Sashe 5
Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Itakam Shatu zuba ne taji yana tsiyaya mata har wuya . Hamm...Hamma ta tsinci bakin ta da kirar sunan Anwar muryar ta na gargada . Shiru yayi mata sai a sannan ne ta kare masa kallo ,wayane a kunnen sa wanda a wannan karon nasa ne ,sam bata jin mai yake cewa " sai kuma daga karshe taji yana cewa " to Mama mu tashi lfy". Mama Rahmatu !!? Ta kirawo sunan cike da mmki. Kawai sai tayi saurin kwada kiirar sunan Mama tana fadin " Mama don Allah kizo ki kwaceni ni a wurin ki xan zauna". Hamma na mugun ta mun yake kuma wlh ban masa komai ba !!
Mikewa Anwar yayi don tuni ya datse wayan ,bai kalli Shatun ba ya ra6a ta gyefen ta yana nufan waldrop hadi da fito da kayan baccin shi .
Juya masa baya Shatun tayi tana rintse ido hadi tana tafy baya baya wai xata fice daga bedroom din a haka .
Yana kallon ta har tazo inda yake bata sani ba sai dai ji tayi taci karo dashi tana fadawa jikin shi . Wani irin gigitaccen kara tasaki jin da tayi ta mannu da jikin shi dai dai yana tsaka da saka kaya...don da alama boxer xai saka.
Saurin komawa tayi da gudu tana fadawa saman Bed din shi hadi da jaj blanket tana rufe kanta dashi don dama tayi shirin kwanciya baccine .
Ba tayi mmkin ganin yanda ko kallon ta baiyi ba ,don dama tasan rashin mutumcin shi wai shi a dole ga miskili anya kwakwalwan Hamma lfyl yake kuwa ?. Abun da take tunanawa kenan tana dafe kirjin ta dake harbawa .
Muskilamcin Hamma yayi mun yawa wlh ,shi yasa ni banason zama dashi Yah Abbas ba haka yake mun ba. Kullum burun shi ya sakani cikin nishadi yaga ina walwala da dariya....uhmm ya xanyi ,dole nayi hakuri na baima Yah Abbas shima hakuri Hamma baxai sakeni ya Aure ni ba....tana wannan tunanin ne taji motsin shi a bayan ta yana jan bargon da kirar sunan ta wanda rabon da taji ya kirata da irin wannan muryar mai sanyi ta manta " Aisha". Taso kisha magani sai kiyi baccin .
A hankali ta muskuta cike da dan dakewa " kaman batayi masa komai ba , hanun ta kai tana ware taffan ta ,wasu drugs ya zuba mata a hannu ,wanda cike da mantuwa yace " Aisha kinga yanda xaki sha su ,ki rinka sha dai daya ne kina sha da ruwa haka ". Yy mgnan yana saka panadol a bakin shi hadi da sha da ruwa . Wai duk a dole yana koya ma Shatun yanda xata sha mgni ,kaman yanda ya sabar mata a baya . Don shi sam ya manta wai Shatin ta waye haka ?? Yana mata kallon har ynxu a shatun da yasani ta rugar surbajo ce .
Zuba maganin tayi a bakin ta tana sha da ruwa ,kamun ta kalleshi tana cuno masa baki cike da jin haushin yanda ya dauketa ,wato yar kauye batasan ya ake shan mgani ba ko Hamma ?. Tayi masa mgnan tana cuno baki ,hadi da kallon lumsassun idon shi .
Murmushi yayi don har ga Allah ya manta sam . Komawa tayi tana kwantawa hadi da dora kanta bisa pillow. Gyara mata Blnket din yayi yana mata mgna a hankali da cewa " kiyi addu'a kinji.
Daga masa kai kurum tayi tana lumshe idon ta.... Shi kam sauka yy daga gadon yana nufan super cushine din hadi da daura laptop din shi bisa table yana cigaba da bincike binciken sa .
**********
Yau ninaga rashin kunya wannan xamani inane xata kaimu ni Yar malam madu.?? Haba wa Hjy Ai kyeyi koda kunyar ce albarkacin shekaru. Cewan Mahaifiyan Zabeena tana kallon Ammien Diyana da ta shigo gidan cike da dattako da girma ,gyefe guda mahaifiyar Abbas ce ta rako aminiyar nata. Ko meya kawo su Allah masani .
Itakam Hjy Haula isa da izza dik abun da takeji don an fada mata zuwan Ammie da Momyn Abbas amma bata fito ba ,don ta fahimta da tsiya suka taho.
Kunyar mene xanyi hjy? Ai ba kunya ni yaron ma nakeson gani ,yasan bayason yarinya me yasa xai yaudareta . Dole ayi daya cikin biyu. Ko yau Aure su duka ,ko kuma ya fasa wannan Auren ya Auri diyata Diyana ,wannan shine mgn idan kuma ba hakan ba ,wlh xan kaiku kotun koli ,ayi komai acan .
