Sashe 11
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT
Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400
7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis
Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
*_Ummi Shatu_*
[20/08, 11:53 am] Baby Aysher:
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
4 stars......
*SO DA ALA
A.....!*
_*NA*_
_*UMMI A'ISHA*_
Wattpad :@Ummishatu
Last free page
***Sake juyi tayi lokacin da taji Ajmal yana kiranta bayan ya hayo kan gadon "mommy....
Mommy"
Bata amsa ba sai ma sake jan bargo da tayi amma kamar acikin mafarki sai kuma ta fara jiyo amon muryar Sameer,
"bari tashinta Ajmal....
Daina...." ya fada yana bin cikin bedroom
in ta da kallo duk da babu wani wadataccen haske sosai domin ko ina
im yake da duhu haka duk da hancinsa a toshe yake bai hana shi jin irin sanyin
amshin da cikin
akin keyi ba, ai bata san lokacin da ta zabura ba ta tashi zaune kamar wacce aka tsikara sai kuma ta tuna da kayan bacci ne a jikinta cikin azama ta sake
udundune kanta,
Yanda ta tsorata shi
inma tsoratar yayi sai dai ya dake, cikin tausasa murya kamar yadda ya saba magana taji yana fa
in,
"sorry....
Mun tadaki...
Am...
Am....
Dama nazo
aukar Ajmal ne sai naji shiru kuma na kasa gane amsar da ya bani lokacin da na tambayeshi ko baki da lafiya...."
"lafiya ta
alau" ta fada cikin ki
imewa wadda shi kansa ya fahimci hakan, bai
ara cewa komaiba ya juya ya fita Ajmal ya rufa masa baya, tafi mintina biyu ahaka kafin ta samu ta tashi ta zira hijabinta ta fita, suna zaune falo Ajmal na kan cinyar sa,ita dai tana mamakin yadda yake sakarwa Ajmal bayan ayadda ta lura baya son raini,
"ina kwana...?" ta fada kanta a
asa bayan ta zauna can nesa dasu,
"lafiya lau....
Ina so zan kai Ajmal makaranta ne, ki shirya shi"
Bata ce masa komai ba ta mi
e ta shiga ciki Ajmal yabita, wanka tayi masa gashi matsalar ko breakfast basu yi ba ga baba saude bata nan ita fa yau abin yayi mata yawa, shirya shi tayi cikin jeans da t shirt duka ba
ake ta fesa masa turare ka
an sannan ta saka masa ba
in combos,
Kamar yadda suka tafi suka barshi haka suka fito suka sameshi sai dai yanzu hankalinsa akan waya yake yana lallatsawa,
"zaku jira in ha
a breakfast ne?" ta tambayeshi tana gyarawa Ajmal belt
in wandonshi,
"no....
Zan kaishi yaci abinci"
"to shikenan..."
Kiss Ajmal yayi mata a kumatu yana haddane dasu amma shi abin mamaki ya bashi ya aka yi yaron yasan kiss?
Koda yake ta yuyu itace take yi masa amma duk da haka ya kasa mantawa shiyasa a hanya lokacin da suka tafi sai da ya tambayi yaron wai a ina ya gani,
"mommy ce take yi min" murmushi yayi dama yasan hakan mai yuyuwa ne.
Kasancewar shima bai karya ba sai da ya fara biyawa dasu ta restaurant suka ci abinci sannan suka wuce makarantar sa zai saka Ajmal, makaranta ce mai tsada dan ta
an masu ku
i ce kuma
an gata dan babu students ma da yawa sosai, registration yayi masa sannan ya biya dukkan abubuwan da suka dace kuma bugu da kari makarantar ha
e take da islamiyya dan haka sai 5:30 ake tashi idan yaro ya tafi tun safe,
Koda suka gama gidan hajiya ya wuce da su kai tsaye dan sai gobe zai fara zuwa lokacin komai nasa ya zama ready kama daga kan uniform, school bag, lunch box, sandal da sauransu dan komai a makarantar ake badawa yana cikin ku
in registration,lokacin da suka isa gidan sun samu umaima tana shirin komawa gidan mijinta bayan hajiya ta jajja masa kunne domin yazo shi dai Sameer har yau ya kasa daina ganin ba
in mutumin nan tun bayan da yaji irin aika aikar da yai niyyar yi Allah ya kare.
Bai ce komai ba kawai ya wuce part
in shi yaje ya kwanta dan wani mashahurin bacci ke shamayarshi tunda safe amma ya daure bai yi ba wannan dalilin ne ma ya haddasa masa ciwon kai kadan kadan, baccin ya
an samu ya rage zuwa yamma lokacin da ya shiga wurin hajiya sai ita ka
ai ya samu da Ajmal domin su umaima sun tafi, abinci ya zubo ya zauna yana sauraren hirar da hajiya keyi masa wacce ta shafi matsalar umaima zuwa can ta
an sauya akalar hirar daga wacce take yi masa zuwa wata ta daban,
"wai Sameer har yanzu shiru baka samo budurwar ba?"
