Sashe 7
Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nan zanyi missing dinshi nace to sai ka goyani yayi dariya yace to zo hau ya duka na dane ya sulmiyoni ya kwantar kan kafet ya cire min rigar gaba daya ya soma sarrafa albarkatun kirjina shi dai yana son wannan abu daran ranar mun raya shi kan gobe zasu tafi.. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Washe gari sai da hankalinshi ya tashi ganin yanda duk na tada hankalina ynxu iman in kina wannan kukan kike son na tafi?ko ban fada miki ba kinsan kina da matsayi mai girma a gurina karki damu wata rana dake zamu tafi sannan ga waya ko yaushe zakijini ki dai kular min da kanki shi ne nafi so ina share hawaye nace shi kenan,ni na hada mishi kaya suka fito har gurin mota na raka su,Anty Mimi sai wani jin kai takeyi,ta shiga gaban mota zai shiga ma zaunin dryva dama ina kusa dashi sai na rike mai hannu da hannuwana guda biyu hawaye suka sake zubo min ya juyo ya rasa me zai ce yace jeki ki dauko hijabinki mu saukeki a gida in su Haj Maska sun iso sai ku dawo tare nace to,baya na shiga mun isa gida ta gaida su Haj Kulu da Shuwa ta shige dakin Haj Yaya,ina jin Anty Mimi tana ce mata wai ni na tsaya shagwaba yana biye min da yanxu sunyi nisa dan haka da ina gaisheta bata amsa min ba sai na dawo dakin Mama, nan na samu yaynmu yana gayawa Mama wai don Allah ta lallashe ni duk na damu, Mama tace kaima ka daina biye mata kuyi tafiyarku zata warware,yace game da kudin amfanin ko abinci komai na hannun Kabir, nace mama ni fa da jamila zamuje can game da makaranta sai ya ringa zuwa daga cen mama tace badani ba tana min yan aikace aikace na hada rai kamar za sa ihu yaynmu ya dubeni sai kuma ya dubi mama yace maman sagir kiyi hakuri su tafi mama tace ka daina biye mata Abdulrahman akwai abinda nake hangowa wanda ita bata hangoshi ba, yace to ko dan kwana biu ne Mama tayi shiru sannan tace da tayi kwana biyun zan aiko a dakko min yarinyata, ya dan rusuna yace mun gode ya dubeni bari na shiga gun Hajiyata,mama ta nufi kicin, ina nan zaune ina jiran shi muyi sallamar karshe ashe ahi yayi gaba dan kar na mishi kuka, sai dai waya yayi min wai sun wuce nace ni kaima haka ko,yace sorry zan kiraki amma sai mun sauka lfy,nace Allah ya tsare min kai yaynmu yace na gode kanwata sai kin jini,ni ce na fara kashe waya ina gaida su Haj Maska suka amsa sai da muka yi magriba muka ci abinci sannan yaya Kabir yazo daukamu,maimakon ka bari sai bayan ishai sannan kazo yace a'a zanje tadi bayan isha'i, Jamila tace yaya Kabir gidan Anty Zee zakaje yace kwarai can zani Jamila nace kin san tane tace yaya ne ya kaimu ni da Sagir da Kamal,Haj Maska tace ai gara ayi auren,Kabiru yace to Haj kwanan nan ne. Na gyarawa Haj Maska dakinta katifa biyu ne a dakin sai kafet sai gurin aje kaya, babban falo muka zube munyi kallo bayan isha'i sannan muka shige dakin Haj Maska, nan muka kwanta katifa daya ni da Jamila ita ta kwanta dayar,bayan na rufo kofata.cikin dare naji wayata nata ringin na tashi na san yaynmu ne dan na sa mishi ringin din shi daban,cikin yanayin barci nace yaynmu yace iyen ba kice ke barci ma kike?nace to ya zanyi yaynmu yace ban san nayi kewarki ba sai da nazo kwanciya gsky nayi missn dinki a lot nace gara kai ga maman daddy nan, ya juya ya dubi mimi da taki ko kissing dinta yayi wai tana kishi sai ynxu ya san da ita,sai yace min mmn daddy jego takeyi nace to ynxu ga shi gari ba kusa ba bare nazo gareka yace me zan samu ynxu?nace komai ma yace kiss kafin ya karasa fadi na mishi yace Allah ya bar min ke kina cikin aikina haka mukayi ta hira har asuba sannan mukayi sallama dan haka da nayi sallar asuba sai na koma barci.Goma na tashi da zazzabi na sha panadol jamila ta mana Break har ina mata jinjina nace Jamila mama tayi kokari har kin iya girki?ai ko ina cin dankali sai amai,jiki yaki ko da yaynmu yayi waya ban sanr dashi halin da nake ciki ba Jamila ce tayi wa Mama waya, da yake komai namu yana hannun Kabir sai Mama ta mishi waya, sai da yazo ya dauki Mama suka zo gidanmu ko zama ba na iyawa yaya Kabir yace mu je Asibitin da yaynmu yayi Family Card Garkuwa Hosp, nan muka je bayan likita ya dubani sai ya bani gado yayi ma su Mama bayanin ina da shigar ciki sai dai yana bani wahala,sati na daya a hosp amma su Mama sun hana a gayama Yaynmu don sunce bai dade da tfy ba, sai dai duk san da ya kira sai Haj