← Book details So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 12

Sashe 5

So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan har dagaske kike abinda kika fa
a cewar yayi yun
urin keta miki haddi to kamata yayi kiyi ihu a matsayinki na mai hankali, sannan ni sai nake ganin babu abinda zai sa ki ziyarci guest house
insa mutukar abinda kike fa
a gaskiya ne, me ya hana kije gidansa?

Duk wanda aka ce mace taje guest house abinda zai fara zuwa ransa shine kinje taya shi hutawa ne.....

Yanzu dai duk ba wannan ba, Alhaji sabo babu bu
atar mu fitar da maganar nan waje ko mu tura court, kamata yayi kuje gida kuyi sulhu, zamu bada belinta sannan dole zamuyi rubutu saboda gaba, domin case irin wannan bama
aukarsa da wasa.....

"
Har suka yi suka gama bata sake furta koda kalma guda
aya ba saboda tama rasa me zata ce, binsu kawai take da ido har zuwa lokacin da DPO yace ta bada no wanda za a kira yazo yayi belinta, bata da za
i wanda ya wuce ta bada no din hajiya.

Hajiya aka kira lokacin tana zaune kan sallaya bayan ta idar da sallar magrib tana azkhar, tana jiyo hayaniyar su Ajmal wanda ke ta
iriniya dasu Abid wanda suka zo weekend,
A gigice hajiya ta fita da wayar a hannunta bayan ta saurari bayanin da aka yi mata a wayar wai daga police station ne aje ayi belin Ruhaima, part din da ke kusa da nata ta nufa a ki
ime dan
afarta ko takalmi babu tana tafe tana cin tuntu
Fitowarshi daga wanka kenan yana goge jikinsa da towel yaji shigowar hajiya tana
wala masa kira cikin tashin hankali,
"Sameer.....

Sameer.....

Kana ina ne?

Wai ko baka ciki?"
Jin kiran da take yi masa kamar bana lafiya bane yasashi saurin fitowa a yanda yake daga shi sai gajeren wando da towel a hannunsa,
"Hajiya lafiya......?"
"Babu maganar lafiya Sameer....

Yi maza ka shirya ka tafi police station Ruhaima aka kama....

Sauri kaje ka jiyo me ya faru...."
Saida yaji gabansa ya tsinke ya fa
i amma sai ya dake bai bari hajiya ta fahimta ba,
"Hajiya.....

Kuma ni zan je?"
"To wa kake so yaje?

Ni zanje ko wa?"
Shiru yayi bai amsa ba, sannan cikin halin ko in kula ya kawar da kai,
"kayi maza ka shirya nace maka kaje, ko baka ji?" hajiya ta fada cikin fa
"Naji"
Daga haka ya juya ciki, tsaki ya ja ya wuce gaban mirror ya fesa body spray sannan ya wuce gaban closet dinsa, farar jallabiya kar ya ciro yasaka yana jan tsaki, gefen gadonsa yaje ya
auki wayar shi da key
in mota ya fita yana ta faman ciccin magani,
Part
in hajiya ya shiga, bai bi ta kan yaran dake ta faman guje guje ba a cikin babban falon gidan sannan da alama suma
in babu wanda ya ankara da shigowar tashi,
Samun hajiya yayi ta kasa zaune ta kasa tsaye sai faman safa da marwa take ta faman yi tana ta kaiwa da kawowa a falonta,
"Hajiya wanne division ne?" ya fada fuska ba fara'a, fa
a masa tayi ya juya ya fita yana ta
ata rai, tafiyar mintuna 30 ce ta kai shi division
in,
Lokacin da yaje iya DPO ka
ai da Alhaji sabo ya samu bai ga Ruhaima ba, kamar yadda Alhaji sabo ya tsare dpo
arya da gaskiya haka ya tsare Sameer wanda kusan gaba
aya ma zancensa
arya ne,
Sai da suka yi rubutu kowa yasa hannu daga
arshe aka shigo da Ruhaima dan itama ta saka hannu, kawar da kai Sameer yayi lokacin da take shigowa, fuskar ta jajur da idanuwanta saboda taci kuka har ta gaji,
ankwalinta a hannu sai ko gyalenta dake kanta wanda ta yafa, hannu tasa Sameer yayi sallama dasu ya fita tabi bayansa, handbag
inta aka bata da takalminta, a hannu ta ri
e su dan tsabar ba
in ciki ko takalmin bata saka ba, tana biye dashi har gaban motarsa, ko Kallonta baiyi ba ya bu
e ya shiga itama ta shiga ranta a cunkushe kuma a dagule me yafi wannan tozarci da kunya?

Ayi mata
azafin sata da bin maza?

