← Book details Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 13

Sashe 12

Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bata ko nawa take so tunda ita yar rukon taka wa ya san kudin da ta samu a gurinka, yace ai nace zan bada tace to shi kenan,bayan ya kashe yayi tsaki gami da cewa an auran matsala Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Zaune nake cike fam tamkar zan fashe,yaynmu ya tafi tadi Aisha n Adams tai min waya sama sama muka yi hira saboda bana cikin hayyacina,na jefar da wayr kan kujera ina tsaki na dubi agogon bango awa uku kena da fitar shi lallai tadi yayi kyauzya shigo da sallama da kyar na amsa mishi ya zauna gami da fadin big gal bani abinci nace au bakaci a can ba?to nima ba zan baka ba ya tuno yanda suka rabu sai ya yi murmushi dan Allah big gal kar ki min haka ina jin yunwa kar na kara fusata nace ina da abinci amma ba zan baka ba kuma ka daina ce min big gal tunda yanxu ka daina sona,ya taso yana dariya yana fadin to ai yarinyar ma tace bata sona na mata tsufa,na dubeshi idona tam da hawaye nace kaine za'ace baa sonka bayan kana da kyau da kudi?ya jawoni jikinsa gaskene wai bata sona nace mata tazo taga biga gal a gidana nima na fasa,da na kula tsokanata yake sai naje na kawo miasi abinci.Rigima kala kala na dinga mishi yana lallashi gami da zolayata,ya basu kudi masu yawa amma har ynxu suna nan suna ja mishi rai a cewar su sai sun ja mishi aji gami da sashi ya sakeni yaje ya basu hakuri bisa tursasawar mahaifiyarsa nan suka rufe shi da masifa ita da uwarta bai tanka ba sai da suka gama sannan yace ni dai ina baku hakuri ne tazo mu tafi,Haj Laure tace sai ka je ka saki wannan matar taka! Ya mike da sauri Momi me kike fada?tace nace ka saki Iman, yayi mata duban kinyi kadan sannan yace Momy ki sake sabon tunani in har sai na saki Iman Mimi zata koma gidana to ta zauna dan ko mutuwa da ina da yanda zanyi da ba zan bari ta dauki Iman ba,zan iya rabuwa da kowa a ciki harda ku da dai na rabu da Iman, ya wuce fuuu!!yana fadin in ta ga dama ta dawo in kun ga dama kar ta dawo, yatafi ya kashe dukkan wayoyinshi dan ma kar a kirashi.Ina kishingide ina tunanin maganar Babana da ya ce inyi tunanin irin kasuwancin da zan fara a bani kudi, sai naji an rungumeni ta baya da sauri na tashi yaynmu ne yayi wata wawuyar ajiyar zuciya nace guy lfy?yace sonki ne naji yana son ki ne naji yana son faso min zuciya ya fito waje, dadi ya kamani nace guy nima ina sonka ina tuna wata rana zaka iya min halin maza ka sakeni sai in ta kuka,yace big gal auran mu yafi auran zobe karfi ya shafi zoben hannuna tun wanda ya bani yace ki kalli cikin zoben nan me zaki gani na tsura masa ido(AA)nace AA ne a ciki yace to Amina Abdulrahman for ever zaki gani cikin zoben ta baya,kafin na kuma magana sai naji bakinshi cikin nawa ya mantar dani duniyar da muke. Mimi ta kalli haj Laure tace gaky momy nifa zan koma gidan baban Dady tunda kin ga an samu wancan maganin yayi yazo duk abinda muka ce yayi ni kuma Iman in shiga ba sai in san yanda zanyi waje da ita baz Haj Laure tace shikenan tunda kin dage ai sai ki koma dan dama ni nufi na in karbar miki yanci,da sanyin safiya munyi lako lako ni da guy dina muna kari sai mukaji sallama tun kafin su gama shigowa muka gane su su Anty Mimi,ne nan da nan na ga yaynmu yayi kicin kicin da rai ya ajiye kofin hannunshi ya ja tsaki, nice na amsa musu sallamar su gami da gaishe su, basu amsa min ba sai suka nufi dakin Yayan mu ya yi dakin nima nayi nawa dakin.Sun danyi fushin su da juna na kwana biu suka shirya, sama sama take min magana nima bata gabana, kwata kwata kwananta uku yaynmu yayi shirin tfy, Haj shi taso ya tafi da Mimi sai yace shi ba zai tafi da kowa ba saboda wani club zasu siyeshi kuma bai san yanda abin zai kaya ba, tunda ya tafi ta tsiri yawo kullum ba ta nan,ni dama ban cika fitowa ba tunda abinci kowa nashi yake yi,yana kirana a waya musha hirar soyayya ya sanr dani wani club sun sayeshi miliyoyin kudi, kafin wata uku kowa ya san yaynmu yayi kudi gidan su ma ya sha gyara musamman dakin Hajrshi da dakin Alhj, motoci uku ya sai musu. Muma ya soma gina mana namu gidan a malali na gani na fada, tsarin gidan ma abin fda ne sai da ya turo da kudi kabiru yake gabatar da komai ,yanuwa da abokan arziki aiken kudi da tufafi kowa sai sa albarka yake.Ranar da zaizo bai fada ba zuwan bazata yayi,ni kadai ce a gidan Aunty Mimi