Sashe 11
Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Mikewa Shatu tayi a matukar sanyaye ,tun da take a rayuwarta bata ta6a ganin mata yar tijarar Hajiya Yalwa ba jarabbiya fitinanniya ,ita lokacin da ma take da kuruciya kamin tayi wannan tsufan ,saboda fitinan ta bata daukar wargi abu kadan xaka mata ta kaika kotu ,kotun ma na Abuja kotun koli ita anan take shariar ta. Wasu ma har sunan ta ya tashi daga Hjy Yalwa ya koma Hjy kudin ki a kotu. Ga shi dai Allah ya bata yaya masu arxiki na ban mamaki ,manyan gwamnati da yan kasuwanci yan boko allha ya wadata wannan familyn dasu ,amma a haka ita bata zama wai acewan ta sai tayi kasuwanci ,hakan yasa take kasuwancin Gold ,bata nigeria bata Dubai da dai sauran kasashe. Hakam ne yasa duk wanda ya kawo mata wargi a kasuwancin ta ,batare da yayan ta sun sani ba take makasu a kotu ,inda sai an tatike mutum tassss....ta gummaci hakan koda su masu shariar ne zasuci ba ita ba. Bata damu ba koda kudin nata bai dawi ba ,ita dai kawai taga ta kai mutum kotu ,anci masa xarafi. Wannan shine kadan daga halayyar hajiya Yalwa. Yanxu ma tsufa ne yasa ta sassautawa ta rage masifan nata. Kowa tsoron ta ake a wannan familyn yaya da jikoki ,wanda bai ganin ta a komai yake mata wasan jiki da kaka mutum daya ne shine Anwar. Duk masifan ta bai damunsa. Hakan yakesaka Hajiya Yalwa daga masa kafa don ta lura bai daukarta a mutum bayajin tsoron ta kaman saura. Idan tana balai kaman ma alokacin ne yakejin annashuwa.
Wannan yasa take daga masa kafa sosai mussamman kuma da yanda take son shi fiye da kowa a jikokin nata kai harda ma yayan nata... Gashi da sunan mai gidannata marugayi ,wannan yasa abunna su y hadu ya zo daya.
Hajiya Kaka xan tafi da lil Xahra ,bawai don naji zafin mgnan taki ba ,ba kuma wai don banason Anwar ba ,aa ina tausaya mawa lil ne saboda bata da kowa saini a halun yanxu. Bansan gaba ba ...a hakan ma hakurin xama da har Kika yi damu tsawon shekaru kin mana karamci da bakowacce xata iya yi mana....na gode Hjy ,inshaallh xan nemo iyayen Zahra ko a binnin sin suke , indai wannan shine burinki a rayuwa ,kamin na ci.......... Ina zaki tafi??
Suka tsinkayi muryar Anwar da basu ga shigowansa ba sai maganan tasa da sukaji cikin wata irin hautsinannan murya. Don hankalin shi sam ba'a kwance yake ba.
Kasa basa amsa tayi sai juyar da kanta da tayi gyefe tana dauke kwallahn idon ta da taffan hannun ta .
Yowa Yah Anwar, gaka ma kazo ,wai hajiya ce fa take wani mgn ta dabam kuma....Diyana tayi mgnan tana mikewa daga tsaye hadi da lbarta mawa Anwar duk abun da ya faru bayan fitan sa.
Ehhh haka nace ,baxan zauna da yar zina ba....wanda bansan asalin ta ba . Ina a zuria ta??!! .
Rintse ido anwar yy don ji yayi sun masa nauyi matuka ,ga wani irin zafi da radadi da yake jin zuciyar sa na masa. Cikin wani irin murya mai dauke da Abubuwa maban banta ya fara cewa " Hajiya so kike kuson asalin Zahra ?? Yau zan fada maku Asalin Zahra!! Asalin ta shine Mahaifin ta ,wanda ba kowane wannan mahaifin nata ba fache ni Anwarr.......!!!
Inalillahi wainnailaihir rajiunnnn....momyn Abbas ammie hajiya kaka abun da duka suka hada baki wurun cewa kenannn a daddafe cikin sauri su duka suka mike daga tsaye........Anwarrrr???? Abbas ya kira sunan shi cike da babban mamaki wanda yake ganin abun kaman Almara. Hakan ne itama daga 6angaren Shatu.