Maska ta dauka tace ina barci,ranar da aka sallameni ya kira ina kwance akan gadona na dauka a wahalce nace yaynmu......ya katseni ke ba wani yaynmu me kike nufi da kin daukar wayata nace bari kaji wlh ya katseni dama na kirane in kin ga dama kin dauka ince maki kin kyauta sai dai dadin abin ba ke kadai gareni ba bare abin ya dameni sai ya kashe wayar,ni ko da yake bani da lfy ban damu sosai ba.tun daga ranar bai sake kirana ba nima ban nemeshi ba,yau lfy gobe ciwo har muka shiga wata na biyu da rashin lfyr rannan da jiki yaki sai da aka kuma mai dani Asibiti na sha ruwa leda uku,Kamar daga sama sai gashi yayi min waya na dauka nace yaynmu ka huce ne?dan Allah kayi hakuri ka saurareni yace ina jinki nace sanda kake nema na a waya bani da lfy ina hosp sati na daya su Akhj sunki a sanar da kai don kar kace zaka dawo gashi baka dade da tfy ba ynxu ma ina gadon asibiti yau kwanana uku kuma yau za'a sallameni,sannan duk tsawon kwanakin da ka dauka kana fushi dani bani da lfy da sauri yace wanne irin ciwo ne?nace nima ban sani ba sai dai ka tambayi yaya Kabir ko Doc din yace to zaki iya jina ko wanne lokaci mukayi sallama, cikin tashin hankali ya yiwa Doc waya bayan sun gaisa Doc ya sanar dashi ciki gareni sai dai yana bani wahala,washe gari na fito wanka kenan sai na samu mutum a bakin gado,yaynmu ne zaune ya zuba tagumi da sauri na isa gareshi nace yaynmu yanxu kazo?ya dubeni hannuwanshi ya bude naje na shiga jikinshi yace Allah sarki babyna duk kin rame sai farin ciwo ko?na sunkuyar da kaina yace ina Haj Maska nace tana dakinta ya su Dady yace suna gaisheki nasan dai ya fada ne nace bari na samo maka wani abun yace a'a gurin likita zamu koma dake shirya na shirya nasa gyale wai nasa hijabi na cire gyalen nasa hijabina. Muna zaune gaban likita yace ma likita yana so ne a cire min wannan cikin da sauri na dube shi ban gane ba ya dubeni ke ba zaki gabe ba ki jirani,suka fita da likitan da yake dama abokinshi ne yace Maska cire ciki ba aikin mu bane sannan kayi kuskure da ka fada a gabanta yaynmu yace Doc Salihu taimakona zakayi mahaifiyata ta gindaya min doka mai tsanani akan yarinyar nan sharadin da ta gindaya min tace na zabi daya na kuma zaba, na farko tace ko in saki yarinyar nan wanda sakin da zan mata yana nufin barin gidanmu da mahaifiyata zatayi (wato mahaifina yace muddin na saki yarinyar mahaifiyata zata bar gidansa)na biyu ko ta tsine min na kuskura nabar yarinyar ta haihu,a son ranta kar na kusanci yarinyar kuma ba zan iya ba tunda ina tsananin sonta na zabi ba zata haihun ba to ynxu tun bamu je ko ina ba gashi ta samu ciki,Dr Salihu yace kaima ka san dole ne tayi cikin tunda ba wani mataki ka dauka ba sannan zaka cutar da ita in har kace ba zata haihu ba akwai nau'in zalinci,yaynmu yace naso a dan dauki lokaci ne sannan na san yanda zanyi na shawo kanta na san bai kamata nabi son rantaba na saba ma Allah, amma ina son na ganar da ita a hankali,Dr ya ce gashi ka soma magana a gabanta yace wannan ba wani abu zan shawo kanta, ni kam lokacin na kifa kaina a tebir din likita sai kuka nake yi, cikin da na kwallafa rai shi ne yaynmu yace a cire min ko da yake ba mamaki tunda dama yaynmu ba wai yana sona ba an dai bashi ne,soyayyar da yayi ta nuna min don ya mori albarkatun kirjina ne,ina wannan tunanin suka shigo yaynmu ya zo gurina ya kamani muka ida komawa kan wata doguwar kujera,Na dubeshi fuskata taf da hawaye nace yaynmu ciremin za'ayi yace kiyi hakuri kinga cikin na baki wahala nace ynxu ai naji sauki ina sonshi dan Allah a bar min yace ba ki isa haihuwa ba ki bari sai nan gaba, nace zan iya dan Allah ku barmin ina sonshi yace nima ina so to amma dole ne a cire ai bana so in rasaki ne Iman,na dube shi ya soma ban haushi nace yaynmu kona mutu in dai gurin haihuwa ne nayi shahada pls kar ku cire min ina son babyna,sai na ga yaynmu ya daure fuska gami da hararata gashi in ya sha mur ko kai wanene dole ka saurara dan haka sai nayi shiru ya kira likitan ta waya da yake fita yayi ya bamu guri yazo yace to kazo ka mata inaji ina gani yaynmu ya kwantar dani a jikinshi dr Saluhu ya danna min Allura har biu sannan yace mu dan zauna dan tana da karfi ,lokacin duniya ya isheni na mike nace ni gida zanje sai jiri duhu ya mamaye min ido na sulale kasa daga nan ban kuma sanin komai ba sai dai na farka naga Mama da Haj Maska,sai Yaynmu dake gefen