Sashe 3
Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mmki ne ya kamata bayan fitowan ta don komai nata Anwar ya fito mata dashi . Hararar kayan tayi da gyefen ido kaman baxa kallesu ba ta nufi mirrow tana tsane ruwan jikin ta ,kamin ta shafe jikin ta da wani shegen Cream mai tsadan gaske . Ahh lallai Hamma Anwar dama wannan ne cream din da yake shafawa ni yabanni ina shafa Dove cream ,wlh baxai yiwu ba nima irin wannan xan siya .tana maganan ne duka a zuciyarta ,kamin ta jah tsaki a fili tana fadin kema dai Shatu kaman mara zuciya ,har ina wani mgn xaki kuma yarda ya hadaki da mugunki ,wanda bai da imani ya kusa kai ki lahira ko a jikin sa?. Humm wlh babu ni babu Hamma ,kowa yy hanyar sa . Tana mgnan ne kwallah na shirin zubo mata ,kamin ta mai dasu da tana cigaba da gyarar gashin ta da ya kwanta har baya tana parking din shi .
Tsayawa tayi tana cije la66an ta na kasa tuno da dole dai kayan Da ya fito mata dashi zata saka ,don babu yanda xa'ayi ta fita falon da Towel a kirjin ta .
Matsaawa tayi kusa da kayan tana kai hannu hadi da dagawa... Ya mutsa baki tayi tana ganin kayan riga ne da wando...Rigar tana da dan fadi xakuma ta sauka har cinya....sai wandon shima ba dammamme bane ba ,yana da tausho sosai kaman jikin mage...rigar ne roba. Bangare guda kuma unders ne wanda su ta fara sakawa kamin ta dora riga da wandon english wears din .
Plat shoe tasaka nan take taji wani mararta ya rike ga cikin ta da taji fayau kaman an kwashe komai . Na shiga uku na ni Aisha ,anya ciki na da yayan hanji kuwa?? Jina fa nake kaman a iska nake yawo?. Tana mgnan ne hadi da dafe cikin ta da kugunta da takejiin kasan ta na mata zugi.
Idon ta ne ya sauka akan bed din da yy mata aika aika ,dogon tsaki tajah a zuciyar ta tana dada kirar sa da mugu ,kamin ta juya tana jan kafan ta tavar masa bedroom din .
Nata bedroom din ta nufa ,amma kuma me ne? Xata shiga ne taji kaman dararraku wanda tana jin dariyar Anwar har yana karawa da karar wani abu . Kai lallai yanxu Hamma Anwar har ya samu damar cigaba da rayuwar sa cikin nishadi da walwala??. Ta6 kawai sai ta nufi hanyar gadon gadon tama manta da wai raunin dake jikin ta. Wani abu ne taga yana fitowa irin na wason yarannan kaman ballon ta windown wannan falo ,wanda hakan yasata azaman shiga falon .
Turus tajah ta tsaya tana kallon su su duka biyun lil zahra da Anwar yana dariya itama Yarinyar tana dariya hadi da wurgo masa tedies din da ya zuba mata anyi adon su a dakin baki daya. Cillo masa yarinyar take tana fadin Daddy". Shi kuma yana amshewa .
Eiye Daddy??! Shatu ta fadi mgnan cike da mmki wanda a tunanin ta a xuciya takeyi batasan a sarari ne ta furta ba.
Ke meyakawoo ki nan??.
Kaman jira takeyi ta cafe da fadin "Hamma tambayana ma kkyi me ya kawo ni nan? Ya akayi ka dauko mun diyata ka kawo mun ita gidan nan ,gidan mugun tan ka??. Tayi mgnan tana kwa6a kwa6a da fuska xatayi kuka.
Murmushi yayi yana ajiye teddyn da lil zahra ta bashi kamin yace "Amm Aishana Amaryata a yau a kuma nan da kwana biyu uwar gida na!! . Kallon ban fahimta ba tayi masa ,kamin taji yana kirar Mama Shafa'atu ..da sauri Mama Shafa tazo tana zubewa hadi da cewa "Naam Alhjai gani". Lil taho ki bi Mama ta yi maki wanka ki kwanta bacci kinji". Co Daddy". Tayi mgna da muryar ta da hausan bai fita ta yara.
Mama Shafa ne ta rike hannun Lil zahra tana ficewa da ita daga dakin ,wanda Shatu batayi mgn ba har sai da ta fita kamin ta juyo tana kallon sa sai hawaye shar...sharrr wlh Hamma sai ka bani diyata Zahrah ,ai ba yar ka bace". Kema yar kice?? Ta ina kk haifota..a wani cikin ta fito??. Yy mgnan yana kai hannun sa hadi da shafo cikin ta da yake lakwam . Saurin jah baya tayi tana fadin ni kar ka ta6ani".
