← Book details Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 13

Sashe 6

Tawa Ta Sameni Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tawa Tasameni3-02 Posted by ANaM Dorayi on 11:58 PM, 08-Jan-16 Under: TAWA TASAMENI __________NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________ Nace inkawo maka abinci ko sai ka dawo daga masallaci?yace kwantar da daddy din kan waccan kujerar kizo in fadi maki,nayi yanda ya ce na je na durkusa a gabanshi na dan dafa hannuwana a kasa yanda na san zai ga abinda ya fi so ban ankara ba saidai jin hannunshi nayi a gurin yace ina son irin wannan kwalliyar ki dinga yi min,ni kadai nace to ya jawoni zuwa jikinshi harshensshi ya dora kan lebena idonshi na kallon nawa sai ya daure fuska ya daka min tsawa ya ce ke dagani nan na tsorata na sake juyowa ina dubanshi yace in daga shi kuma yaki sakina sai naga yayi murmushi gami da kissing din idona yace yi hakuri na tsorata ki ko?idonki yana burgeni in kin tsorata sai ga harshenshi a bakina,wata soyayya ya shiga gwadamin mai ban mamaki sam na manta a wacce duniya nake dukan kofa da mukaji ne ya dawo damu cikin hayyacinmu ya isa gurin kofar muryarshi a sarke yake fadin wanene?muryar Haj Yaya na jiyo tana cewa bude ka gani,da sauri na tashi daga inda nake kwance jkina ba kqari na nufi cikin bedrum, Abaya na dakko dama na aje ta akan akwati saboda kayan da na sa in wani bakon yazo sai na saka na rufo gyale tana tsaye a kofar falona tana fadin da ranar Allah maimakon a ce ynxu kana shirin tfy masallaci kai mai mata ka shige daki yanda uwarta ta shanye ubanka itama haka take so ta shanyeka,ta dubeni ke kuma ina son ki rubuta ki ajiye sai naga bayanki sai kin bar gidan nan ko kuna tsafi da bakin dodo ni sai naga karshen uwarki Habiba, ta dubi dakin tace an cika daki da kayan Allah ya isa yaynmu dake tsaye yace haba hajiyata ki daina wannan zancen mana tace ba laifinka bane na san aikin asiri ne mukomin dan can ka dunga kawo minshi dan kar shima a asirce shi, ya mika mata ta juya a fusace na sunkuya na kifa kaina a kan kujera sai kuka ya subuce min sai ji nayi yaynmu yazo ya mikar dani kiyi hakuri kinji?kar ki tsani Hajiyata wata rana zata daina kuma bana so ki rike abin da tace miki duk bacin raine, ba abinda zatayi maki wanda Allah bai maki ba,batun barin gida kuma Allah ne ya hada mu ba mai rabamu ko sai Allah? na daga kai alamar eh,ya fita na dau wata karamar kula na cika na nufi dakin Anty Mimi dama a dari-dari naje,ta dubeni fita da abincinki ba zan ciba uwar jaraba an saba da bin maza shi yasa har da rana an saka miji a daki,ki fita hanyar yarona, Anty Mimi tace Allah Haj harda shi da ya daure mata fuskata da bata isa taje inda yake ba,Haj tace kar kiga laifin mijinki Mimi bar aikin asiri ai ba a hayyacinsa yake ba, ta juya ta dubeni to uban me kike jira? nace ba zan ci ba basai ki fice min ba.Kan madubi na kifa kaina ina kuka wato su gani suke na like mashi ne ni tunda ma nake a gidan sau daya wani abu ya taba shiga tsakaninmu ko dazun ba abinda suke nufi mukeyi ba, banji shigowar shi ba sai kamshin turaren shi naji da sauri na juya na goge hawayena yace Iman kuka ko? na kago murmushi nace ba kuka nakeyi ba ya iso ya rungume ni ki ban aron darduma in je masallaci nawa duk suna gurin wanki, kuma ki daina kuka haka bana son ganin fararen idanuwanki sun koma ja kinji? nace to na dakko mishi sallaya sabuwa na tuno duk juma'a in Allah zai je masallaci ya kan shigo dakin mama ita kuma sai ta dauki turare ta fesa mishi gami da mishi rakiya bakin kofa nan nima na dauki turare na fesa mashi yace nagode na mika mashi sallayar ya amsa na biyo shi har bakin kofa ya juyo me zan roka maki?na juya baya don kunya nace 'ya'ya na gari naji yayi jim bai ce komai ba na juya sai ya kago murmushi yace har da kishiya ko?na daure fuska nace a'a yayi murmushi to sai na dawo. