Sashe 4
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karki damu zamu tattauna face to face idan na dawo"
"to shikenan nagode, Allah ya kaimu, sai da safe" ta fa
a ata
aice kuma bata jira cewarsa ba ta gintse wayar sannan ta kasheta gaba
aya,
Bata sake kiransa ba ko tura masa sa
o har sai bayan sati biyu ya kirata da kanshi yace mata ya dawo gari,
"ok to yaushe zan zo gida na sameka?"
"Ai matsalar bana zama a gida munata ayyuka tunda na dawo sai dai mu ha
u wurin aikin....."
Misalin
arfe uku na yamma ta kammala shirinta kamar yadda suka al
awarta da Alhaji Sabo, doguwar riga ta saka ta atamfa purple color ta yafa milk
in mayafi kasancewar akwai
igon milk a jikin atamfar, bata yi wata doguwar kwalliya ba, iya gazal da lipstick ka
ai ta saka ta fita rataye da handbag
inta dama tun kwana biyu da suka wuce Ajmal yana gidan hajiya,
Drop ta
auka na napep har inda Alhaji sabo ya kwatanta mata, sauka tayi ta sallami mai napep
in sannan tayi knocking a
ofar guest house
in,
aya daga cikin masu tsaron gidanne ya le
o sannan ya bu
e mata,
"Dan Allah nazo ganin Alhaji sabo ne..."
"eh yana nan bari asanar dashi"
Sai da yakirashi a wayarshi ta hannu ya sanar dashi yace ta shiga sannan ya nuna mata hanya, cikin
arfin hali da kuma dakiya ta bu
e ta shiga, duk a tunaninta zata ga falon cike da mutane kamar yadda ya sanar da ita amma sai taga sai shi ka
ai sanye da
ananan kaya,
"Barka da zuwa" yace da ita fuskarsa dauke da fara'a,
"Yawwa barka Alhaji"
Ta fa
a tana zama akan kujerar dake kallon tasa,
"Yagida ya kike"
"lafiya lau, dama nazo ne akan maganar ku
in Imran dake hannunka, ya ta
a sanar dani akwai ku
insa a hannunka.....
To muna da bu
ata ne ina so zan saka Ajmal a makaranta ga kuma sauran bu
atu na yau da kullum...."
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya
an tashi daga kishingiden da yake yana binta da wani shu'umin kallo,
" Hmmmm, Ruhaima kenan ai ko babu ku
in Imran awurina ni mai taimakawa rayuwarki ne mutu
ar kin amince.....
Gaki da kyau....
Kina da tsananin kyau Ruhaima, tun lokacin da na fara
ora idona a kanki naji kishin Imran ya kamani..."
Wani kallo tayi masa cikin firgici sannan cikin dimuwa tace,
" Ban...
Ban fahimceka ba"
Murmushi yayi ya juya gefensa ya
auko wani
aramin brief case ya bu
e ya ciro rafar ku
i yan dubu dubu guda biyar ya tashi ya mi
a mata,
"ga wannan ki fara dasu...
Wannan somin ta
i ne matsawar zaki yarda dani to zan rin
a baki adadinsu babu yankewa.....
Ni dai bu
atata ki bani dama ki barni in
ani zumarki...."
Cikin gigicewa ta kalleshi jin ya dawo kusa da ita ya zauna,
"Alhaji ban fahimci abin da kake nufi ba, nifa matar yayan matarka ce...
Yanzu idan muka aikata haka da wanne suna za a kira wannan kwamacala da
azantar da muka aikata?
Kenan dama da biyu ka gayyato ni nan babu wani aiki ko meeting da kake yi?"
"Kawai na kawo ki nan ne dan mu more rayuwar mu na san kema kina da bu
atar hakan....
Yaushe rabonki da mijinki....
Ki manta da batun matata kawai ki saki jiki mu more rayuwarmu"
Zabura tayi ta tashi da sauri jikinta yana kyarma yana rawa karkar, idanuwanta duk sun fito waje alamar firgici da tashin hankali,
"Ka bani lokaci zanyi tunani" ita kanta bata san lokacin da ta fa
i hakanba saboda bukatar ta a halin yanzu ta ganta a waje,
"Haba Ruhaima...
Ya kike yin abu kamar wata sabon shiga ko
aramar yarinya?
Kefa ba budurwa bace bare kiji tsoron wani abu...."
Kafin ta ankara ya dam
o hannunta,
arin fusgewa ta shiga yi amma ya ri
eta gam tare da ha
ata da jikinsa ta
arfin tsiya, kokawa suka shiga yi amma da yake
arfin namiji da mace ba
aya ba nan ya ri
eta gamgam daga
arshe ya jefata kan kujera,
arin ceton kanta ta fara yi ta hanyar dube duben abinda zata
auko, yana
arin cire belt
in jikinsa tayi ido hu
u da kwalbar giya dake ajiye can gefe
aya cikin azama ha
e da zafin nama ta rarumota ji kake tasss ta buga masa akai take jini ya
alle shi kuma ya
agata babu shiri yana sakin
ara, da masifar gudu tayi hanyar waje bayan ta suri handbag
inta, shima bai zauna ba duk da jinin dake zuba rufa mata baya yayi yana ihu,
"kar ku barta ta fita....