Ammie tayi mgnan cike da fushin da bata ta6a yi ba .
Mikewa Ammie tayi daga tsaye don ta lura xaman ma baxai yi wu mata ba . Don hankalin ta ya tashi jin sharaddan da Likita ya zubo mata akan diyana da ciwon dake baraxanar ramuwa da ita .
DR FATIMA..........!!! nan su duka suka tsinci muryar Daddyn Anwar da shigowan shi kenan daga falon ,ya riski wannan masifan da dukkanin su suke yarfawa. Cak dukan su suka jah suka tsaya ,ciki harda Hjy Haula da take saukowa daga stairs din ta .
Cikin sauri Ammie ta juyo tana..............................
GN
[10/02, 11:18 AM] Maman Teddy🧸: 🐄WALIJAAM🐄
MMN TEDDY
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da 3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin sa._
*Idan kika karanta mun baki biyani ba keda Allah ,haka kema idan kika futar mun ke da Allah...*
_______________________
"Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun..kalman da Ammie ke nanatawa kenan ,tana jah baya hadi da dafe kanta ,itakam Diyana da Malama Jalila kara fito da idon nasu sukayi waje suna dulu dulu dasu . Don basu san Meke shirin faruwa ba ". Mahaifiyar Abbas kam sauke medical eye glass din ta tayi tana kama Ammie hadi da kokarin zaunar da ita saman daya daga cikin kujerun falon . Zauna Dr Fatima ,meke faruwa ne wai haka ? ,dama kin san Alh . Jalingo da Kuma Hjy Haulah ne??. Wannan lbr ne mai tsayi ,da baxan iya amayar dashi a yanxu ba . Wani irin numfashi Ammie ta sauke kana ta dago idanun ta da suke gabda fara tsiyayar da kwallah tana duban hjy Haula kamin tace " Haula Ina yaro na yake?? Yana a wani hali ne? Ina rokon allah kasa ba d'ana bane Diyana takamu da Masifaffar kaunan sa wanda bataji bata gani ,ita dai kawai burin ta Anwar? Ina Omar farouq yake shin yana raye ne ko a mace?".
Saukowa Hjy Haula tayi a zafafe don abun da take gudu gashi yataho ya cimmata har inda take . A'a Fatima dakata dan Allah dakata!!! Wannan wani irin magana ce ?? Ahir kar nakarajin wannab banxan zance ,Dama har kina da Wani dane ban sani ba?.
Kallon mamaki take mawa Dr Haula ,wanda a hankali ta muskuta tana mikewa daga tsaye baki ta bude xatayi magana ,ta tsinkayi muryar Diyana tana cewa " Ammie wai ban gane ba ,dama kina da wani d'a bayan ni Diyana ?".
Tabbas Diyana haka yake ina da yaro kuma ban haifeshi ta kowacce hanya face hanyar sunna ,dana na ciki na ,wanda na haifa da Alh jalingo . Kuma a yau zaayi komai takare ,cox ina bukatar nima yaro na , tunda hjy Haula baki san mutumci ba ,wanda yy maka Alheri ba ka saka masa da Sharri ba.
Ya isa Fatima ku saurara wannan duk magana ce bata tsaye ba ,zama ya kamata.... Aa Alhji Jalingo tambayata shine ina yaro na yake yana raye ko a mace? Cewan Ammie tana kara bude idon ta bisa na Alh jalingo domun kuwa ranta ya gama baci sabida wulakancin Da ta lura Dr Haula na shirin yi mata koma tace tayi mata .
Au abun da kkson sani kenan?? Cewan Hjy Haula tana bin Ammie da kallo irin na yagaggun manyan mata ,kana tace " Tom indai yaron ki ne ya mutu ,tattara ki ficemun daga gida don Allah.
Wani irin Dariya Ammie ta saki kamin ta tsagaita tana kallon Hjy Haula da jikin ta yafara sanyi don ta lura ba Fatiman da ta sani a dabace a yanxu gaban ta . Allah sarki tom naji yaro na ya mutu ,allah shi jikanshi da rahama ,amma kumm.....Fatimm....ya isa Alhji jalingo da Matar ka nake magana ba da kai ba ,barni na gama da ita tukun sai na dawo kanka ayi uwar watsi kowa yasan gaskiyar lamarin tun da baka da imani ,ka rabani da yaro na babu tausayi bare imani . Wlh ko na yafe maku kunsan Allah baxai yafe ku ba . Fatima kiyi hakuri mu xauna tukunnna.... Banza Ammie tayi ma wa Daddy kamin ta cigaba da cewa " tom shi kuma dan naki da kk ikirari ta wani kugun da mahaifan kk haifeshi . Kinsan dai ni ba jahila bace ,idan kina takama ke medical doctor ce nima haka ,kin ko san kar tasan kar ne tsakanin mu ,babu abun da ban sani ba .