← Book details Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 13

Sashe 2

Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

likita ya shiga dubani can ya dago ya dubi su babana da yaynmu yace ba ciwon ta bane damuwa ce ta saukar da zazzabin sai dai ayi kokarin ganin ta rage damuwar dan tana iya kawo barazana ga ciwon nawa,ya rubuta magunguna yace zaije da kansa ya siyo sannan yace da yaynmu asamu tawul karami mai kyau asa cikin ruwa mai tsafta a dinga goge min jikina nan da wasu yan mintuna daga kafa har zuwa goshina Na zaci tare da yaynmu zasu fita sai naga yaynmu ya zauna Babana da Anty Maijidda suka fita Anty tace bara na dauko tawul da ruwa a zatona anty ce zatayi min gugar jikin sai naga yaynmu ya amsa ita kuma ta fita har da kulle kofa.. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 yaynmu ya iso gabana ya tsuhunna sanye yake da rigar boyel fara tas kamshin turare sai tashi yake a jikinsa ya cire farar hular shi ya ajiye sannan yasa hannuwanshi ya jawoni yaja zif din rigata kasa gabana sai faduwa yake tsoro da mamaki suka cikani a raina nace yaya zasu ce yayanmu ne zai min wannan aiki to ko dakinmu daya ai bai dace ba inaji ina gani ya cire min riga da breziya ta daga ni sai zani iya cibiya sannan yajuyo dani naso in sa hannu in kare kirjina amma kasancewar jikina babu kwari sai na kasa dan haka sai na runtse idona ina jiran naji ruwan a jkina sai naji shiru a hankali na bude idona yaynmu na gani a gurin da yake idonshi kyam a kan Kirjina da sauri nasa hannu na rufe ya dauko tawul din ya soma goge saman cikina zuwa kirjina sannan fuskata duk da yayi kokarin kamewa dan kada na gane na fuskanci ya dimauta da ganin halittar kirjina haka yafi goge min gurin can aka kwankwasa kofa ya yi sauri ya samin riga sannan yace a shigo, likita ya shigo da magunguna yace a bani abinci naci sai nasha ynxu,bayan tafiyar likitan ne yayi ma Anty Maijidda waya a kawo min ruwan Tea, su da yawa suka shigo Anty Maijidda da Anty Yagana,Mami Amira harda tsohuwa kakata sun min sannu sannan suka fita,a raina nace a rasa mai bani tea dinma sai yaynmu kadan na sha nace ya isheni ya harare ni karbi da sauri na karba na kafa kai na shanye yace ko kefa,kafin ya rufe baki sai amai na wanke mishi jiki tas da amai yana rike dani sai da na gama sannan tsoro ya kamani na tuna Mami ta taba bani lbr wai wata rana Bilkisu bata da lfy tayi amai a dakin Haj Yaya ya shigo ya taka sai da ya mareta duk da bata da lfy wai ya zatayi amai a daki da sauri na dube shi cikin tsoro nace yi hakuri dan Allah......shiiii ya katseni sannan ya dubeni yace kin gama na daga kai yace Anty Maijidda ta shigo tana ganina tace ya kika ma yayanku amai kin bata mashi jiki Iman yace ba komai ta kuskure bakinta ta sha maganin yanxu zanje gida na dawo anjima, bayan na sha maganin na kwanta kawai sai barci, bani na farka ba sai magriba Anty Yagana suka sani nayi wanka sannan naji suna cewa tun da jikin da sauki a kaita tayi sallama da mamanta,na dubi Anty nace dan Allah Anty Maijidda bani da lfy kar ku kaini wani gurin suka ce naje naji sauki a dakina ina kuka ina komi suka kaini gurin mamana tayi min nasiha mai ratsa jiki sannan ta kara da cewa tsafta da girki suma manyan makamaine na kara karfin zaman aure dana haka ki kula,yan uwan mama da suka zo da yan uwan Maska,dangin Alhj suma sunyi min tasu nasihar amma har ynxu banji wanda yace min ga mijin ba gurin Alhj aka kaini shima yayi min nasiha sosai har ya kara da cewa duk wanda kika gani a matsayin mijinki to kiyi mishi biyayya haka Allah ya tsara ni dai sai kuka nakeyi,mun taso tsakar gida,gidan cike yake da mutane yawanci dangin mama ne da kawayenta daga nan sai gidan kawu malam shima yayi min nasiha sosai kuma yace min na rike mijina haka Allah ya hukunta,Bamu shiga cikin gidan ba da yake su Baba suna can gidan mamana gidan babana muka koma a gurguje kafin motar daukar amarya tazo suka kuma min wani gyaran na dubi Amira da Mami nace ina wayata suka ce tana gurin Saudat suka kirata ta kawo min na kunna ta ina budeta text ne ya fara shigowa na bude shi naga ansa "dama nace miki i am always lucky gashi kuma.. kaina ya daure nace me kenan sai naja tsaki na soma del din text dinshi nace koma wanene ya karata can har yana cewa baga shi nan ba yana nufin shi aka aura min?me karya ina ma su Baba suka wani sanshi,su Mami suka ce ke da wa kike wannan fadan?na dan kishingida nace um Amira tace kinsan mijinki kuwa?da sauri na