Sashe 9
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sannan wannan kayan kuma na menene?" ya sake tambayarta har lokacin idanuwanshi na kan kayan,
Shuru tayi masa bata amsa ba dan gaba
aya tambayoyin nasa sun fara bata haushi da
ata mata rai, ya za ayi yazo ya wani tisata a gaba da tambaya yana titsiyeta kamar wani wan miji alhalin shi
anin miji ne,
annan kayan ki fa
a masa ya zo ya kwashe kayansa...."
Juyawa yayi ya fita bai jira amsarta ba kamar ya san dama bata da niyyar bashi amsar, zama tayi tabi bayanshi da kallo har ya fice mintuna ka
an taji alamar fitar motarshi daga cikin gidan, tu
e hijabinta tayi a ranta tana tunanin maganar da ya fa
a wai mukhtar yazo ya kwashe kayansa tab ai abinda bama zai ta
a yuyuwa ba kenan, kowacce leda sai da ta bu
e taga abubuwan da ke ciki daga bisani ta shisshigar dasu ciki kowanne ta kaishi inda yadace ta adana.
Driving yake amma hankalinsa na kan Ruhaima sufa mata zurfin tunaninsu ka
anne shiyasa babu wahala an yaudaresu ko anyi musu wayo, abu ka
an ke jan ra'ayinsu har su amince da mutum su bashi yarda
ari bisa
ari alhalin da yawa da suke yiwa kallon masoya ba masoyan nasu bane wanda suke kallon sune ma
iyansu a ha
anin gaskiya sune masoyan nasu,
Bayan la'asar ya isa gida, sai da yaga umaima sannan ya tuna da abinda ya faru, shifa wallahi ko tuna maganar nan ma baya son yi bare maimaitata, bece uffan ba kan lamarin ya nemi wuri ya zauna yana kallon hajiya wacce ke yankewa Ajmal farce,
"hajiya nace ya dace a saka yaron nan a makaranta....."
Dakatawa daga abinda take yi hajiyan tayi ta zuba masa ido na
an wasu lokuta sannan tace "wannan tunani ne mai kyau Sameer....
Ni
inma abin yana raina dama kuma mune muka fi dacewa da cancanta wurin kula da gina tarbiyarsa ba wai iya mahaifiyarsa ba, mune zamu tallafa mata har ta cimma burinta wurin gina tarbiya da rayuwarsa.....
Allah yayi maka albarka, wacce makaranta kake ganin ya dace a saka shi?
"
" Amin hajiya.....
Akwai wata nan kusa sai akaishi "
" to Allah ya bada sa'a "
Farin ciki yaji yana mamaye ilahirin zuciyarsa sakamakon ganin irin farin cikin da Ajmal
in ya shiga jin za asakashi a makaranta dan har ya garzaya ya tafi sanar dasu Abid.
Daren ranar ya
auki Ajmal suka tafi shopping duk wani abu da ya san yaron zai bu
ata ko mahaifiyarsa sai da ya siya daga nan suka wuce wurin Ruhaima, bai shiga ba iya Ajmal
inne ya shiga sai ko kayan da ya sissiyo musu wanda ya barwa mai gadi ya shigar mata dashi,
Tana kwance falo kan kujera lokacin da Ajmal
in ya shigo, cemata yayi wai shi da uncle ne bakinsa ta
an mara ka
an tace,
"Daddy ne ba uncle ba, na fa
a maka daddy zaka rin
a ce mishi...."
"yace zan fara zuwa school"
Murmushi tayi ta tashi zaune jin alamun bu
ofa, ganin mai gadi da kayayyaki ni
i ni
i ya sata kallon Ajmal,
"ina kuka fara zuwa kafin ku zo nan?"
"shopping...."
Ba tace komai ba ta kar
i kayan duk da ta san ba dan ita yayi ba sai dai ko dan
an uwanshi,mi
ewa tayi ta le
a window nan ta hango shi tsaye shida mai gadi ko me suke cewa oho sai su sai Allah, yana sanye da
ananan kaya jar t shirt da ba
in wando, komawa tayi ta zauna bata sake jin
uriyarsa ba dan bata ma san lokacin da ya tafi ba saboda ko shigowa baiyi ba.
Haka ta kwana zuciyarta cunkushe da tunani kala kala, ta saka wancan ta kunce, duk ta rasa me ma ya dace tayi kan maganarsu da mukhtar, ita dai ta san ba wai sonshi take ba to ita yanzu ma ai babu batun wata soyayya a gabanta kawai dai zata yi aure ne aure irin na rufawa kai asiri bawai dan soyayya ba sannan har yanzu ta kasa jin nutsuwa a cikin ranta na ta amince ko karta amince, daren ranar dai sai bacci
arawo amma tajima tana juye juye.
Washe gari da safe misalin
arfe 11 ta gama shirya Ajmal bayan itama ta shirya cikin atamfa super Holland coffee color,
inkin riga da skirt ne, yau tunda garin Allah ya waye mukhtar ke faman turo mata sa
onni, jin yace wai yana nan zuwa anjima ya sata yin murmushi tare da mayar masa da amsa cewa unguwa zata je, kamar jira yake sai ga kira, a
agare ta
auka don kunya take ji duk sai ta rasa me zata ce,
"ayi min alfarma in zo inyi rakiya...."
an jim tayi kafin ta bashi amsa "ba wai na
i bane amma...."
