Sashe 9
Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwallah Hjy yalwa ta share tana fadin abun tausayin ,cewa sukayi da Fatima xasu dawo mata bayan yan kwana ki ,kullum tana zuba ido ,kwana daya shiru sati shiru wata shiru ,shekara daya shiru ,gashi ayau an debi shekaru har kayi aure ka mallaki naka zurian. Sai da ta shekara fiye da goma sannan ta Auri dan uwwn ta balaraben kasar Egyft ,bayan sunyi Aure da shekara daya ta haifi yar ta gata Diyana ,Diyana kam nada Shekara goma a duniya mahaifin ta ya rasu ,wanda tun daga nan Fatima bata kara Aure ba ,sanadin bakin cikin da kuka kunsa mata kasan meke dawainiya da ita kuwa? Tunanin ka Anwar ,tunanin bakin cikin da mahaifin ka ya dora mata ya gudu ,tunanin Kuncin da ta shiga na yaudara da Haulatu tayi mata yawan wannan tunanin yasata adan takaitaccen lokaci ta kamu da ciwon buguwar zuciya. Wanda har a yanxu take akan magani...ko wannan baxaisa ka tsani Haulatu ba,ka yaki ceka a rayuwar ka ba?.
Lokaci daya Anwar yaji zuciyar shi ya karaya ,kwallahn ne yafara biyo saman kuncin sa...A dake yasaka Hankie yana gogewa don shi mutum ne mai jarumtar gaske , A yau Anwar ne yake zubda kwallah duk saboda sharri na?? Nasa wanda nafi kauna a xuciyata Zubda kwallah...na cuci kaina ni Haulah kuma kema Momyn Zabeena kin cuceni!! ,maganan duka take a zuciyarta kamin ta duke kasa tana xubewa gwiwiwin ta biyu ,tana fadin kaico na ni Haulah kaico na!!
Kasa Anwar ya zube gwowowin sa kasa yana riko hannun Mom Haula da take zubar da wani irin kuka mai gunji ta nadama. Mom ki daina kuka ,Kaddarar muce ,wannan abu da ya faru kuma yasame mu Mom Yana Part of Our Destination. Yana maganan ne kwallahn shi ma a wannan lokacin na bin fuskar shi....Mom ki rarrashe ni kaman kullum ,kaman kuma yanda kk saba mun ,ni nasan Mom kaidin shedanne duk ya saki hakan ,amma ba halunki bane...Mom kimun alkawarin baxaki kara aikata irin wannan Abun ba. Maganan tasa ce ta dauke yana jin numfashin sa kaman xai dauke. Dago da narkakkun idanun ta Hjy Haula tayi tana bude bakin ta dake rawa...hannun ta na rawa daga dan yatsarta tayi da har shima kakkarwa yakeyi tana kallon Anwar hawaye na tsiyaya mata ,a yau Anwar dina ne ke zubar da hawwye ? , Ayau nine nasaka Anwar kuka?? Nine nake shirin salwantar da rayuwar Anwar ???. Kuka su duka suka rushe dashi na tsantsan ban tausayi... Rungume Dr Haulah yayi suna cigaba da Zubar da hawaye.... Kai kaiiii Jalingo Dau takarda da bairo ka saki Haulatu a yanxu nan take ,nabar kara daukar wani shirme a cikin zuria ta .
Hjy ki taimaka ki taimaki farin cikin dana ,farin cikin shi shine kasancewan shi da Haaula ,ki barshi . Cewan Ammie tana mgnn ita makukan takeyi .
Wlh sai ya saketa ko saki daya ne takoma gida akaramata tarbiya , tun da ta girma an ba hankali. Haba Hjy Kaka tayaya xaa sakar mun Momy na irin wannan sakin wulakamci?. Indai Dad ya saki mom ta bar hannun sa kenn har Abada . Anwar yy magann a harxuke yana Dagowa daga jikin Momyn nashi .
Kuka Hjy Haula take ,kamin ta girgixa kai xatayi mgnne ,suka tsinkayi muryar Diyana tana cewa " Lallai Yah Anwar na yarda da gaske baka sona!! ,har ace nice yar uwarka baka nuna farin cikin ka ba sai ma bakin ciki. Tom wlh yau sai anyi uwar watsi sai kabi Ammie ai muma muna bukatar ka ,koda baka bukatar mu....a zafafe take mgnan sai kuma tadanyi
Kasa da muryar ta ,tana cewa " Ka taimakeni yah Anwar nima ka soni a ynxu nifa kanwar kace....Ammie Mahaifiyar kace bamu da kowa banada Baba a marainiya na tashi ,ina shiga halun damuwa indai naga Kowa na nuna Abban shi yace mahaifin shi ,kawaye na su nuna Yayyaun ssu suce Ga yayan su. Nifa bana da kowa!!! A yanxu ance kaine yaya na amma bakayi farin ciki ba sai ma bakin ciki danake gani kaman a saman fuskar ka.....Ka tai makeni Yah Anwar ka soni nida Ammie. Tayi mgnan tana matsawa kusa dashi .
