Sashe 2
Yadin Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya usman ina hini har ƙasa ta durƙusa
"lafiya qalow ƙanwata ya jikin abba ?"
da sauki gobe ma zamu shiga shari'a gashi ina so in kai shi asibiti amma ƙarfe shabiyu za a shiga
"shiru yayi na wasu sakanni sannan ya ce,
"To, Allah ya kai mu ki jirani zan kaiku na ƙarbo hayar babur mai kafa ukku kingan shi ,
Cike da farinciki ta nufi gun babur ɗin shiga ciki tayi ta dube shi ta ce,
Ya usman ina taya ka murna Allah ya sanya alkhari ya kaɗe fitina
"ameen ya amsa da shi kinga shikkenan in abba ya sami lafiya sai muyi aure kafin lokacin na tara kuɗi da zan miki komai da akeyiwa sa'annin ki ko ?"
cikin jin kunya ta rufe fusƙarta da tafikan hannayan ta tace
bara in jee in ɗibi ruwa sai anjima bokitin ya ƙarɓa
ya huce wajan ɗiban ruwan daya ke lahi yazo kan ta ya fara buga mata tuƙa tuƙa
Nana ce ta fito daga gida taga yaya usman yana buga ruwa aguje ta shiga gida umma umma umma
fitowa tayi daga madafi tana gyara ɗaurin zanin ta tace
Kee nana yau she zaki yi hankali ne kinga yarda faɗarmin da gaba ni nazata wani abune ya same ki
"Umma yana shirin samu wa,,
we ba kin hana yaya usman zowa gun waccan maiyar uwan tale cemin tayi ita ta lashe mata ɗa kuma lashe ƙurwar abba ya ɗena tafiya
ke yanzu zaki yarda ta shigo mana gida ta lallashe mu kuma sannan yan iskan da suke zuwa gidan su naira ashirin shegiya ake bata a tattaɓata ?"
dafe kirji tayi da sauri ta zari takalmi mayafi ta zara akan igiya ta nufi kofar gida aikuwa ya na ko ƙarin shiga gidan su samha aguje ta nufi gunsa ta zab ga mai mari tace,
Usman wannan shine gargadi na ƙarshe da zan maka ka fita a harƙar yarinyar nan mara mutunci mai bin maza in ba haka ba wallahi usman zantsine maka ka ƙara yimata magana
Cikin girgiza kai yadafe kuncin sa ya ɓuɗe baki zaiyi magana samha ta tare shi tace
" dan Allah ƙar kai magana kabi umarnin umma wallahi na san kana sona saiɗw kaddarah ta ruga fata,
juyawa gun umma tayi hawaye na zuba a idon ta bakin ta na rawa tace,
"Dan Allah ki yi haƙuri wallahi ni ba yar iska bace juyawa tayi ta dubi bangaran da nana take ta girgiza kai ta ce,
Umma ƙarki yiwa dan wani fatan lalacewa bacin lalacewar da kike faɗa tana gare ki ta ɗauki ruwa ta shiga gida ta bar umma da baki a buɗi
"Usman kaga abinda nake faɗa maka ko a gaban ka ta za geni ba kai komai ba juyawa yayi yabar guri domin zuciyar sa tana cikin baƙin ciki yayi rashin samha nutsastsiyae yarinya ga tarbiya
ku kuma munafukai sai a koma gida faɗan ya ƙare toni kowa ya shiga gida domin ansan fadan umman nana ta iya tashin hankali yar bala'ice number daya itama gida ta shiga samha kuwa tana shiga dan kuka ya ce
Uwar daki na a she ni ne gatan ta yo kuwa gudunta yake tun da aka hauro akayiwa innarta yankan rago wasuma nacewa ita ma am mata fyaɗe
Ya saki dariya yace
yo ni da nasan haka za ai ranar nima da na zo na kwashi roman damakwaraɗiyyah ya ja ya gutsiri wainar sa ya korada totalin
Yo dan kuka uwan da karaina shi wasu ke so yanzu maga ta yaya usman
bata jira mai zasu ƙara cewa ba ta shiga cikin gida a ƙofar ban daki ta tsaya ta goge hawayanta ta wanke fusƙarta k'ar ya gane anyi wani abun tace,
"Abba ka gama ?"
"Eh samha tun ɗazu ina ta kiranki ashe bakƴa nan ina kika je ?"
Ɗiban ruwa zamaka wanki
"To, Allah yayi miki abarka zoki ɗauke ni shiga tayi ta ɗaga shi ya dafata suna tafiya tabar da ta shin fiɗa mai ta ajiye shi ya zauna kofi ta ɗauko ta zuba gari ta jiƙa mai
Samha ina kika samo kuɗi?