Yanzu ta san bata da wata hanya wacce zata wanke kanta sai abinda hali yayi, amma dai abinda ta yarda dashi shine Allah baya zalunci sannan baya bacci, ta san komai daren da
ewa Allah zai tona asirin alhaji sabo,
Tunda suka fito daga police station
in bata yi gigin kallon ko inda yake ba sai yanzu da suka hau titi sannan ta saci kallonsa ta gefen ido, sai da tayi danasanin kallonsa saboda yadda taga ya ha
e girar sama da
asa ya cika fam ka
an yake jira ya fashe,
i kawai yake yi gaba
aya ya tattara nutsuwarsa akai kamar babu wata halitta acikin motar sai shi
aya, ransa a
ace yake tu
in cikin tsananin ba
in ciki, kai tsaye gidanta ya wuce da ita, har cikin gidan ya tura hancin motarsa lokacin da mai gadi ya bu
e musu
ofa, birki yaci da
arfi wanda sanadiyyar hakan har sai da ta buge kanta amma bai ko kalleta ba, bu
ofa tayi ta fita dan jikinta ya bata hakan kawai yake bu
ata ahalin yanzu, tafiya kawai take bata ko sake marmarin juyowa ba taji alamun fitowarsa daga cikin motar shima, tana dab da hawa barandar falonta tajiyo amon muryarsa cikin kaushi yake yi mata magana,
"Be kamata ba sannan kuma ba daidai bane ki rin
a bin mazajen mutane awaje ciki harda mijin
awarki, mijin
anwar mijinki dan kawai mijinki ya rasu, sannan saboda tsabar rashin tunani da toshewar basira harda sata.....

Tirr....

Akwai mata da yawa da suka rasa mazajensu kuma suka daure suka yi hakuri suka kame kansu suka killace mutuncinsu, idan ba zaki iya ha
uri ba ki rungumi azumi a matsayin magani.....

" daga haka ya juya ya nufi motarsa cikin tsananin fushi da
acin rai, tana tsaye tana kallonsa takalminta da jakarta da
ankwalinta duk sun zame sun fa
i awurin saboda jinta take kamar ba ita ba, wa
annan ba
en maganganun da Sameer ya fa
a mata su suka fi yi mata ciwo fiye da abinda Alhaji sabo yayi mata, yanzu ta san ba iya Sameer ka
ai ba kusan kowa kallon da zai rin
a yi mata kenan, jarababbiya marar ha
uri ta kasa jure rashin mijinta tana neman wasu mazan, mai halin
era wadda Allah Allah take taga wasarere ta sata, tana nan tsaye kamar an dasata tana zubar da hawaye har motar Sameer ta fita, tafi mintuna 20 tsaye bayan tafiyarsa dan ba
in ciki dan har
afafuwanta saida suka yi tsami suka
age, da
yar ta jasu ta shiga ciki sauran kayanta da ta zubar kuwa nan ta barsu ko bi ta kai bata yiba sai maigadi ne ya shigo mata dasu, zaman dirshan tayi a tsakiyar bedroom
inta tana kuka wiwi saboda ba
in ciki, da
yar ta rarrashi zuciyarta bayan taci kuka ta
oshi, tana
arin yin shirin bacci lokacin misalin
arfe 9:30 na dare taji wayar ta dake cikin jaka tana faman neman agaji sakamakon
arajinta da ya karade ko ina na cikin dakin.......
*HASKE!

HASKE!!

HASKE!!!*
IT'S *HASKE WRITERS*
AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS
A JIMIRIN ZAMAN JIRA YA
ARE MASOYA DOMIN
UNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHA
ANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HU
U* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZI
AN MARUBUTA GUDA HU
U DA AL
ALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,
*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH
AZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE
*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA
*4 SO DA ALA
A:-*
Writing by UMMI A'ISHA
WAI WAI WAI...

BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DA
I, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WA
ANNAN LITTATTAFAN GUDA HU
U ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR??

MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI.....

COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT
Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400
7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis
+447894142004
Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
*_Ummi Shatu_*
[15/08, 8:58 am] Baby Aysher:
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
*SO DA ALA
A....!*
_*NA*_
_*UMMI A'ISHA*_
*Wattpad:@Ummishatu*
Free page
***Driving yake amma tunaninsa na wani waje, shi gaba
aya lamarin mata yanzu tsoro yake bashi ba mamaki ba, banda lalacewar zamani ta yaya mace zata rin
antar da kanta tana ajiye darajar da Allah yayi mata tana cire kunyar da aka santa da ita tun tale tale tana kaiwa namiji kanta?

Tsaki yaja a karo na ba adadi tun bayan da yabaro gidan Ruhaima, shi dai idan da abinda ya tsana a duniya to zina ce, ya
i jinin zina sannan ya tsani duk wani mai aikatata amma yanzu yaga kamar tama zama ado dan idan mutum ba yayi wai gani ake bai waye ba, sannan masu yi basa kunyar bayyana kansu ya fahimci hakanne dalilin yawan kawo masa hari da mata keyi shi dai ya rasa wannan masifa ya rasa me suke gani atare dashi da suke yawan kawo masa farmaki, da zancen zucin da yake yi ya shiga unguwar su ransa a cunkushe kuma a
ace, sallar ishah ya tsaya yayi sannan ya shiga gida, tun a hanya yaketa ganin kiran hajiya amma bai
aga ba.

Kamar yadda ya tafi yabarta hankali tashe yanzun ma haka ya sake dawowa ya sameta, duk bata da cikakkiyar nutsuwa, yana shiga ta mi
e daga zaunen da take bayan ta ajiye Ajmal a gefe wanda ada yake kwance a jikinta yana bacci,
"Ina Ruhaiman take?

Me ya faru?

Me ya hadata da
an sanda har ta kaisu ga zuwa police station?

Yanzu ya aka
are?"
Duk da a cikin fushi yake sai da yayi murmushi jin irin tarin jerin tambayoyin da hajiya ta jero masa lokaci guda kuma ya san kowacce tambaya tana bu
atar amsarta,
" Sameer.....

Kabani amsa mana "
" Hajiya ba wata matsala bace babba...
Chapter 5 · 0% Book details