an tafi yawon bin bokayen da aka saba, lokacin ko tunanin shi na keyi sai naji ana kwankwasa kofa cikin faduwar gaba na bude dan bansan kowane ne ba ina budewa sai naga yaynmu ban san san da na daka tsalle na dane ahi ba shima cikin murna ya rungumeni muka shige cikin daki ya sauke ni akan kujera yace me ya same ki ne big gal?kinyi wani ciwo ne?naga kin rame? tunaninka guy shine ya ramar dani ya kuma rungume ni tare da yan wasanni yana gayamin yayi missn dina a lot,bai tambayeni Aunty Mimi ba,na shirya mishi abinci ina fadin ban san kana hanya ba guy dana shirya maka abinci na musamman amma gobe kace ma abokanka suzo lunchn ya ce to shi kenan big gal Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Da daddare na shirya mishi farar shinkafa da miyar dambun nama,yana ci na ajiye mishoi coke mai sanyi na gwangwani,ya dubeni tun yaushe Mimi ba ta nan?na ce dazu ta fita bai sake magana ba, muna tare har goma bata dawo ba na tsuke cikin riga da gajeren wando ,albarkatun kirjina duk sun fito,hakika kwalliyata ta firgita guy,dan na lura ya nuna kwalamar shi a fili,duk da fitar da Aunty Mimi tayi ta mugun bata mishi rai sai yace big gal zamuje dakina na ce guy dakinka fa kace me zanyi a ciki cikin zolaya nake magana yace lada zaki samo ko ba kya so? nace ina so mana amma sai dai ka goyani,ya ce abu mai sauki zo ki hau ya duka ni kuma na dane bayan shi muka fita muna dariya,mun kai tsakiyar falo sai ga Aunty Mimi ta shigo,ganinmu ya bata mamaki musamman ma da bata san yaynmu ya dawo ba,jakar hannunta ta fadi shi ko guy sai yayi tamkar bai ganta ba ya shige dakin shi,kan katifa muka fada ya nuna min karshen soyayya dama gashi tunda ya tafi ko yaushe cikin kitsa kaina na ke yar borno da yar arab suna kawo min kayan harka ga na Anty Yagana,Mama ma tana aiko min dana ta a gefe,rudewa yaynmu yayi ya gigita wane irin abu na bai min ba haka bayan nutsuwa tazo yace big gal dama kina bina bashi yau kam wannan rana nasa ta a cikin ranakun tarihi sannan duk wanda nake bi bashi ko nawa ne ranar yana tafe na dubeshi sai dariya nake yace au dariya ma na baki washe gari har tara na safe muna manne da juna yaki i tashi wai sai nayi barci jiya banyi barci sosai ba,zan shiga da kaina in hada miki ke dai Allah yayi miki albarka me zakici?na dauka wasa ne ashe da gaske guy shine yayi mana break shi ya min wanka sannan nayi kwalliya muka fita sai gidanmu,can muka samu Aunty Mimi ina zaton kara ta kawo,kwana biu mun sha soyayya dan guy karshe ne ya iya tsantsar soyyaya, Aunty Mimi ta amshe shi suna tafke rigima sosai har yayi sanadin dukanta,bata dai tafi ba dan ya ce kuma in ta sake fita bai sani ba ta tafi kenan yace yana son ya tafi dani ne yana tunanin Hajiyarshi ,amma zai gwada yi mata maganar da na ga bai kuma maganar ba har tazo na san ba sa'a.bayan tafiyar shi na shiga laulayi kin gaya mishi nayi ko ya yi waya sai dai na daure mu sha hirarraki, ko asibiti naki yarda naje, nayi sa'a wannan karon ya dde sosai dan sunyi wasanni,ga na Nigeria da zasu yi na gasar cin kofin duniya,ni kaina ban san ko wata nawa bane amma har ya fito,Anty Mimi tunda taga cikin sai hankalinta ya tashi,suka shiga shige shige sai ga Aunty Mimi wai tana iya cin komai tayi ta lallashina naki karba ta rasa yanda zatayi dani kamar ta min dura can ta aje kwanon tace ina zuwa bari in aika direba ya kai dady gidan Haj.. Tana fita na aje mata kwanon a kofar daki na kulle kofata, ina kallonta ta window tana juya abincin tana magana ita kadai, tin da naga haka sai da nayi kwana uku ban fito ba,ina da komai na a kicin dina.Yau saturday;zaunenake ina kallon wasansu yaynmu na karshe, kuma wasane tun karfi ,suna wasa ne Brazil,ganin yanda Nigeria ke musu wasa ai suka shiga dukan su da wayo,kusa da raga wani dan Brazil ya sakarma yaynmu kafa a kirji, nan duka haushi ya kamani nace kai bari yaynmu ya dawo ni dai gara ya bar kwallo tunda duk abinda yake nema ya samu, sai kuma ya kama wata harkar tunda yana da kudi, duk da ture ture da kuma dukan da suke ma su yaynmu sai ga shi Allah ya basu sa'a sun lashe kofin,murna ba'a magana. Mutane suka yi ta bugo min waya suna min murna,Amira ma daga Yola sun kirani ita da mijinta,Babana ya kira yayi mana murna,bayan minti talatin na kirashi yace big gal kin kalli wasan mu ne? nace dole ne guy mun godewa Allah sai dai wanda ya bige ka a kifjin nan ya bani haushi,
Chapter 12 · 0% Book details