hawayan da take rukewa suka sami nasarar zubuwa muryar ta na rawa ta kwashe komai ta faɗamai
Shiru yayi nawasu zakanin san nan yace ,
Allah yayi miki albarka yasa ki gama da duniya lafiya duk kan wani tsanani yana tare da sauki duk tsananin rayuwa ƙar yasa ki bayar da mutuncinki in kuwa kikai haka samha ban yafe miki ba
Insha allah abba zan kula da kaina ungo ta fara bashi yana sha tana gyara mai gyaɗa tana bashi a haka har suka gama ta fara wanki *………✍🏼*
*⚜️⚜️YADIN MAGE⚜️⚜️*
🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
🐈🐈🐈🐈
*🫧story and writing🫧*
*🎀Oum yasmeen🎀*
*part 7-8*
"Shanya kayan datayi wanke tayi ta sami guri ta zauna ta dubi abban ta ta ce,
"ABBA haryan zu baka ga inda ka rubuta number hajiyaba ba tasan fa inna ta mutu ba gashi ni koma ba inda na sani a abuja tunda suka tashi suka koma abuja inna ba zuwa take ba gwara ita in ta bushi iska ta kanzo ta gan mu abba ko inje gidan baba bilyaminu in faɗamai gobe za mu tafi shari'a kaga dole a sami wanne babba na miji wanda zai iya komai ,
"Tunda ta fara magana ya zura mata ido sai da ta ida ya dubeta yace,
*SAMHA* kin san dai halin bilyaminu ina ma binsa kuɗi amma yaƙi bani da aka raba gadon mu aka bamu yace in kawo za mi kasuwanci tashin maganar kake ji
samha ki dogara da Allah sai yayi miki kowa kansa yasani shi kuma kabiru ya jirayi ƙarshan sa ba acin dukiyar maraya domin ita yaɗin mage ce duk wanda yaci sai yayi amanta
wallahi samha ba mutuwa nake tsoro ba ina tsoran in mutu in barki baki da gata sai Allah sai ni ina tausayin ki tunda kika tashi ba kisan wani daɗin rayuwa ba amna komai tayayi tsanani maganin shi Allah
wataran zaki ji daɗi number hajiyar ki nane meta na rasa samha da na san zata iya temaka mana samha yan uwana duk guna suke saboda bani da kuɗin da zan basu wani uban ashar suka ji samha tsaki tayi ta yarfe hannu ta ce abba na tafi
"yar albarka sai kin dawo dan Allah ki kula ƙar ki kula hajara wata kila ita da mutanan ta ne sannan ga wancan ta kalmin na mahaifiyarki ne ki sa ki dena tafiya ba takalmi
"TO, abba dauka tayi ta canza hijabi wannan yana da kyau milk ne amma kana ganin sa kasan ya sha jiki dan ƙwalin da ta daura ya zame saboda ta sa hijib sumar kanta mai kyau ta fito baka siɗik da ita
cire hijin tayi tasa ta shiga ɗakin mamar ta ta ɗauko hula ta sa domin dan ƙwali baya d'au ruwa a kanta lokacin da mamanta ki da rai ita ke ɗaura mata yar kwallar da ta zubo idon ta ta goge tayi mai sallama ta fita ,
"yasin ba mai fita a gidan nan sai na caje shi wato dan iskanci ni zaku ɗaukewa kuɗin waina ta ,
Kee da hallacan ware ni kinsa yan kuɗaɗan ki basa gaba na matsamin in huce kallo daya tai mai ta kauda idanuwanta
domin a wani fige yake da alama ma a buge yake wata gyatsa yayi mata akai ba shiri ta matsa sukwa sauran suna zaune sai k'arta suke ba wanda ya kulata yawa mahaukaciya tayo kan matan ta ƙara gyara zaman daurinta ta saita zanin ta tace
"wallahi tun muna shedar juna ku ban kuɗi na ,
"Hhhhh ahaiye rasss wata daga cikin futsararrun matan da ke gun ta faɗa tashi tayi ta daina taunar cbingum din da take ci ta gyara katotan glass
dake fuskarta duk ya zaga yemata rabin fuska tace uwar ɗakin mu ke kinsa ina tare da alhaji bisha sha mai zanyi da kuɗin ki
"Wani kallon up and down tayi mata tace
"raiza saiki bari in caje ki sannan ki magana wallahi ban san rashin mutuncin ku ya kai haka ba sai yau ni ni hajara uwar karuwe da yan iska ni za kuyiwa sata ke yar kwalisa zo in fara caje ki ,
Tashi tayi tana wani gyatsina ta zo gaban ta tace
"Wallahi uwar dakin mu duk laifin mune da muka zo gidan ki da ba muzo ba kƴa dube mu ki mana sharrin sata gani caje ni sauran kuma garin cajeni alalube ni
kee da hallacan ware mai zanyi da ke wallahi kin san ni ba sa'arki bace dube ni da zaki ce in lalube ki kuɗina zan laluba mai zanyi da nonuwanki yan biyu shabiyar
*DAN KUKA* da yake kwance a cinyar zeetoo yayi mankas yace,
a'a uwar ɗakin mu haka fa kike saiki kirkiri an miki sata ki zo ki kasa ki tsare kowa sai kin lalube sa in abin nan kikeso kiyi maga ko ya kuka ce gayu mufa a shirye muke mu baki gudunmawa aini banga laifin kiba tunda sirikina bashi da lafiya ya koma ya kwanta
"Uwarka zaka bawa gudunmawa wallahi dan kuka kakiyaye ni ni sa'ar ka ce to billayillaze dai dai nake da ko wanne shege da shigiya
in ban da rainin hankali ni zaka duba kace min zan haɗa jiki da ku dube ku kai ko gashin hammata bakwa cirewa sai warin giya kake ke kuma zo in caje ki ba inda bata sa hannnu ba ajikin yar ƙwalisa tuni yana yinta ya sauya tun kuɗa ta tayi tace,
"aikin banza jarababbiya ni bani da lokacinki da na rage miki zafi ,
da sauri na fita daga gidan domin bazan iya shin wayan nan magagganun su na rashin mutunci ba
*ALƘALI HAMZA STREET YAKASAI*
*HOUSE NO:.174*
tafiya nayi mai nisa har naje unguwar yakasai gaban wani tamkekyan gida na tsaya bugawa na shiga yi mai gadinne ya buɗe matsa min yayi na shiga a farfaje yar gidan sai a ajiye mota shidda ba tare da wata ta goge wata ba wani saurayine a kan mota yayi askinnan na yan iska ga wata ƙatotuwar sarƙa a huyan sa ga wasu abubuwan hannu yawa mace
hucewa nayi ta gaban sa domin har ga Allah bana kaunar ganin ya fawas da sauri ya sha gabana yace