← Book details Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 16

Sashe 8

Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Diyana ce tayi saurin isowa zuwa inda Anwar yake wanda idon ta ya jeme y kode saboda tsaban kuka . Shatu ta riko suna xama kusa da Ammie da Hjy yalwa. Itakam Momyn Abbas irin matan nan ne masu saurin ruduwa ". Sam ta gaza zaune tsaye . A kasan carpet su duka suka zauna ,su Ammie da hjy daddy duka suna daga sama. Abbas ne yafara gaishe dasu duka ,wanda kaman wanda akayi masu mutuwa kowa ya amsa shi . Alhaji Zubairu ne yafara masu mgn da yakasance dan uwa wurin Daddy...Bude zaman yy da Addua da kuma sallama yana kara bada hakuri . Shikam Anwar shi dai kallon kowa yake ,don A wannan karon har Hjy Haula tafara ficewa hayyacin ta ta koma kaman ba ita ba . Idon nan nata da in ta watsa maka sai hantar cikin ka y kada ,a wannan karon yy jajirrr. A hankali ya mike yana isa inda Dr Haula ke a xaune ,a gaban mahaifiyar taasa ya zube har kasa yana kallon ta ido cikin ido ,shi baisan komai ba amma tabbas a jikin shi yasan da akwai wani abu a kas.
Momy meke faruwa ,meke faruwa dake ne ? ,wannan taron mutanen na mene ne??.

Amaimakon ta bashi amsa sai kurum kauda kai tayi tana riko hannun sa sai wani zazzafan hawaye yafara sauko mata daga saman kuncin ta . A dake cike da dakakkiyar muryar ta kuma furgitacciya ta kalli ko wannen su hadi da bin Alhji Zubairu da yafi bata mata rai ,ta kuma fi tsananshi fiye da kowa tana fadin " Nice nasan komai nice na aikata komai ,babu abun da kuma ya rage banda kai a yanxu kasani ,ka tara mutane ne don Anwar yasan shi din waye ? Ni wacece a wurin shi? Shine ko Malam Zubairu? . Humm komai yazo karshe ai , Anwar wannan taron da ka gani ,badon kowa akayi ba sai don kai!! An taru ne don asan gaskiyar lamarin na cewar i'm I your biological mother or not??. Tayi mgnan tana zan wani irin abu da ya danne mata zuciya .

Sauri rintse ido Anwar yayi cike da takaici, a zuciyar shi yana cewa " dama tun da naga Diyana nasan zuwan su nan babu alheri. Wannan wacce irin mgna ce Mom?? Kece Mahaifiyata kece kk haifeni!! Dama duk don wannan abunne aka kirawo ni?. To bani da wata uwa da ta wuce ki Mom....ya isa Anwar banice Mahaifiyar ka da ta dur kusa ta haifeka ba ,gatanan ,kuma a yau tazo ne duk don ta amsheka , kuma baxan hanata ba....Don tabbas ni nasan ni butultacciya ce ,ban cancanci zama uwa gareka ba. Anwar kaga Mahaifiyar ka nan!! Hjy Haulatu tayi mgnan tana nuni ga Ammie da itama kwallahn take zubda wa . Shatu kam bude baki tayi tana manakin da kuma shiga rudu akan wannan maganganun da bata gane gabansu da bayan su ba .

Duka falon shiru akayi ,don dama wannan ne sirrin da kowa keson fasawa ,tom kuma gashi Momy ta fadi da bakin ta yau .

Kowa firfito da ido yy waje na mamaki ,ciki harda su mom da Daddy ,don Amsa Anwar ya bata a dakile da " Na sani Mom". Nasan ba kece Mahaifiyata ba ,tun ba yau ba". So what next ,ina ganin shine dama aka tara ni don basani ,ai nasani since before now.

Mom ki kwantar da hankalin ki ,ina sonki baxan ta6a daina sonki ba ,ko ba komai ke kk raine ni ,kuma kin camcsnci xama uwa gareni dama kuma ni kece komai na. Aa Anwar banice ba ,A yau xan fada maka sirrin da na dade ina binnewa a zuciyata ,wanda ba komai ciki sai xallar cutar wa....tayi mgnn tana kallon Uwar zabeena da ita kanta tana cikin kidima . Kasan ina son ka Auri zabeena ,wanda ba komai nake son na gani a wannan Auren ba face ganin bayan ka!! Na cuce kaina....Wlh bawai don Allah nakeson wannan Auren naka da Zabeena b...Hannun shi yasa yana rufe bakin Dr Haula idon shi na kadawa yy jah....Har fuska shi ya koma jahhhhhh sosai ,abunka ga farar fata koya idan yana damuwa na kamanin shi sai ta nuna. Momy wannan kkso na sani wai? Yu mgnan wani irin axababben kwallahnna ciko masa ido ,murmushi yy yana fadin Momy na na sani". Nasani Momy kiarki daga hankalin ki zan Auri Zabeena a hakan indai kina so?.

