Sashe 9
Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saura kwana biu su tafi sannan ya sameni a bedroom yace ke jibi zamu koma don haka sai ki rubuta abinda babu,na mike nace to ai nima na gaji da zaman gidan sai ka maidani ga iyayena ko ka nema min makaranta sai da ya harareni sama da kasa sannan yace makaranta ki daina tunanin ta kin gama karatunki ki tind na baki dama tun ba yau ba na lallasheki amma kika ce ke aure,dama na ce kiyi kuka da kanki dan haka ai aure kika zaba shi zakiyi,nace to haka ake aure?yace tambayi kanki ya juya ya fita na fada kan gado sai kuka.Shima dakinshi ya nufa yaya zaiyi da yarinyar nan?shi dai yana sonta tsananin bukatarta ne ya ke hana shi zama kusa da ita yayi lallashin ya bi ta fada a banza to wai shi yaya zaiyi ne,ranar da zasu tafi ko kofata ban bude ba ina jin yaynmu yayi ta dukan kofar amma naki budewa a raina kuma na kuduri aniyr in dai ya tafi to zan shiga makaranta abuna sai dai in ya dawo ya sakeni,Alhj yayi mashi waya lokacin suna tare da mama yace yayi sauri yaje fita zaiyi kasuwa yaynmu yace ku tafi inaga sai gobe tafiyar nan,sai gobe! Alhj ya bukata yacigaba dama vakuyi bookin jirgi bane?yace nayi bookin din sa Alh matsala ce a gidan nake son warwareta kafin na wuce Alhj yace kai da waye?ni da Iman ba ma wata babbar matsala bace,Alhj yace Iman?to menene? yaynmu yace ka bari ba wata matsala bace mai girma alhj yace to tunda ka dage kan cewa ba wata matsala bace to baka da gsky yaynmu yace ina dai zuwa suna aje waya mama ta dubi Alhj tace me yake faruwa dasu iman din?Alhj yace shirmen abdulrahman ne jiranshi na tsaya yi muyi sallama don jiya bamu hadu ba ynxu na mishi waya yana cewa warware wata matsala yake son yayi tsakaninshi da Iman nace wace matsala ce yaki fada shine nace bashi da gsky,mama tace kar kace haka tukunna ina zuwa ta fita sai dakinta,layin yaynmu ta kira tana tambayarsa abinda yake faruwa yace mata ba komi dama yana sonyi sallama dani ne kuma na kulke kofa naki na bude,mama tace yayi tfyrshi yace ba dama na tafi ba tare da nayi mata sallama ba,mama ta samuAllhj ku saukeni gidan Iman din dan nayi waya da yaynsu ynxu bansan me ake ciki ba.sai naji waya tana ringin na tashi na dauka sunan mamana na gani na dauka nace mama,tace bude min kofa,Jikina ya soma rawa gabana na gaduwa nace to ina bude kofa mama ta shigk yaynmu ya biyo bayanta kafin nayi magana sai jin saukar mari nayi gau!mama ta sakar min gami da fadin ashe baki da mutunci?kin kama kofa kin rufe ashe kece ma mijin?haka na koya miki?ko haka kika ga inayi?ni kam sai kuka nakeyi ta kuma tasowa tana kokarin cire wayar cd na ruga bayan yaynmu ina cewa mama kiyi hakuri ba zan sake ba na daina yaynmu yace Maman Sagir kiyi hakuri bafa wani abu tayi min ba kar ki doke ta kiyi hakuri mama tace ai sai naga ta baka hakuri da sauri nace yaynmu kayi hakuri ba zan kuma ba yace na hakura dama ba wani laifin kirki bane,mama tayi waje ta tafi na fada kan kujera ina kuka,yaynmu yazo ya rungumeni ta baya yana ce min kinga kinsa mmn Sagir ta bugar mani ke ko?cikin kuka nace ba kai bane ka kirata ba ni abinda kayi min ban fada ba sai kai ne kaje ka fada mata yace no ban fada mata ba ban san yanda akayi tajiba,naci gaba da kukana, wayar shi ta soma ringin ya dan sakeni ya ciro wayar a aljihun jeans din shi ina jin shi yace mimi menene?ina zuwa mana haushi ya kamani na mike na nufi bedroom kan gado na fada ina kuka ya shigo ya jawoni jikinshi yana fadin na gaji da fushin da kike yi dani ki fada min wai me kike so nayi miki?ko meye fada min zan yi maki indai zaki huce, yana magana hannunshi rike da fuskata yana kallona ido cikin ido yace gaya min ko in ciro kaina in baki?hawaye suka zubo daga idona yace bana son ganin hawayenki fa ya dkra harshensa a kan lebena yana zagayawa dasu a hankali ya isa har bakina gsky yayi missn dina a lot nan da nan ya rude cikin kankanin lokaci ya rabani da kayana ya shiga sarrafa albarkatun kirjina sai da na ga ya gama fita hayyacinsa sannan na janye jikina na koma gefe na kudundune guri daya a wahalce yace menene kuma?na soma kuka yace oh my God kar ki min wannan horon pls cikin kuka na ce baka ce in jika abina insha ba,sorry da wasa nake maki,ya iso gurin ya jawoni zo in sha miki ai ke na san ba zaki iya sha ba,ni zan sha miki ko?haka yayi ta ribatata gami da lallashina kauna da soyayyar shi din nan mai tsada ya nuna min