Sashe 6
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Harma ai an kashe case
in, tana can gidanta na sauketa..."
Daga haka ya wuce kitchen, zama hajiya tayi a ranta tana juya wannan al'amari, kwata kwata Sameer ya
i wayar mata da kai ya sakata a duhu ya
i ya bata gamsasshiyar amsar da take bu
ata, kiran da ya shigo wayarta ne ya katse mata tunanin da take yi,
" Umaima....."
"Hajiya kinji bada
alar da Ruhaima tayi ko?
Wallahi sai na yi mata rashin mutunci sai na nuna mata true color
ina....
Ta rasa wa zata bi sai mijina?"
Jin abin da Umaima ke fa
i yasa hajiya zaro ido cikin duburburcewa dan sam ma sai ta kasa fahimtar inda zancen ya dosa,
" wai Umaima me kike fa
a hakane....
Meyake faruwa?
"
" Hajiya Sameer bai sanar dake abinda yake faruwa ba??
"
" Bai sanar dani komai ba, kin ganshi shigowarshi kenan ya bani amsa a dun
ule ya
i ya fayyace min komai...."
Daidai lokacin Sameer
in ya shigo cikin falon ri
e da filet wanda ya zubo abinci aciki, jin abin da hajiya ke fa
a a waya ya tabbatar masa da Umaima suke waya, ji yayi ransa ya kuma
aci, bai zauna ba ya wuce ya fita shi koma maganar fa ya tsana baya son yaji ana sake maimaitata dan hakan sake
ona ransa yake yi, wannan wacce irin fitina ce ke damun Ruhaima?
Koda yake kusan haka yanzu gaba
aya zamanin ya koma, wasu matan ma suna da auren amma hakan bai hanasu bibiyar wasu mazan ba a waje, shi kansa ba dan kariyar ubangiji ba matan aure nawa ne suka kawo masa hari?
Kasa cin abincin yayi saboda damuwa.
In banda salati babu abinda hajiya ke yi jin labarin abinda ya faru da Umaima ta kwashe ta sanar da ita yanzu kamar yadda itama Alhaji sabo mijinta ya sanar da ita babu abinda ta ragewa hajiya ta sanar da ita komai, jiki a sanyaye kuma a mace hajiya ta kashe wayar bayan ta gama jin abinda ya faru, tabbas ta san Ruhaima tana da nutsuwa da kunya da halin
warai to amma yanzu ba a shaidar mutum shine matsalar, mutum yana iya canjawa akoda yaushe sannan kowanne mutum tara yake bai cika goma ba, haka kuma wani abin
addara ce wadda babu yadda mutum zai yi da ita, ita ta
auki Ruhaima tamkar
ar da ta haifa ta cikinta ba wai sirika ba, duk abinda zata yiwa
an cikinta shi zata yiwa Ruhaima,wayarta ta sake
auka ta fara kiran layin Ruhaima,
Jiki a sanyaye ta
arasa gaban handbag
inta ta ciro wayar ganin hajiya ce me kiran yasata jin kunyar duniya ta lullu
eta ta san Sameer yaje ya sanar da ita halin da ake ciki,
"Haba Ruhaima....
Ya ina yabon ki salla amma zaki kasa alwala....
Dan kina cikin wani hali Ruhaima sai ki kifara
arin
ata rawarki da tsalle??
Ai ko wani ne awaje Ruhaima bai dace ki kai masa kanki ba harda yun
urin sata bare mijin Umaima....."
"Hajiya dan Allah ki fahimceni ke kadai na san zaki fahimceni akan wannan lamari wallahi yanda ake tunani ba haka abin yake ba...." ta fa
a cikin kuka,
"Wannan ai ya wuce Ruhaima sai dai a kiyaye gaba, dukkan
an adam ajizi ne amma ki kiyaye, dan Allah....
