Sashe 14
Yadin Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gumine ya wanke ta cikin ta ya karta domin tasan ita dai samha a ka kawowa kuɗi ba ita ba ko surayyah to saurayin samha talaka ne a gaskiya sai dai in batan Kai sukai tace
"Lefen waaaaaa.....✍️
*YA ƊIN MGE*
_story and writing_
_by_
*Oum Yasmeen*
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
*Page 96-100*
End
_Previous for last page 📄📃_
*Gumine ya wanke ta cikin ta ya karta domin tasan ita dai samha a ka kawowa kuɗi ba ita ba ko surayyah to saurayin samha talaka ne a gaskiya sai dai in batan Kai sukai tace Lefen waaaa*
*Continue*
Wani banzan kallo yayi mata domin shi mutum ne da be fiya son shishshigiba ya nufi gun motar sa magana yayiwa su Hajiya salima aunty zuwairiya sai hajiya zubaidah suka fito ƙoƙarin fita suhaila tayi amma barrister kamal ya sa key a motar yace
"Ba zaki fita ba inhar baki ban amsa taba,
Dafe kanta tayi tace
"Please ya barrister ka barni intafi zuwa dare zan maka magana ta WhatsApp,
badan yaso ba yace
"Da gaske kike?,
Murmushi tayi tace
"Yes I promise to you,
Buɗewa tayi ta fita taku take cikin ƙasaita ko kallo su hamziyyah da suka saki baki ba me motsi ganin irin akwatuna da ake fitowa da su ana shiga da su gidan su shi ga sukai ganin wannan hamshaƙiyar ta shiga gidansu wata uwar buɗa aunty salma ta saki jin bayanan da sukai ashe samha me arziki zata aura ido inna zulai ta dinga rabawa dana sani mara iyaka ta lubluɓeta mukullin mota aunty zuwairiya ta ɗauko ta dan ƙasa aunty salma tace
"Wannan kyauta ce ga abokin sa yace abata sannan gobe za mu tafi da yan uwanta su ga gida a nan zata zauna ba a Abuja ne nan ta kwashe komai na tahirin ma'aruf sannan tace
"Ku ga farce mu yace a baku haƙuri akan be nuna muku aini yi wane shi ba yayi hakane dan ya gane me son sa da gaskiya,
Bakomai inna zenaro tace ita kuwa hamziyyah tun da ta zauna ko motsi batayi ba tashi sukai za su tafi har gun motarsu aunty salma ta rako su motar sagir ya nuna mata yace
"Ga wannan sai a sami inda za a sata,
Aunty salma tace
"A'a ku tafi da ita gidan ta a ajiye mata in tazo ta hau,
To yace komawa tayi nan suka fara buɗe kaya wani ihu hamziyyah tasa tana kuka tana cewa ba zai yihuba wallahi ai ita ta kawo shi da ita za a ɗaura ba wanda ya kulata kayan aka ɗiba aka kai gidan aunty salma domin barinsu a gidan hatsarine ko da abba yaji haka fatan alkhairi yayi mata kuma yayi murna ganin irin uban kayan da ake shigowa da shi samha tace
"Aunty shago zaki buɗe ne ?,
Dariya tayi ta ja hannunta tace
"Kayan kine,
Zaro ido tayi tace
'nawa kuma ?,
Zama aunty salma tayi tace
"Eh samha naki kwashe komai tayi ta faɗa mata ,
Ja dabaya ta fara tana girgiza kai wasu zafafan hawaye suka shiga sintiri a fuskar ta tace
"Haba aunty salma me isa kuka ƙarɓa aishi aure gaskiya da gaskiya ne me isa zai shigo da karya ciki ya mai da iyayena kananan mutane zubewa tayi a ƙasa ta na ta rusar kuka kai kace ance mata Abba ne ya mutu aunty salma kuwa haushi ta bata dan haka tayi watsi da ita ta ci gaba da sabgar gabanta
Nuratu kuwa sallama tayi ta shigo turus tayi ganin sai uban kuka take tace
"Samha me kike yi haka wannan abin murna ne abin ki godewa Allah da yayi miki tuƙuci mai kyau da anso rayuwar ki ta to zarta to ga su safira nan ana kwara musu ruwa haukan hamziyyah yafi na kowa ita ihu take tana cewa wai ai ita ya fara cewa yana so ,
Miƙewa tayi tace
"Nuratu dole in kuka wallahi yanzu bana jin son sa ko ɗaya a zuciya ta ɗan haka na fasa ,
Aunty Salma da tayi suman zaune tace
"Wallahi gidan sa kamar an kaiki an gama sha sha wacce bata son me ke mata ciwo ba ,
Wallahi kin ga aunty salma na rasa bakin magana
Cikin sauri samha ta shige ɗaki
__________________________
*Turkiyya birnin Istanbul*
_Banyan restaurant_
Sanye yake da jacket brown colour ya zuma gabaki daya hannayen sa a cikin ta huyansa ya naɗa Scarp ƙafafuwan sa yasa boot ga hular sanyi akansa ya ke yau sun tashi da sanyi ga dutsar ƙanƙara sai sauka take magana yake bakin sa na fitar da hayaƙi saboda sanyin da ake coffee ☕ aka kayo musu dakata wa yayi da yiwa mrs heelmi magana ya ci gaba da duba File ɗin yana shan coffe duban ya yayi yace
"Yanzu next week zako tawo Kai da yaranka ina so a haɗa injinan nan da huri,
Ajiye coffee yayi yace
