Sashe 13
Walijaam Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Fuska babu yabo babu fallasa ta shiga moton ta taddashi zaune yana xaman jirar isowan ta . Shiru shiru akayi babu maicewa dan uwan sa ci kanka . Kamin kusan mintuna biyu da shigowan ta Anwar ya kalle ta yana cewa " Ina lil zahra take ?. Kaman baxata basa amsa ba don sai da ta mulmulu ta buashi iska sannan tace " Anan zata kwana da ammie". Humm sauke ajiyar zuciya yayi kamin yayi mata kurrr da lumsassun idon shi. Ko ba ace masa ba yasan da akwai rigima a kasan zuciyarta. Aisha!! Ya kira sunan ta da wani irin sanyin murya da bai ta6a kirar ta dashi ba. Wani iri taji a jinin jikin ta. Hakan yasata dago da dara daran idanun ta tana kallon nashi. Kin chanja mun alokaci daya". Yayi mgnan yana kasheta da makirarrun idon sa. Kaman bata gane inda xancen sa ya dosa ba tace " ban gane ba. Shin ka manta dama yanda muka taho nan daga zaria zuwa Bauchi??.
Huuuuuu hura iskar bakin sa yayi yana dora hannun shi bisa Sitiyari ,kamin kaman wanda aka yi masa albishir da mutuwa yace " kiyi hakuri kar ki samun damuwa don Allah ". Idan kika nuna kina fushi dani baxan iya driving ba ,sai dai nayi komai cikin ganganci. Kiyi hakuri sorrryyyyy plzzzzz ya karke maganan da kasa da muryar shi can kasan makoshi wanda it kanta da kyar take iya jiyoshi . Dago idon ta tayi nan idon ta ya sauka akan nashi ya gauraya...wani irin zarrrrrr taji nan tayi saurin kauda idon nata ,ya koma kaman ba Hamma Anwar din ta da ta sani ba ,mutum mai bakar zuciya ,idan ya tsaya a abu babu mai hanashi , amma ayau kaman bashi ne ba ,yana kwantar mata da muryar kaman xai mata sijjada. Kwayar idon shi ta kalla kadai yasa ta gasgata dukkan maganganun sa. Babu daya da ya tsallake. Taga damuwa sosai a kwayar idon sa.
Kwantar da kanta tayi jikin kujerar tana magana da cewa " Hamma Bacci xanyi". Oh..ohk Sorryy bari ynxu xamu tafi. Yy mgnan cike da rawar murya kaman wanda ta shanye shi...yana kai hannu hadi da kwantar mata da kujerar yanda xataji dadin kwanciya. Duk idon ta na lumshe yake mata kuma bata bude su ba ,haka fuskan ta na nan yanda yake....tana ji yafara driving yana barin farfajiyan gidan Hajiya Kaka".
*_BUZHUWA EMPHIRE🐪🐪_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzaye🐪 . Ina kuke matan Aure masu fuskan tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin jini💃💃 ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da 3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da kowa...._
_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba ,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga numbobin ajent na buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani 08081202932 ko 09061466409.*_
[18/02, 11:20 AM] Maman Teddy🧸: "Har suka isa gidan babu wanda ya kuma cema d'an uwansa wani abu. Duk da Damuwar da Anwar ya shiga a wannan lokaci n da baison ganin 6acin rai na daga gareta. Itakam Shatu lumshe idon nata kurum tayi amma bawai don tana baccin ko jin yin baccin kaman yanda ta fad'a masa ba. Tana ji yayi Horn mai gadin gidan ya bude masa katafaren Gate din wannan kayataccen gidan nasa ,wanda Shatun bata ta6a shigar shi ba sai a wannan karon shine na farko. Koda ya gyara tsayuwar moton nasa a haraban inda aka tanada domun hakan ,tsayawa yayi yana kallon kyakykyawan fuskar ta ,wanda baya jin zai iya tada ita daga baccin da a tunanin shi ya d'auke ta. Bude murfin moton yayi yana fita hadi da zagayowa bangaren ta yana budewa. Saurin bude idon ta tayi tana masa wani irin kallo mai dauke da fassarori ". Kamin bata ce dashi komai ba hakan shi ma ,tasa kafarta tana fitowa ,kallon sa tayi ,wanda a sanyaye ya sakar mata da murmushi kamin taji ya riko hannun ta yana hade taffan hannun shi da nata yana nufan cikin gidan. Duk da dare ne ,amma gidan yatsaru matuka yayi kyau na burgewa. Bin ko ina take da kallo a sace ba tare da tabari ya lura ba. A zuciyan ta kuwa cewa take " Wow mashaallh. Ai wannan gidan yafi na Zaria kyau ". Shine ya barni can ,anan kuma yana shirin saka amarya zabeena take kowa ne?? Uhmm Oho masa dai!! A falon gidan ta tsinci kanta don batasan ya akayi har suka shigo nan ba ,tana can tana tunani da kalle² ta koma kaman wata yar kauye. Hummm sauke numfashi tayi jin wani irin sanyayyar kamshi da ya wadata falon na musamman. Ga yanda falon kyaunshi ya rudeta. Batasan lokacin da ta saki murmushi ba ,tana bin ko ina da kallo. Wasu kayatattun Royals cushines aka yi ma falon ado da ya kayata tsaruwan shi. Komai na falon da akayi decorate lemongreeen ne da darkgreen mai duhuwa. Cotton center capet royal cushine duk wannan ne colour nasu....bin royal din take da kallo wanda asalin royal ne ba emashiated one ba. Daga can gyefe guda kuma wani hanya ce mai coridour da akayi masa Adon Glassdour tin daga farkon shi har karshe a rufe yake amma kana hango komai na wurin ,wanda tsaruwan wurin sai ka za6i kasancewa anan na tsawon hours ba tare da ka gajiya ba. Domu ko adon flawer akayi irin manyan nan bida bi guda uku , gyefen kuma daga ciki wani window ne da akayi shi babba kusan rabin bangon ...aka saka cotton trnsfrent one ,idan kuma ka leka wajen wannan window n garden ne ta musamman me zaman kanshi . Wanda kayatiwan wannan wuri baa magana. Tsayawa na fayyace maku tsaruwan wannan falon a yanxu bazai karuba. Tana can tana dube dube da idon ta kaman me neman wani abun idon ta na akan Wani silver gloves dake a tsakiyar falon yana walwali yana kuma fitar da haske mabanbanta red ,green , yellow ,bule , white da dai sauran su..." Falon yayi maki ko kuwa da akwai wani abun da kikeso a chanja maki na dabam. Nasan wannan shine best colour naki shiyasa nayi amfani da hakan wajen yi miki decoratin din falon naki haka duk don naga farin cikin ki. Hhumm'uhumm tayi mgnan a kaasan makoshin ta wanda sautin hakan ya fito kadan daga bakin ta ,tana dan ta6e masa baki kad'an tana jin lamarin nasa kaman yana tsarata ne , Hamma kenan my colour ko her best coloured?". Amm ban gane ba ,wake nan? Yayi maganan yana kafeta da lumsassun idon sa ,wanda a takaice tace dashi " plz Hamma ina ne nawa Dakin ? Tunda Allah dai yakawoni ko kaso ko kaki allah ya tsara nan ne gidana ,ba gidan Wacce kaso ka saka ba. Tayi mgnan tana hade gira sama da kasa ,kawai jira take ya nuna mata nata falon ta kara gaba ta barshi. Don taga harda up stairs daga gyefe a cikin falon.
"shiru yayi mata don sai a yanxu ya fahimci har a wannan lokacin kishi ne ke dawainiya da ita. Yau Eishan Hamma Tana kishin sa kenan?...Means tana sona kenan. Yayi mgnan a zuciyar shi. Yanda suke ba tare da ya cika mata hannun nata ba yafara tafiya tana binsa a haka taga sun fara hayewa wannan upstairs din.
Fadin kayatuwar wannan wuri kam....humm abun dai sai wanda ya gani . Nuna mata wani kofa yayi yana cewa " kinga nan ne bedrooom...bai gama rufe baki ba yaji ta raba hannun ta dana shi tana shigewa hadi da fadin Gud night". Ta murda kofan tana wucewa ta barshi nan tsaye da sakin baki yana kallon ta. Nashi bedroom din ya nufa don kimtsa kanshi. A zuciyar shi yana tunanin lamarin Shatu ,a sarari ne ya furta anya kuwa xanbar Aisha ta cigaba da karatu...Secondary din ma data kammala ya wadatar.
*********