Ni tunda Sameer ya dawo naji ya
i magana dama naji hankalina bai kwanta ba sai da Umaima ta kirani yanzu, Allah ya rufa asiri amma ki kiyaye dan Allah" daga haka taji hajiya ta katse wayar, take kuma wani kiran ya sake shigowa kamar dama jira ake, ganin Umaima ce sai da gabanta yai muguwar fa
uwa,
"Hello inlaw....."
"Karki fara...
Karki kuskura ki sake kirana da haka Ruhaima...
Ai baki
aukeni a hakan ba tunda har kike bibiyar mijina, dama wannan shine dalilin da yasa kika zo har gida neman sa?"
"Dan Allah ki fahimceni Umaima, kema kin san wallahi ko a mafarki bazan ta
a aikata hakan ba...."
"Daga yau sai yau wallahi babu ke babu mijina, idan kika sake yun
urin kusantar mijina zaki gane shayi ruwa ne......"
"Umaima karki bari shaidan ya shiga tsakaninmu dan All....."
itt taji Umaima ta datse kiran, wasu hawayen ba
in ciki ne suka sake
arke mata, daman ta san yanzu babu wanda zai yarda da ita kowa kallon mai laifi yake yi mata duk da irin kokarin da hajiya ke yi a kanta ace ta aikata haka ai da ta tabbata butulu, kukan nan dai shi take ta yi har tsawon wani lokaci da ita kanta bata sani ba.
Samun kansa yayi cikin wani
arin
acin ran a duk sa'ilin da ya tuna wayar da yaji hajiya suna yi da umaima, wato Alhaji sabo sai da ya kwashe duk abinda ya faru ya fadawa umaima kenan saboda tsabar rashin kara, Meyasa bazai rufa mata asiri ba sai ya sake zubar mata da mutunci acikin family?
Haushi ne ya kamashi ya ja tsaki,
"Kawai salon ta jawowa mutane magana.....
Sai da ta dauko mana magana dai hankalin ta ya kwanta" ya fa
a cikin
acin rai yana tashi daga kwancen da yake kan madaidaicin gadonsa,
Kukan magensa ne ya sake tunzura shi, dan shi yama manta da ita, ba dan ya so ba ya mi
e ya bu
ofa, yana bu
ewa ta shigo tana shinshina
afarsa sunkuyawa yayi ya
auketa yana shafata, ganin tana lasar baki yasa shi dafe kai,
"am sorry pretty....
Yau ban baki abinci ba sai sau
aya...
Wallahi kaina ne a caje daren yau
innan...." Saman gadonshi yaje ya
orata sannan ya fita, part
in hajiya ya sake komawa bai jima ba ya fito ri
e da glass cup cike da madarar kwali sai abinci a wani
aramin filet, part
insa ya koma ya
auki magen ya
ora akan cinyarsa ya soma bata abincin da madara tana ci,har ta cinye tas ya kwantar da ita kusa dashi, haka dama yake rayuwa da wannan magen wadda ya sakawa suna pretty tun tana yar
arama da ya tsinceta a lambun gidan ya
aukota, tare suke kwana.
yar ta samu bacci daren ranar dan sai bacci
arawo, bayan asubah ta samu ta farka, amma tana farkawa abinda yafara zuwa ranta shine abinda ya faru jiya, take ta ji wani sabon bakin ciki ya sake turnu
eta sai da ta share hawaye sannan ta shiga bathroom ta
auro alwala tazo tayi salla, bayan ta idar ta
auki alqur'aninta dake ajiye gefe ta karanta abinda ya sawwa
a sannan ta rufe ta soma azkhar.
Wunin ranar gaba
aya acikin
aki tayi shi duk da dama hakan
abi'arta ce yanzu amma na yau kam kamar na dabanne, shigowar baba saude mai aikinta wadda yanzu ita ka
ai ta rage acikin ma'aikatan gidan dan duk sauran ta sallamesu tun jimawa,shigowarta ne yasa ta tashi zaune da ko
un idanuwanta take kallon baba sauden,
"Ruhaima...
