← Book details Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 13

Sashe 10

Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel · about 2 min read

baya son mutane suna ganin mashini,shine yayi ma mama waya da baba yace musu mun wuce,kafin ya dawo da rana na gama abinci, haka in dare yayi bana wasa da cikinshi yaci muna hira tare da yan wasann,i in lokacin kwanciya yayi in sheka kwalliya tare da sa turaruka kala kala masu kamshi,bana sa komai a jikina in shige jikinshi mu kashe juna da sayayya. kafin sati nayi kyau, kullum da daddare in ya fita sai yazo min da kayan sawa kanana masu kyau takalma da kayan shafe shafe,ranar ina kwance ina kallo a falonmu sai naji ana kwankwasa kofa ina budewa sai naga Adams da shj da wata yarinya ta wuce sa'ata nace ku shigo ku zauna,suka zauna kan kujera sai da nayi hidima dasu sannan muka gaisa, na kula Adams baya son mu hada ido ko yana jin kunyata ne oho?nace Adams wannan ce madam din? yace eh itace sunanta Aisha, yau satin mu daya da zuwa,Maska yace min da ke yazo shine na kawo ta ku yi sabo ynxu zan barta anan saboda muna da wani zazzafan wasa karfe daya,nace to nagode,mun yini da Aisha har dare na fahimci tana da kirki ga saukin kai, tunda ta ga irin hidimar da nake shiryama Yayan mu sai tace tana son ta ma Adams girke girke amma bata iya ba ko zan yarda tana zuwa kullum ina koya mata nace babu matsala ta sanar da mijinta nima zan sanar da Yayan mu...... Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Chapter 10 · 0% Book details