Sashe 12
Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kaji sakarci banza ,tom wannan ne shknn ya tabbatar maka da cewan ita din ce y'ar ka. Kawai wannnan salon yaudara ce. Rintse ido Daddy yayi kamin cike da 6acin ran da bansan na meye ba yace " muna jinka". Sunkuyar da kansa kasa Anwar yayi yana zubewa kasa gaban iyayen nashi kamin ya cigaba da cewa " Daddy momy don Allah kuyi hakuri ,amma wlh ku yarda Lil Zahra nina haifeta. Mama !!". Ya kirawo sunan Mama rahmatu da ta afka duniyar tunani da mmki dakuma shakkun anya , saurin amsa shi tayi da na'am Anwar". Mama kin tuna a shekara Hudu baya wata ta ta6a zuwa maki keda Momy na akan tana dauke da ciki kuma wannan cikin nawa ne ,sai kuka karya ta ta,kuka cin mata mutunci wanda har nima nace karya ne ,tom itace ta haifi lil Zahra ina nufin Salma mara asali ,don bansan Asalin daga ina take ba. Innalillahi wainna ilaihir rajiun.." Subhanallahi haka falon ya amsa daga mai sallallami sai me jimami. Itakam Shatu itama dukawa tayi tana cigaba da zubda hawaye masu daci da zafi ga radadi. Ganin Shatu na kuka ne ya sa lil Zahra fara kukan rigima wanda yasa Ammie jawota jikin ta tana rarrashi . Anwar Anya da gaskiya a wannan maganan taka? Tayaya haka ,daga ganin chane sai kace naka?. Bai mata mgn ba sai daga saman rigar Lil yayi yana fiddo da chane din. Wanda bakin hajiya kaka nan take ya mutu sai wani irin uban gumi da yafara tsatsafo mata... Mikewa Anwar yayi yana fadin Hajiya yanxu xaki yarda da maganan da nake fada,maki?". Wani irin saukar mari yaji a kwancin shi tasss ,wanda kamin ya dago yakara jin wani....Anwar Anwar duk tarbiyan da na baka ? Amma a hakan abun da nake gudun maka sai da ka aikata!! Ka cuci kanka kuma ka cuci Yarinyar da bataji bata gani ba. Baka da laifi ni nasan daga inda 6arakar take ta hannun Dr Haula ne. Cike da jin babu dadi zuciyarshi ta karaya bai ta6a jin haushin fajircin da yake aikatawa ba sai a yau . Aa Daddy babu ruwan Mom a wannan al'amarin...Ohk haka dama nakeson ji ,wato kai ne akan kanka ko?? To sai ka rabu masu da yar mutumci a yanxu dinnan sai ka baimawa yarinyar nan Aisha takardan ta ,taje ta Auri mutumin kirki ba irin ka ba...ka kuma san inda xaka nufa da yar ka ,don batazo duniya bane tayi maka bauta.mugu ka axabtar masu da yarinya ka jefa rayuwarta cikin garari ,kasa kowa na Aisha ya kita ya gujeta duk saboda wannan diyar taka . Don haka yau sai ka rabu mun da Aisha ta auri na kirki ,kai kuma sai ka koma ka Auri Wacce kuka haifi Zahra , da kuka saba iskancin ku akan hanya da titi da ita ka dace ba diyar mutumci ba. Cije labban sa Anwar yayi idon shi ya kada yu jah kaman wanda aka masa bishara da musiba. Daddy nayi laifi kayi hakuri don Allah ,bana tsammanin iya rayuwa da wata mace da ba Aisha ba". Wacce kake magana ma Salaman ta rasu ,kayi hakuri daddy ka gafarce ni ,Wlh Aisha dani ta dace ,bata dace da kowa ba bayanniii....wani dauke shi da marin Alhaji Jalingo ya karayi da sai da wurin ya amsa. Hankalin Su ammie da hajiya Kaka yayi matukar tashi ,sun san zafi irin na Mahaifin Anwar kwarai . Marin da Daddy yayi masa yasa zubewa gaban Daddy da kokarin masa magiya . Yi mun shiru Anwar bana son jin ko wacce irin magana daga bakin ka!!.
Abu daya nake jira takardan sakin Aisha ,na baka daga ynxu xuwa dare ,idan ba haka ba wlh xakaga yanda xamuyi dakai. Yana fadin haka Ya juya fuuuu yana kokarin ficewa daga Falon. Dakata!!! Suka tsinkayi muryar Hajiya Kaka daga sama tana cewa hadi da daga hannun ta . Cak Alh.Jalingo yajah ya tsaya. Mikewa Hajiya Yalwa tayi tana matso kwallahn da dariya ya kusa su6cemun. Haba Jalingo Kar ka zama iri na mana ,da ban baimawa mutum uzuri ,bansan kaddara ba ,komai yazo dai dai da Raaayina shi nakeyi . Kabar yaro da yarinya suyi xaman auren su ,laifi anwar ya riga da ya aikata sai dai muyi masa fatan shiriya. Sannan kuma ragowar zance tsakanin sa ne da matar sa ,indai ta yafe masa shiknnn ni da kaina na roke ka don Allah ka yafe mawa Anwaru na ..kuma ina mai baku hakuri akan abubuwan da nayi maku a lokacin da hankali na ya gushe ,musamman ke Aisha". Ina rokonki kiyi hakuri ki zauna da jika na ,nasan nida shi duka munyi maki laifi ,amma ko badon ni dashi ba ,ko don wannan yarinya da kika rike ta tun tana tsumma.
