← Book details Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 16

Sashe 10

Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Cin mata yy bata riga da ta fice layin ba. Ji tayi ana mata horn amma kwakwalwarta hankalin ta yy gaba. Sam bata tsaya ba don kunya da nadama yy mata yawa bata son gani ko haduwa da kowa a ynxu .

Shikam.Anwar ganin bata da alaman tsayawa ne yasaka shi kirar Security na karshen layin mai tsaro yana sanar masa ya dakatar da moton Hjy Haulah.

Hakan kuwa ya faru tsayar da moton nata yy wanda a matukar fushi tace " Ya akayi me ys faru bani hanya don Allah !! Tayi mgnnan a fusace . Kamin ya bata amsa ne da yake kanta ta fito dashi da window tana masa mgn sai taga Anwar a gaban ta shima isowan shi knnn.

Kauda kai tayi hawaye na dada xubo mata , ku bani hanya na wuce . Aa Momy don allah ki tsaya kar ki tafi.....bata tsaya bi ta kanshi ba tayi ma motob keyy tana fadin xan bi takanku duka na take ku wlh Anwar...nice fa nake kokarin kashe ka da hannu na...ka matsa kar na take ku ynxu.

Gaban moton ya nufa yana tsayaww cike da taurin rai da zuciya Anwar yace " Momy bazaki iya kashe ni ba ni na sani.amma in xaki iya gani a gaban moton ki ki takeni na mutu ,daki tafi kibar ni gwamma naga mutuwa ta....Ganin Anwar baxai bata hanya ba yaasa ta jan moton da gudu tana nufosa gadon gadon ,duk don yabata hanya amma ya tsaya yama rufe idon sa ne don shi har zuciyar shi ya xabi mutuwar sa daganin wannan rana .

Wani irin wawam jan burki tayi da karfi tana tsayawa dai dai gaban sa.....tsoro yasata saurin fitowa daga moton tana nufan sa da gudu ta rungume Anwar din tana wani irin jijjiga ...hannun shi yasa yana zagayawa hadi da kara rungume Mom din nashi ,don har ynxu bai sauya mata suna daga zuciyar shi ba. Baxan iya ba son , baxan iya kashe ka da hannu na ba...ina mahaukacin kaunar ka yaro na. Rungumeta Dr Haulahn yayi yana fadin Mom na sani". Plz momy kar ki tafi ki barni don allah. Ya karke maganan yana hade hannun shi danata kaman wanda zaa banbareta daga gare shi.

**********

" bayan ficewan Maman zabeena da ita kanta zabeenann ne Hjy ta kalli kowa na falon tana fadin Alhdllh. Allah ya kawomun karshen duk wani matsala saura daya dana riske shi yanxu. Wanda Alhaji jalingo baka sanar mun ba. Ashe wannan yarinyar da aka aura ma jika na Anwar sai da tayi gantali har da yar zina sannan aka aura masa? , bayannan ma ace Har yan aka dauko yake rikewa. Tom baxan dauka ba...dole takai mawa Uban yan yar shi . Ni banyarda da cewa wai ba yar ta bace tsintan ta tayi wannan ai karyace . Dole takai ma uban yarinya da yar ta ,ko ta xabi hakan ko kuma rabuwa da Anwar?? Mene kk ce?? Hjy tayi mgnan da fadataccen muryar ta da kowa ke tsoro. Saurin daga ido Abbas yy yana kallon hjy Yalwa kamin ya juyar da kallon shi ga Shatu da idon ta yake akan na hjy yalwa.

Shiru tayi na kusan minti daya kamin ta kalli hajiya cikin sanyayyar kwantacviyar muryar ta ,tace Hajiya ina rokon ki kibar ni da diyata ,amana ce a gareni....dama nace xan rabaki da itace? Ai cewa nayi ki xabi daya xama da Anwar ko kuma xama da Wannan yar ZINAN!!. Tayi mgnan a matikar fusace...Hjyyyyy....bakin kowa na falon ya kira sunan ta ,amma sai ta daga masu hannu a matukar fushi .