"Ƙar ka damu aikin mune insha'Allah zamu haɗa maka amma komai na nauyinsu zaka ɗauka sannan dole ka biya ƙasa haraji za kuma ka ninka musu kuɗi ,
Dariya yayi yace
"Baka da matsala kuɗi ya zaro ya ajiye ya tashi sallama sukai ya fito kai tsaye gun da yayi parking ɗin motar sa ya ɗauka ya fara tafiya gaban wani karamin gida ya tsaya parking yayi ya fito tura ƙofar gidan yayi ji yayi ance Hy my friend
Juyowa yayi wata budurwa ce tana sanye da riga da wando three-quarter kanta ya sha gyara murmushi ya sakar mata ya gane ta ranan nan sun haɗu a wani restaurant yace
"Hy how are you?,
Dariya tayi tace
"Fine please what is your name?,
ɗan jim yayi sannan yace
"Mu'aruf jafar jabir,
Fari tayi da idon ta tace
"Wow nice name my name is juwud mansur kazit,
Gajiya yayi domin ya lura in zasu shekara ba zata gajiba yace
"Okay nice meet you bye,
Badan ta so ba tace
"Bye please give me your phone number,
Dafe kansa yayi yace
Okay ƙarɓa yayi ya samata ya shiga gidan sa komai tsab yawa mace tuni kukunsa ya jeremai abinci amma ba Nigeria be biya ta kan wani a binci ba ya shiga bathroom wanka yayi daga shi sai boxes duk kuwa da irin sanyin da ake
room heater ya kunna zama yayi ya suma cin jalop rice taci kayan lambu bayan ya gama ci ya tashi ya dawo floor be dadi da zama ba yaji ƙarar
kararrawa tunanin ya shiga wa zai zo mai domin shi bashi da appointment da kowa ji yayi ana ta bugu tsaki yayi ya tashi ya zura jallabiya ya buɗe juwud ya gani tace
"Please excuse me,
Yawa mutum mutumi ya buɗa mata shiga tayi stool ta jawo ta fito da abinci tace
"Nayi karambani naga yanzu ka dawo so ga abinci nan duk da kuwa bansan favourite food ɗin kaba amma ga kibab and watermelon juice,
Mamakine ya karshi Anya kuwa yarinyar nan tana da hankali yace
"Okay thanks please go out,
Zaro ido tayi tace
"Why?,
Tsayawa yayi ya bude mata kofa yace
"Sick headache,
Tashi tayi tace
"Oh sorry 😔,
Matsa mata yayi ta fita ya rufo gidan sa yau yake ganin ikon Allah shi yasa duk wanda ya fita kasar waje sai wanda Allah ya tsare
Zama yayi ya ɗauki wayar sa number suhaila ya Kira aikuwa yawa jira take ta ɗaga ba ko sallama tace
"Yauwa big bro gani ga aunty samha ina gidan su ,
Zaro ido yayi yace
"Daman dake aka tafi,
Dariya tayi tace
"Eh ,
Gyara kwanciyar sa yayi yace
"Bani ita mu gaisa,
To tace miƙawa samha wayar tayi da duk ta takura da zaman ta agun hira sosai suhaila take kuma sai tayi magana hudu ba hausa amsa tayi cikin sanyin muryar ta kamar ko yau she tayi sallama
Lumshe ido yayi jibi iyanzu ta zama mallakin sa yace
"Wa'alaikissalam sweetheart nayi kiwar ki Allah isa kema kinyi tawa,
Wani takaici ne ya tokare ta tace
"Lafiya qalau,
Daga jin yarda ta amsa mai yasan tayi fushi duk da daman shi yason me laifi ne yace
"Habibty ki haƙuri wallahi ba dan raina ya so ba nayi haka ina tsoron in auro wacce zata hallaka ni ne shi yasa nayi haka,
A jiyar zuciya tayi tace
"Na fahimce ka ,
Ganin kamar ta gaji yayi mata sallama barrister kamal ne ya zo tafiya da suhaila ba dan ta so ba ta bishi iya jan kunne ma'aruf yayiwa suhaila dan haka kuwa ta fasa party da zatayi
ranar juma'a mu'aruf ya dawo ranar kuwa aka yanke wa Alhaji kabir hukunci daurin rai da rai ashe shi ya akashe mahaifiyar samha ankuma da wo musu da gidan su da ya ƙwace
ranar kuwa muhibba kwana tayi a gadon asibiti irin wannan ranar take gujewa daddy amma shi be gane ba shalele kuwa ko a jikin sa tun safe yan gano gidan amarya suka shirya inna zulai ma cewa tayi sai taje
Ba yarda suka iya haka akasa ta fiyar da ita har da yan uwan mahaifiyar ta wayan da suke uba daya dan samha ba ta son su ba sai a yanzu suka nemeta duniya ke nan mutane ko kunya basa in suna wani abun
ita kuwa hamziyyah sai nan nan take da samha abu kadan samha me za aimiki ita kanta mamakin ta take bayan sallar la'asar jirgin su inna ya tashi da yake baza su dawo ba sai an kawo amarya sun sauka inna sai kalle kalle take motoci biyu ne suka zo ɗiban su wani uban katafaran gida aka kai su inna cewa take wai hajara wannan yawa ba'a duniya nake ba
tab daman yarinyar nan ai kallar hutu ce kunji fa cema ta fa take me hatumin talauci kai duniya kenan Allah isa mu dace
parking driver ya tsayi amma kafin ya gama inna ta buɗe ta fito kai jama'a sau ran kadan ta waɗi driver yace
"Haba hajiya ai kƴabari in gama ki fito yanzu da kin karye fa,
Haɗa rai tayi tace
"Kai yaron nan kar ka faɗamin ba sugari,