← Book details Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 16

Sashe 7

Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiru yayi kana ya dagota yana murmushi hadi da goge hawayen nata da ce mata " Waya ce maki ina rike da Abbas a raina? Abokina nefa ,tun yarinta muna tare yazama jini na dan uwa na...kishi ne kawai xanyi idan yace yana son ki ,amma don Abokina ya nuna yana son Abun da nakeson ai ba wani abu bane ba Aishan Hamma . Ina mugun kishi ne amma duk akanki. Yy mgnn yana kaama la66an ta yana murmushi .
[11/02, 8:44 AM] Maman Teddy🧸: _🐄WALIJAAM🐄_
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da 3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09061466409 ...siyan na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da kowa...._
_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba ,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga nombobin ajent na buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani 08081202932 ko 09061466409.*_
_________________________
Narai narai tayi da ido tana kafesu saman fuskar sa ,kaman xata sa masa kuka ,kallon ta yayi yana shirin tambayar ba'asi sai yaga tasa masa dariya don tasan Halin Anwar din sam baya son ganin damuwan nata ,itama rigima ce kurum da ta riga da tasaba masa . Bayan sun kammala break fast babban falon gidan suka nufa bayan kammalawan su . A wannan yinin rana sosai Anwar ke kokarin ganin ya kawar da dukkan wani damuwa daga gareta .

Zaune na hangosu ,lil Zahra na kwance jikin Anwar ,yayin da itakam Shatu ta dora kanta bisa kafadan sa. Hannun shi da nata na makale a guri daya . Sai murxa yatsunta yakeyi yaana jin dadin hade taffan nasu wuri daya ". Hamma baka ce mun komai ba . Shatu tayi mgnn tana dan dago kanta tana sauke lulun idon ta bisa nasa ,Shiru yayi kaman baxai magana ,don har ta cire ran da zai mata magana ts maida kanta bisa saman kafadan sa ne sai ta tsinkayi muryar sa yana cewa " Yaushe rabonki da zuwa Duba Lil?". Uhm na dauka yayi 10mount haka .
Humm Anya kina kula mawa mai Amanan naki da lil zhran kuwa ? Koda yake Kina nan kina Soyayya ai dole ki.....saurin saka taffan ta tayi tana rufe masa baki ,da girgixa masa kai tana cewa " aa Hamma ,plz kabar wannan maganan ,a kowacce rana ina tunanin Ya ta zahra'. Toh wai Hamma dani dakai wayafi son Zahra ne?" kafasan nafika ". Kinfi wane?? Kai mana!! Uhm shiyasa naga tsawon shekara daya na dauki Zahra daga hannun Umma na taho da ita Inda nake ,amma baki sani ba .

Oh!! Haka ne tom meye yasa kayin hakan?. Murmushi sakin mata kamin yace " saboda inaso ta soni fiye da kowa". Eh Hamma ?. Aiko hakan....Karar wayan sace da ake kira ya katse masu xancen su ,wanda tana gani ya daga kirar ,tsawon minti kusan biyar yana wayan ita dai bataji komai ba ,har ya ajiye wayan .

Aisha ki shirya da sauri ina jirar ki a moto ,bari na tafi da lil ki samemu acan. Bai bari tayi wata maganan ba ne ya dauki Lil zahra dake bacci ya fice daga falon yana barin Shatu da baki sake tana mmkin ina ne zasu tafi da wannan tsakar ranan .

Abun da Shatu bata sani ba shine Abbas ne da kanshi ya taho daukar su don tafiya zuwa garin bauchi. Koda ta fito Moton Abbas ta gani wanda sai da gaban ta ya fadi ,hango Anwar tayi a cikin moton ,wanda tsayawa tayi daga nesa taki karakowa ,don gudun wani abun na dabam.

Fitowa Anwar yayi daga moton yana takowa zuwa inda take a tsaye . Me yasa baki karako ba? Abbas ne xai wuce damu bauchi yanxu . Bauchi Hamma Anwar ?. Shatun tayi mgnn cike da zullumin da tsoron zuwan ta Bauchin ,don tasan Hjy Haula da kuma tsanan da tayi mata . Ba tare da yayi mata wani doguwar mgna ba yace mata Eh nan xamu tafi yanxu ".

Kwallah ne ya ciko idon ta ,tana shirun masa magiya akan tafiyar nasu ne ya kai hannun shi yana riko nata moton ya bude mata ,a hankali ta shiga tana juyawa ,Lil Zahara ta gani a gaban moton tana ware ware da ido ,don idon ta ya bude sai zubo xance take mawa Abbas.

Bata tanka Abbas ba ,tsawon lokaci a haka suka dau hanya babu mai cewa kowa komai ,sai surutun Lil da yake tashi a moton . Kukane ya zo maawa Shatu don wannan kirar Mom Haula ya tsorata ta ,tafi tunanin kila dai Zata tilasta mawa Anwar ya rabu da ita ne ayau. Iskane ya ciko moton don glss din a sauke suke . Tari ne ya kwace mata ". Wanda tayi saurin rufe baki da hannun ta...atare suka miko mata hankie Anwar da Abbas din. Kasa amsa duka tayi ,ganin sun mika mata hankie a tare yasa su duka mayar da Hankie din ,Suna cigaba da Tafiya .

A haka suka cigaba da tafiya babu mai cemawa kowa komai tun lil zahra na surutu har bacci yayi gaba da ita ".

Ganin lil tayi bacci yabai mawa Shatu daman cigaba da zubda kwallan ta ,tana gyara mayafin ta .

Kuka take har da shashsheka ,wanda ko wani hawaye nata Anwar yakejin shi kaman ana diga masa ruwar dalma .

Kallon shi Abbas yayi tabbas yasan halin da Anwar yake ciki , shima ganin Hakan yasa shi mika hannun shi yana baima Anwar Hankie alamun yabai mawa Shatun .

Babu musu Anwar ya amsa yana juyawa hadi da mika mawa Shatu hankie din...kar6a tayi tana goge hawayen dake sakko mata a hankali .

Muna da taro ,ina da Bikin Suna yau shiyasa kukaga update babu yawa ,kuyi manage don Allah.

Maman teddy🧸
[13/02, 10:54 AM] Maman Teddy🧸: *WLJM*
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da 3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da kowa...._

_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba ,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga numbobin ajent na buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani 08081202932 ko 09061466409.*_
__________________________

"A hakan dai suka isa Garin Bauchi , bin tankamemen gidan Shatu takeyi da kallo tare da mamakin dama wannan ne gidan su Anwar ,tabbas dama ra riga da ta dade da sanin cewa shidin ita ba ajin auren shi bace babu abun da xaiyi da ita . Bin jikin tayi da kallo hadi da kallo fatan jikin shi ,duk da ta sauya amma har a yanxu da akwai banbanci tsakanun su...Hannun ta taji ya rike hakan yasata bin bayan sa suna nufan falon gidan...Don tuni ta daina zubda kwallahn. Shikam Abbas da Lil Zahra suka jero ,tana tafe tana bin shi da surutu , shikam sai bi ta nata yake yana buye mata ,kaman yana magana da cikakken mai hankali ,ba yarinya karama ba .
**********
Falon gidan ne suka tadda tankam da yan uwa da dangi ,ciki kam harda Hjy Yalwa ,da Mama Rahmatu da Su hjy Jidda kanwar Daddy ,wanda suka jima da isa gidan Mahaifiyar Anwar wato Hjy Haula.
Chapter 7 · 0% Book details