Sashe 5
Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
barci ya daukeni shi kam ido ya tsuramin ina barci, a ranshi yana cewa tabbas yau kam ya yarda mata suna suka tara ya amince akwai mace akwai muna mace,Mimi itace mace ta biyu da ya taba sani don ya taba fada wa tarkon wata baturiya a England sunyi soyayya na dan lokaci daga ranar da ta yaudare shi har ya kai ga saninta sai kawai yaji ya tsaneta, Mimi kam matarshi ce ba zai ce komai ba amma Iman daban ce. ynxu kam ya yarda mata suna suka tara sai yaji wani farin ciki da annashuwa irin wanda bai taba jin irin shi ba ya zuba mata ido wata kaunarta mai tsafta tana shigarsa yana jin kamar ya cire ranshi ya bata,Alwala yayi yayi raka'a biyu ya yiwa Allah godiya da ya azurtashi wannan yarinya sannan ya roki Allah akan ya bashi ikon yin adalci a tsakaninsu sannan ya daukar ma kanshi alkawarin zai rike Iman muddin ranshi,a karshe ya roki Allah akan kar ta raina shi gadinta ya zauna yi har asubahi ta sha barcinta bayan ya warware mata Ac sannan ya rufe ta ni ko ban san ma yanayi ba kiran sallah ya tasheni nayi mika gami da salati sannan na tashi ganina a dakin yaynmu na tuna da abin da ya faru jiya, da sauri na dubi jikina ba komai a jikin nawa,naja bargo na rufe ya juyo ya dubeni kin tashi?kaina a kasa na amsa eh yace in taimaka miki da ruwan dumi ko?nace a'ah zan iya ya mike ya shiga toilet da sauri na tashi na dau rigar barcina na sa na dau hijabina saboda yanda yazo min duk naji ciwo dan haka da kyar nake tfy.ina zuwa dakina na hada ruwan zafi na shiga bayan na gama gasa jikina na tsarkake jikina nayi alwala bayan nayi sallah na hau gado, tunani na fara shin kalaman da naji yaynmu yana gaya min gsky ne ko dai ko don baya cikjn hankalinshi ne?yace min yana sona ba shi da kamar ni sai surutai dai kala kala ina cikin tunani naji karar bude kofa sai na hau barcin karya dan ban son mu hada ido ina jinshi ya hawo gadon ya kwanta ya jawoni jikinsa ya rungumeni naki motsi ina jinshi har barci ya daukeshi zaune na tashi ina kallon shi hannu na daga sama na yiwa Allah godiya daya mallaka min yaynmu abinsona kuma mai bani tsoro yau gani a jikinshi din nan mai tsada,na kwantar da kaina kan faffadan kirjinshi sai naji wani sanyi farin ciki,sai goma muka tashi ko ince ya tashi dani ina jin shi na kasa tashi don kunya sai da ya tashi ya gyaramin kwanciyata ya fita sannan na tashi sabon wanka na sake sannan nayi kwalliya da atamfa na sa riga da siket na fita kicin na hada break,ina falona ina shan tea shima tea din kadan dan ina ina jin wata fayau dani kamar iska zata daukeni kuma bakina babu dadi yaynmu ya shigo kaina a kasa na dan zamo daga kan kujerar nace ina kwana?kusa dani ya zauna sannan yace lfy ya jikinki?babu inda yake miki ciwo?na kara kasa a kaina nace babu na mike na gabatar mashi da break ya gama ya fita na kira Mami a waya nace mami Allah ya isa tsakanina dake, tana dariya tace kedai gaya min komai ya wakana?nace kindai sa na sha wuya sosai gashi duk naji ciwo Mami tace Allah sarki Iman an shiga kwaryar manya ynxu sai ki dage jan hankali da kwalliya ki kula da abinda ya fiso ki dinga jan hankalinshi dasu wato na jikinki duk wannan abun da girman kan nasa sauke su zaiyi nace na gode mami bani da kudi amma zan ma babana waya sai in aiko maki mukayi sallama. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Yauma can ya umarceni na kai mishi tea din shi na juya zan dawo sai yace ina zaki nace daki na kwanta yace naje na rufe kofa na dawo,duk da tsoron wahalar da na sha sai da na dawo na zauna kan kafet sai da ya gama komai irin su shafai da wuturi ya sha lipton sannan yace zo sarkin yan tsoro babu abinda za maki naga sai wani dari-dari kike yi na nufi gurinshi yace ki cire komanki ki aje bana kwana da matata da kaya ai kin gane ko?na rasa yanda zanyi ni dai gsky ba zan iya yanda yake so ba baya ya juyamin ina nan tsaye ya juyo to jeki tunda ba zaki bi umarni na ba cikin kunya na soma cire kayana yanda yake son ganina haka na tsaya yayi murmushi idonshi a kirjina yace to zo nan honey mu kwanta a raina nace namiji bashi da kunya tsam ya rungumeni ya bude rigar barcinshi dama mai budadden kirji ce ya sani cikin jikinshi hannuwanshi duka biyun suna zagaye a kirjina ya kama maman dina ya cika hannuwa ya ja bargo ya rufemu,baimin komai ba baccin mu muka yi mai dadi,kwana uku bai min komai ba sai dai yana son nayi zir inzo gunshi shi kuma ya sani cikin jikinshi duk da ban sani ba amma na fahimci Anty Mimi da yaynmu ynxu basa zaman lfy ina ganin tun ranar da ta gane dakinahi nake kwana ko ma ita tayi ma Haj Yaya waya tace yaynmu ya juya mata baya saboda ni ranar juma'a misalin sha biyu na gama abinci rana nayi wanka riga da wando nasa na jeans rigar yar karama samanta budadde dan haka albarkatun kirjina duk sun fito ta wuya gashina na kamashi na daure shi da ribbon kalar rigar ni kaina na san nayi kyau kamar wata baby musamman ma da yake gashin nawa gefe na kama shi,yayanmu ya shigo da sallama ina kwance kan doguwar kujera ina kallon fashion TV na dubeshi yana dauke da daddy na mike na mishi sannu da zuwa na amshi daddy sai kallon suturata yake yi ya zauna a kan kujera ni kuma na zauna kan kafet... Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347