Sashe 13
Yadin Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sauri suka fito saroro sukai ganin baba hajara da abokananta ganin sunyi shiru inna zulai ta kara fyece majina tace
"Wallahi wataran sai Ubangiji ya kamaki yayi miki babbakar tsire yan durin uwa kuna jina kun tsaya kuna kallon su ku ɗauko taɓare ku girbe musu kai ,
Ɗan kuka yace
"Kan uwa kayyasa yasin suka sake suka taɓa mu sai na sheme miki mu da ba shukoki ba ina za'a girbe mana kai ke na lura unguwar zomar ki bata gasa miki baki ba to Ni yau dan kuka gagararre zan gasa miki baki jarababbiyar tsohuwa kawai,
jagwal yana cije baki yace
"Yasin wata a cikin ku kaddara tasa ta taɓa mu sai na cirewa mace hanji ya fito da wata huƙa kai kace kura ce (abar ɗauko guja in ta waɗa rijiya ⚓) ganin irin makaman da suke hannunsu
Doka tsalle inna xulai tayi sai gata a kusa da kwosƙon suyar baba hajara ganin waina tana ƙoƙarin ƙonewa yahunta ne ya tsunke tasa hannu ta juya ta zuba a faranti jikin ta na rawa ta shige cikin gida ta ce
"Ke zenaro matar Isma'ilah ku yi saurin ɓara musu hutar girkin nan tun kafin su naɗe muku hanji ku ku ƙonasu ni dai nayi nan ina da marayu kar su ƙara zama marayu gwara ku uban ya'yan ku suna raye nifa ya mutu,
Ganin ita da takirawo su ta gudu suma suka gudu da sauri dariya dan kuka sukai gurin da inna zulai ta tashi nan suka zauna suna ta hira har da shewa ranar hini sukai a gidan ba me shiga ba me fita sai da kahu isah ya dawo daga kasuwa yayi saresare na kayan shago ya kore su
___________________________*ABUJA*
Wani irin tashin hankali rakiba taki ciki dan ko fitowa bata yi tun da taji ma'aruf zai aure
barin da ta ga lefen nasa ita kuwa nazifa tana ƙoƙarin danne zuciyar ta ana ko wacce sabga da ita amma ita ka dai tasan irin takaicin da take ba ita ta aure shi ba da sassafe kahu inusa ya zo yana ta fada wai ma'aruf ya raina su ko ɗaya be zaba a cikin dangi ba shine zai auro musu bare sosai ammi take mamakin su
Daman abbie kana nan kaga ikon Allah yau kai da ya'yan ka da ake gudu dan kar su zo suci abinci yau su ake cewa dan me basu aura a dangi ba ƙasa tayi da kanta ta share kwallah tace
"Malam sai hakuri kasan aure nufi ne na Allah,
Cikin har zuƙa yace
"Ai daman haka zaki ce to wallahi ki faɗa masa tun huri ya zo ya ƙara a dangi dan ba zamu laminci haka ba yansan sarai bama son auran bare shine zai ɗauko mana bare tun jiya nake kiran lajinsa amma akashe saboda ya ruga ya raina ni baya ganin girman mu,
To tace mai a fusa ce ya tashi ya fita yana ta sababi washe gari kuwa
tun safe ammi take baki yan ganin lefen babban dan nata a kwati ce har guda ashirin da hudu wato dutsin biyu an kashe dukiya yawa kuɗin kwaso su akai tana zaune taci a tamfa super Holland green colour da adon flower blue black da army colour dauri tayi Irin na Zamani kusa da ita suhaila ce da riga da wando free size waya take danna wa tace
"Ammi kin ga gun da nake so in kamawa big bro ayi dinner so nake fa anyi two weeks ana party,
Amsar wayar tayi tace
"Yayi kyau amma suhaila ba kƴeji ko ba yace bayaso ,
Amsar wayar ta tayi tace
"Uhmm yanzu za'ayi bikin shi guda ba wani party tab wallahi ko Ni da kawayena zanyi,
Su hajiya salima matar kahu inusa da matar kahu saminu yayyan mahaifin su suka zo da yake su zasu kai lefen daman tun ranar juma'a anty zuwaira take kanwar ammi cikin fara'a da sakin fuskata tarbesu sunci sun sha sannan barrister kamal da mannir suka dauke su zuwa airport har da suhaila domin cewa tayi sai taje
gun su ɗaya da barrister kamal a cikin jirgi game ta keyi zuba mata ido barrister kamal yayi tamobas tun ranar da suka haɗo da ita da rich man yaji yana son ta gashi ko lokacin da take gidan su yaso ya sami da ma amma kash aiki ya taso mai dole ya tafi lura tayi da ana kallon ta ta ɗago
Ranan tane ya ɓaci domin har ga Allah ba tason kallo waskewa yayi yace
"Bani number ki wata abokiyar aikina ce tana so zaki mata make'up satin gaba ne bikin ta ,
Da tawa tayi da yin game ɗin ta tace
"Mu da za muyi biki ina Ni ina zuwa yiwa amarya make'up taje shagona akwai wayan da za suyi mata ,
Murmushi ya sakar mata yace
"Hakane amma wanne shiri kike domin naso in mai wani abu amma yaƙi duk da ga key ɗin mota nan na bayar asa a lefe amma duk da haka ina so in dauki nauyin party,