Kallon gyefe daya yayi yana maida idon sa ga windown dakin kamin yace "Ohk tom shiknn. Baxan ta6aki ba ,amma inaso xamu fita anjima muje mall ki za6i kayan fadan kishiyar ki da akeyi. Ni nayi maki ihsani ne nace da kanki xaki xa6a naki .. Nan da kwana uku Zan Auro mai sona da kauna ta wacce nima nakeso da kauna .
Yy mgnan yana matsowa daf da Shatu da tayi shiru na dan dakiku ,kamin ta tsinci bakin ta da cewa "Tom ni sai ka fadamun?. Mall kuma babu inda xanje kaje kayi auren waya damu?? Nidai damuwata ka bani Zahra nima naje na Auri mai sona ,ba wanda aka masa dole aka masa cushe na ba. Shiyasa baisan darajata da kimata ba . Tayi mgnan tana share hawaye da ya gagara daina zubo mata .
Au kin yafe kayan fadin kishiryan?...Dariya yy yana fadin Aa ,ai lil nayi mawa Uwa wacce xata bata tarbiya in gantacciya ba kaman wata uwan ba ....wacce xata fadi mata abubuwa masu kyau da maras kyau . Wacce xata kula mun da ita ,idan tayi aure taxauna a dakin mijin ta ,tasan kiman mijin ta da auren ta ,ba kaman y'ay'an xamani ba ,da gashi an fada masu auren ,amma idon su na kan wasu mazan da ba mazajen su ba. Kinga ai babu laifi idan na Auro Zabeena nasan ita tana da hankali bata da kankan tan shekaru xata kular mun da lil Zahra kaman yanda nakeso .
Yana mgnan ne hadi da kaiwa bakin kofa . Juyowa yayi yana fadin Ban fa gaji dajin dadin ki ba Aishan Hamma Anwar ,inaso muci amarcin mu kamin nan da kwana uku ,matan kirki ta shigo gidan mijin ta.....don haka anjima bance ki kwana a bedroom dinki ba . Ina jiran ki a bedroom.dina .
Har ya gama mgnan tasa ya fice Shatu ta gaxa basa amsa ,kwakwalwarta ya tsaya da aiki nadan lokaci. A yanxu wasu irin kwallah take fitarwa na bakin ciki da bacin rai ,a sanyaye kuma a miskilamce yake mata abubuwa ,kai Allah kar ya hadamu xama da miskilin namiji ni uwar teddy nace haka .
Ranin hankalin da yayyi mata ya tsaya mata a kirji ,ga shi zuciyarta har bawa yake wai shin da gske ne xaiyi Auren ko kuwa?? Tom ai bai karya Indai ya fadi abu tom hakan ne . Kai wannan baxai yiwu ba.abun da zuciyarta ta bata amsa dashi kknn.
Kamin wata zuciyar tace mata "Tom sai mene ina ruwanki dashi badai kin fara son shi ba?? Aa ni Abbas nakeso. Ta ba kanta amsa.
Na same shi a bedroom ,bai duba ga lfy na ,Wlh indai Hamma ya kuma yimun wani abun sai na fada mawa Mama Rahmatu ,tazo kurum ta kwace ni ta tafi dani gidan ta . To ma me nake jira ,a ynxu kawai na kira ta mana na fada mata abun da Hamma yy mun.
Juyawa tayi da sauri tana nufan falo inda ta yarda jakarta don ta kira mm Rahmatu...........
GN
[08/02, 2:30 PM] Maman Teddy🧸: PAID BOOK 3
7_8
_Littafin na kudi ne ,normal grp 200 ,vip grp 500 ,Spc 1k. Zakuna iya turo da katin MTN ko ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic bank 0028799846 . Ko katin mtn ta wannan number 08081202932._
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da 3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin sa._
*Mutane na yawan tambaya ta akan BUZHUWA EMPIRE ,kar da ku damu ,xakuna iya mgn dani ,ni Agent nata ne...idan kin biya kudin ki tamkar maman teddy kukayi bussiness da ita . Zaa kawo maku kayan ku har xuwa inda kuke".*
________________________
Ja tayi ta tsaya tana mamakin ganin babu Handbag din nata a inda ta ajiye . Dafe kan kurum Shatu tayi tana takawa hadi da nufan bedroom din ta ,don taasan tsayuwarta ma anan bashi da amfani tun da dai Jakar nata da wayoyin nata duka yana hannun shi .
A bangaren Hjy Haulatu kaman yanda Anwar ya fadi ma Shattu cewan xai Auri Zabeena hakan yake ,don Hjy Haulatu bata cire masa duk wani sharadin da ta gindaya masa aakan shatu ba ,sai da ya amince da Auren Zabeena wanda shirye shirye suke sosai akan wannan gagarumin bikin da su a yanxu ne suka dauke hakan a biki zasuyi . Amarya zabeena kam har kiba takara ,dama gata katuwar mace , ga gajarta ga kiba sai dai yar gayu ce ta karshe.