Cikin sauri Shatu ta bude baki da cewa " A'a hamma Kar da kayi karya wajen son bama Zahra Kariya ,baka san komai na daga Zahra ba da rayuwarta.....Nice mahaifiyar zahra kuma xan nemo mahaifin nata inshaallh.
Na ta6a maki karya tun da kike dani ne?? Akan mene xan fara akan Zahra?? Bawai don mgnan Hajya Kaka ne yasani xan fadi wannan mgnan ba ,aaa kawai don su san ke din mai karamci ne ,kin rike yarinyar da banaki ba ,kin fuskanci wahala kuncin rayuwa duk a saboda Zahra dabaki sann asalin ta ba. Kika kula da ita kika za6i kuncin ki fiye da farin cikin ki akan Zahra....ganin shi tayi ya xube gwiwowin sa kasa A gaban Ta wanda lil Zahra itama dake gyefen ta dukawan tayi irin yanda yayi tana kallon shi hadi da kallon Shatun tana dariya.....don kunsan Zahra akwai wasa da yarinta sosai ,bata san me ake cewa ba ,amma ta duka irin yanda Anwar din yayi tana masu su duka dariya .
Wasu irin zafafan hawaye ne yahau bin kuncin ta. Kamun tace " Ni Ban yarda ba ,ba kuma xan ta6a yarda ba.ba kai n...................
[17/02, 11:49 AM] Maman Teddy🧸: "Ba kaine mahaifin ta ba , ni nasani. Baki sani ba Aisha nine mahaifin Lil Zahra ,ni na haifeta ko da na sameta ne ta hanyar da bata sunna ba , a yau nayi nadama ,tunda da kunnuwa naji Hajiya Kaka ta kirawo Zahra da yar zina . Kasa masa magana shatu tayi sai dai kurum girgixa masa kai da takeyi kaman kutu. Don bakin ta ya rufe kaman yanda harshen ta ya datse . Muryan Hajiya kaka taji tana cewa " kai Anwar baxaka mun karya ba anan wurin ,muba sao'in wasan ku bene daga kai har ita yarinyar . Bazaku kawo mana duniyancin ku na yaran zamani ba. Kai a dole kana son ta bakasan rabuwa da matar ka ko? Shi yasa kake kokarin kareta ta hanyar dora mawa kanka laifi akan abun da bakai ka aikata ba. Nidama na riga dana lura da kai ,son wannan yarinyar kake fiye da kanka don son da kake mata inna fahimta da kyau bata maka irin shi . Ka auri Ragowa kana wani 6ari da rawar jiki .
Ayya..Ashsha..Ashhhshaaa Hajiya wannan maganan sam bata kamata ta fito daga bakin ki ba. Haba haba baiyi ba..wlh baiyi ba cewan Mama Rahmatu da duk gumurxun da ake bata tanka ba. Hajiya ni nq zauna tare da Aisha ,kumma ni nake maki rantsuwa wlh Aisha ba irin gantalallun yarannan bane ,abun da kike tunani bashi bane ba. Ni nasan Aisha ko zaman da mukayi tare da ita a budurwan ta take cikakka ,amma bansan yanxu ba. Don haka don Allah kiyi hakuri mu daure muji na bakin Anwar ,idan da bai da laifi baxai ta6a cewan yana da ita ba.
Kwarai kuwa Rahma ,ni nasan Yanda Anwar ke son matar shi ,raba Anwar da Aisha bashi da amfani a ynxu. Don indai mukayi hakan bana tunanin xamu kara samun kan gadon shi. Indai xamanne bakyaso suyi da lil zahra ni xan xauna da ita ,abani ai y'a ta kowa ce. Ammie ta karke maganan tana kallon fuskan hajiya Kaka da babu alamun sassauci a tare da ita .
Ammie na Wallahi Zahra y'ata ce ,nima ban dade da sanin hakan ba. Sai da na amsota daga hannun Umman Aisha . Na taho da ita partcout anan ne naga wannan chane din Hjy Kaka da kika saba baimaww kowani d'a na cikin ahalin ki. Inda xaki tuna a kwanakin baya nazo maki da mgnan cewan Chane din ya 6ata ,sai da kk nemo mun wani. Ban tashi ganin shi ba sai a jikin Lil zahra.