← Book details Yadin Mage Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 15

Sashe 11

Yadin Mage Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Tafiya nayi nan fa naji ta saki salati duk kanmu mukayo kansa tuni rai yayi halinsa ba wani jami'in tsaro da yazo bin ba asi har akai arba'in bayan arba'in amininsa Abubakar ya bashi baba hajara ya aura to auranta ya ƙara zuwar mana da wani tashin hankalin bata jin maganar sa ana haka ya rasa aikin sa sunƙi biyansa albashin sa ranar da ya dawo be kara tashi ba*

``` continue```

Adaran da yazo ya tambayi izinin kahu isah ya kuma amince mai bayan yayi binkice abban sagir ne ya tsaya mai aka kai kuɗi ko da abba yaji haka ba karamin dadi ya jiba ya kusan sauke nauyin da ke kansa ranar da aka kawo dubu goma sha biyu hini hamziyyah tayi tana dariya yawa wata mahaukaciya sati hudu aka sa binkin sai da sukai faɗa da nuratu baba hajara kuwa har kiɗa tayi wai yawa za a aurar da yartsana a kawo dubu goma sha biyu we haka har da sarana banza samha tayi ita hakan be dameta ba sosai anty salma take faɗa tace

"Gaskiya abbu kuɗin da akakawo yayi kaɗan duba fa da yanzu komai yayi tsada wallahi wannan ko flask bazata siya ba,

Kahu isa yace

"Salma kenan ai mu me albarka muke nema kuma kowa yayi mai shedar kirki,

ɗanta ta dauka annuwar tace

"Hakane abbu Allah ya sanya alkhairi,

yace

"Amin yama turo da dubu hamsin ungo kisiyi duk abin da ya dace Ni kuma zanyi kayan gado,

Amsa tayi tace

"To Abbu zan tafi da ita domin tun yanzu mu fara shiri ,

To yace kahu Ismail ne ya fito daga shashinsa tare da matarsa da alama fita za suyi kahi isah yace

"Ismail ansa ranar yar ka me zaka kawo a rufawa kai asiri?,

Wani kallo yayi mai yace

"Aini bani da wata ƴa' da tahuce hamziyyah da surayyah wallahi ko fucikata bazan bayar ba yasa kai ya fita

Sakar baki kahu isa yayi yace

"Allah ya kyauta insha'Allah wataran samha sai kinji dadi,

Anty salma tace

"Amin bara in kirawo ta ,

To yace mata ɗakin inna zulai ta shiga tana kwance inna zulai ta tusa kazar da saurayin hamziyyah ya kawo tana ci ga fresh milk ga manya mayan lemuka ko kaɗan basu bata ba wata iriyar yunwa ke damunta amma ko a fuska bata nunaba da sauri inna tasa hannu ta rufe kazar ga uban nama a bakinta tace

"Haba salma in zaki shigo ki dinga sallama,

Dariya salma tayi tace

"Inna zulailaya gidan dadi bayan sallamar da nayi sai na kara ta biyu?,

Banza tayi mata anty salma tace

"Zan dauƙi samha in mata gyaran jiki,

Kutt ta haɗiye ta kora lemo tace

"Sai kun dawo da dai hamziyyah me ƙashin arziki zaki dauke bazan yar daba yasin,

Dariya salma tayi tace

"Allah ya barmu da ke zulailaya gidan dadi samha haɗo kayan ki,

To tace mata ta haɗo a cikin leda viva da yake bata da wasu kaya

__________________

Tafiya yake a titin sharada rukunin masana'antun dake sharada wani lahi yashiga wani uban tamƙameman Company ne kai kace kana turaine dare ne amma gun yawa rana parking yayi jin wayar sa na ringing sakar baki nayi domin tunda nake ban taɓa ganin me kyau irinsa ba farine tas yawa ka taɓa jini ya fito ga wasu irin golding eyes masu dakar hankali sumar nan kwance lublub p-cap ya cire tuni kyakkyawan sumarshi ta bayyana kallo daya za kai ma kasan hutu da jindadi sun ratsa shi hannusa yasa ya dauki wayar da har yanzu me kira be gaji ba ganin wacce take kira cikin sauri ya ɗaga yace