Saurin girgixa masa kai Dr Haulatu tayi tana cewa " Aa Anwar ,da naga Auren ka da Zabeena gwamma naga mutuwa na!!. Ai daga yau kin bar mun cikin a hali na wlh ,a yau sai Alh. Jalungo indai ni na haifeshi ya sake ki.

Kuma wani Aure ,aiko kin so ko kin an hakura dashi an soke shi . Ceewan Hjy yalwa tana zare ido na fitina . A harxuke ANWAR ya juyo yana kallon hjy yalwa kamun yace " Aa Hjy kaka babu inda momy xataje ,ai gidan daddy gidan mijin ta ne.

Kai don Allah rufe mun baki ,dama an gama da kai a wurin bokaye da matsafa . Wlh
[13/02, 7:12 PM] Maman Teddy🧸: *WLJM*
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da 3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da kowa...._

_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba ,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga numbobin ajent na buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani 08081202932 ko 09061466409.*_
__________________________

"Wlh Wallahi kaji na rantse ko indai nice na haifi mahaifinka nice uwar data kawosa duniya sai ya saki wannan matar baxan yarda dana ya zauna da muguwan shi ba ,kuma makashiyan jika na . Shiru falon ya dauka don Daddy ya kasa magana ,duba ga fushi irin na Hjy Yalwa. Aaa Hjy Ayi hakuri ni sam ban riketa ba kuma anawa wlh komai ya wuce. Cewan Ammie tana maganan hadi da goge kwallahn fuskarta .

Kuyi mun shiru banason jin duk wani batu ko xancen banza daga gareku...ni xanyanke hukunci ko ku??. Sakaran yaro ashe dama Anwaru ina maka kallon mutunin kirki bi ma'ana mai hankali da kishin kanshi ashe ba haka bane??. Wannan matan Haulatu da kk gani ,saboda rashin tawakkalin ta ,mahaifiyar ka gata Doctor fatima itace ta kasance likitan ta ,mai dubata a kasan Egyft ,wanda dama nan ne kasan ta kasan kuma iyayen ta ,anan aka haifi Fatima. Da yake Haulatu makira ce shaidaniya ,ta roki mahaifin ka akan ya auri Fatima ,ba tare da kowanshi ya sani ba...da yake ko ansaba bun bokaye anjuya masa tunanin sa ,ahaka ya amunce ya nemi Fatima ,da yake fatima yar halak ce tasan manufan Haulatu na rokon mijin nata ya aureta ,tasan duk saboda d'ane ,idan ta haifi dan ita ta rike dan ace nata .

Da yake so dayace haka kauna ma daya ce ,fatima ta rife ido ta toshe duk wani tsegumi ta auri Mahaifin nan naka. Ba tare da mun sani ba ,iyayen da ma suka amsa masa Auren bamu sani ba. Kasan me yafaru da yake cin amana ne ...fatima na samun juna biyu suka tarkato suka dawo akancewa mana Haulatu ne da cikin..
Haka nayi ta bata kula har na tsawon wata Shida ,sannan suka bullo mun da cewan ,duba ga haihuwar fari kuma ta dade batayi ba ,kar abu yazo yanda baayi tsammani ba yasa suka ce zasu koma Egyft amma da alkawarin a yau fatima ta haihu a gobe xata dawo gida nigeria....kai Allah ya rabamu da mugun ta da mugun nifi. Abun da Hajiya Yalwa tace kenan tana girgixa kai kamin ta cigaba da cewa " Da suka koma bansan wani irin dadin baki sukayi mawa Fatima ba ,da ta haifeka yau gobe suka ansoka daga hannun mahaifiyar taka da baka ta6a sanin ta ba sai ayau tsawon shekara talatin da biyar . Wlh Allah ko da kowa xai yafe maki ni Yalwanatu bazan yafe maki ba ,kin gama xama mun cikin zuria.
Chapter 8 · 0% Book details