"dan Allah kar akatse min hanzari sannan kar a sace min gwiwa....
Idan kika ce a'a bazan ji da
i ba"
"to shikenan sai ka zo...."
Sallama suka yi ta katse wayar tana jin aranta hakan bai dace ba, ta yaya zai kai ta gidansu abban Ajmal?
Idan ta
i kuma shi yaji babu da
i yaga kamar ko tana
oye masa wani abune, ita kuma zuwan nan da zata yi ma zata yi shi ne dan umaima so take taje ta rarrasheta tayi ha
uri ta koma
akin mijinta ko dan farin cikin yaranta,
Ita dai gaba
aya a
arare take da mukhtar ko hirar ma da Ajmal suke yi ita dai kunnene nata, har suka
arasa gidan hajiya maganarta bai fi a
irga ba, a waje ya ajiye su suka shiga shikuma ya tafi,iya hajiya ka
ai suka samu a falo ta gama karyawa bayan sun gaisa ta wuce bedroom wurin umaima, ganinta tayi kwance kamar marar lafiya duk idanuwanta kumbure saboda kuka,
Zaune ta tashi tana kallonta fuskarta asake,
"in law kune kuke tafe?"
"in law ai ni fushi nake....
Ya za ayi ki
auki abu da zafi har haka?
Wannan hukuncin da kika
auka baiyi ba gaskiya, kiyi ha
uri ki share komai ki koma gidanki..."
Ido umaima ta zuba mata har na tsawon wani lokaci kafin ta girgiza kai tace,
"Ruhaima kin san kuwa abinda nake ji?
Kin san irin ba
in cikin da zuciyata ke ciki?
Miji irin wannan babu amfanin cigaba da zama dashi..."
"wallahi na san yanda kike ji in law....
Karki fa
i haka, kiyi ha
uri ki koma gidanki kicigaba da addu'a Insha Allah wata rana sai labari....
Abubuwa da yawa kana ha
uri dasu ne kana shanyewa ba wai dan kanka ba a'a sai dan yaranka kar su shiga wani hali...
"
Haka tacigaba da yi mata kalamai da fa
a mata maganganu masu da
i har ta sauko ta yadda zata koma amma wai sai ta huta, dariya Ruhaima tayi tace hakanma ta gode, suna
ule a
aki tana sanar da ita maganar mukhtar da kuma irin yanda ya matsa shi so yake ayi biki cikin
anin lokaci har azahar tayi sai da hajiya ta aiko Abid wai yazo ya kira su suje suci abinci, fita suka yi suna dariya, hajiya suka hango saman dining kusa da ita Sameer ne suna cin abinci tare a faranti
aya,
"a'a yau ma
aunar ce ta motsa kenan..." umaima ta fada tana dariya,
"to ai dama koda yaushe wannan
aunar tana nan" hajiya ta bata amsa, ita dai Ruhaima ba tace komai ba, haka in banda gaisuwa babu abinda ya ha
asu da Sameer itama sama sama suka gaisa dan ta kula sai faman ha
e girar sama da
asa yake,a falo taja birki ta zauna nan umaima ta kawo musu abincin, jalop
in shinkafa da
anyen kifi amma su kuma su hajiya taga kamar macaroni suke ci,
"kin san shi waccan patient
in baya cin kifi....." umaima ta fa
a lokacin da suka fara cin abincin,
"kuma ko ansaka bai ganiba sai ya gane?"
"ai tun daga nesa zai jiyo dan jaraba..."
Dariya suka yi gaba
aya atare hakan ya janyo hankulan su hajiya gaba
aya ya dawo garesu,
"ya aka yi kuma?" hajiya ta bu
ata,
"hajiya in law ta samu bazawari, yanzu maganar aure ake"
Tunda yaji abinda umaima tace ya sake
ata rai, ita kuma Ruhaima ji tayi kunya ta kamata.
Tamkar wanda ya
ware take ya soma tari mai rikitarwa harda fa
owa daga saman kujerar da yake zaune a kai, nan fa hankula suka tashi musamman na hajiya dan tafi kowa sanin irin ba
ar azabar da yake sha a duk lokacin da wannan lalurar tashi ta motsa,
"yaya Sameer.....
Yaya Sameer attack ka samu?" Umaima ta fa
a cikin tashin hankali, kai kawai ya iya
aga mata yana kokawa da numfashinsa wanda ke
arin yankewa.........
*HASKE!
HASKE!!
HASKE!!!*
IT'S *HASKE WRITERS*
AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS
A JIMIRIN ZAMAN JIRA YA
ARE MASOYA DOMIN
UNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHA
ANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HU
U* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZI
AN MARUBUTA GUDA HU
U DA AL
ALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,
*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH
AZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE
*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA
*4 SO DA ALA
A:-*
Writing by UMMI A'ISHA
WAI WAI WAI...
BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DA
I, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WA
ANNAN LITTATTAFAN GUDA HU
U ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR??
MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI.....