na sha wahala a ranar a hannunshi tun ina yin kawaici sai nima ban san sanda na ba da kai ba Yaynmu kenan zuma neshu,ga zaki ga harbi,bayan lafawar komai sai ya kwantar dani saman cikinshi yana cewa Iman kin yarda in tafi ko a'a?in kince kar na tafi na zauna fuskata a tamke nace ni zan hanaka tfy?to mu tafi duka,ni ba inda zani yace fada min me kike so? nace ni makaranta nake son shiga yayi shiru na wani lokaci sannan ya kara rungumeni tsam har ina murna na sha zai ce ya amince amma sai naji yace Iman ki cire maganar krt nan na gaya miki kin bar daman ki tun baya dan haka ynxu ki daina wannan batun,cikin muryar tausaya nace dan baka sona ko?haka Aunty Mimi da yake kana sonta ai ka barta tayi a cikin turawa ma yace kin ga ita tana cikin karatunta na aureta bayanda za'ayi na hana ta kema da kinbi shawarata a wancan lokacin da kinzo kina krt haka nan zan daure na barki ki karasa amma ynxu u a too late sai dai kiyi hakuri in da wani abin da kike so sai ki gaya min ko menene ynxu zan maki shi sannan ki daina cewa bana sonki a ganina kauyanci ne in tsaya ina fada maki irin son da nake maki jikina da idanuna in kin duba sun isa ke abinda ma kike min in wata ce da sai ta gane kuskurenta ynxu tashi ki shirya zaki bimu ne?nace ni fa ba zanje ba haka yayi ta lallashina sai da ya ga na dan sauka sannan ya nufi dakinshi dan yin wanka,Aunty Mimi dake zaune a falo tana ganinshi sai ta mike tana fadin Honey wannan wane irin wulakancine, daga ka shiga sallama har nayi wanka na shirya baka fito ba da ace ni kake jira da ynxu ka hau fada da yake....ya katseta ynxu sai ki jirani nayi wanka ya wuce ta bishi,wanka? wanka fa kace?tana tsaye dakin ya fito ta dube shi tabbas wanka yayi ta ce lallai dan jaraba da masifa an shiryama sai da aka tsaya fitina,ya dubeta ke dawa kike?tace wanda ya tsargu yace to inma dani kike ai ba zina nayi ba,tace aikin banza in kuna son ku burge sai ka tasa ta a gaba ku tafi tare yace ai dan tace ba zata bane,fushi da takaici ya kamata ta dube shi tace to nima na fasa zuwan sai ka tafi da ita yaja tsaki yace to ai ni da zuwanki da rashinshi duk daya ne dan banbancin kadan ne kina can ma ba abincin kikeyi ba komai ni nake ma kaina kwanciya kawai ke hadamu an ce miki ke kadai nake aure?haka suka ci gaba da hayaniya ni ban sani ba ina daki na fito wanka na gama saka kayana kenansai gashi, bai min magana ba kai tsaye ya wuce gurin ajiye kayana ya shiga fito dasu kusan kala biyar ya jawo jakar tfy ya zuba takalma uku sai kayan shafe shafe na kan madubi na ya diba ya zuba fuskarsa a murtuke tsoro ya kamani na sha zai maidani gida ne ya sakeni,ya dubeni tashi mu tafi cikin tsoro na ce ina?tsawa ya daka min tashi mana jikina na bari na dauki hijabina na bishi ya kashe kayan wuta na fito yaja kofa muka fita muka hau motarsa yaja sai da mukayi nisa sannan ya dauki wayar shi ya kira yaya Kabir ya tambayeahi yana ina ne?yace yana gida yace mu hadu airport ka karbi mot,Kabir yace ynxu ma haj tace in zo in kaita gidanku naga Mimi tazo wai ka bugeta yace shareta Kabir Haj kuma kace mata na wuce,ina ji ban tanka ba abinka da aikin kudi nan da nan akayi mana komai na tfy har kabir ma yazo suka ta kai kawo har komai ya kammala sai gani tsuru a jirgi, tfy ta tafo sai gani a England, tun da muka sauka motar club din su ta zo daukar mu,ashe gidane na gani na fada,bayan na tashi daga barcin gajiyar hanya nayi wanka yaynmu baya nan na sa riga da siket na less,ya shigo da ledoji,kin tashi big girl nace ni ce big gal? tsokanata kawai kakeyi,yace ai kin ma fi big gal zoki ci abinci nasan yunwa kike ji ko ,muna ciye ciyenmu yana tsokanata da yan wasanni,rayuwarmu abin sha'awa, tun safe nake tashi lokacin yanagurin motsa jiki,inshiga kicin in hada mana break inyi wanka,kwalliya sosai nakeyi cikin kananan kaya in same shi daidai san da yake motsa jiki karfe takwas,ina shiga zai ce big gal kinyi kyau,in gabatar mashi da abin ciye ciye,Lipton yake fara sha sannan yaci sauran kayan ciye ciyen, sai yayi dam sannan in hada mishi ruwan wanka,da ya fito sai na dauko masa jeans da sauran kayan da yake amfani dasu,in ya gama shiri sai yace nayi kyau big gal?sai nace kayi mana sai in raka shi bakin kofa. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Tunda nazo bai taba barina na fita waje ba haka baya bari nazo in wasu abokanshi sunzo sai na sa hijabina, in nace ya kaini yawo sai yace