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Kafin ya dawo na hada mishi salat, nayi salla na sake wata kwalliyar da pakistan irin na India sky blue sun zauna tsam na zuba yan kunne da abin hannu tamkar ba Indiya yan kudancinsu marasa fari sosai ina jin tsayuwar mota na leka ta window dina su uku ne da sauri na daure gashi na tsam da ribo mai kalar kayan gashina ya sauka abaya ina isowa falona shima yana shigowa ya dubeni a ranshi yace yarinyar nan zata kasheni da salon gayunta ya jawoni jikinshi kin fi dazu kyau nace na gode yace zamu samu abincin mutum uku?nace sosai ma yace yauwa 'yar albarka a kawo mana ya fita na kai musu na koma na kawo masu drinks sannan na gaidasu, dayan Bello ne biyun kuma ban sansu ba yace shiga ciki ki kirawo Mimi kice tazo da dady ga bakina nace to na shiga na zata Haj tana nan ashe ta tafi na gaya mata na fito na koma daki,da zasu tafi yai min text wai nazo zasu tafi amma na rufe mishi gashina su daina ganin mashi, nayi murmushi gyalen kayan na warware na rufo muka yi sallama,ya tafi raka su,ya dawo ya sameni inna ma babana waya, ya jawoni jikinshi nace ma babana baba ina son kudi yace nawa?nace ko nawa ne ka bani na gode yace to direbana zai kawo maki ina mijin naki na juya na dubeshi da zan ce ga shi nan sai na ga ya sha mur sai nace baya nan to in ya dawo ki gaishe shi nace to sai anjima na gode cikin fargaba na dube shi ya mike zai fita na ruko shi yaynmu menene?harara ya sakar min da sauri na sakeshi ya fita na koma na zauna nace to mena mishi haka na cigaba da zama sukuku .Karfe hudu ina kicin, tuwon shinkafa da miyar agushi nayi sai kaza dana gasa,kunun aya da dabino da na amfani na sannan na kaima Anty Mimi da mai gadi nasu sauran na kwashe na tafi dashi kicin din dakina sai da na yi wanka sannan na yi sallar magriba ina zaune har akayi Isha'i na idar siket na sa na Jeans da yar riga mai hannun singleti ta dameni sosai na canja salon fakin din gashina na zauna a falona cikin fargaba, takwas da rabi ya shigo da sallama ciki ciki ya zauna na dubeshi har ynxu fuskarshi a daure take na daure nace sanu da zuwa, bai amsa ba na shirya mishi abinci a gabanshi yace in kwashe ya koshi na sa hannu na dafa kirjina na tsura mishi ido a raina nace to wai shi wannan wane irin mutumi ne? ya dubeni kwashe nace,na matsar da kayan gefe naje na durkusa a gabanshi bisa gwiwoyina nace yayanmu don Allah sanar dani abinda nayi maka tun kafin ubangijina ya soma fushi dani wllh ba zan sake ba pls!ya dubeni fuska tamke me yasa kika ce babani ya baki kudi? me yasa ba zaki tambaye ni ba? menene wanda kike so ba zan iya miki ba gaya min? nace ok daman wannan ne? to dan Allah kayi hakuri dama ba wai zanyi wani abu da kudin bane saboda kawayenmu na makaranta da suke zuwa shi yasa ina son na dan ringa basu na mota kuma Babana yace kar na tambaye ka kudi na tambayeshi, to amma kayi hakuri ba zan sake ba kaji?na kawo maka abincin?kaji don Allah um ni ya zuba min ido yana kallona na kifta idona na baka a baki?na fada ina dubanshi ya harareni na runtse idona sai hawaye na tashi zan shige bedroom ya jawoni jikinshi to na hakura yi shiru kinga zaki bata min kwalliya baki bari nace kinyi kyau ba, nayi lamo kan jikinsa yayi mani magana cikin kunne tashi ki bani abinci my Dear tashi,na tashi nayi ina yar shgwaba ta na soma bashi abinci yana ci bayan ya gama ne muka tarkata sai master bedroom kai yaynmu karshene ya iya soyayya mai ban mamaki daran ranar ya min abubuwan da na san yes ni mace ce kauna zalla mai tsayawa a rai. Washe gari sai ga Haj Yaya ta kuma zuwa lokacin ma baya gida tana ta masifa har ya dawo tace su tattara su koma England tunda yace jira yake ta haihu ai ta haihun yace Haj kinga dan bai yi kwari ba don Allah ki bari ko wata yayi tace yayi acan dole suka bari akan sati maizuwa zasu tafi wannan satin dai mun kwashe shi ne cikin soyewa,bana manta ranar lahadi ana gobe zasu tafi ba kowa sai ni kadai yaynmu ya tafi ya kai Anty Mimi gidansu sallama ina zaune a falona abin duk yabi ya dameni yanzu in yaynmu ya tafi shikenan ko sai yaushe zai dawo oho?banji shigowar mutum ba sai ji nayi an kama min gashi ta baya zan yi ihu sai naji yaynmu yace ke sarkin tsoro ni ne tunanin me kikeyi ne ban rufe ba nace tunaninka mana in ka tafi ko sai yaushe oho?ya zauna zanzo da zarar na samu sukuni tunda na dade,nasan zan dan kwana biu dama sun dameni da waya karki damu mun gama magana da Alhj gobe Haj Maska zata zo sai ki gyara mata dakin kusa da kicin ko,nayi shiru duk ya damu na kula so yake yaga na daina damuwa ya jawoni yana min wata magana cikin kunne na mike nace a'a yace ni ko?nace eh ya kai hannu zai kamo ni na ruga ya biyo ni muna ta zagaya kujerun babban falon na gaji inata dariya na fada kan doguwar kujera ya zauna a jikina nace wayyo zaka kasheni yace to kin yarda?nace na yarda pls ya dagani ya dorani a jikinshi hannuwanshi yasa ya balle maballin gaban rigata ya sa baki yana aikin....kungane dai,na kuma kwacewa zan gudu yace pls kinga daga yau bana
Chapter 6 · 0% Book details