"Assalamu alaikum suhailah,

Cikin shagwaɓatace

"Big brother wallahi nayi fushi in na sky line university amma kana kano Ka kasa zuwar min,

Ma'aruf yace

"Sorry sister wallahi abubuwa ne sukai min yawa kin gani yanzu zanje in duba yar da a ke tafiyar da sabon reshan na abuja Company na j&j rice 🍚 🌾 ,

Dariya ta saki tace

"Big brother duk hanyar neman kuɗi ka iya ta to Allah ya temaka,

Amin yace

Suhaila tace

"Big brother Ammi ta faɗamin ankai kuɗin ka amma baka ban number aunty tawa ba,

Dariya ta bashi suhaila ta iya taƙalan rigima yace

"Aunty bata da waya,

Dariya tayi tace

"Really big bro?,

Uhmm yace

"Kinsan bani da kudin siya mata amma ke inki na dashi zaki iya siya mata,

Tsalle ta duka yawa tana gaban sa tace

"Wallahi ina dashi daga kan ta dubu dari zuwa ta one million,

Mamaki yayi yace

"Ke ina kika sami kuɗi haka ko har yanzu shagon saloon ɗin naki yana nan?,

Zama ta gyara tace

"Eh na buɗe a nan zoo road ranar da ba makaranta ina zuwa na zuba ma aikata last year bana tambaye ka jari ba ai shago na buɗe,

Tambas suhaila akwai son kuɗi yanzu shi yazata ma abin ya rushe garin da ba garin kuma ta bude shago ba ma kusa da makarantar su ba yace

"Suhaila ai nayi zaton kin cinye,

Kwanciya tayi tace

"A'a ta nawa zan siya mata a matsayin gift ɗina na Engagement naku,

lumshe idanunsa yayi yace

"Suhaila barshi zan siya mata ki cigaba da kasuwancin ki Allah ya ƙara buɗ a buɗe mana a abuja J&J palace,

Kasan big bro saboda nasa sunan nan yasa wasu ke zuwa guna sau dadama har tambayar number kake sai ince kawai sunan ne yayi min ban san kaba

Murmushi yasaki yace

"Okay bye,

Bye tace mai katsai wayar yayi sai ya tuna lokacin da yake tambayar samha kinsan JJ wannan me kuɗi amsar da ta bashi ita ce wallahi ban sansa ba sau daya na taɓa jin sunan gun ali wai yana son sa

tada motar shi yayi horn yayi me gadin ya buɗe mai parking space ya ajiye ta ya fito sanye da facemask hannunsa ya zuba a ajjihu yana tafiya cike da izza kai tsaye office ɗinsa ya nufa

Key ya dauko ya buɗe ya shirya rufe tulin files ya tarar kunna system ɗinsa yayi ya fara aiki sosai ya shiga aiki kallon office ɗin na tsaya yi komai ya haɗo tsaya a faɗi kyansa ɓata lokaci ne wayar sa ce tayi ruri da sauri ya dauka dan yana da tabbacin samha ce ita kadai take kiransa da wayar da kƴar ya iya danna wa saboda lalacewar wayar ta yayi sallama yace

"Sweetheart barka da dare,

Amsa sallamar sa tayi ta gyara kwanciyar ta tace

"Wa'alaikassalma ina hini,

Cikin deep voice ɗinsa yace

"Lafiya qalau ki haƙuri bansan ke bace sai da naji muryar ki da ko bashi naci na kiraki to wallahi kuɗin da zan kama haya nake tarawa,

*( 🤔😠Kai readers kunji fa wani rainin hankali anya kuwa samha zata so shi inta gane ga yar da yake ya raina mata hankali )*