Kuka sosai Shatu keyi bata ta6a tsammanin wai zataga Mahaifin Lil a rayuwa ba ,ta riga da ta cire mawa zuciyarta zato ku tsammani . Sai kuma gashi kwatsam wai Anwar mijin da take tare dashi shine mahaifin lil zahra. Kuka take ta rasa ne meye?? Na bakin cikin halin Anwar di ne,ko na jin dadi kasancewan shi mahaifi wurin Lil zahran?.
Ji tayi an dafata kamin Ammie tace Aisha kiyi hakuri nima na rokeki badon d'ana ba don ni kadai da lil zahra. Cike da sanyayyar muryar ta dake saka duk wani tsaurarrar zuciya sanyaya tace " Ammie bakomai ni baimun komai ba ,lil ce xai nema gafarar ta...in kuma dani ciki tom na yafe masa. Ta karake mgnn cikin kuka. Rungumeta Ammie tayi tsam a jikin ta hadi da dan babbuga bayan ta a hankali tana mata mgn cikin muryar rarrashi . Tsagaitawa Shatu tayi da kukan ,nan Ammie ta juyo tana kallon Hajiya kaka da ta sanya hannu tana dago anwar hadi da mikar dashi tsaye. Humm danni Mmkin ta Ammie tayi ,don ta lura Hajiya Kaka baaka cin galabarta sai akan na jikin ta ,akwai ta da son nata . Hajiya nima indai Aisha xata iya hakri akan abunda Anwar yayi mai xai hana Daddyn Anwar dake kanki kuyi hakuri Dr Haula ta dawo gidan mjjin ta.
Shiru Hajiya Kaka tayi kamin tace " mijin ta ko mijin ku. Zan yafe mawa Hjy Haulatu ,amma sai idan an maida Auran ki dana Mahaifin Anwar. Ko a yau aka maida tom ni me sauki ne ya maido da Hjy Haula.
Nisaawa su duka sukayi lokaci daya wani farin ciki ya lull6e duk wani mahaluki da ya kasance a wannan wuri. A hankali Hjy kaka takai hannun ta tana riko Na ammie hadi da cewa " baxaki koma kasar kiba ,sai da Auren ki da tsohon mijinki ,yanxu xamu tafi gidana....acan xaayi komai. Ita kuma Hjy Haulatu ta dawo gidan ta.
Murmushi su duka suka saka ,harda shatu da diyana ,su duka suka bi bayan Hjy Kaka. Harda mom Abbas ,mama kan tana dauke da lil suka fito. Shikan shi Alh jalungo yaji dadin wannan magana ta Hjy da Ammie ,wanda ayau da yammaci ya dau aniyar ganin yagyara komai na iyalun nashi da zaman lafyar su ta dore.
Mmn Abbas gidan ta ta wuce ,yyn da Abbas ya zauna da Anwar yana ta masa fada da nasiha akan ya zauna lafiya da Shatun ,ya kuma rike masa ita da amana. Wannan maganan tasa yasa Anwar yayi masa dariya suna hade hannun su wuri daya. Da misalin karfe biyar ne ta yamma Dady ya umarci Anwar ya fada masa inda yakai Dr Haula ,wanda anan yake fada,masa. Da kanshi Daddy yaje ya dawo da matar sa dakin ta ,hadi da fadi mata duk abun da ya faru a falon bayan gushewan ta . Sosai tayi kuka ta nadama hadi da jinjina hali da karamci irin na Ammie.
Bayan sallar magriba ne da yammacinnan aka mai da Auren Ammie da Daddy. Wanda farin ciki wurin Hajiya Yalwa baa mgna. Haka wurin shima kanshi Anwar din. A wannan dare Daddy yaso ammie ta koma gidan shi dake cirdiya road ,amma hajiya kaka tace sai goben ranan.
Anwar kam sai rara gyefe yake yana so yace Shatu tazo su yafi gida ,amma ya kasa ,don ya lura har a lokacin da sauran fushi da damuwa a zuciyarta... Don bata yarda su hada ido. Ko kallon ta yake sai ta nuna bama tasan yana yi ba. Sai ta kawar masa da kai gyefe. Hajiya Kaka ce ta lura da hakan ,wanda ita kam Ammie tuni ta lura da yanayin nasu ,amma sai ta doje don tafison mace ta kwace hakkin ta. Hajiya kaka ni xan tafi gida ,sai da safe. Oahhh to Anwar Aisha shirya kibi mijin ki ku tafi ko?? Badon Shatun taso ba ta mike tana daukar mayafin ta hadi da daukar karamar handbag din ta. Cike da danne wani abu tace Hajiya Ammie mu tashi lfy. Lil xaki zauna tare da Mom Diyana ko?? Shatu tayi mgnn tana kallon lil dake jikin diyana ,dan narai narai tayi da ido kamin tace " Mom". Diyana ce tace " Zaki zauna dani??. Murmushi Shatu tayi tana kara fadin zaki zauna da Mom Diyana?. Daga kai kurum Lil tayi. Kamun su duka suyi murmushi tana bin bayan Anwar da tun da yaji Hjy kaka tace ta tashi ya bar falon don yasan dole xata taho.
*********