Tausayin yarinyar ne ya kamashi ,buden bakin shi cewa yayi waye yace " bana kaunan ku Diyana?? Tin farkon ganin ki naji ina soyayya axabtaccciya ,wanda nasan wannan soyayyar bata komai bane sai ta jini. Kallon shi takarayi tana murmushin dadi hawaye da gangaro mata ............ Juyawa Anwar yy amma sai yaga Babu Hjy Haula babu lbrn ta ,don tuni ta fice daga gidan Alh jalingo cikin ficewan hayyaci .
Don Anwar baiji lokacin da take ce maww Mman Zabeena......................
[14/02, 2:08 PM] Maman Teddy🧸: *WLJM*
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da 3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da kowa...._
_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba ,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga numbobin ajent na buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani 08081202932 ko 09061466409.*_
__________________________
"Hankalin ku ya kwanta a kullum abun da nake gudu shi ya faru , shiknn Tawa kaddarar kenan . Dr Haulatu na gama fada masu maganan ta juya tana ficewa daga falon. Zabeena kam Wani irin kwallah ne ke mata ambaliya,tana wani irin murmushin takaici na ba haka muka so ba . A hankali ta mike tana kokarin barin falon...a tafi gayyar tsiya ,Sai kunjiyo sakon takardar Sakin ,don wlh nayi rantsuwa Dana bazai zauna da iri irin ku ba . Jalingo ina saurarenka kana tare da Haulatu ne ko aa ?? Cewan Hjy Yalwa. Badon Daddy yasoba duk da Haulatu tayi abun da ranshi ya sosu ,kuma ta dade tana mullkan masa gida ,don allah ma yy shi mutum ne jajirtacce. Gudun fushin Hajja Yalwa yasashi cewa " aa Hjy Yanda kk ce ayi hakan xaayi....Dadddyyyy..... Anwar yakira sunan mahaifin nashi da kasalalliyar murya. Tausayin Anwar din ne ya kamashi ,tabbas yasan ya rabu da hjy Haulatu ,bashine yasa a bakin ciki ba Anwar. Cike da dakewa hadi da biyayya ga Mahaifiyar tasa yace " Bana son jin bakin ka. Kyeleshi mara kunya kayi mun, hajja yalwa tace tana mazurai...ina jinka ta kuma mgnan tana kallon Daddyn Anwar. Hjy na saki Haulatu saki daya. Kasa motsa koda dan yatsa Anwar yy ,kwallahn idon shi ya kafe a lokaci daya.
Me yasa Daddy xakayi hakan?? Cewn diyana tana kallon Hjy yalwa da farin ciki ya bayyana a fuskarta a lokaci daya. Bana bukatar jin bakin kowa...Hjy yalwa tayi mgnn tana hade girar sama da kasa . Bana hada jini na da irin fiti na ba.
" Rintse idon takaici Mmn zabeena tayi ,kamin a cike da fitina da rashin nadama tace " Kune masu irin Arxiki kenan ,har akwai irin fitina da ya wuce taki hajiya yalwa. Ni nasaka Haulatu yin komai ,kuma koda ta rabu da danki bana da nadama ,nadama nata ne ita kadai . Ao aikin gama ya gama tunda saki ne ,ni tani wlh yayi ma Haulatu saki Uku bai dameni ba ,tun da ni ina dakin Aure na da miji na .
Sakin baki duka akayi ana mata kallon mamaki ,harda Anwar da yake ji kaman ya kashe Mmn zabeena ya huta. Me kk nufi Umma? Wannan wani irin hali ne don Allah? Yanxu Momy ne kk fadi a saketa ? , haba umma wlh bai kamata kima Momyn Anwar hakan ba ,Kefa kika sanyata komai badon son ranta ba ,amma ayau kece ta farkon wanda xaki farin ciki da mutuwar Auren ta ,wannan butulci ne Umma ,koba komai ita yar uwar kice....Zabeena ce mai maganan cike da jin kuncin kalaman Mahaifiyar nata ,na butul ci ga yar uwarta . Ke don Allah rufe mun baki...kar da ki kara kirar Haula da yar uwata ,ni ba yar uwata bace ,Ubane muka hada daya , bayannn sai me?! Wuce mu tafi dama baki rasa masu sonki ba , dan sanata Aruwa yafito dama ,sai kunji auren Zabeena nan da sati biyu badon ku gayyar tsiya bane dana gayyace ku . Cewan Umman Zabeena tana dallah mawa su Daddy da hajja yalwa harara. Shikam Anwar jin wannan mgnan yasa shi da sauri yabar falon yana bin bayan Mom Haulah.
Itakam Hajiya Haula har sakin da Alh jalingo yayi mata a kunnen ta sannan ta fice daga falon ,tana nufan haraban gidan .
*******
Moton ta ta shige tana mata key hadi dayin horn cike da kidimewa hankalin ta baya a jikin ta.
Da gudu mai gadin ya bude mata gate tana ficewa ,dai dai Anwar yana isa barandan gidan. park ya nufa yana zunduma mawa gate man wani irin ashariyan da bai ta6a ba ,shima yace ya bude masa ya fice da wani irin mahaukacin gudun da yafi na Mom Haula.