Ganin ya taɓo mata in da yake mata ciwo tace
"Yauwa wai jiya ya kirani baya son wani bidi'a ,
Dariya kamal yayi yace
"Wato har yanzu rich man yana nan da halin sa,
Suhaila tace
"Uhmm ai sai abin da yayi gaba,
Dariya yayi yace
"Amma ai abikin mu ai zamuyi fa ,
Tsayawa tayi da abin da take tace
"Kai da wa ,
Wayar sa ya dauko yace
''bani number ki ,
Kamar ya asurce ta haka ta bashi
________________kano
Cikin sauri sagir ya fito har yana tuntuɓe mama da take tuƙin tuwo tace
"Sagir lafiya kake sauri har kana ƙoƙarin waɗuwa?,
Sagir yace
"Wallahi mama sauri nake tun ɗazu abokanan tafiya ta ke jirana yau za'a kai lefen uban gidana to mu zamu ɗauko kayan daga airport mu kai su gidan su wacce zai aura,
Tsaya tayi da tuƙin tuwo tace
"Gun aiki ka canza ban sani ba ashe gaskiya ni'ima take da tace jiya ta ganka da wata mota me numfashi ina ka samota?,
Dariya yayi yace
"Mama motar da ta ganni da ita jiya to ajiya order su ta sauka da su za a kai lefen kuma ba aikin da na canza a jiya sir ma'aruf yayi min karin girma na zama shugaban direbobi na Company sa duk wani driver da zai dauki shinkafa sai da izina na ,
Tsaki ta ja tace
"Ni ba wannan na tambayeka ba wa zai aure?,
Sagir yace
"Ma'aruf jafar jabir mana wato J&J ,
Cikin sauri ni'ima ta ajiye wayar ta da take dannawa tace
"Na shiga ukku yaya shikkenan wayyo Allah na wallahi Allah ya doramin son mutumin nan duk da ɓan taɓa ganin sa ba bakomai ai namiji mijin mace hudu ne na tara agaba,
Dariya sagir yayi har da ruke ciki yace
"Tab ai wallahi yayi miki nisa oga dama daya yake bawa mutum in ta riga ta huce ka zai tafi kan wani ne duk yar da kaga dan adam kar ka hulakanta shi domin baka san irin baiwar da Allah yayi mai ba shi yasa Ubangiji yace ya karrama dan adam to mu yanzu in kana da shi kai ne mutum in kuwa baka da shi kai da banza duk daya abin da nake so ki fahimta in har mutum yana kwawkwarar sana'a zai ga mutum cinki to ki yar da ki aure shi amma son duniya yayi miki ƙawa a rai,
Tashi mama tayi tace
"wai kai lafiya kake wannan zance bakin ka ya sari gatari ta ina yayi mata nisa aishi aure nufine na Allah
in Allah ya nufa ba makawa sai ya faru a yau she ya ganta har ya bata dama taƙi kai bana son Bakin Baki fa yawa bani na haife ka ba da a asibiti na haifeka alkur'an nace zamin kai akai yaro ba lafaxi me kyau ga yan uwansa,
Gyara tsayuwar sa yayi yace
"Mama ina baƙon da nayi har yazo gidan nan yayi sati biyu kika koreshi ki da ni'ima kuma kuka din ƙƴamatar sa har ya gane in yayiwa ni'ima magana ki fito kice kin fadamai bashi ba yarki
ranar da kika cemai zaki kai shi gun yan sanda ya bar gidan nan
yaya ya dawo ya dinga fada kuka sami saɓani to ba kowa bane face JJ yayi hakane domin ya gane me son sa dan Allah ke da ƴar ki kuka waɗi a jarabawar da yayi muku,
Ai kafin ya ƙarasa ta dau icce ta bishi a guje fita yayi cikin sauri ni'ima ta ruƙota tace
"Mama dawo kinga akwai yan sa ido a kofar gida,
Wallahi ni'ima da kin kƴale Ni da na fasa mai kai da baki wato bansan cewa kana iya haifar da a cikin ka ba yana yi maka baƙin ciki sai yanzu me makon ya fada mana ko wane sai ya rufe mu sai ta fashe da kuka anya ba aljanu a kan sagir yaya ne ya shigo yace
"Lafiyar ɗana qalau yayi abin da ya dace wannan darasine gare ku da yan baya ba aganin mutum a hulakanta kalli ya ban kujerar Makka da gida a j.r.a saboda kyautata mai da nayi dan Allah kuma da man halinki ya ishe ni aure zanyi yasin,
Dafe girji tayi jin alkhairin da yayi masa ai saita dora hannu aka ta rushe da ihu
_______________
Motocine manya manyan yan gidan Benz black colour kallo daya za kai musu kasan sun lashe ma kudan kudade duk inda suka huce sai anbisu da kallo tafiya suke a jire lahin su samha suka tsaya sagir ne ya fito domin tambaya safira da hamsiyyah da surayyah sun fito domin zasu kasuwa yace
"Assalamu alaikum dan Allah tambaya nake,
Kallonsa suke sun saki baki ga wayan nan manya manyan motoci fari hamziyya tayi burin ta zai cika cikin kissa tace
"Allah yasa mun sani,
Be kula da abin da take ba yace
"Gidan Hajiya zulai muke nema,
Wani yahu me kauri hamziyyah ta haɗiye tace
"Gidan mune amma malam wa kuke nema da wannan iyayan motoci haka ?,
Jura hannu yayi a aljihu yace
"Lefe muka kawo?,