← Book details Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 13

Sashe 4

Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

don tsoron masifarshi ne ko zani ban tsaya rubawa ba yace ina miki magana kinyi min shiru ko?na rasa me zance masa sai nace to kayi hakuri. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Tunda aka yi haihuwar nan ban zauna ba dama ranar aka sallame su kullum gidan cike yake da yan zuwa barka girki nayi masu sau uku sau hudu, ga habaicin su Anty Mariya da sauran kawayen mai jego gyaran gida har dakin mai jego sani sukeyi ina jin tsoron su ba zan ce bazanyi ba, ana sauran kwana biu suna ranar na sha wuya bugun fulawa suka jingine na cincin da doughnut kuma yan uwanta ba su sa hannu ba daga ni sai Mami sai ko matar Isma'il abokin yaynmu sune suka tayani,ga aikin gida da kyar nayi sallar isha'i na shiga bayi na gasa jikina na fito na kwanta na manta ban daf mishi lipton din nashi ba barci mai nauyi ya daukeni cikin barci naji ana tashina ni uwar yan tsoro na tashi zanyi ihu ya toshe min baki da tafin hannunahi yace ke sarkin tsoro ni ne ganin yaynmu nayi ajiyar zuciya yace ina lipton dina?gabana ya fadi nace na manta ne yace to na tuna maki ya juya yayi waje haka na tashi na dafa mishi jikina na ciwo. washegari ya dawo da yamma ina falo ina gyarawa ya shiga dakin maijego ya shiga suna bedroom suna ta tsuga lbr tana basu lbr yaynmu baya kula ni tun da nazo gidan bai taba kwana akina ba sai dai aiki kamar jaka ai bari a gama suna har kashin baby ita zata wanke, shi yana falo yana jinsu ga Anty Hadiza tana sallah a falon ba dama ta yanke tace su daina, tana tayi kawaye da Anty Mariya suna zugata, can yayi sallama ya shiga sai suka yi shiru suka daina maganar yaba ta kayan dake hannunshi ya juya dama kayan fitar suna ne yayi mana kala shida shida yayi mana, dakina ya wuce na aje tsintsiyar na shiga kicin dina na kawo mishi abinci gami da mishi sannu da zuwa na koma ga aikina na barshi nan yana cin abinci yana kallon TV. Ranar suna ko tun asuba na tashi na shiga kicin,dama yaynmu yace zaizo da abokanshi da safe suyi walima anan kafin mutane su soma taruwa dama nayi redin sinasir da mai na sai farar shinkafa da miyar anta sannan na dafa masu ruwan lipton mai kayan kamshi cikin katon fulas nasa ,farfesun kan sa sai peape mit na naman rago, bakwai da rabi na gama aikina, da yake a babban kicin nayi aikin.Nasuna kuwa ta ba kawayenta ne suyo daga can suzo dashi,ina shafe shafe bayan na fito daga wanka yaynmu yayo mani waya wai gasu nan zuwa,shadda galila yar gaske cikin kayan Adams take ta sha aiki kalar pink ni kaina na san na hadu, na zuba gwala gwalai na wuya da hannu har da kafa na baza turare sai kamshi nake zan fito yaynmu ya shigo sai mukayi karo dif yayi yana dubana shima yayi kyau cikin lallausan blue din yadin shi cikin murya kasa kasa idonshi a kaina yace kin gama?girata na daga alamar eh yace to sai ki kawo mana ya juya,darduma katuwa na fito da ita na nufi gurinsu,suna da yawa cikin ladabi na gaishe su sannan nace bari na sa maku wannan a kasa zaifi ko?na fada ina duban yaynmu fuskarshi ba a sake ba yace to bayan na shiga gidane na koma kicin ina fito da kayan abinci sai da na gama fito da kulolin sannan na kawo plate plate da cokula da kuma kofuna na kawo drinks da sugar da madara ko mai dai dai na shan tea kusa da yayanmu na tsuguna dan na sanshi yafi son komai a mishi na zuba mishi tea sannan na sa mishi sinasir da miya na dau karamin plate na sa mishi farfesu na tura gabanshi,Isma'il yace duk kai kadai? Nasir yace ka san yan kwallo da mugun ci shi dai baiyi magana ba na jawo wani plate din yayi min wani kallo kasa kasa sannan yace a hankali bar nan,na tashi zan wuce Nasir yace au mu da kanmu zamusa?Maska mufa baki ne?yaynmu ya dauki kofin tea ya soma sha yana fadin to kar ku zuba da kanku tun da cikin wani zaku zuba ya dubeni da sauri na wuce,Ismail yace Maska kana takurawa yarinyar nan dubanta kawai kayi amma da sauri ta bar gurin yace to ni bani son raini kuma ka sani Nasir yace ta raini ai ta kare tunda yanzu taga girman naka ko yaya yake Maska yace ba tonan asiri ba ni bata ga kalar girmana ba suka sadariya Bello yace kayi kokari kana da mace kamar wannan ai sai godiya haka suka yi ta hira. Gidan dankam da mutane muna falo ni da Mami tace kai Iman kinyi kyau sosai wannan dinkin ya amshe ki nace me? tayi dariya sannan tace shi kenan tunda baki gane ba nifa ba abin da nake a