Lafiya kuwa yau duk baki fito ko falo ba?
Ko wani wurin ke yi miki ciwo?"
"Wallahi lafiya lau baba saude....
Kawai dai akwai abinda ke damuna"
"Hakane....
Kowa ka gani dama akwai abinda ya dameshi sai dai hakuri, duk abinda yake damun bawa idan yayi hakuri zai wuce, na san kina cikin damuwa amma ki kara ha
uri akan wanda kikayi abaya Insha Allah ubangiji Allah zai baki mafita sannan yana tare dake a koda yaushe...
Allah ya fiki sanin damuwarki Ruhaima kuma zai kawo miki
auki Insha Allah "
Duk da bata bayyanawa baba saude damuwarta ba amma kalaman na baba saude sun samar mata da nutsuwa kuma sun sanyaya mata zuciyarta haka kuma sun rage mata wani kaso mai yawa daga cikin damuwarta,
warin gwiwa taji ta sake samu akan
udurinta da kuma nufinta,
Bata san lokacin da ta
auki wayarta ta kira hajiya ba, da sallama hajiya ta
auki wayar tata lokacin suna tare da Sameer acikin bedroom
inta yana kwance kan gadonta Ajmal yana kan ruwan cikinshi yana doki dashi,
Saida ta gaida hajiya sannan cikin sanyin muryarta wanda ya gaurayu da damuwa tace "Hajiya dan Allah ina son magana da Umaima da Sameer da kuma ke harma da Alhaji sabo idan zai yuyu...
Ma'ana dai ina so mu ha
u gaba
ayanmu anan gidan ki kuma gabanki dan akwai wata sar
iya da nake son warwarewa....."
"To shikenan Ruhaima amma ni da sai nake ganin idan har akan waccar maganar ce ta abinda ya faru da kin barshi..."
"a'a hajiya a dai taimaka min a saurareni...."
"to shikenan sai mu barshi asabar ko saboda kinga suna zuwa aiki...."
"hakan yayi hajiya nagode Allah ya
ara girma..."
Sallama suka yi,
an tashi zaune Sameer yayi yana kallon hajiya,
"me kuma ya faru?"
"Ruhaima ke son Magana damu gaba
aya....
Ina jin zata koma gida ne amma dai bata fa
i hakanba kawai hasashe na ne..."
"zata koma gida kuma?
To amma hajiya ai bai kamata mu barta ta tafi ba..." ya fada cikin damuwa yana
arasa tashi zaune,
"to ya za ayi Sameer?
Bari dai lokacin yayi sai muji me take tafe dashi"
Bai
ara cewa komai ba ya tashi ya fita cikin damuwar dashi kansa bai san ko ta mecece ba, farfajiyar gidan ya fita ya samu ya jingina hannayensa cikin aljihun bakin trouser
in dake jikinsa..........
*_Ummi Shatu_*
[16/08, 7:32 am] Baby Aysher:
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
*SO DA ALA
A...!*
_*NA*_
_*UMMI A'ISHA*_
*Wattpad:@Ummishatu*
Free page
****Rasa abinda zai yi yayi sai faman zancen zuci yake ta yi shi ka
"to ko maganar da na fada mata ne ta
ata mata rai?
Na fa
a mata wani abu mai zafi ne?" ya tambayi kansa yana kallon harabar gidan,
"amma ni a iya sanina ai gaskiya na fa
a mata, bai kamata ta rin
auko mana magana ba dan kawai tana missing mijinta...." ya sake bawa kansa amsa, "oho dai..." daga haka ya fita daga ma gidan baki
aya a
afa batare da ya
auki motar shi ba, sai dai duk da ya zurfafa tunaninsa ya kasa gano dalilin da yasa Ruhaima tace tana son ganinsu gaba
aya, tafiya yayi sosai acikin unguwar yana zagayawa daga
arshe ya yada zango a masallacin wani
ofar gida dake da ma
otaka da unguwar tasu ganin lokacin sallar magariba yayi.