tashi zaune nace wanene Mami tace itama fa bata sani ba Amiran,nace um ni ko wanene ma na hakura zan zauna dashi tun da rufa mini asiri ma yayi bayan an kini kuma shima wanda ya kini din dama bashi zuciyata take so ba na rasa wanda nake son ma na hakura bare Adams? sai naga Amira da Mami sunyi dariya nace in ma kun sanshi baku son ku gaya min ai zan ganshi ne,suka ce har ma ku zauna har abada,muna cikin haka Anty Maijidda ta shigo tace Babana yana san ganina ina zaune gabanshi yana mini nasiha gami da nuna min nayi biyayya nayi koyi da hali irin na uwata sannan yace yaji dadin mijin da Alhj ya zaba min domin shi kansa lokacin da ya ganshi ya so ace ya kasance mijina,na soma kuka yace na daina kuka duk abinda nake bukata kar na zama mai rokon mijina na mishi waya zai bani kamar na tambayeshi wanene mijin sai naji kunya nayi shiru,mamakin da naji shine ganin abokan yaynmu sune dai suka zo daukar Amarya,a motar Isma'il aka daukeni a raina nace to ni Iman me ya kawo yaynmu kai amarya kuma?to ko dai Adams din ne tsokanata sukeyi?wa zan samu ya amsa min wadannan tambayoyi?ina cikin tunani har muka iso gidan,Anty Yagana ke rike dani fuskata rufe har cikin gidan ta umarceni dana shiga da kafar dama gami da yin Bissimila nayi yanda tace tafi tafi har dakina inda ta zaunar dani akan gado nan da nan mutane suka cika gidan yan ganin daki nan na bude idona tsayawa fadar kayan da aka zuba min a dakin ai kauyanci ne komai na dakin green ne bedroom din kenan falon dai ban fita ba hatta setin gadon dasu madubin duka green ne,ban taba ganin setin irin setin nan ba haka kowa yake cewa Mama,Mami ta shigo ta dubeni kai Iman kin more kaya kinga falonki da bayinki kuwa?Amira tace ai kallo yana kicin nace uhm! ina bayin suka nuna min gashi nan ashe ma a cikin bedroom din yake haka dai mutane sukayi ta zuwa suna leka bayi da sauran wurare har suka soma tfy Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Ya rage sauran kawayena,Nasir ma yayiwa Mami waya wai ta fito su tafi ta dubeni matar yaya sai kinji ni a waya da sauri nace wanne yayan?ta fita tana dariya Amira ma ta fita tana dariya, tace to Iman sai ki ganni dan wannan mijin naki baya wasa da mutane bare muce zasu shigo da aboka ango na riketa nace sai ta gaya min ko wanene tace bansanshi ba na dai ganshi dazu ne naga kamar ba shi da fara'a,ta kwace nace dan Allah Amira kada ki tafi ko saurarona batayi ba sai da ta kai kofar fita daga bedroom din sannan tace Anty Yagana tace in ce maki sun wuce sai sunzo kawo maki akwatuna amma akwai kaya cikin wardrp nace shine suma suka gudu harda Saudatu,Amira tace eh na taso nace bari na rakaki da gudu ta fita kamar dama ta san riketa na so nayi tace sai wata rana har falina na fita tausayin kaina ya kamani nan tsakiyar falon na tsaya ina duban dukiyar da iyayena suka narkar cikin katon falon komai na ciki tunda ga Carpet har zuwa Kujera Labule marun ne,wata yar kofa na gani koda na bude ashe kicin ne ya tsaru kayan aiki masu amfani da lantarki gasu nan,na dawo na daga labulen window na leka sai naga wani katon falone na alfarma falon da kamar naso na sanshi a hankali na bude kofar dakin na leko gabana yayi wani mugun faduwa ganin gidan yaynmu tabbas gidan yaynmu ne kenan shi na aura wata zuciyar tace min ko Kabir ne,shine zamu zauna anan kafin ya gama gida?na koma bedroom kaina daure na leka Toilet din da naji ana ta kwarzanta koda na ganshi sai da nace Allah yasa ka ma iyayena da albarka na shiga nayi alwala nazo nayi shafai da wuturi da yake nayi isha a gida na idar na bude wardrof na ga kaya kala kala kusan cike na dauko rigar barcina mai hawa biyu nasa na kama gashina na tufke sai a lokacin na kula da wani show glass cike da kayan kwalba a cikin kwalban akwai turarukan wuta masu kamshi,na hau gado na kwanta zuciyata cike da tsoro da tunanin wa na aura ga tsoro ni kadai ce dan da na saba ni dasu Jamila muke kwana nace gobe zanyi wa su Jamila waya su dawo nan,can barci ya soma daukana naji motsin kofa da sauri na juya don ganin mai shigowa .Yaynmu na gani tsaye cikin kayan barci riga da dogon wando kyanshi da annuri yana tashi a tare dashi ya taho a hankali har kusa da gadon nima na tashi zaune fuskarshi babu yabo ba fallasa yace ya jikin?a hankali yake magana,da sauki na fada ina dubansa farin ciki da dadi suja cikani sai dai na kanne,yace ina yake maki ciwo ynxu?nace babu yace shi kenan sai da safe nace Allah ya kaimu ya juya na
Chapter 2 · 0% Book details