Ku ri
eta ku kira police"
Hakan kuwa akayi cikin mintuna ka
an sai ga motar
an sadda take suka ingiza
eyarta suka tafi da ita, idanuwanta jajur ko kukanma ta ga
gara yi, ba zata ta
a yafewa Sabo wannan abun da yayi mata ba, a bayan kanta aka sakata har magriba lokacinne Alhaji sabo yazo, kansa ya sha
inki inda ta kwa
a masa kwalbar,
Ofishin DPO aka shiga dasu, nan tayi shiru ta zuba musu ido tana sauraren uwar
aryar da Alhaji sabo yake shiryowa akanta...........
*HASKE!
HASKE!!
HASKE!!!*
IT'S *HASKE WRITERS*
AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS
A JIMIRIN ZAMAN JIRA YA
ARE MASOYA DOMIN
UNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHA
ANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HU
U* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZI
AN MARUBUTA GUDA HU
U DA AL
ALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,
*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH
AZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE
*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA
*4 SO DA ALA
A:-*
Writing by UMMI A'ISHA
WAI WAI WAI...
BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DA
I, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WA
ANNAN LITTATTAFAN GUDA HU
U ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR??
MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI.....
COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT
Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400
7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis
Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
*_Ummi Shatu_*
[13/08, 9:07 pm] Baby Aysher:
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
( _Home of expert & perfect Writers_)
*SO DA ALA
A....!*
*_NA_*
_*UMMI A'ISHA*_
Free Book
*Wattpad :@Ummishatu*
***Wasu zafafan hawaye ne suka sauka akan kuncinta lokacin da ta ji irin
arya da
azafin da Alhaji Sabo yake shirya mata,
Sai da ya sake gyara zamansa sosai ya kalli DPO cikin salon yaudara da
arya tsantsa yace,
"Yalla
ai wannan yarinyar taci mutuncina mutu
a, ka duba ka ga irin
anyen aikin da tayi min......duba goshina da kaina duk na
e suke da bandeji sakamakon aika aikar da tayi min, so tayi ta
auki rayuwata ranka ya da
e Allah bai nufa ba, jibi yanda ta illata ni da kwalbar lemo dan kawai ta zo akan in taimaka mata ni kuma nace me yasa bata sameni a gida ba wurin iyalina kamar yadda na sanar da ita tun farko, sai tace min wai bata so iyalina ta sani ni kuma babu wani abu da nake
oyewa iyalina komai nawa is open, yarinyar nan ta fito
arara ta nuna min abinda take nufi dani nace a'a yanzu dai zan bata dubu
ari taje ta kashe matsalar gabanta domin akwai ala
a tsakaninta da iyali na, lokacin da na bata ku
in nace ta tafi gida muka yi sallama ashe ba tafiya tayi ba la
ewa tayi dan tayi min sata, ina shiga toilet na jiyo alamar motsin mutum, fitowar nan da zanyi sai na hangeta tana
arin yin awon gaba da jakata wadda aciki ta ga na
auko wa
annan ku
in na bata....
Yalla
ai to cut the story short wallahi da
yar na
wace jakata....
Kai garin in
wace
inne ma ta
auko makami tayi amfani dashi ta jimin wannan ciwon da kake gani wanda sai da ta kaini ga zuwa asibiti......
"
Kallonta DPO yayi na
an wasu sakanni yayin da ita kuma idanuwanta ke kallon
asa tana zubar da hawayen ba
in ciki da
acin rai, wannan wacce irin
addara ce?
Alhaji sabo ya yaudareta ya so yaci amanarta ya keta mata rigar mutuncinta Allah ya tsallakar da ita amma yanzu kuma yazo yana yi mata sharri da
age,muryar DPO ce ta dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi,
"Hajiya kin aikata laifi kan laifi....
Laifinki da yawa, ta yaya zaki nemi yiwa mutum sata, sannan dan ya kare dukiyarsa kiyi yun
urin
aukar rayuwarsa?
This is a very serious case....
We can take it as criminal offense....."
"Ni banyi niyyar yi masa sata ba, asali ma shine ya gayyace ni zuwa guest house
insa duk da na kawo maganar mu ha
u a gidansa amma ya
i yace baida lokaci.....
Wannan ciwon da naji masa yun
urin keta min haddi yayi shiyasa nayi amfani da kwalbar giyar dake cikin sitting room
in na buga masa.....
"
" sharri zaka yimin Ruhaima?
Abin naki harda sharri ya koma?
Saboda kin bu
aci mu
ulla mummumar ala
a na
i amincewa na nuna miki wannan ba halayyar mutanen
warai bace shiyasa yanzu zaki zo nan kiyi min sharri?
Alhaji sabo ya fa
a cikin hayaniya kamar gaske,
"Ya isa haka Yalla
ai...
Amm Ruhaima kika ce yayi yun
urin keta miki haddi ko?" DPO ya bu
ata yana Kallonta,
"Ehh yallabai haka nace"
"To a lokacin me ya hana ki kiyi ihun neman taimako?
Wanne yun
uri kika yi dan ankarar da mutanen dake ma
otaka da wurin dan akawo miki
auki?"
"Banyi ihu ba kawai dai nayi
arin ganin na kare kaina...." ta bashi amsa hawaye na bin kumatunta,
"wannan ba hujja bace....
Sannan wannan maganar taki ba wacce hankali zai
auka bace Ruhaima...