Cikin sanyin murya yawa ana busa sarewa tace

"Wallahi bakomai wayar aunty salma ce daman zance maka nakoma gidan ta,

Wayar ya maƙale a kagaɗa ya ci gaba da aiki yace

"To namayi tafi ya sai ana i gobe ɗaurin aure zan dawo nasami wata motane akori kura na fara dako yanzu ma haka ina Lagos,

Murna tayi jin ci gaban da aka samu tace

"To Allah ya tsare hanya ya dafa maka,

Jin dadin addu'ar da tayi mai yayi yace

"Amin ki toromin da size ɗin kayan ki kar a haɗa laife kuma zo ana yayi yawa ko kaɗan,

Kunya ce ta kamata tace

"To, sai anjima,

Dariya ce ta kusan kubce mai yace

"Har kin gaji da jin muryata?,

Samha tace

"A'a kar incinyewa aunty salma kuɗinta

Ajiye biro ɗin hannunsa yayi yace

"Hakane sai da safe,

Samha tace

"Allah ya tashimu lafiya,

Amin yace ya kashe wayar aiki ya ci gaba dahi misalin 11:30 sai ga headline ɗinsa ta fara ringing dauka yayi cikin bada umurni yace

"Okay ya shigo,

Ya ajiye ya cigaba da operating system ɗinsa alamar buɗe kofa yaji ta gefen ido ya kalli me shigowa sallama yayi cikin fara'a yace mai

"Wa'alaikaslam babban barrister baku yawo da rana sai dare,

Hannu barrister kamal ya miƙa mai yace

"Uhmm wato wannan maganar da kanka kake saboda ku manyane bakwa yawo da rana sai dare,

Miƙa mai yayi suka gaisa yace

"Bisimillah barrister kamal,

Zama yayi yace

"Bayan shekaru goma sai gashi Ubangiji ya sake haɗamu,

Kujerar office ɗin sa ya ja baya yace

"hakane a wannan haɗa mu da yayi zamu tarwatsa a zalumai ne duk da an gargaɗini amma ina ƙoƙarin sakin duk wasu bayanai insha'Allah bayan na gama haɗa su zan yaye fatar akuyar da suka sa infito da ainiyin suffar su,

File barrister kamal ya miƙa mai yace

"Da a lama alkhali nasir m taura a wannan lokacin yayi shari'a bisa son ransa ko da nayi binkice yaso ya aiwatar da gaskiya amma daga sama akace inhar be abin da ake so ba zai rasa aikin sa ba fansho ba garatuti yau kwana uku da hin rutayar sa nasa d.a.s.s suyimin binkice akan alhaji kabir tamburawa

to alhmdllh mun sami abin da muke so shi tsohon me laifini kuma ana zargin sa da kashe yar uwar sa sai kuma yana ƙungiyar Nan ta shanjini wato b.k.o wanda ta haɗa da manyan kasa kai harda sa hannun turai a cikin ta a

gaskiya in mukai hin ƙurin ta ɓata sunan mu race in peace amma za mu gwada jan hali Insha Allah ganin mun kawo ƙarshan ta abin ta kaici inyamurai suna ɗiban ya'yan mu ba me magana anzuba ido wai shin shugaban arewa muna da kishi kuwa anabi ana kashe mu Yawa kiyashi anzuba ido wallahi a rana daya aka so fitowa da wayan suke wannan abun sai anji kunya

mu kuma al'umma munzama mahaukata matasan mu basu da aiki sai charting dai dai da rana daya ba zai amfane mu ba ana kashe mu ana diɓan dukiyar mu dama iya arzuƙin ƙasa suke kashewa da sauki to har sai an kashe mutum mata sun zama zaurawa ya'ya sun zama marayu ya'ya mata ana binsu yawa dabbobi ana yi musu fyaɗe ƙunsan adadin yaran da suka rasa ahalin su amma duk ba wannan ne agaban mu ba munfi mai da hankali kan social media
Chapter 11 · 0% Book details