Cikin wwni irin muryar idon shatu lokaci daya ya cigaba da zubda kwallah. Kallon Lil zahra take da take manne jikin Ammie tana wasa ita batasan ma mene ake a akai fa.
Na za6i zama da Lil Zahra"..........................
[15/02, 11:25 AM] Maman Teddy🧸: *WLJM*
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da 3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da kowa...._

_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba ,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga numbobin ajent na buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani 08081202932 ko 09061466409.*_
__________________________

" A'a Hajiya mu tsaya muyi tunani ,wannan abu idan mukayi shi kaman bayyi ba. Tsawon shekaru yarinya tana tare da mijin ta kuma sai a lokaci daya a rabasu?? ,shifa Anwar yasan da Zahra kuma a hakan yake son matar shi da ita lil din ,i see there's no resean ,da har xamu shiga wannan lamarin ,tasu ce ta ma'aurata for my own understanding...amma nan wuri ne na kowa na da dabam magana me kuka gani a fahimtan ku?. Cewan Mahaifiyar Abbas da sai a yanxu ta tanka tayi magana".
Fahimta"!!
Yo dama idan na gindaya magana har a kwai wani mahalukin ds xai dakatar ban sani ba?. Magana daya ce nake bana ta biyu ,dole Aishatu ta maida Zahra ga iyayenta ,idan ba haka ba tom ta za6i daya ,ko zaman ta gidan mijin ta Anwar ko Zama da Zahra ta koma rugar su.

Hajiya nima sam wannnan kaman baiyi ba ,ba wai so muke muja da maganan ki ba ,a'a!! Kawai dai mu ana mu ganin mutane ne masu karamci da dattako hajiya. Dukkan mu munsan wannan yarinya ba Yar Aisha.......ya isa!! Oh to ba yar tababe jalingo nace yar waye?? Uhmmm ku bani amsa ta. Wlh wlh tun da har Haulatu tabar gidannan kowa ma xai iya barin ta ba tare da damuwa ta ba.

Hajiya kaka ta katse Alhju jalungo da yake shirin karayewa.

Tom Hajiya indai don wannan bbby Zahra ce ,ni xan kar6eta ,xamu xauna tare da ita ,abun da nakeso shine Aisha ta zauna da Yah Anwar Don Allah. Cewan diyana tana daura hannun ta saman kan Lil zahra. Ina wannan ai shaahanci ne ana dai nan wuri daya. Cewan Hjy Yalwa tana mgnan cike da mazurai na fitina.
*******

Mom ki zauna anan don Allah ,ki zauna tare damu . Cewan Anwar yana kallon Dr Haula da ya kawota daya daga gidan sa na Bauchi. Kaasa masa magana tayi kurum sai bin sa da kallo take kaman a yau shine farkon ranan da ta fara ganin shi a rayuwarta .

Ba tare da ya lura ko tsayawa wani mgn ba ,ya mike yana fadin Bari na koma gidan Daddy ynxu. Shknnn Anwar". Abun da ta iya cewa kenan tana juya kai hadi da dafewa da hannun ta biyu....shikam da sauri ya fice don ajikin shi yake jin da akwai another problem dake shirin faruwa a gidan. Hakan yasa hankalin shi yafi karkata da komawan a yanxu .

Mikewa Mom Haula tayi tana sintiri a falon ,yanxu idon ta ya kyekyeshe hawayen ma ya daina zubo mata. Banta6a shiga kunci a rayuwa ta bakaman ta yau. Tabbas na yarda a kullum da D'ana Anwar yake cemun hakuri yafi komai Mom ,yana yawan fada mun hakan duk a lokacin da yaga ina cikin fushi . A yau naga gaskiyar maganan sa...ban ta6a samun soyayya ta gaskiya ta bada rayuwa kaman soyayyar uwa da da ,kaman ta Anwar ba. Yasan ni wacece me nayi masa amma bai gujeni ba. Yasan me nayi mawa mahaifiyarsa duk da naga kishi da jin zafin hakan a kwayar idon sa amma bai nuna mun ba. Ya kawoni jikin shi a lokacin da kowa ya juya mun baya ,kowa ya dare daga gareni ,kowa yabar jiki na. Tabbas Anwar kana da karamci ,kai ne d'an da kowace uwa ke fata da mararin samu a rayuwa. Daga hannun ta tayi sama tana godiya ga Allah....wanda batasan ita kanta me take fade ba.

********
Chapter 10 · 0% Book details