gidan nan sai aiki kumani bai dameni ba, Mami ta gyara zama ta ce kina nufin kallonki yaynmu ke yi? nace kallon ma ban isa ba Mami tace lalai ynxu ke kin sa mishi ido?nace cab ji Mami da wata magana ni ban ma san dadin abin ba bare nace zan kai kaina ai ko na san komai ba zan mishi ba ina mace Mami ta tashi ta jawo jakata ta ciro wata yar kwalba ga wannan ki biya dubu uku,na menene?tace ke ce zaki bani lbr kinga amfanin sa sai zaki kwanta sannan ki shafa kadan dan dis zaki sa a tafin hannunki ki shafa yana da tsananin kamshi?nace yayi dubu uku Mami tace aikin shi yafi dubu goma zaki fahimata in dai yaynmu ya shaki kamshin,na ce ai ba tare muke kwana ba tace ke dai kamar ba mace ba ke ba zaki yi sanadin da zaki gifta ta gabanshi ba?nace to ai bani da kudi Mami tace sai fa kin sai wannan turaren yar arab take kawo mana har ma da wasu sai kin shigo gari zan hadaki da ita nima fati matar Ismail ce ta hadamu na amshi wata kwalbar idan tazo gobe ta tashi tace bari na gaida Bilkisu tana fita na shiga daki wato bedroom na jawo durowa nasa kwalbar a ciki sannan na shiga toilet alwala nayi nayi azahar sannan na cire kayan da ya mana na daura zani ina warware riga ya shigo a kan kirjina ya saukar da idonshi nayi sauri na sa rigar In kin gama ki samin ruwa a toilet dinki mutane sunyi yawa a hanyar dakina ya koma falona ni kuma na hada mishi ruwan wanka ya shiga toilet ni kuma na koma falo yana daga ciki ya kirani Iman nace na'am nazo yana duban mirror yace kije dakina ki dakko min kaya nace wasu kala?ya dubeni ke baki san dukkan kayana kalar da nake so nake saya ba?dan haka kowanne ki kawo min,ina murda kofar ta bude yaune karo na na farko da na shiga dakin nan na tsaya kallon dakin tunda ga kan kafet labulayen milk ne katuwar katifa ce irin wadda ba a sata a gado din nan zanin gadon shi ma milk ne dakin ba wani tarkace amma ya tsaru gurin kayan nashi na nufa bayan na ciro mishi marun sai hula da takalmi ina fitowa su Anty Mimi suna hoto a nan babban falo cikin tsoro da mamki take kallona na shige abina ya ce to ina singlet da gajeren wando?na koma na dauko masa falo na koma ya shirya yana fitowa a raina nace munyi anko,ya dubeni zanfita nace bazaka ci komai bane,no am ok nace a dawo lfy ya fita,naji dadin yanda yaynmu yayi ya nuna wa yan sunan ina da daidai nawa matsayin haka suna ya tashi yaro yaci sunan kakanshi,Baban Anty Mimi wato zaidu sai suna kiranshi daddy,a daren na kudiri aniyar amfani da turaren nan na nufi baya bandaki bayan na gama komai nayi wanka kalolin turaruka na shafa ga wani turare da anty yagana ta bani wai tsugunna duk sati ban taba amfani dashi ba sai yau,na dakko na gurin mami ina budewa bisa ga tsautsayi sai kwalbar ta subuce a jikina kusan rabi ya zube na rufe sauran ina ta tsaki nace dana san zubewa zaiyi da ban saye shi ba rigar baccin dana sa doguwa ce mai gidan breziya tana da santsi sannan bin jiki takeyi ban saka komai ba sai pant dan haka turaren sai ya manne min a jiki,waya yaynmu yayi min wai na kai mashi lipton dinshi dakinshi, gabana ya fadi sai na sa hijabin sallata na nufi dakin fitilar da ta haske dakin blue ce kuma mai duhu sannan ta kawo ta dauke haka takeyi, yana zaune kan sallaya ya shafa addua sannan ajiye kizo kiyi alwala nace ina da alwala yanzu nayi shafai da wuturi,raka'a biyu mukayi bayan gama adduoi ne yayi min tambayoyi game da ibada na amsa sannan yace na jira shi yana zuwa ina nan zaune ya fita jim kadan ya dawo ya dubeni cire hijabin kizo ki zuba min a kofi ,fuskarshi a daure yake magana dan haka ba musu na cire hijabina na ajiye gefe,Ya dubeni na duka ina zuba mishi ya karba, yana zaune a gefen katifa yana dubana kasa kasa ya ajiye kofina zo naji wannan turaren kamar na sanshi gabana ya fadi ganin ba wasa yake dani ba hakan yasa naje,yasa hannuna yaja kan jikinshi ya dorani yasa hannu ya subule rigar daga sama tsakiyar kirjina yasa fuskarshi saboda tsoro jikina sai kyarma yake ya kwantar dani akan katifa ya aje rigata gefe cikin nutsuwa ya soma sarrafa albarkatun kirjina ai da hancinshi ya kai cikina inda nan ne turaren ya zuba subhanallah ai sai ya rikice gaba daya ina ji ina gani ya shiga sarrafani cikin rawar jiki sai da na gurzu nayi kuka har na gaji na yiwa Mami Allah ya isa yafi cikin kwando,dan biji biji yayanmu yayi min sai da ya nutsu sannan ya gane abinda yayi min ni kam kasa dubanshi nayi,toilet dinshi ya shiga kafin ya fito wani wahallalen
Chapter 4 · 0% Book details