Sai da ya lumshe idanuwansa sannan ya bu
e kan filet
in abincin da yake kan cinyarsa yana ci, ita dai hajiya ayita magana
aya koda yaushe ba canji?
"Sameer baka jina ne?"
"hajiya ina jinki mana......
Ai maganar ce nakan rasa amsar da zan baki wani lokacin"
"ban gane kana rasa amsar da zaka bani ba?"
"to hajiya maganar budurwa ya
arewa....
Ni har yanzu Allah bai nuna min wadda tayi min ba"
"kullum haka kake fa
a, koda yaushe maganar kenan baka ga wadda tayi maka ba.......
Ni ina ganin tunda kai dubawar awurinka ta gagara ni inada idon da zan dubo maka,
azu hajja Maimuna ta kirani wai Arfat ta samu admission anan BUK, wai zata zauna a hostel nikuma nace a'a ga gida yaushe zata zauna a hostel, kawai tazo nan ta zauna, to ni yanzu wani tunani ne ma yazo min, Sameer tunda ka rasa budurwa ni ina ganin kawai ka nemi Arfat.....
"
Tunani yafara yi acikin ransa wacece ma Arfat?
Idan bai manta ba tun yarinyar bata san kanta ba rabon da ya sake
ora idanuwansa akanta,
anwar hajiya ce uwa
aya uba
aya domin hajja Maimuna itace autar su hajiya, yanzu haka tana can Gombe da yaranta, ji yayi ya tsani Arfat
in tun kafin ya ganta, shi kansa bai san me yake damunsa ba a duk lokacin da hajiya tayi yun
urin ha
ashi da wata sai yaji ya tsani yarinyar, ko wani ne ya kawo masa maganar wata haushi abin yake bashi, shi fa baya maraba da irin wannan ha
e ha
"kaji abinda na fa
a maka ko?" muryar hajiya ta katse masa tunanin da yake yi,
"eh naji hajiya amma gaskiya wannan maganar a barta"
"koda yaushe abinda kake fa
a kenan...
Sameer nima fa ina son inga iyalinka, ina son inga
anka"
"zaki gani hajiya Insha Allah amma sai lokacin yayi, har yanzu ni banga wacce tayi min ba kinga babu amfanin inyi auren favor daga baya inga irin type
ina hankalina ya karkata can ta farkon ta rin
a ganin kamar banyi mata adalci ba..."
"duk mace macece Sameer duk abinda zaka samu a wurin wadda kake kira da type
inka itama wannan
in zaka samu awurinta, Arfat yarinya ce mai nutsuwa mai hankali mai addini....
Insha Allah zaka ji da
in zama da ita, sannan idan har nice na haife ka kuma na isa da kai to ita na za
a maka a matsayin mata "
" hmmm ji hajiya tana maganar wai duk mata
aya suke, wallahi mata suna suka tara especially ma matan yanzu " ya fada a cikin zuciyatarsa, shi dai yau yaga ta kansa wallahi da ya san irin abinda zai biyo baya kenan da baima shigo part
in hajiya yanzu ba, yana jinta taci gaba da yi masa
ar nasiha akan ya sakawa zuciyarsa so da
aunar wannan za
in da tayi masa Insha Allah ba zai yi nadama ko dana sani ba, ji yayi abincin da yake ci ya fita daga ransa dan haka ya tashi ya fita ya kai abincin kitchen ya koma sashensa dan bashi da wurin zuwa, pretty ya
auka dama itace abokiyar wasan shi.
Sai da yayi sallar magrib sannan ya tafi mayar da Ajmal gida, abin ya bashi mamaki mutu
a sannan ya saka shi cikin tunani mai zurfi lokacin da yaga Ruhaima cikin kwalliya sosai a wannan daren,falonta sai
amshin turaren wuta yake yi ko ina da komai a gyare, banda gaisuwa babu abinda ya sake shiga tsakaninsu sai dai irin yanda yake kallon falon ta san akwai magana acikin zuciyarsa, mi
ewa yayi dan tafiya amma sai ya zuba duka hannuwanshi cikin aljihu ba tare da ya kal
leta ba yace,
"kiyi hankali da irin mutanen da kike kawowa gidan nan wai da sunan zawarci.....
Sannan ki guji bin mutum da sunan kai ki unguwa"
Da kallo ta bishi ba tace masa komai ba kamar yadda shima bai so tace
inba dan yana gama fa
ar abinda ke ransa ya juya ya fita, maida hankali tayi kan Ajmal wanda ke bata labarin irin abubuwan da suka faru a makaranta tun daga farko har
arshe, taji da
i sosai dan dama wannan shine burinta taga ya samu ingantaccen ilmi wanda kowa zai yi alfahari dashi kuma zai amfana, kai ai Sameer halinsa sai shi haka kawai ya dage yayi ta kafa mata dokoki da sharu
a kamar wani wanda yake aurenta, harda wani ta kiyayi bin mutane su kaita unguwa, lallai ma, duk wa
annan maganganun tana yin su ne cikin ranta.