki

Allah ya ƙara sauki

"Amin yaya imuran ina sumayyah ? ,

Ta tafi gidan anty ruma

aguje wani matashi ya shigo rigarsa duk a ya mutsai ga wani uban takalmi a ƙafarsa yawa fusk'ar jirgi woni mansur

inna zulai kinga halifa jikan inna azumi aminyar ya haɗa photo dana J.J kinga yau zan ya mutsa yan media

da sauri ta tashi zaune ta ƙarɓe wayar hannun sa domin itama tanajin wannan matashi mai tashan kuɗi yawa wanda yake kwasosu ko wacce Plaza da company ace na shi ga babban dan kasuwa tace
Chapter 3 · 0% Book details